← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 89

Sashe 84

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Baki Iyalle ta make Mata,ai Kuwa Yar China ta Sha wahala da aka Mata wankin ciki duk bakinta sai data daina magana,Tawaga hankalinsa ya tashi yasan duk abinda ya Hana Yar Chinansa magana ba karami bane,Sai kuka Kawai takeyi da kyar tace Dan Allah ka barni Iyalle ta tafi dani wajenta nayi ko sati biyu ne Dan Allah? Tawaga harda wani kwalla yace na yarda My love zanci gaba da Zama a Gwauro kafin ki dawo,Yar China da slow tace ai a dakin Iyallen ma Sai ka kwana Watarana,Iyalle Tace inji Ubanwa wallahi Baku Isa ba sai na fasa tafiya dake,Tawaga yace Wasa fa take Miki,Aamna tace da an barta ma Sai mu kula da ita,Yar China tana Jin jiki tace me kuka sani na Haihuwa Kuna Yara me zaku iya gwara tsohon Hannu,Iyalle Tace Ni Zan gyara abata,washe gari Yar China taji sauki aka sallamesu,Tawaga ya Hado mata Kaya ya sauke su a gidan Iyalle gidan kanin Iyalle kenan a dakin Iyalle.

AsmaBaffa.
10/29/21, 7:46 PM - Buhainat: Ī)\Ī)\ DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\

NA KUDI NE

Duniya ta Aamna is dedicated to Garba Butalawa family.

Official

By
AsmaBaffa

Page naku ne

DUNIYATA FANS

Tayi tunanin zata iya Zama ba tare da ta damu ba amma ganin Tawaga ya tafi duk sai taji ba Dadi Dan ma Allah yasa gidan Kanin Iyalle da Dan kyau ko Ina yasha Siminti bandakin Iya harda tiles a toilet din Kalar na zamani,shima Toilet din matarsa Haka yake,Ruwan Zafi Iyalle ta tafasa Cikin Yar China ya duri ruwa ganin ruwa me yawan masifa gashi na zafi ya tafasa,Iyalle ta tasa Yar China a gaba sai da ta Mata wanka da towel ta gasata sosai ta Sha azaba sosai harda kuka,Allah yasa Tawaga ya kawo Nama iri iri da kayan Karin jini ga magunguna,Fruits ba Nema ba,maltina da su Madara available, Sha Kawai takeyi tana ci ba ruwanta,Ko kwana Uku Bata Yi ba ta wani murmure har kiba tayi da kyau,Iyalle tuwon shinkafa Miyar Alayyahu ta Sha man shanu da kifi ta girkawa Yar China da kanta,Lokacin Yar China tana wanka Tawaga ya shigo da ledoji,Iyalle tana Masa tsiya baya gajiya,Ya zauna a Kan gadon Iyalle,Iyalle tace ga abincinta Nan a flask Bari ni na leka gidan gaisuwa,a dawo lafiya yace ta tafi,Mintuna kadan Yar China ta fito daure da guntun towel ga karami Kuma tana goge jikinta,Tawaga ya bita da kallo,ta Masa kyau sosai tayi wani kiba da haske,a gefensa ta zauna tare da kwantar da kanta a kafadarsa tace Sannu da Zuwa My Heart,Murmushi ya saki yace Dole kice Haka ai tunda kin gudo kin barni,Dariya tayi Tace ai Zan dawo Kamar yau ne,Abincinta ya nuna Mata Iyalle Tace ki cinye,Murmushi tayi tare da mikewa ta shafa lotion dinta me shegen kamshi ta dakko wata Yar bakar Vest me kyau ta sa Skert din atamfa ta sa bra tare da vest din tayi kyau,gashinta ta gyara fes sannan ta bi jikinta da turaruka masu kamshi ta shafa powder da lipgloss tayi kyau matuka.

Tawaga sai kallon Kirjinta yakeyi yanda Suka cicciko,spoon ta dakko Guda biyu ta bude Tuwon na Danyar shinkafa Tace Busmillah,tare sukaci suka koshi,ya Bata ledojin Nan ma kayan ciye ciyene ga Naman kaza gasashiyar,Yar China tace Ina Jin dadina wlh,kwanciya tayi a jikinsa sai Kuma ta fara kuka,Mene ne haka? Zaki fara ko? Bata Rai yayi yace daga min jiki na tafi gida abina naga Alama daina zuwar Miki zanyi,tunda kika Yi Bari Dan ma ba'a sanshi ba babu Wanda ya Shaku da shi kullum nazo sai kin min kuka ki tashi to mu koma gida sai nayi miki wani cikin,Yar China tana goge hawayenta tace Allah jaririn ne akwai shiga Rai,wannan tayin jinin shine abin Shiga Rai? Yar China tace ae Ni Ina son abina jinin kalarsa me kyau Kamar ruwan zuma,Dariya ta kwacewa Tawaga,Tace Kuma ma ai Nonuwa ne suke ciwo duk sun cicciko wallahi sun min nauyi,wannan ai me sauki ne Indai ruwan zai fita sai na shanye,Yar China ta makale kafada,yace mu gani to tayi masa Shuru,Hannu yasa tare da janye rigar sama.

