← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 89

Sashe 81

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari da Rana 2pm su Habiba su Hudu kawayen Yar China suka zo mata,ai Lokacin Tawaga Yana bacci ihunsu Sai da yasa ya farka a tsorace Yana daga Bedroom,Yar China yake jiyo muryarta tana Yan Iska sai yau?Fatima Bala Baki da mutunci Wallahi ai nasan inda na ajiyeki,Fatiman da aka Kira Tace Sorry kawata nayi laifi banzo biki ba wlh zazzabi ne ya rufe Ni,Habiba ta kalli Yar China Kinga yanda kika koma Kuwa Yar China? Kinyi kiba kinyi wani fresh Haka,Yar China tace sirrin Yana jikin Angon,Shewa sukayi da tafi su a Dole Shegu,Ya zafi Yar China? Yar China Tace wanne zafi? Duk karya Mata keyi dadi ne Kawai,Habiba tana Dariya tace kice mu daina jiin Tsoro? Ku daina Jin tsoro duk karya ne cewar Yar China Kawai ta barsu a haka,Ina Angon? Bacci yakeyi ku rage Voice dan Allah karku tasar min shi ya dawo dazu Allah sarki yaje Nemo Mana halaliya a gajiye ya dawo daga Office a Haka ma Basu fara dadewa a aiki ba,Tafawa sukayi wata Maryam Tace kice kina bashi kulawa kawata Yar China tace ke dai bari jira nake ya tashi naje na wanke shi tas na shafe abina da mai,Sai dariya da shewa,Yar China ta kawo musu kayan ci da Sha harda Dambun nama, Tawaga ne ya sakko sanye cikin Shadda da Alama fita ma zaiyi,Yar China Tace Kun Gama Dani Kun cuceni Kun tashi My Man,Dariya sukayi suna Gaida shi ya amsa da sakin fuska,Rada yayiwa Yar China a kunne Wai ya tafi wajen Ahmad sai dare zai dawo,Su Habiba Yana fita Tace kina wuta Yar China Allah ya bamu I Taku,Yar China harda gyara zaman rigarta tana basarwa tare da cewa Ameen.

AsmaBaffa
10/29/21, 7:45 PM - Buhainat: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\

NA KUDU NE

DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.

131-135

Official

By
AsmaBaffa

Page naku ne

Ummu Amaturrahman
Mrs mukhtar
Aisha
Maman Muniba

Sai Yamma likis bayan kawayen sun tafi Tawaga ya dawo ya Iske Yar China tana wanka,Direct Toilet din ya shiga sai da ta tsorata,Fuska ta kwabe tana cewa ka bani tsoro,Yunwa nake ji ki fito ki bani abinci, Yar China tana wanka tace Babu lafiya Tawaga na Jin yunwa gani Nan,Dariya yayi ya fita Yana Fitowa da guntun towel dinta tayi kasa da sauri sai gata da tiren Abinci tana Subhannallahi gari yaci wuta Mijina na Jin yunwa yaga Friedrice ta Sha Hadi ga couslow da soyayyar kaza,Yace yaushe kika Yi wannan girkin? Ba naji kince Jullof din taliya zakiyi ba? Naga taliya Bata dameka bane shi yasa na canja shawara,tana serving dinsa ta tsuguna can Kuma towel yayi guntu da yawa Ana ganin Yar China tasan Yana gani amma Taki gyarawa tana satar kallon Tawaga yanda ya daina komai ya koma leken Yar China,ba tare da ta kalle shi ba Tace Allah ya yaye maka Wlh,muyi wanka tare kullum sai ka gani Amma baka koshi,Dariya yayi yace waye yake koshi da abin Dadi ya furta tare da jawota saman cinyarsa ta zauna Yana cin Abincinsa a haka.

