Sashe 37
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin suna zuwa kusa da wani masallaci anyi Kiran Sallah,Aamna Tace tsaya kayi Sallah a jam'i,tunda tana so sai ya tsaya a masallacin sai ya tsaya, tana waje ya Shiga ciki a Jam'i yayi Sallah yau,Yana Fitowa tana ta murna,Hararta ya Yi yace Sallah 12:30pm Bata Nuna ba,Kin jawo Nayi Sallah tun tana Danya sharaf,Aamna Dariya tayi Suka tafi ya ajiyeta a gida Yana ta Fushi.
Zai tafi ta tsaya Tace ba ko Sallama? Kansa ya dauke ya kalli can gefe,zuwa tayi da sauri tana Dariya ta riko Hannunsa,Idonsa ya rumtse sabo da har kwakwalwarsa yaji wani yarrrrr, Kiss ta manna Masa a Bayan hannun Tace I love you,da sauri ya kalleta yace da gaske? Kai ta daga Masa tana murmushi,Sakkowa yayi daga machine tare da rungumeta yace I love you too,a kunne ta rada Masa idan anyi Kiran sallar la'asar kaje masallaci Kuma ka Dan zauna kaji Wa'azin liman Naga masallacin kusa da gidanka Ana wa'azi bayan Sallar la'asar,Ahmad Bai kulata ba ya hau Machine ya tafi gida.
Zaune suke a gidan Ahmad,Tawaga,Jibson,Bash da Mashkoor,Kiran Sallah aka kwalla,Ahmad ya mike zumbur yace My world Tace naje sallah yau,Kirji Tawaga ya dafe Yana zuka Wiwi yace what....me zanji? Sallah ka manta mu Bama Sallah sai ta Nuna ligigif? Dariya Mashkoor yayi yace ai kwana Nan za a bashi limancin masallacin Unguwar, ku tashi muje muje ai muma ba arna bane Dan uwarka King cewar Bash.
Tafiya suka Yi tare gaba dayansu,Gaf da za a Tada Sallah sukayi Alwala sai kallonsu akeyi sabo da kitson Ahmad da gyaran gashin su Jibson kadai abin kallo ne,Ahmad ne kadai da Yar tsangalalliyar jallabiya fara Amma duk cikinsu daga me 3qtr sai me Creazy jean,sai dai kana gani kasan ba kazamai bane Yan iskan Yan gayu ne Kawai jikinsu suna kashe Masa kudi,Limamin Unguwar yasan su musamman Ahmad Bai taba ganinsu a masallaci ba sai yau Kuma Suka hau sahun gaba shu'umai,.
Bayan anyi Sallah an idar masu Zama Jin wa'azi Suka zauna har su Ahmad,Yau sai liman ya fara wa'azi akan Karin aure,ko wanne Namiji yayi kokari ya Kara aure,Ahmad ya kunna recording a wayarsa ya ajiyewa Aamna tunda itace Tace yaji wa'azi Kuma yayi Aiki da shi gashi ya fara da Jin falalar Kara aure mutum ya auri mace sama da Daya.
Malam yace idan Namiji Yana talauci zai iya Kara aure Allah zai Iya Buda Masa sanadiyar wannan auren,Tawaga ne ya daga yatsa Sama yace Ina da tambaya Malam,Malam ganin irinsu Nan take yace Ina jinka samari,Tawaga yace cikin darajaka da kankan da Kai tare da mutuntuwa Malam karya kakeyi.
Baki Malam ya bude ya kallesu Jibson yace kwarai kuwa katuwar karya ma,cikin Yaran Malam wasu Suka Mike da Niyyar tarewa Malam,Malam ya dakatar dasu tare da kallon Tawaga yace Kai bani hujjarka da kace ba Haka bane,ka daina gyarawa wani ba Haka bane Kawai karyace malam,ba hadisi ko Aya na karyata ba Kawai abinda ke faruwa,Babana kafin ya mutu talaka ne Haka Kawai karambani yasa ya Karo aure ai kuwa talaucinsa ya karu,Gomnati Watarana ta bada tallafin dubu dari ai sai Baba ya sake Karo ta Uku da kudin talauci ya sake dannowa gidanmu karshe wahala ce ta Kori matan biyu aka bar Mamata yanzu Yaran suna Nan rututu shi Kuma ya rasu an bar min nauyi sannan kace wani Ana samun Budi,ga mutane Nan yanzu da yawa ko mace Daya ya aura sai kaga duk ya fara lalacewa wahala ta isheshi yana dana sani.
