← Book details Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 89

Sashe 65

Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aamna ta saki kuka tare da cewa Yar Iska Yar China 'Yar Yarinya Kawai ,da gani kanwarta ce ta Raine ta,ba Kaka bace haukarta ta wuce ta goyon kaka goyon kanwarta ce,kanwarta ce ta yayeta Kuma bazan koya Mata komai ba,Dariya ta ba Ahmad Wai kanwarta ce ta raineta Wato karewar yarinta, Kwanciya yayi tare da juya Mata baya,Zama tayi abinta tare da kin kwanciya sai da Ahmad ya gaji ya jawota ta kwanta a jikinsa tare da makalkaleta a jikinsa Yana cewa bana son taurin Kan Nan naki My world,taurin Kaine da ke shi yasa Baba yake miki fada kullum kina Jin haushi,Aamna tace ai dai ba taurin Kai na maka ba gaskiya ka take min ga gaskiya Kiri Kiri amma zaka dinga min fada ko Hakuri baza ka bani ba sai fada ai dai mu Mata kashinmu a tankware yake Bama mikewa idan aka takura Mana Kara lankwashewa zamu yi ,to naji ya Isa daina zubar da Hawayen Haka ban sanki da kuka ba,Aamna tace wallahi bazan daina kukan Nan ba sai na zubar da gurbataccen Hawayena,Dariya yayi tare da rungumeta sosai yace to ya isa,Aamna ana kuka harda tari kuful-kuful kuka yayi kuka wai,sai da ta gama kukan shagwabarta sannan bacci yayi gaba dasu,washe gari Kuwa da Asuba suna idar da Sallah ranar baije masallaci ba a gida Suka Yi tare,Ko Adduar kirki Bai Bari sunyi ba ya shige cikin Hijab dinta Aamna tana ta Azhkar shi Kuma Yana Wasa da Boobs dinta Yana cewa kici gaba da adduarki Lada Kan Lada wannan ma Azkhar ne Babba, Dole ta hakura tare da Furta wannan ai tsokana ne King,Nan suka fara murza junansu suna wani nishi,Ahmad ya shiga buga harka cikin nutsuwa,a kasa sukeyi yau ko bed Bai Bari sun hau ba,Aamna tana Enjoying sosai cewa take Yeah....Baby Fuck me.....fuck...fuck....Ahmad Kuwa cewa yake do you like it? Aamna tana yeah fuck....

Washe gari da Yamma Tawaga gidan su Yar China yaje ya sameta,ta gyara gidansu fes Yana ta kamshi,tana zaune a kitchen tana girki a Murhun gawayi,sanye take cikin skert din atamfa da vest sai wata hula Kalar vest din da ta saka pink, Kamshi taji ta juyo da sauri sai taga Tawaganta,kunya ce ta kamata jikinta ba ko mayafi,Tawaga yaga jiki me kyau fari tas a ransa yace na gode Allah,kujera ya jawo tare da Zama Yana cewa Baki fa amsa min Sallamarta ba kina ta faman kallona,Firgit Yar China ta dawo daga hayyacinta yanda take Kallon Tawaga ya Mata kyau matuka,Yaya kayi kyau,ai kin fini kyau gimbiyata,Murmushi tayi Tace Bari na dakko maka Tabarma ko carpet,no..no ba Zama zanyi ba shigowa nayi na ganki ko naji sanyi a Raina tunaninki ya hanani sakewa Baby,Yar China ta rufe Ido tare da furta Kai Yaya Ni kunya nake ji Allah,Ina Iyelle ne? Ta tafi Unguwa gidan Kawu kaninta sai dare zata dawo,Zama ya gyara Yar China tana girkinta suna Hira,me kike dafa Mana? Yar China tace kasan Iyalle da son tuwo,Tuwon shinkafa nayi na gama miyar nake karasawa ta nuna Masa Danyar kubewar da ta goga,yace Ashe yau zanci abincin naji matar ta iya girki ko Bata iya ba,Dariya Yar China tayi tace na Iya girki fa Yaya,Haka nake so ai,Kin San me ya kawo Ni wajenki? Yar China tace a'a,yace Akan Aamna ne,kamar Ahmad ya sani yace yasan Tawaga sai yayiwa Yar China fada sai Kuwa gashi.

