Sashe 56
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mummy fafur ta Hana Ahmad ganin Aamna,ganin ma zai iya zuwa a boye sai tasa Suka koma gidan Amma,itama Aamna sabo da tana so ta huta ta warke daga raunin da Ahmad ya ji mata sai Taki fada Masa inda take har yayi Fushi ya daina Kiranta,Ana saura kwana daya Aamna ta tare gaba Daya su Mashkoor suna tare Wai sai sun raka Ahmad dakin Amarya sunyi Addua duk da an daina yanzu su sunce sai sunyi sai kowa ya raka kowa anyi Addua,Ahmad sai zumudi yakeyi ya wani kwana a kujera ga Hajiya Babba ta Mike sosai sai Dariya su Mashkoor suke Masa,Ahmad yace zaizo kanku ne Dan Uwarku,Iya azaba Mummy ta Gama gana min,Kawai mutuwa ne banyi ba,Wai King baza ka bari yarinya ta huta ba wannan jaraba Haka cewar Brown,Ahmad yace Ina Baku shawara wallahi ranar da aka Kai muku Amarya karku sake ku barta ta kwana lafiya,ko Bata da Niima ku shafa Vaseline ku tura da kyar karku Bari Daren Nan Dadi gareshi,Suna ta dariya Ahmad yace duk Wanda ya dandana abin Nan Matukar Bai daina shaye shaye ba to Allah ya tsine Masa Albarka duniya da lahira,sabo da yaci zarafin abin Dadi,ga abinda ya Dace aci an zauna shaye shaye Kawai ayi aure Malam,Kuma idan matarka ce hankali kwance Malam,ba tsoro ba fargaba,ba Wani gate naka ne kayi abinda kaga dama,Noma zakayi ta inda kaga dama,suna ta dariya King dinsu ya haukace,Tawaga yace tawa fa Yar shila ce King? King yace karka sake ka daga Mata kafa ko yau uwarta ta Haifo ta idan ka barta ta kwana lafiya sai kaci Ubanka wallahi,Suka dinga dariya Brown yace Ni me kanwarka fa? Yace ai Kai baka da matsala mutumina Mummy zata gyara ma ita sosai itama Kar aji tausayinta kowa Muka raka dakin Amarya washe gari ya kawo min report me kyau,Brown yace Humairanka fa? Ahmad yace ban son Iskanci fa Ina surukinka kana min Iskanci,Dariya sukayi yace Ni wallahi matata nake so a bani na gaji da Dan Iskan gyaran nan,Tagawa yace gobe Zan siyowa Yar Chinata waya me kyau tana Gama Zana Waec Iyalle Tace za ayi bikinmu ita Kuma Iyalle zata koma gidan kaninta da Zama su zuba Yan haya a gidansu,Bash ya kalli Tawaga yace Ni Kuma fa Hafsat din taka sai yaushe? Ga waliyinta Nan ka tambaye shi ya Nuna King,King Yana dariya yace tare zamu hada bikin ma,Bari mu zauna da Daddy gobe kafin ya tafi sai ayi Maganar idan da Hali duka a daura dasu Mashkoor.
Aamna Kuwa Ana ta gyara tayi wani uban kyau ta sake haske sai sheki da kyalli takeyi,fatarta tayi wani Irin smooth ko Ina ta zauna ta tashi Kamshinta sai yayi kwana Uku Bai bar wajen ba,turaruka ne masu tsada da dadin kamshi,kayan maganin Mata Kuwa ba a magana an Gama hada Aamna,washe gari ranar da za a Kai Aamna gidanta na aure Suna zaune da Maman Haneef tana koya Mata tarairayar Mai gida kissa da kisisina,shagwaba da sauransu Ahmad ya Kira waya,Maman Haneef tace to a fara gwada shagwabar Ina kallo,Aamna aka makale Murya Tace Hello ranka ya Dade,Ahmad yace My world I miss you so much,Cike da shagwaba kamar zata Yi kuka ta Furta me to My life,Zuciyarsa ce ta wani karbi sabon son Aamna yace karfe Nawa zanzo gidan to idan an kawo min ke? Aamna Tace wannan zumudi Haka ka Bari Mana sai an kawo Ni,a'a Ni gwara na sani tun yanzu sai nayi shiri,Murmushi tayi Tace Mummy Tace 8pm zamu tafi,Har 8pm yanzu wa yake wani Kai Amarya 8pm ai 3-4pm ake Kai Amarya 6-7pm ango ya shigo ya tarbi abarsa,Amma za ace wani sai 8pm nufinta sai 9-10pm Zan shigo,Tsaki Yaja ya kashe wayarsa Yana ta masifa a Gaban su Jibson suna ta dariya.
