Sashe 11
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baba yace tab Ahmad din?Aamna Tace Baba shine fa Wanda ya mare Ni ranar Nan da ka bini Titi zaka Duke Ni ka tuna,Wanda ka karbi number dinsa Wai zai koya min tarbiyya? Baba ya daura hannaye a Kai yace lailahaillallahu wannan kwallon shegen Yaron Dan giya? Ai yayi suna kaf gari an San da zamansu,sai dai Kuma Yana da Dan Hali me kyau ta wani bangaren,Daddy ya kwashe duk abinda Ahmad keyi ya fada musu yace wani abin ma Sai Kun gani da idonku wallahi na rasa yanda zanyi,Ashe Aamna ke kika Yi Jinyar Mummy? Dariya Aamna tayi Tace ae Daddy,Baba yace ja'ira Ashe ma Dan uwanki ne,Baba ya kalli Daddy yace game da matsalar Danka Ahmad Kawai a bashi Auren Yar Uwarsa Aamna a daura musu Aure ku Kai wa shege ita gidansa,Ni Kuma nasan Aamna itama irinsa ce Dan ba mutuncin gareta ba suje can suyi ta fadansu har a samu ko Allah zai shiriyarsu sabo da itama Aamna ba wata ta kirki bace Tace ta daina Zama ta gari,Nan take Daddy yace Kuma fa Haka ne Ahmad Yana bukatar jajirtacciyar mace marar tsoro,Mummy Tace hmm ai Ni Naga Drama a Hospital suka dinga fada da juna ba Wanda ke barin wani idan Haka ta faru zanfi kowa murna,Aamna kuwa Hankalinta ya tashi matuka sabo da tasan ma Ahmad kashe ta Kawai zai yi,Kuka ta saki Tace yanzu Dan shaye shaye za a bani? Sabo da anga Uwata ta mutu ubana ya gudu ya barni shine za a min Haka,Mama Baki Bude Tace Aamna mene Haka? Dan Uwanki ne fa,ai Hannunka baya rubewa ka yanke ya Yar, yo tun yaushe da azaba ta ishi mutum Nawa aka Yi Hannu da kafa mutum da Kansa zai kai Kansa Asibiti yace wayyo Allah Likita yanke min na huta cewar Aamna,Mummy Hannun Aamna ta riko tare da mikewa ta ja Aamna gefe tana Mata magana a kunne cikin Rada,Aamna ta washe Baki Tace to na yarda.
Baba ya tabe Baki yace Alhmdllh Allah ya yanke Mana zaman Yahudanci,Daddy kuwa Dariya yayi kawai sannan yace akwai wani gidana Babba ne Dana Gina a Nan Kaduna ba nisa da Nan Unguwar Taku na mallaka maka shi halak malak,sannan Zan baka Million Uku ka ja jari,Baba Hanci ya rike kamar mace ya rangada Guda Ayyiriririri....,Dariya Aka dinga yi,Ranar dai sai da suka Gama shirya komai Har dangi an Kira a waya cewar Nan da sati Daya za a daurawa Aamna Aure, kowa yayi mamaki,ikon Allah Wato aure idan yazo wani shi kanshi a shekarar Bai San zaiyi auren ba,Aamna dai ko a jikinta sabo da sun Gama shirya sirrinsu da Mummy ba Wanda ya sani,Gidan da aka bawa Baba Suka tafi har furniture an zuba a gidan, flat madaidaici me dauke da part biyu,ko Ina yasha tiles ga flowers da komai,gidan a kalla zaici mota Hudu a ciki iya wurin parking,Aamna da Mama sai Murna,ranar Abba ya bada kudin auren Ahmad dubu dari biyu Suka tafi cike da murna,Zuhra Suka sanarwa komai murna Kamar me Ita kanta Zuhra dama ta Dade da sanin basu da Alaka da Aamna ko a kamanni Aamna da Larabawa take Kama,Ita kuwa Zuhra Ana ganinta anga Yar Mama da Baba,Yan Uwa da abokan azirki Suka dinga zuwa ganin sabon gidan su Baba,Aamna a waya ta Kira Kawarta Siyama ta fada Mata komai,ai Siyama Murna Kamar tayi hauka ga Kuma mamaki Aamna ba Yar su Baba bace Ashe Shuru akayi,Amma duk da Haka Aamna ta Sha Jin zancen a Kauye,idan ta tambayi Mama ko Baba sai suce karyar mutane ce,,Aamna zata ma riga siyama Auren ma Ashe,Washe gari tare da Siyama aka maida kayan su Aamna na bukata sabon gidansu,Faisal saurayinta shine ya dinga jigila da motarsa har Suka tare,Baba Kuwa Ya samu ya fara Harkar Sana'arsa ta siyar da kayan masarufi jari ya samu.