Yar China tace Anya Kuwa ban samu ciki ba,sai da tasa Tawaga ya kasa hadiye Abincinsa yace me? Sati Nawa kwata kwata da Auren wata Daya kice kin samu ciki yaushe ma naci amarcin?Yar China tace kaga Allah maybe Ina da ciki sabo da lokacin period Dina yayi amma banyi ba,Tawaga yace au lokacin period yayi? Yar China tace tun last week Amma banyi ba,Tawaga yace Amma Baki fada min ba so kike Kawai ki fara period ban shirya ba,Shirin me zakayi Kamar Kaine me Yi tana Dariya ta tambaya,yace banci Amarci sosai ba ya kamata ace kafin ki fara nayi final,Yar China tana ta dariya ai Kuwa da sai dai kaji na fara yanzu ma maybe time ya canja min,Tawaga ya fara cin Abincinsa da sauri sauri ya gama,Wankan ma da sauri yayi ya fito ya Iske Yar China jikin Mirror ya jawota jikinsa tare da cewa bana bukatar kwalliyar ta fili,kwalliyar ciki nake muradi,Yar China Sarkin Dariya tace to saka min tozalin,Tawaga ya dauketa tare da furta farin gani kenan tozali,Saman bed ya direta tace Yaya Gazal me Dadi zaka saka min,Dariya Tawaga ya shiga Yi daga cewa Tozali shine harda Kara gishiri Wai Gazal,da waka ta Rungume shi tace a sa min Gazal me dadi...sa mini kaya...a sa mini Kaya,sa Mata....sa Mata....a sa mini Kaya.....Tawaga ya dinga dariya sabo da Yar China ta Gama lalacewa yanzu fitsararta take Masa ba ruwanta,komai girman magana fada takeyi.
Dama shi Haka yake so idan zaiyi Harkar nan Yana Jin dadin Yar China tana Kara Masa kaimi da Jin dadin Harkar.

Washe gari Sunday 5pm su Ahmad suna gidan Mashkoor a katafaren palonsa,Nafeesat ta kawo musu kayan motsa Baki ta Basu waje suna Hira, Mashkoor ya kalli gefensa dama da hagu harda leka jikin kofa ya tabbatar Nafeesat Bata kusa ya kalli Jibson yace na yarda da maganarka Virgin wahalar sha'ani gareta,har yanzu Taki sabawa da abin,Ina tunanin tana da Yan shekarunta Banda matsala amma har yanzu ta kasa sabawa gata Nurse Guda amma Ina Wai Dan wulakanci ma Dana tambayeta nace Wai har yanzu ke baki Dan Saba bane Wai sai cewa tayi Mashkoor ya gwada muryar Nafeesat Wai sai ce min tayi to ai Kaine Baby Dick din naka tarago Guda ne,Su Jibson Suka dinga dariya harda rike ciki, Mashkoor yace Wai Mene ma tarago? Ahmad Yana ta dariya yace ai kasan jirgin kasa ko? Mashkoor yace sosai,to wannan datsi datsi na jirgin kasa zaka gani gida Gida ai shine taragon jirgi, Mashkoor ya dafe Kai Haka taci mutunci na ashe? Da nasan Haka ne wlh sai taga bacin raina taragon jirgi fa? Jibson harda rike ciki Yace da Kuna ganina a banza Kuna cewa ai Ni ba mace ma Zan aura ba ai duk sai Kun Gane kurenku, Mashkoor ya shiga nanata kalmar taragon jirgi fa,suka dinga dariya,Brown yace ai Ni tawa ta washe ta Saba Kaya nake ja,Harara Ahmad ya balla Masa sabo da kanwarsa ce,Brown yace bani da jaraba a baka auren kanwa ba babu dama kayi magana,Dariya sukayi Bash yace ai Ni Nawa surukin ba ruwansa tunda ya bani Hafsat ya kyaleni to shima yasan Yar wani yake cinyewa,Tawaga Yana jinsu Yana dariya,Yar China ce ta shigo Basu ganta ba Amma sunji muryarta tana yiwa Nafeesat tsiya Nafeesat kiji tsoron Allah Mene duniyar kin wani makalewa Miji ba fita ba Shiga da Allah kizo muje mu hau lilo muyi wasanmu,Su Tawaga suka dinga kyalkyala dariya ita Yar China Wasa ne a ranta ma,Nafeesat tana Dariya tace rufa min asiri lilo Kuma sai kace Yar Secondary,Yar China Tace har abada a Haka zaku Kare ku zauna ku tsufa da wuri mazajenku suyi muku kishiya,ku Sam Kamar Baku waye ba Allah yasa ma Mijin naki kina bashi hadin kai,Da sauri Mashkoor yace Allah ya Miki Albarka duk da bakya jina Yar China Bata wani bani komai da kyar nake lallabawa kin gani na Zama Maraya.

