Sashe 34
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kin hanani sukuni...tun Sanda na ganki Bayan kin bar gidana kina shago...zu..zuciyata...ta kasa sukuni...Dora Hannu yayi aka ya sake nuna ta da yatsa da sauri da sauri yake magana ba kakkautawa Yana zaga compound din gidan Yana Wallahi na rantse.....ko idona na rufe bana bacci fuskarki nake gani kina min gizo....kullum idan na ganki zuciyata bugawa takeyi...Ina Jin tsoronki......ko yaushe bani da sukuni....burina kullum na ganki....ko naji muryarki.....bana...Bana Iya motsi sai da tunaninki......komai nakeyi kece a Raina....kece.... kike min gizo....sunanki idan aka ambata sai zuciyata ta buga.....Haka nake tsallakowa gidanku cikin dare in labe inyi ta kallonki.....Rannan ma Dan karku kamani nayi muku basaja na sace muku startime da Radio....Baba ya kurma Ihu tare da nuna Ahmad yace Kaine??......Ahmad Bai kulashi ba yaci gaba da bayani....yace kusan kullum da dare sai na shigo gidan Nan na ganki baki sani ba....har dakinki nake buya na Sha kallonki tsirara kin shiga wanka......da Ni kike rufe kofa a room Dinki duk abinda kike Yi Ina kallo....kunya ta lullube Aamna ta sunkuyar da Kai kasa.
Ci gaba yayi da bayani yace duk abinda nake Miki Dan kiji Dadi nakeyi.... komai Danke nakeyi....har zuwa shago Dan na ganki naji Dadi ne.....Yan....yanzu ma....zuciyata bugawa takeyi wallahi Ina sonki....sonki nake Yi...da ban Gane sonki nakeyi ba sai yanzu.....Murya ya canja Kamar me kuka ya hada zufa Yana haki yace Yan....yanzu....ma tunda nazo gabanki zuciyata Bugawa takeyi.....idan Baki yarda ba taba kurjina kiji ya cafko Hannun Aamna ya daura a kirjinsa saitin zuciyarsa yace kinji?...kinji?....Aamna Tace ae naji ta zame Hannunta.....Siyama,Mama,da Baba suna ta tabe Masa Baki sabo da basa son abin,shi kuwa Bata su yake ba ci gaba yayi da cewa Wallahi Allah Sonki nakeyi......idan Baki yarda ba Kira number ta kiga sunan Dana saka Miki a Kan number dinki,Aamna ba musu ta latsa Wayarta ta Kira wayarsa sai ga Sunan Daya sa Mata ya Bayyana MY WORLD.
Bai tsaya ba yaci gaba da bayani Yana tonawa Kansa asiri Wai duk cikin bayyana soyayyarsa a gareta ne.
KARSHEN FREE PAGE
ASMABAFFA.
10/26/21, 8:53 AM - A Maryam: PĪ)\Ī)\ DUNIYA TA AAMNAĪ)\Ī)\
NA KUDI NE
DAN ALLAH KARKI FITAR DA NOVEL DIN NAN BADAN NI BA DAN GIRMAN ALLAH,
IDAN BAKI BIYA BA KARKI KARANTA DAN DARAJAR ALLAH.
DUNIYA TA AAMNA IS DEDICATED TO GARBA BUTALAWA FAMILY.
55-60
Official
By
AsmaBaffa
Page naku ne mutanena Yan Albarka
UMMI DEEJAT
ALHUSNA
Yace nine....Nine.....Ni ....ya rasa me zai ce ma karshe yace Ni...dai Dan Allah Ina sonkiýÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹ŒŽ‘’“”•–—˜™š›œžŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏÐÑÒÓÔÕÖרÙÚÛÜÝÞßàáâãäåæçèéêëìíîïðñòóôõö÷øùúûüýþÿ kinji....kinji....ya kafe ta da Ido Kamar zaiyi kuka,Mama ce tace ai taji ka kaje kawai....kallon Aamna yayi yace na tafi kawai? Ae jeka cewar Baba,yace Kawai? Suka ce ae jeka zata baka amsa daga baya,shi Kam tuni yaji zuciyarsa wasai tunda ya amayar da abinda ya dame shi sai Kawai ya juya ya tafi abinsa zuciyarsa Kuma na tsoron amsar Aamna da zata bashi Nan gaba,Haka ya koma hankalinsa ya kwanta ko Bata ce tana sonsa ba ya fada Mata sakon zuciyarsa.