Aamna Bata taba
zaton sabon gida za a kaita ba,Bata san komai ba Kawai dai Maman Haneef ta sata ta fesa wanka ta shiryata cikin wani lace black and pink me shegen kyau,ta Mata dauri me kyau da kwalliya ta hankali me kyan gaske,Aamna kamshi da sheki Kawai take Yi,Maman Haneef ta gama aikinta ta tafi abinta, Mummy da Daddy tare da Amma sai Humaira sune Suka zo daukan Amarya,Mama Tace muma baza a barmu a baya ba,Haka Baba ma da Zuhra Suka shirya suka tafi gaba Daya Kai Aamna dakin Miji,Lokacin Su Ahmad sun Sha wanka gaba dayansu kowa da Kaýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿlar shaddarsa irin kyan da sukayi ba a cewa komai,ranar wani Dan biki sukayi domin abinci ma order King yayi musu suka ci suka Sha ga kida na tashi,da dare Kuma suka dauki sabon wanka sabo da Daddy yace Yana son magana da su gaba Daya su hadu a gidan Amarya.
Siyama Kuwa kaskon ta yasha wanki da Omo da soson karfe,ko da tazo soya Wainar sai ya fara Kama Wainar tana yagalgalewa duk ta kwabe ,Hayaki ne ya turnuke ta a kitchen ga Yara sunyi Layi Kamar yanda Suka Saba suna siya musamman Almajirai sunfi yawa,wani yaro ya Bata kudi dari biyu ya siyi ta dari zata bashi dari canji ai Siyama Tace Sam yaro Bai Bata bata ko sisi ba,Almajiri yace Allah ya Isa wallahi dari biyu na baki,Siyama cafko Yaron tayi ta Mike tsaye tare da danne Kan Yaron ta dinga dirka Masa duka a gadon baya ji kake Dimm....dimmm...Dimm....Yaron Yana ihu da kuka Kuma Bai fasa Zaginta ba,dama Siyama ta Saba mugunta sai taci kudin yaro idan yayi magana ta Masa dukan tsiya Haka take musu,Almajiri yana kwacewa ya fita da gudu Yana kutuntuma Mata ashar me yaji.
Tana masifa ta gyara daurin zaninta ta zauna taci gaba Yara suna na Baki kudi na a bani,Nima a bani,nine a layi,Wata yarinya an zuba Mata ta tsuguna tana zuba yaji Siyama ta dinga dura Mata ashar tana kaga Yar Iska Zaki karar min da yaji Ubanki ne ya bani jarin,Yarinya sai tayi gaba tare da cewa bazan sake dawowa ba shegiya,Zan Kamaki ne Islaha na ganeki Zan Kamaki a hanya cewar Siyama.
Shima wani Yaron daga yace tun dazu nake zaune kin hanani Ina ta jira,ai Siyama Tace zanci uwarka wallahi,Yaron yace sai dai Uwarki,Siyama ga Waina Taki yin kyau ga itace yaki ci ta cafko Yaron tana daga zaune ta tsugunar da shi a gabanta shima ta dinga dirka Masa duka a baya,yace kinci Uwarki,Siyama ta Mike tsaye tare da jawo shi tsakar gida zata dake shi ya fisge zaninta ya Fadi kasa sai ga Siyama cinyoyinta a waje Siri Siri da su sai pant kawai a jikinta rigar atamfar gata Yar ficika Yara suka saki ihu,Babarta Tace kinwa kanki dabba marar tunani ,Siyama ta duka ta re da dakko zaninta ta daura da sauri,ai kullin Wainar flour tayi fatali da shi Tace an daina sana'ar kowa ya tafi gidan ubansa Shegu Kuma Wanda na karbi kudinsa asara ta hau shi a bakacin ihunku da kuka min matsiyata ku tashi ta kifo su waje Suka fito da gudu.