Tunda an San Auren da za ayi ba Wani shiri aka Yi ba,Saura kwana biyu daurin Aure Mummy,Daddy,Mufida matar Saddeeq da Yarta,sai Humaira Auta da Sadeeq Suka taho Kaduna gaba Daya a gidan Ahmad Suka sauka,Yana ta Fushi shi fa an takura Masa da zuwa Masa gida,Bai San Aurensa za ayi ba.
Ranar cikin dare Mummy ta haura sama Bedroom dinsa, Yana kwance Yana latsa wayarsa me tsada ga barasarsa a gefe Yana korawa,Mummy ta kalle shi tare da Zama saman Bed din,Yana ganinta cike da shagwaba ya dawo da Kansa saman cinyarta,Yana kallon Fuskarta Idonsa sai wani lumshewa sukeyi sunji kayan maye,Wata kwaya ya dakko a kasan Pillow ya watsa a cikin kwalabar giyar ya jijjiga,Nan take kwayar ta narke a ciki Yace Mummy Dan Sha kiji Zaki samu nutsuwa yanda na ganki nasan akwai damuwa,Murmushi Mummy tayi Tace please ban son hauka Ahmad,Ni zaka kalla ka Bawa kayan Maye?Dariya yayi yace to Mene ciki Dan kin Dan caake kema,Tsaki ta ja,Tace Magana nake so muyi,Ahmad yace Ina jinki Beautiful Mum,Harara ta watsa Masa Tace gobe ka shirya zamuje gidan Wasu Yan Uwan mu a gaisa,Nazo maka da manyan Kaya su zaka sa muje kaji?Baki ya turo yace kin San dai Ni bana gaisar da mutane,idan so kike kiji kunya Kuma to kije Dani Dan wallahi babu Wanda ya Isa nace Ina kwana ko Ina Yini bani da wannan lokacin,Mum Tace ae naji muje Haka,Yace sannan Kuma zanje da Giyata ne kin San bana Free karki ce ban fada Miki ba.
Mummy ta jinjina Kai Tace Ahmad me yasa baka da tarbiyya da biyayya ne Haka? Ina mahaifiyarka duk abinda kaga dama fada min kakeyi,Baki ya tabe yace kin San dai bana karya gwara na fada Miki gaskiya,Kansa ta zame Dake kwance a cinyarta da sauri ya rike Mum yace please Mum zauna ki Sosa min Kai nayi bacci,sai kayi aure idan Haka kake so ai, Dariyar Yan giya ya shiga Yi ba ji ba gani yace Aure....Tab ai kuwa sai dai a dauki gawar matar,Mummy ta tsorata Tace Idan Muka daura maka fa Auren da ita sai me? Yace kisa ne hukuncinta,kasheta zanyi,Ni na tsani mata bare wani Aure Dan Allah Jeki Good Night ya furta, Tsaki taja Tace wannan Drugs din da kake Sha sune suke kashe maka sha'awar Mata fa,zaka yiwa kanka Illa,Murmushi yayi yace ai gwara Haka akan nayi Zina,Tsaki ta jasannan tayi ficewarta.
Washe gari da Yamma Mummy ta kulle Ahmad a bedroom ta hanashi fita,Yana ta dukan kofa a bude shi Amma Mum Taki,yace aski zanyi fa yanzu I promise you wallahi Zan biki muje can,Sai lokacin Mummy ta Bude shi ya Sha ya bugu Yana tangadi ya fito ya fice,Machine ya Haye sai wurin Aski,Ai wani gashi Attach ya Siya Red and green yace ayi Masa calaba kitso me kyau,Gefe da gefe an kwashe gashin kadan,daga sama Kuma gashi Nan da yawa,Ai kuwa aka Masa calaba me Dan tsayi Suka zubo a kafada kadan,gemunsa ma Haka aka Masa Yar karamar calaba daga tsakiya da red attach,Kyawun da yayi ba a magana ka rantse daga England ya dawo,Kowa ya kalle shi zai rantse wani mugun arnen bature ne ba musulmi ba,Amma Fadin irin kyan da yayi Bata Baki ne sai dai ba tarbiyya idan an gani,duk inda ya gifta da machine sai Kallonsa akeyi,Mum suna Palo Suka ga ya dawo,Su kansu sunga kyan da yayi Amma Kuma bana Tarbiyya bane,Mummy tasan Halinsa Tace Kayi kyau,yace naga gidan da zamuje kin dauke shi da muhimmanci shi yasa nayi gyara na musamman.