Tawaga yace kin bani haushi fa abinda kika Yi duk fadan da Iyalle ta Miki Baki ji ba,Baby Baki iya magana ba taya kina yarinya a Gaban manya suna magana kina magana har Zaki dinga ciwa Baban Aamna fuska a Gaban yarsa,duk wajen ga mutane kina tunanin zasu ganki a me hankali,sannan Ni zasu ce banyi dacen Mata ba tunda na auro marar kunya,ko ba komai Mahaifi ne fa,kin San Kuwa me ake cewa Mahaifi? Kuma gashi Babban mutum dattijo,a Gaban manyan mutane Ina ta kyafta Miki Ido kiyi Shuru Amma ke Baki San ma Harara ba,sonki da nakeyi Allah ne ya sa min sonki Amma wlh da bazan so ki ba,ko Ni farko fa a makarantarku Haka kika zageni wannan zagin da kika min shine silar Haduwar mu,Kuma na gani naji Ina sonki a Haka,Amma shine matar abokina ta girmeki Zaki je har gidanta a gabanta kici fuskarta Kuma ke ba ruwanki ko a jikinki,haka Zaki yiwa dangina? Yar China ta kebe Baki zata Yi kuka Tawaga yace wlh kika min kuka sai na mareki a Nan wajen kin San Halina ya dan Iskanci Ana gyara Miki Abu ke kuka ma zakiyi,me na Miki? Yar China tace ai dai Sanda na zage ka dama sonka nakeyi,kullum Ina kallo kana kawo kannenka makarantar mu, Ni Kuwa in buya a bakin gate inyi ta kallonka Ina Jin dadi.

Ka tambayi Iyalle wallahi kullum na dawo daga makaranta sai na Bata labarinka,Ni Kuma Dana gaji zuciyata tana ta bugawa idan na ganka shine naji haushi na zageka ashe Allah yaga zuciyata shine ta Haka ya Zama silar komai,Kuma Ni Aamna ai ban San zata ji haushi ba Amma ka kirata a waya na Bata Hakuri,Indai zaka daina Jin haushi na Zan Bata Hakuri.
Tawaga saukin Kan Yar China yana birge shi Bata da taurin Kai Sam,tana Jin Tsoronsa ko ya idan ya nuna Mata fushinsa sai ta sakko,Wai dama ta Dade tana sonsa Bai Sani ba Amma Taki nuna Masa ko Alama sai da ya gaji ya fada da Kansa Lallai Yar China Ashe da hankalinta sai yaji ta dada samun guri a zuciyarsa.

Kallonta yayi yace Bari na Kira Aamna ki bata Hakuri,to Kawai tace,Ahmad ya Kira a waya bugu Daya ya daga lokacin suna garden suna hutawa shi Aamna,Ya akayi Tawaga? Tawaga yace King Ina Aamna? gata kusa dani,Okay please Bata Wayar zamuyi magana,Ahmad bai tambaya ba ya mikawa Aamna waya,Bayan sun gaisa yace Aunty Balaraba Hakuri zamu Baki akan abinda Yar China ta miki kiyi Hakuri dan Allah kuruciya ce gata zata baki hakuri,Yar China waya ta karba tace dan Allah Auntynmu kiyi hakuri nasan nayi kuskure bazan sake ba,Aamna sai kuma taji kunyar masifar da tayi jiya har suna fada da Ahmad akai,gashi baiyi karya ba Tawaga Yana sane zai dau mataki,Aamna tace ba komai kanwata karki damu ya wuce,Yar China Tace na gode Iyallace ta lalatani bata iya tarbiyantar Dani ba,komai nace sai ta kyaleni,ko me nayi sai tace nayi dai dai Bata min fada,Bata Nuna min hanya duk laifin Iyalle ne bata iya tarbiya ba,Iyallace da laifi Dariya Aamna tayi tace to ya wuce sis,Iyallace ta karasa shigowa gidan tana cewa da nayi Miki Ubanki?

