← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 89

Sashe 76

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Yana fita Wayar Tawaga ya Kira Yana dagawa ya fara zagin Tawaga Dan uwarka kasan Haka kanwarka take kuka rufe Ni,yarinya sai bala'in kuka tun jiya ta hanani bacci wlh baka Iya tarbiyya ba,kayi asara ana ta ce maka baya Goya marayu ashe kyale Yara kayi suke abinda suka dama,akanta aka fara? Daga yin Abu sau naya Yarinyar Nan ko kwakwarar Nishi Daya banyi ba ta dinga ihu tana fisge fisge kamar me ciwon jijjiga, Dariya Tawaga ya dinga Yi yace ihu Kuma? Bash yace au Baku ji ba? ai Yaya Tawaga Kawai take Kira,na fada Mata Yayan Nan shima Yana can Yana Yaye wata,Tawaga Yana ta dariya yace karfi ka gwada Mata zaka kashe min kanwa,Bash harda rantsuwa wlh ko wani gama Jin dadin banyi ba bala'in Yar Nan yasa na hakura,Tawaga yace kanka ka cuta Kai da zaka Mata wayo ta ko Ina ta kasa motsi to yanzu ya akayi? Kai Malam Nifa ba abinda nayi wlh,Tawaga Yana dariya yace to yau Kuwa ka cika aiki,Bash yace Fadi da ihu ta jawowa kanta na daina tausayinta tunda Bata da mutunci,Tawaga Yana ta dariya.

Aamna Kuwa suna shiga kukan Hafsat Suka ji duk ta firgice,ko ya aka Yi motsi sai ta tsorata,Aamna Tace lfy Hafsat? Hafsat ta Dan goge hawayenta tace lafiya a'a ba lafiya ba,Siyama tace to fa me ya faru ne,Hafsat ta galla Mata Harara tace ki fita ke Budurwa ce Baki San komai ba Aamna Zan fadawa,Siyama ta rike Baki tace to Yar Iska Nima na kusa sanin koman ku karata tayi kasa ta bar Aamna.
Aamna tace mene Haka Hafsat wannan wanne shirme ne? Da girmanki,ki kalli yanda kika jefa mijinki a wani Hali akan wannan,Yar China ma da take yarinya ta nutsu bata wannan haukar sai ke,Tashi kiyi ruwan zafi,Hafsat tace tunjiya yace zai min naki yarda,Aamna Kamar Babba ta dinga fada tare da hada Mata ruwan zafi da gishiri ta shiga Kuwa ta gasa sosai har sau Uku sai Kuwa taji dadi,sai ga Hafsat an daina kuka,har Kaya Aamna ta zabo Mata tayi kwalliya sosai cikin wani lace dark green,ta zuba kyau,fada Aamna ta dinga Mata ko da Bash ya shigo ba karamin Dadi yaji ba Ganin gimbiyarsa a Haka,Kuma ta saki ranta tana ta walwala,Bayan su Aamna sun tafi a gefenta ya zauna tare da Kiranta da Hafsat Nigeria limited,Dariya tayi tare da rufe fuskarta da tafukan hannayenta.

Mashkoor Zaune suke tare da kannensa,Nafeesat ta Sha kwalliya suna ta Hira abinsu,Bayan su Aamna sun Shiga suka gaisa Siyama tana ta kallon tsarin gida me kyau,Basu wani Dade ba suna Yar Hira da Nafeesat Suka tashi bayan sun musu Sallama suka wuce.
Kannen ma Mashkoor ce musu yayi Yamma tayi ku tafi gida,Yara basuyi Niyyar tafiya ba ya kore su, Tafiyarsu ke da wuya ya koma jikin Nafeesat Yana mata Kirari Nurse dita ke kike da Quinone da Gentamicin, Sirinji ma idan ya ganki tsoronki yake ji,Nafeesat akwai sanyin hali sai dai tayi ta dariya Kawai.
Sashen Humaira Kuwa Kawayenta ne Suka zo Mata Brown din ma Yana Bedroom har su Aamna suka Gama zamansu Suka fita abinsu.

Hajiya Yar China Suka Iske a Palo ta sake sabon wanka cikin wata English gown me gajeren hannu,rigar purple ce me adon fari,tana kwance a kujera tayi matashi da Cinyar Angonta,suna kallon Film a katuwar plasma,sai da su Aamna Suka shigo ta Mike tare da gyara zamanta tana murmushi tace Aunty Aamna Sannu da zuwa,Aamna tana karewa Yar China kallo duk ta fisu walwala da sukuni ka rantse ba ayi komai ba,Siyama tace Amarya bakya laifi,Yar China ta kalleta Kawai sannan tace Ina yini? Lfy Alhamdulillah cewar Siyama,Tawaga Kuwa Yana sanye cikin wasu kana Nan Kaya marasa nauyi arsh color,gaisawa sukayi da fara'a,a American Film din da suke kallo aka fara kiss Budurwa da saurayi,Aamna kunya ta kamasu,Yar China wani Dan pillow ta dauka tare da Kare gefen fuskarta ta bangaren su Aamna yanda baza su ganta ba,tana Dariya tana kallon Tawaga shima ita yake kallo da rada take Masa nuni da irin najiya...irin na Jiya Suma sukeyi,Murmushi yayi tare da daga Mata gira Yana Mata nuni Kar su Aamna su gane, Dariya take ta Yi a hankali yanda baza suji ba,Siyama da Aamna suna kallon abinda sukeyi,rada Siyama ta yiwa Aamna tace Kinga Yar Iska yarinya karama.