Jibson yace ance Wai Malam ko matashi Niyyar aure yayi Allah zai Buda Masa ya kawo Masa yanda zaiyi yayi auren? to Ni Malam Niyyar aure nayi shi yafi sau dubu sannan yanzu zancen da nake maka Zuciyata a kudurce take da Niyyar aure Amma kwandala bana samu abokaina su suke daukan nauyi na sannan kazo wani kace,Bash yace Kai Malam yanzu ba irin da bane rayuwar yanzu daban take ku San abinda Zaku dinga fada,wancan satin naji wani malamin yace idan matashi baida aikinyi Kar ya sake yayi Aure sabo da rayuwar yanzu,Haka Rannan wani yace Mata Kar su sake su auri mara sana'a,yanzu Kai Kuma kace ayi sama da biyu,Ahmad yace da Allah ku dinga duba littatafai sosai kafin ku fadawa jama'a wani abu,Ya za a dinga zuwa Ana Raina Mana hankali mun rasa inda kuka dosa wannan yace kaza wannan yazo ya karyata.
Malam ya kalle su yayi Dariya yace Dana fara Wa'azin ai sai ku Bari na Kai Aya,da sai ku tsaya bayan na Gama fadar falala ai zanzo nayi bayani akan Kuma wannan matsalar da kuka ambata Amma sai kuka rigani,Dariya Tawaga yayi yace karka zo Mana da gyara Malam Kawai mun kureka ka zugo ta yawwa,Kai ku tashi mu tafi Sallah Kuma da Muka bika Allah ya baka ladan Jan Sallah Amma wa'azinka 0/0 baka ci ba,Suka Mike suka fice.
Liman sallamar mutane yayi yace gobe zai Dora daga inda ya tsaya ya fita da sauri,Liman hamshakin me kudi ne Dan kasuwa ne na gaske,Su Ahmad ya dakatar a wajen masallaci suna tafiya,Tsayawa sukayi Liman yace cikinku duk ba me aure?Ahmad yace Ni ina da shi Amarya ce Bata tare ba Amma ta kusa,Yace mashaallah ai Kai na sanka a garin Nan har mahaifinka na sani,Ahmad ya tabe Baki,Jibson ya kalla yace Kaine kace kayi Niyyar yin aure baka ga Budi ba ko? Jibson yace kwarai kuwa,Liman yace to kaje ka Nemo yarinya Ni Kuma na tsaya maka har gidan Zama kyauta Zan baka aikinyi me tsoka Kuma Zan maka komai na auren,Jibson yace Malam karfa ka min Alkawarin Yan siyasa baza kaji da kyau ba,Malam yayi Murmushi sabo da yasan Basu San shi waye ba,Karfa ka bashi gida irin na talakawa talak idan irinsa ne ka rike abinka Bamu shirya aure ba sabo mu mun tsara Dole matanmu suji dadin duniya shi yasa Muka hakura da Aure muna talauci jira mukeyi sai munyi kudi cewar Mashkoor,Bash yace yawwa kaji dai Malam,Malam yace cikinku ma idan akwai Wanda yayi Niyya ya fada,Tawaga yace Marayu kannena sun ishe Ni ma Ina Ni Ina aure banyi Niyya ba, Mashkoor yace Ni kuwa Muna da Hali ra'ayi ne banyi ba,Banga wacce ta min ba,Malam yace Ina da Yara kaje ka gani idan da wacce ta maka a ciki, Mashkoor yace rabani da Yar malamai tazo tayi ta zunduma min Hijab a gida,idan nayi magana ta jawo Aya gwara wacce ta rike izu biyu na Sallah Yar jahila jahila Haka,Dariya suka bawa Malam yace duk Sanda ka shirya kazo ka gani dai, Mashkoor yace bafa zanzo zance gurin yarka ba ta malamai Dan Hannu bazan rike Mata bare Yar runguma a fara min wa'azi ai sai anyi aure etc bazan zo ba,Bash yace Ni ka ganni Malam a ministry of Environment nake Aiki Ina samu,Kuma Iyayensa ma duk ma'aikata ne Kawai Ni sai fara doguwa,idan ba fara ba taje,Malam yace idan Allah yasa kuma ka fada son bakar fa? Yace sai tayi bleaching Dole na siyo Mata mayamayai ta koma fara,Dariya Malam yayi yace Kai Dole sai fara? Bash yace ko bamagujiya ko arniya Matukar fara ce an Gama,ko a gidan karuwai take ba ruwana,Ni dama Malam ban damu da wata mace Virgin ba,Nafi son wacce ta San komai yawwa,Ni mace taje da Virginity nata ba ruwana,Kuma Ni ban taba Zina ba Kawai Ni Ba ruwana da wani virginity.