Gaba Daya ya samu su Mashkoor a gidan su Bash,yace to yau dai anyi ta Ta Kare yau na bayyana Mata,Ihu Suka saki na murna tare da tambayar me Tace? Yace Wai zata bani amsa daga baya,Tagumi Suka Yi Suka ce zaman makoki Bai Kare ba,Yarinyar Nan da raini take kamarka kace kana sonta Tace wani sai Nan gaba ma zata bada amsa,Gaskiya Aunty Balaraba Bata Yi ba sam,Nima Ina tsoron lamarin Nan cewar Mashkoor yarinya tsigigiya duk ta gigita Mana Kai,Ahmad yace wallahi Ni kaina zagin kaina da kaina nakeyi,kullum sai na shiga daki na tsinewa kaina sannan na fito,wannan abin tsinuwa ne Man cewar Tawaga.
Aamna kuwa Bayan ya tafi Mama Tace masifa wannan wanne irin tsagera ne Haka ba ko kunya bare Kara,Baba yace Yaran karshen tashin alkiyama ne in Banda tambadewa kai mtswww Baba Yaja Tsaki,Siyama kuwa ranta yau idan yayi dubu ya baci,kallon Aamna tayi Tace Kar dai ki Kai kanki hallaka wallahi,Mama Tace Idan taje ya kasheta ai ita ta huta da Duniya Dan wannan zai iya yiwa mutum yankan rago,Aamna ce ta kalle su Tace ba Wanda zai fada min abinda ya kamata nayi,Ni matar aure ce Kuma matarsa,sannan Ni na San dai dai sabo da Haka ba sonsa zanyi ba taimakonsa zanyi na taimaki Iyayensa idan ya shiryu shike Nan sai na barshi,Zuhra ce tayi Sallama ta shigo ta Iske zancen, Siyama tana tabe Baki tana bada labari,Zuhra tayi murmushi Tace mashaallah Alhmdllh,Ke Aamna wallahi idan Zaki so abinki ki so shi tsakanin da Allah,ba'a Wasa da zuciyar mutum musamman Daya zurfafa Haka wallahi idan kika yarda bayan kin San ba sonsa kike Yi ba wallahi Kinga yanda yake zai iya komai,mijinki ne ki so abinki ki koma ki zauna lafiya,ke da Allah ya taimakeki ma iya shaye shaye ya tsaya baya Neman Mata da sauransu,karki Raina Masa hankali baza kiji da Dadi ba na Nan gaba,kiyi amfani da ilimin.....ke dalla rufe Mana Baki banza Shashasha cewar Baba,so kike ya kashe ta,ai Ni abinda nake so yanzu ta Amince Masa Kamar gaske sai mu samu mu dinga zarar kudi a jikinsa inda ya makance a kanki Haka nasan har aikin hajji sai ya kaimu,Zuhra Tace haba Baba haba Bai kamata ba,zuwa Makkah Dole ne?, Kuna cikin rufin asiri Iyayensa sun Gama muku komai a rayuwa,Baku da Muhalli Suka Baku Muhalli,Muna cikin talauci Suka fitar damu daga wannan gashi Kuna cikin rufin asiri,ci,Sha,sutura duk kunfi karfinsu Amma Baku godewa Allah ba.