su Jibson Suka dinga dariya,sai Kuwa suka sake ji Yar China tace karfa ki maida mijinki Kamar marayan karfi,Nafeesat tace kiyi a hankali suna palon can zasu iya jinki,Yar China ba sirri sai ta Kara daga Murya to Mene Dan sunji Ni Allah yasa nasiha nake Miki ba zugaki nakeyi ba,Ke kina Likita ma ku da aka koya muku a aji ko Baki karanta Biology bane? Anatomy to gashi Nan an Zana kayan aikin a jiki har can ciki bala'i bature sai da ya dauko hotonsa,mu da muke mata Muna da shi a jikinmu ba mu San cikin ba Amma bature sai da ya bude sirrin,Ai wlh da nice nayi Likitanci ai da ba Haka ba,ke kullum wani salab salab dake ba Energy ko ba Vitamins ne da yawa jikinki? Nafeesat kiji tsoron Allah ba abinda ba a Baki na kayan Dadi Amma kullum wani salab da ke,Nafeesat tana ta dariya yanda Yar yarinya ta tsaya Kamar uwarta,Yar China tace shine Your eyes,da nice nayi degree da anga bugaggiyar Yar duniya wlh amma ke kenan a kunshe a gida,Rannan Ina kallo mijinki Yana Miki magana kin wani hade rai kina latsa waya kin wani shareshi wayarki ta fishi muhimmanci.

Nafeesat tace na shiga Uku da sa ido ke Yar China ki raba kanki da sa Ido,Mashkoor Yana can Palo Yana amsa Hirar yace Haka kikeyi Yar China gaskiya ta fada,Baki Yar China ta tabe tace shike nan kici gaba da feeling Big girl ke me degree ko nurse kina daukan salary to ai shike Nan,Nafeesat a hankali tace ke Nifa har yanzu zafi nake ji idan Yana Yi ko wani abin kuke Sha ki sanmin? Yar China ta dinga dariya, Mashkoor yace banji me Nafeesat Tace ba kunji suna dariya,Allah dai yasa Yar China ta gyara min ita,Yar China tace muma ba sabawa Mukayi ba Hakuri mukeyi amma Ni dai yanzu bana Jin wani zafi Zan dai San Miki wata zumar tsumi da Yaya Salamatu ta kawo min,Tawaga yaji a kunnensa shima yace a can palon Wanda Kawai su Ahmad me zasu ji wai ban yarda ba a bayar Mana da tsumi ba bazai yuwu ba ya Kare na Shiga wani Hali,su Basu ji ma me Yar China Tace ba Amma shi Tawaga ya ji fes.

Gida Yar China ta koma ta Shiryawa Nafeesat mugunta ta kawo Mata na karfin sha'awa da Niima,Dan kadan ake Sha Amma Tace shanye du daga yau kin daina Jin zafi,Nafeesat ta karba tana murna tace Ina da magunguna Nima Amma bani da irin wannan,Yar China tana boye dariyarta tace wannan na daban ne shi na Hana Jin zafi ne,kafin dare yayi yayi aikinsa,Nafeesat ta daga Robar karama ta shanye Nan take,Yar China tace Bari in tafi gida Nima na Sha Nawa idan kinji zam zam gobe kizo na Kara Miki Ina da shi da yawa,Nafeesat harda rako Yar China tana godiya tace kina birgeni gaki yarinya amma kinfi manyan ma,Yar China tace Haka nake ai sai gobe ko a waya Kya bani labari Suka Yi Sallama Nafeesat tana ta godiya ta koma gidan.
Chapter 81 · 0% Book details