Dan Ubanki to naji abinda kika ce Wato Ni na lalata ki ban iya tarbiyya ba,duk abinda kikeyi bana Miki fada ko? Tun yaushe kullum sai nace ki bari ki Bari kaza ba kyau Amma bakya Jin magana,na nuna Miki fari da Baki amma ba Kya ganewa kullum sai kinyi laifi an kureki kice nice na lalataki,Haka rannan a makaranta kinyi laifi aka tara Yan makaranta za a zaneki kika ce nice na lalataki a Gaban Yan makaranta da malamai ai naji labari wajen kawarki Habiba,Rannan Haka kika je har gidan sabuwar Amarya kika ce kayan dakinta da katakon dalbejiya aka Yi shi,Kuma kika ce mijinta Maye ne,Babarsa Mayyace Kuma kika ce a wajena kika ji,Tawaga ya dinga dariya,Iyalle tace harda cewa wai ai Ni na tsufa na Dade a duniya Duk mutanen garin Nan a idona aka haife su sabo da haka nasan waye Maye nasan waye Wanda ba mayu ba,Yar China tana ta rokon Iyalle tayi Shuru amma Iyalle tace sai na fada Yar banzar yarinya.

Saura kadan ki kashe aure da kyar na samu case din ya mutu,yanzu kin tabka rashin kunyarki kince nice,tunda tonon asirin kike so ai Nima nasan sirrinki Bari na fada Masa,Iyalle tana kallon Tawaga tace bawan Allah kaje kayi zamanka ta dade tana sonka fa Kaine baka sani ba,tun tana Jss3 yau shekaru Uku kenan Kai baka sani ba,kullum ta dawo daga makaranta sai ta bani labarinka,lokacin ma Bata fara nono ba,Iyalle Tace ai kwanaki ma...Yar China ce ta fara ihu yeeeeeeyeyehhhhhh ta cika gidan Wai Dan kar Tawaga yaji Maganar Iyalle shine take ta Ihu.

Tawaga ne ya ja Hannunta suka koma Palo shi yau fess ashe Yar China ta Dade tana kaunarsa,sai yaji wani sanyi da nutsuwa a ransa yasan ba Wanda zai iya kwace Masa ita,fada ya dinga Mata da Nasiha tace Zan daina Yaya,Tawaga yace indai baki daina ba zamu bata,Kinga Amarya guda ango ya daina kulata sai ya? Yar China tace babu lafiya Amarya da ango suna fada ai sai lahaula,Yaya baza muyi party ba? Tawaga yace ae sai dai mu Danse idan an kawo min ke,Yar China ta tuno Baba ta dinga dariya,yace kuyi Dj a Kofar gidanku da kawayenki,Iyalle tace fa ranar da aka Daura aure ranar za a Kai amarya idon Yar China ya ciko da hawaye tana tausayawa kanta zata rabu da Iyallenta.

Tawaga yace kukan Kuma fa ya Furta Yana goge Mata hawayen da Handkerchief dinsa,tana shesheka tace Iyalleta....shike Nan Zan tafi na barta Ina tsoro Kar Yan iskan Unguwa su hauro suyiwa Iyalleta Fyade,Tawaga ya kwashe da dariya yace Iyallen da ta Shekara kusan Tamanin da wani Abu ita za'a hauro ayiwa fyade?.
Aamna tace to ake yiwa mahaukata Mata fyade Wanda suke ciwon hauka suna bin bola bare me hankali Kuma Iyalle ma ai da sauranta,jikinta Bai Gama saki ba,shi dai Tawaga dariya kawai yakeyi ita Bama kukan rabuwa takeyi ba,Tawaga yace ai gidan Kawu kaninta zata koma Kuma zamu ci gaba da kula da ita,tace to shike nan,na fadawa kawayena bikin saura Iv idan ka buga shi a kawo min da wuri sabo da Ni gyaran Amarya za'a fara Yi min bana son fita Rana na lalace,Tawaga yace karki damu,duk kyan jikin Nan naki sai an Kara gyara shi? tace so nake fa na dinga kashe maka Ido da haske na Walwal.
Chapter 65 · 0% Book details