AsmaBaffa
10/26/21, 2:11 PM - A Maryam: Ī)\Ī)\DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DUNIYATA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY
91-95
Official
By
AsmaBaffa
Ina miko gaisuwa ta musamman
NAFEE
AUTA
UMMI DEEJAT
~-
MAMAN MURTALAH
Page naku ne
Ya Hajja kamshi
Mom Abdallah
Pretty Deejarth
M Dewu
Mama Fati
Mai kubewa da kuka
Babar Siyama Tace kinwa kanki Siyama wallahi nasan karya kike Aamna ba abinda ta Miki kece kika Mata laifi Zan kirata awaya jibi Inshaallah na ji,yanzu kin Kori Faisal sai ki fara son Hasheem Dan gidan kanina Dama ya Dade Yana sonki Alhmdllh ya samu sana'a Yana aikin buga bulo a gidan Bulo sai ya Kama Miki gidan haya ku zauna Kamar yanda kanina yayi maganar,Siyama Tace Ni Allah bana sonsa Abu Baki da shi Haka Kuma,to kyau kika fishi Kuma ai Hasheem ba Baki bane Wuluk Dan baki baki ne Haka, ya Gama diploma dinsa Aiki ne Bai samu ba,Hasheem Dan gayu ma irinsa yaro me hankali ai Hasheem din da kike rainawa yafi karfinki Siyama shine zai rufa Miki asiri Kuma wallahi sai kin aure shi sabo da idan Baki sani ba Faisal din da kike so ya dawo wajenki an sa ranar Aurensa,gashi ya dankara gida me kyau da katon gate ga mota dalleliya, kuma kwana Nan ya biyawa Iyayensa Makkah,ai Siyama sai ta fashe da kuka Jin Faisal zaiyi aure ya manta da ita,Tace na cuci kaina wallahi sai naje na roke shi ya dawo ai nasan Yana so na,Kuma sai naje gidan wacce zai aura na hada mata jini da majina,Kina da Aiki Allah bada sa'a cewar Maman Siyama.
Wata Unguwar masu Hannu da shuni aka wuce da Aamna sai kallo sukeyi gidaje galla galla sai Wanda ka gani a layin,Wani shegen Estate aka Shiga da Motocin Guda biyu na Amarya,gidaje ne masu zaman kansu Guda shida,ko Ina yasha bishiyu da shuke shuke sai kace a turai,ko wanne gidan daban yake a ciki da komai nasa Guda biyar sune a farko a jere Hannun dama da hagu,kowa ya kalli wannan building din yasan Naira taci ubanta,ko wanne gida Dake Estate din sama da kasa ne, ciki aka Shiga da da motocin sosai Suka bi kwaltar dake a tsakiyar tsakanin gidajen gefe Kuma grass carpet ne da flowers,Garden ma da wajen kiwon tsuntsaye daban yake a ciki,Haka ga wajen wasannin Yara Nan abubuwa daban daban,sai da akayi tafiya me nisa sannan aka zo wani katafaren gidan Wanda shi na musamman ne kalarsa ma daban ne,yanda aka tsara ginin shi zai ja Hankalin mutum,iya tsaruwa ya tsaru gashi shi a Haka ma ta ciki idan ka shiga part biyu ne,bangaren garden dinsa daban a Nan akayi katon pool,komai na hutawa da Jin dadi ya tare a wannan gidan Wanda da Alama shine na king,motoci a parking space sun Kai hudu,sabanin wacen gidajen da kowanne gida mota Daya ce me kyau,wani baka,wani fara,wani red,wani arsh wani black.
Iya gidan Ahmad shi kadai ma'aikata maza mutum Uku ne kowa da inda yake kula da shi,Mata masu Aiki sai nan gaba zasu dakko da kansu idan sunga dama.
a bakin gate na shigowa Estate din masu Gadi ne mutum biyu sai masu kula da Compound da garden na sauran gidajen Guda biyar mutum biyu ne.