Malam ya kallesu Kawai ya zaro check na kudi,ya rubuta dubu dari uku ya bawa Tawaga yace gashi kaje ka kula da marayu idan wani Abu ya taso na iliminsu ko auren wata ko wani Abu ka sanar Dani Zan tallafa,Tawaga ya karba da mamaki ya dafa Ahmad yace Malam sai kace wannan Abokin Nawa king shi yake mana irin wannan kyaututtuka,Malam ya kalli Ahmad da mamaki Ashe Yana da tausayi,Kudi ya zaro ya Basu dubu goma goma kyauta har Ahmad ya mikawa,Jibson ya kyaftawa Ahmad Ido Wai ya karba sai ya Basu su Kara,Ahmad ya karba,Tawaga Dake tura machine dinsa ai sai ya buga machine tare da zanawa Malam kwabo a gabansa,Jibson yace karya ne wani ya kawo ma raini a garin Nan,Maganar dazu daka fada a masallaci Muka karyata ka yanzu mun gano gaskiya ce,Wuhuhu Mashkoor ya daga hannaye sama Yana jinjinawa Malam,Bash yace sai kayi Malam mun baka Shugaban limamai na Nigeria wallahi,Malam dai Kai ya girgiza Kawai tare da komawa masallaci inda motocinsa suke na Alfarma.
Ahmad kuwa Jibson ya bawa nasa 10k din yace ungo ka siyawa su Aymana littafan makaranta naji sun maka waya ance a siyo musu Books yace wallahi ga naji sunce gobe ma za a koresu daga school sabo kudin makaranta Abba Mutum biyu ya biyawa saura su takwas kowanne dubu goma Sha biyu,ga Jamila zasu Zana waec, Kuma Dan Iskanci baka fada ba? cewar Mashkoor, suna komawa gidaýÿÿÿ
!"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ Ahmad ya turawa Jibson dubu dari da Hamsim, Mashkoor ya bada dubu talatin,Shima Bash ya bawa Jibson 20k ,Tawaga yace kudin sun Isa da za abiya ko da Kari sai a ciri wani Abu a Nawa,Jibson yace ai sunyi yawa ma ciki har sai na siya musu taliya da macaroni dama sun Kare,tausayin Abba nakeji duk ya rame.
Ahmad yace yayi rashin Ummati ba Dole ba,Jibson yace sai na ganshi a Dan dakinsa yayi malahooo....yayi tagumi bashi da kawar Hira sai dai idan mun shiga ko su Aymana suje su tayashi Hira,Amma lokacin da Ummati tana da Rai sai dai kaji dariyarsu kyalkyalkyal,Ahmad yace muje mu samo Masa Dattijuwa wacce ta daina Haihuwa mu aura Masa ita ya rage zafi.
Mashkoor yace mu samo Masa me kyau mu siya Mata kayan gyara ta dinga birge shi irin Ummati suka Kama Dariya tare da cewa Haka za ayi,ga case din Brown gobe za a fara Suka fara shirya plan abinsu,Jibson yaje aka canja Masa salon Aski me kyau na Dan Kamala Amma fa Sumar akwai yawa ta matasan yanzu,Sajensa da gemunsa yasha gyara dama gashi wani chocolate kyakyawan matashi,Kaya kuwa Shadda sababbi aka dinka Kala biyar za a hurewa Bazawarar Baffan Brown kunne,Shi kuwa Bash Searching yake na inda za a samowa Baban Jibson Bazawara me Dan kwari.