Cire pillow din Yar China tayi tare da mazewa ta Mike tare da kawowa su Aamna abin motsa Baki harda wani Naman kaza soyayye da Iyalle ta Aiko da shi su dai suna ci suna kallon Yar China tana ta yiwa Tawaga magana da gira da Baki da Ido suna ta Yarensu Wanda su kadai Suka San me suke cewa,Mikewa Tawaga yayi yace Bari naje gida na gaida Mama tunda ga Baki kinyi,Yar China da shagwaba tace Kuma yaushe zaka dawo? Ni...ni....Allah ban so ka zauna su tafi su barni ni Daya,Ido Siyama ta zaro a ranta tace Yau Naga tsohuwar balagaggiyar yarinya,Sama ya haura da Niyyar dakko key din mota ta Mike tana kallon su Aamna tace Ina zuwa tabi Bayan angonta a hankali,Basu dade ba sai gasu sun fito Yar China ta saka hularsa a kanta,Aamna tana kallo yasha wani yadi me laushi brown.

Sai da ta rakashi bakin Kofar palon sannan ta cire hular daga kanta ta sa Masa a Kansa,gyara zamanta yayi yace sai na dawo,karka Dade please, Inshaallah ya Furta tare mata kiss a kumatu,ko kunya Yar China tace I love you my Man,Tawaga yaji dadin sunan da ta rada Masa yace sai na dawo zamuyi celebration na wannan sabon sunan,Dariya tayi tare da rike hannunsa tana Wasa da Yatsunsa kanta a kasa tana uban murmushi tace will you miss me? Alot ma cewar Tawaga,Ni na fara missing ma tun yanzu,I'm so Glad ya furta sannan yace ki kular min da kanki,I will,kayi Driving a hankali karka jawo min masifa, Inshaallah yace Yana dariya,har ya tafi ta riko hannunsa ya juyo da sauri tace banda kallon mata,karka yiwa kowa murmushinka me tsada,Tawaga Yana wani Jin nishadi kamar ya hadiye Yar Chinansa yace me Zan siyo Miki? Icecream da tsire me dadi,an gama my Queen harda cewa Aamna pls Aunty Balaraba karku tafi ku barta ita Daya har sai na dawo,Aamna Tace kasan idan King ya rigaka dawowa bazai Bari na zauna ba,Na sani bazai rigani dawowa ba ma,Aamna tace to,ya tafi ma amma Yar China sai data leka ta window tana cewa ka kula da titi da Trailer,Banda Overtaking,Allah ya tsare min gabanka da bayanka,Tawaga juyowa yayi Yana daga Mata Hannu tare da cewa Ameen,Kiss ta aika Masa daga nesa shima ya amsa tare da huro Mata nasa.

Yar China wajen Aamna ta dawo ta zauna tana murmushi ta kalli Aamna tace Aunty Allah ciki ne dake,Kamar sa'arta ta cafki damtsen Aamna ta latsa Kamar Likita tace Ahayye Muna da suna very soon kinji yanda kika Yi wani luguf wannan soft skin din bana body lotion ne ba,Dariya Aamna tayi tace to period ma nakeyi bare kuce Ina da ciki dazu na fara,Yar China tace Kai Banda Karya dai Aunty nasan Ya Ahmad yayi ajiya tuni ko ya kika ce? Yar China tana kallon Siyama harda Mika Mata Hannu Suka tafa.

Dariya sukayi gaba daya Yar China tana kallon Siyama tace Yan Mata ke yaushe Zaki shigo sahun mu ne? Aamna tace Wato Dan kina da Aure shine harda wani ce mata Yan Mata to an kusa bikinta itama Saura sati biyu zamu gayyace ku.
Yar China ta Furta mashaallah amma Kin San lokacin ban fara fita ba Ogana bazai Bari na fita ba,ko yace ma na fita bazan fita ba Nafi so sai nayi kibar amare na canja sai na fita a ganni,Aamna tace tab ai Ni ranar da aka kaini washe gari na fita,Yar China tace tab ai ke ta daban ce lokacin baku fara son juna ba,da yanzu ne yanda yake sonki Haka ke kin Isa ma ki fita,Siyama da Aamna suna Jin Yar China ko tunanin sun girmeta bata Yi Kawai kawaye ta dauke su ba ruwanta aunty a Baki Kawai take fada.

Suna ta hira Yar China ta kalli Aamna tace Aunty akwai fa magana amma sai Nan gaba Dole mu saka labile,Aamna tace Allah ya kaimu Amarya suna Hira Ana yin Sallar Magriba Siyama ta tafi gida,sai da aka Yi Sallar Isha sannan Tawaga ya dawo tun kafin ya shigo palon Aamna ta yiwa Yar China Sallama tare da tafiya gida.
Tana karasawa part dinta ta iske motar da Ahmad ya fita da ita ya dawo kakenan ,shiga tayi da sauri bata ga kowa ba sama ta nufa ta baya taji an dauketa sama,tana Jin kamshin tasan waye,Oyoyo ta Furta Yana murmushi a haka tana dauke a hannunsa ya haura da iya sama suna karewa juna kallo cike da kauna,Saman bed dinsa ya ajiyeta tare da sunkuyawa Yana binta da kiss ko Ina na jikinta,Hannayenta ta sakalo ta wuyansa a hankali cikin salo ta shigar da bakinta cikin nasa tana tsotsa sosai,a hankali ya bita saman bed din tare da kwanciya a kanta ba tare da ya sake Mata nauyinsa ba,wani sake kankame juna suke suna kissing Kamar ba gobe,jikinsu na rawa tasa Hannu tare da cire Masa riga shima rigarta ya zare Mata a hankali.
Chapter 76 · 0% Book details