Sadeeq ya tabe Baki yace Amma ba tarbiyya ba,Zan ci Uwarka yayi Kansa Mummy ta rike shi,Mufida Tace Kayi kyau,yace yawwa matar mu,Humaira ma Tace Yaya Allah ya bani Miji me irin kyanka,Hannu ya Mika Mata Suka tafa yace Ameen,Ai Ni Handsome King ne,Daddy ya tabe Baki yace Kai dalla sakarai je ka shirya mu wuce, Ahmad Daddy yayiwa wani kallo ya Haura samansa Yana cewa azo gidan mutum a Dame shi,Gidanka ne Dan Ubanka gida na kace gidanka cewar Daddy shima,Mummy Tace Dan Allah karka jawo ya fasa zuwa ta bi bayan Ahmad tana lallashinsa Kar ya biyewa Daddy.
Toilet ya Shiga tare da banko Kofar kamar zai ballata,Wanka ya sheka ya fito,Mummy tana gefen bed,ya shafa lotion ,Fuska ya Bata yace Mummy Zan cire Towel ki fita,Mummy tayi Dariya Tace to Babban mutum,Sai da ya Gama kalailaitarsa sannan ya kwalawa Mummy Kira,ta shigo da sauri da wata Arniyar farar Shadda me tsadar gaske Gezna,Harda Hula yace ohhhhh.....wannan Zan saka?....na shiga Uku wayyoooo ya Furta Yana zaga dakin kamar zai saka wuta a jikinsa.
Ohhhh Mum....Mummy... Mummy....Mummy yake furtawa Yana zagata a dakin,Tace Ahmad Ni din ko? Fuska ya Bata yace na fasa zuwa akan na saka wannan kayan,Tace Dan Ni fa zaka saka,Ohhhhh.....ya sake furtawa Yana girgiza kafadunsa kamar Yaron yaye, Dariya Mummy tayi tare da fisgo Hannunsa ya zille Yana ta Bata wahala sai da kyar ya tsaya ya saka Boxers Kamar zaiyi Ihu Haka ya saka wandon Shaddar wani dai dai shi cif kamar an gwada dinkin zamani fitted na matasa,Singlet Mummy ta bashi ya saka sannan ya saka Rigar Shaddar me Hannu dogo links cif cif shi,ba karamin Arnen kyau yayi ba,Hula kuwa Mummy sai hakura tayi yace bazai saka ba,Haka ta barshi,tana kallo ya dakko farar sarkar Azurfa ta maza wata Yar siririya karama ya saka,Mummy Tace Kayi kyau ýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿkuwa Amma sai dai a hausawa ba tarbiyya bace,Yace Mum ku ai local ne Baku San wanka ba Sam,takalmi fari half shoe ya saka,wayarsa kuma Silver color,Glass Brown and white ya saka,Kowa ya kalli Ahmad yasan ba karya Allah yayi halitta a Nan,Mummy tana murna ta fesa Masa turaruka ya tsaya a gabanta yace ya kika gani,Babban yatsa ta daga Masa,Murmushi yayi Suka fito,Ai duka su Daddy sakin Baki Suka Yi suna kallon yanda yayi azabar kyau,Daddy farin ciki ya kamashi Allah sarki mahaifa,yace da ace Haka kake Yi duk da dai kitson da sarkar ba tarbiyyar hausawa bace ai da yafi sauki sauki, Sadeeq yace the Handsome King,Humaira Tace wow I'm proud of you Yaya King,Comfirm...Confirm ya Furta Yana wani basarwa yace Ina Mufida? Da sauri ta fito dauke da Yarta sun Sha gayu Suma,yace kinyi kyau matar mu, Sadeeq yace Kanin miji ne ke wannan wasan ba yayan Miji ba,Baki Ahmad ya tabe yace ku kuka San wani Kani da Yaya.