Wayo ya Mata tare da Furta Wai Wai wannan ai Massage suke bukata,Yana tattabawa yace Massage suke bukata,da sauri tace Allah? Yace ae mana, ai ban sani ba da tuni idan munje wanka zance Iyalle ta dinga danne su da Towel cewar Yar China,da sauri Tawaga yace no Miji ne ya kamata yayi ai Hannu na tafi na Iyalle girma da laushi idan na Miki yau ma gobe Zaki ga sunyi sauki,sai na dawo gobe na sake Miki Haka dai kamar sati Daya yanda kafin ki dawo gidana kin warke,jinin ya dauke ne? Ya tambayi Yar China Yana son Yi Mata wayo,Tace a'a Saura kadan Nan da kwana Uku ma Iyalle tace zai dauke,hakan yayi kyau cewar Tawaga Dadi ya Gama kamashi,cike da nishadi ya shiga massaging Dukiyar fulaninta tana Jin Dadi tana lumshe ido,Yace da Dadi ne? Kulle Kofa kasa key Kar wani ya shigo abin Nan na Yi ne cewar Yar China,Ba musu ya dannawa Kofar Iyalle key ya dawo,Yar China da Yatsanta ta daura a saman lips dinta tace nan,ya Gane ya shiga tsotsar lips dinta,Yar China ta sarkalo da hannayenta wuyansa suka kwanta a saman gadon Iyalle Yana luguiguita ta yanda yaga dama,Yar China ta shiga sarrafa shi itama da kanta yanda zai samu ya rage zafi ba tare da sai anyi babbar harka ba,Zaucewa sukayi ya furta matse min cinya Honey,Duk ba Kaya a jikinsu Yar China ce Kawai me pant,ai Kuwa dai da Cinyoyi a samu gamsuwa a nutse ba tare da sun batawa Iyalle komai ba,Yar China harda dabara ta sa tissue a jiki ya fitar ta wani saka a bakar Leda ta daure,sai da suka daidata kansu tsaf kamar ba abinda ya faru ta Bude kofar ta tarkata na zubawa a shara ta Kai Dust bin ta dawo.

Suna Shan Fruits Iyalle ta dawo Bata Gane komai ba sai da Tawaga ya Mike zai tafi taga jikin farar shaddarsa duk jambaki da powder,ga lips dinsa yayi red shima sabo da jambakin Yar China Daya Sha,Fuskewa Iyalle tayi sai da Yar China ta raka shi har mota ta dawo,Iyalle tace Nan da sati Daya Zaki tafi baza kiyi min sati har biyu ko Uku ba,Sabo da me ? Sabo da na gaji da sintirin mijinki,Yar China Tace to shike Nan Ni gwara ma na tafi dama na gaji gida duk zafi ba AC ba komai,can abinda Naga dama nake Yi Amma Nan duk kinbi kin takurani,Mijina Yana can Yana ta kamshi ke Kuwa jikinki duk kauri,dama Ni manage nakeyi da ke Ina kwanciya a bayanki wani fayauuuu....ba hug ba komai da Mijina ne fa sai nayi shagwaba ta,Mufici Iyalle ta kwadawa Yar China a baya tana Yar banza fitsararriya.
Kamar yanda Iyalle ta furta Yar China tana yin sati Tawaga yazo Suka tattara tare da komawa gidansu tana ta murna.

Rayuwa na tafiya Sannu Sannu sai lokacin cikin Aamna ya cika cif dai dai edd dinta Amma Bata Haihu ba,tayi nauyi da yawa Dole sai masu Aiki Dattijai masu kwari Guda biyu aka kawowa Aamna suna tayata aikin gida,Yayin da Suma cikin su Sameera duk ya tsufa Banda Yar China babu ciki.
Bayan Sati daya da cikar edd din Aamna cikin dare suna kwance ta kasa kwanciya,nakuda ta fara,kasan bed ta koma ta zauna tana daurewa,tun tana dannewa har ta kasa ta bigi kafar Ahmad dake banci Bai San me ake ciki ba,a hankali ya Bude Idonsa tace ka tashi Dan Allah mu tafi asibiti wallahi Ina Jin Haihuwa zanyi washhhh Allah marata wayyo gadon bayana,Ahmad Yana ta nuku nukun tashi ta fashe da kuka tana buga jikin bed,ba shiri ya dire a kasa da kayan baccinsa ya dakko Mata wani zani ta daura a saman kayan baccin ya kifa Mata Hijab tare da dakko kayan data nuna Masa ta shirya a cikin wata jaka duk na Haihuwa ne ta tanaji komai abinta,Dauka yayi tace dakko har Bowl din jaririn,Ahmad ya dakko ya sauka da gudu gudu sauri sauri ya saka kayan a mota ya dawo ya dauke ta ya kwantar da ita a bayan Mota,Nafeesat ya Kira da Mashkoor,Yar China ta saman window dinsu ta leko Jin maganganu ta tashi Tawaganta Tace ga Aamna can tana fama Allah ya tsare mugun ji yau zata San uwarta ta kawo ta duniya tashi mu tafi na koyi darasi kafin nawa,Tawaga yace ke da kika Yi Bari,ance wani barin ma ai yafi Haihuwa azaba Kuma idan kunje Kun tarar Mata a Kai me zakuyi mata muyi Mata Addua Kawai,Sameera ce ta fito Dake itama ta taba Yi aka tafi da ita,kafin ma su karasa Hospital an sanarwa Mama tuni Mashkoor a daren 1am yaje ya dakko Mama Suka taho Asibitin.
Chapter 84 · 0% Book details