Dan Ubanki wanne rufin asiri ko motar Hawa bamu mallaka ba cewar Mama,Siyama Tace ai Kar ma ta wani koma gidansa,Aamna Tace Ni dai ba Wanda zai koya min komai,Kuma bazan taba karbar kudinsa ba ku daina sa rai,Nima ba gidansa Zan koma ba,Zan dai Amince Masa Dan na canja shi na taimaki Iyayensa badan komai ba sabo da Haka kowa ya Adana kalamansa,Zuhra tace to kuwa wallahi Baki tunani ba Kuma wallahi Ni na fada Miki sai kinyi da na sani Kuma sai kinyi kuka da idonki,Karki bada kofa aci kudinsa Kuma ki so shi ki kula da mijinki Aamna meke damunki haka? Allah ya gani na Baki shawara duk Sanda kwabarki tayi ruwa karki zo inda nake,Baba yace ai ke dabba ce Zuhra,Siyama Takaici yasa ta Mike ta tattara nata ya nata Tace Idan kin tsaya ya kashe ki ke kika jiyo Nan gaba Zaki ga amfanin shawarata karki biyewa Su Baba sabo da karki fada sonsa,sannan Kuma karki dauki shawarar Zuhra,Baba yace kaga Munafuka Dan Ubanki sai munci kudinsa Kuma baza ta bi shawararki ba tamu zata bi,Kuma karki sake zuwa Mana gida algunguma,Siyama tayi waje cike da kunci,Zuhra ta mike tace Aamna a buga game lafiya Allah yasan me gaskiya,Baba yace koma dakin mijinki Dan ubanki,Aamna ta Mike Tace Ni ra'ayina zanyi ba shawarar Wanda Zan dauka,Baba yace Zaki ci Uwarki Sumayya ta lahira,dama bakin halin Ubanki kika gado Wanda ya gudu ya barki,marar gata marar cikakken asali tunda Ubanki guduwa yayi ya barki,Tambadaddiya cewar Mama.
Bayan Kwana biyu Ahmad shi kadai a katafaren palonsa Yana Zaune Yana kallon wani wrestling,tun ranar da ya furtawa Aamna Bata neme shi ba shima Bai nemeta ba har kwana biyu,Wayarta ta dauka ta fito tsakar Gidan can ta baya ta Kira Ahmad,Yana Zaune yaga Kiranta ya shigo,zuciyarsa ce ta Shiga lugude Haka dai ya daga,Yana dagawa ko gaisawa basuyi ba Tace Amsarka Yes na Amince Ina sonka Nima,tana Gama fada ta kashe Wayarta cike da kunya tana ta wani murmushi ita kadai,Shi kuwa tsalle ya buga tare da Kiran Mashkoor a waya,Yana dagawa yace Tace ta Amince tana so na,Yeeee....Mun lashe zabe Mashkoor ya furta Yana kuri yace ta Isa Tace Bata sonka ita din banza,haba Fesh King irinka ai karya ne,Ahmad Yana kashe waya ya Kira su Jibson Daya bayan Daya yana fada musu Suka ce Dole ayi kamarin party yau a gidan Mashkoor karfe 10pm na dare za a fara.
Mummy ya Kira tana dagawa yace Mummy ki tayani murna ta Amince tana so na,Dariya Mummy tayi yanda taji Danta ya zauce Tace na tayaka murna Ahmad,yace thanks Mum,suna gamawa ya Kira Humaira Nan ma ya fada Mata,ya Kira Mufida matar Kaninsa Sadeeq ta dinga tsalle da Murna Saddeeq Yana kallonta yace kin haukace kema ai, Saddeeq da Daddy kuwa ko kulasu baiyi ba Basu San ma me ake ciki ba sai da Mummy ta fada musu,Daddy Baki ya tabe yace wannan mahaukacin Ina zaiyi wani hankali ai Ni na hakura, Saddeeq yace wlh kuwa Daddy,Harararsa Mummy tayi sannan yayi Shuru.
10pm su Ahmad aka Sha wanka gaba dayansu ba Wanda Bai kure wanka ba aka tafi party gidan Mashkoor anan suka taru harda wasu abokan daban an gayyato su tare da Yan Mata zuka zuka,ranar Giya da kwaya taci kwal ubanta,ansha kida Wanda zasu Iya rawa sunyi har kusan Asuba Ana Abu daya.
Musa kuwa ya tafi ganin gida Kauye Bai San me ake ba,Bayan komai ya lafa Ahmad baya Kiran Aamna Sam,sannan Kuma tunda ta Amince Bai je wajenta ba,sannan ya dawo da sa kana Nan kayansa kamar da,Shaye shaye ne dai dama tunda tunaninta ya sashi a gaba ya Dan rage kadan.