Sashe 66
Duniyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kudi ya Bata masu yawa yace gashi idan Basu Isa ba ki kirani a waya,Yar China taga kudi Tace Kai Yaya sunyi yawa ai gwara ka siya Mana abinci a gidan tunda kaga dai Ni ba wata garar arziki za a min ba tunda bani da gata,Murmushi yayi yace ai wannan an wuce Wajensa,Yar China tace Allah Yaya munfi marfin cikin mu? Sosai ma ya Bata amsa tace to Allah ya Kara budi,Tun a gabansa Yar China ta fara kasafin kudin, tana dubu biyar kudin maganin Infection duk na San bani da shi amma sabo da tsaro ko ya makale a lungun cikina ban sani ba,Iyalle tace za a siyo Dan mannau dubu hudu,duba daya da dari biyar kudin bagaruwa...Tawaga Jin irin bala'in da za a hada masa duk a Kansa yace Haba Baby duk Ni kadai so kike na kasa tashi,Yar China Bata Gane ba tace Haba Yaya sai kace wacce zan daureka da Igiya? Tawaga yayi kicin kicin yace bada Ni ba gaskiya Ni Kawai ki gigitani da kyawunki,kyan halinki,kwalliya,tsafta da Iya girki,iya soyayya shine Zaki birgeni,Yar China murmushi tayi Kawai Tace ai girkin Ina sake koyen Kalar na zamani na gargajiya na iya,Tawaga yace yawwa ki dage a Nan,Iyalle tace cab Kaine fa zaka fi kowa cin moriyar,Yace no Ni dai karki fi karfi na,Yar China ta kyalkyale da dariya ta manta da wani Sex ma.
Tunda Tawaga ya bar wajen Yar China yake tunano irin yanda yaji Ana tsuma Amaryarsa,wajensu su Jibson ya wuce yace Wai ku bakwa gyaran Angon ne kamar yanda amare keyi? Jibson yace akan me Kuma? Amare suna ta tsumi mu mun zauna haka karfa Sufi karfinmu, Mashkoor yace Nima Haka nace muma mu nemi namu,Brown yace zamu danyi kadan gaf da biki Haka suka Gama tsarinsu Suma zasu tsumu.
Lokaci na tafiya ana zaune cikin farin ciki ana ta Shirin biki,biki ya rage Saura sati Daya su Yar China an zuba kyau da kanta take zuwa gyaran jiki,Kawayenta duk ta gayyace su,Haka su Sameera ma,Sameera ta kashewa jikinta kudi sosai sabo da tasan ta taba aure ai Kuwa kyan da ta zuba kowa ya kalle ta yasan ba karya duk Wanda ya ganta sai ta birge shi,Haka Nafeesat ma da Hafsat bare Yar masu da shi Humaira an kashe Naira.
Ba Wani shagali za ayi ba Ana daura aure da Yamma za a Kai Amare,,Iyalle duk kayanta an kwashe an maida gidan kaninta dakin daya bata,ana kai Yar China gidan miji zata koma.
Jibson suna tare da Mashkoor yace Yar bazawara ta akwai hankali Haka nake son mace ta Gama hada hankalinta,bani da hawan jini yanda take ji dani,Dariya Mashkoor yayi yace to dama Bazawara ai dole ka huta,Jibson Yana murmushi yace Ina fada maka Danfa ta hadu da gogagge ne,zata nuna min duniya na nuna Mata ai nima babban Kai ne,badan ni bane yanda suke sakin layi kasan Bazawara sun San komai ba ruwansu idan baka goge ba sai su kalle ka wani can,ai Kuwa Zan Sha dadi ba Wani kuka da jiran sai ta Saba,Tawaga dai zaici ubansa da wannan yarinyar, Mashkoor Yana dariya yace Yarinyar Tawaga girma ne Kawai da ita amma ni tana birge ni ko ba komai zaka Yi dariya, zai Sha fama amma ai jikinta Kuma ba karama bace gata doguwa Kuma akwai diri komai ya ciko cewar Jibson,Mashkoor yace ai Yarinyar akwai abin Moro a jikinta,Tawaga zai more akwai kayan aiki,Dariya Suka yi,Jibson yace ni da kuke cewa yarinya ce nayi zaton kwaila ce ashe ta nuna luguf,Dariya sukayi, Mashkoor Yana cewa Kaine aka cuta Jibson,Jibson yace karya kake Yi wallahi sameerata tafi Nafeesat dinka komai kana kallonta cif cif,ai duk ta fi Su Hafsat cika,to ba ta fisu girma ba maybe ma Boobs din nata sunyi doguwar sujjada wacce kafin su dago sai dai Hakuri,Jibson yace karya kake Yi wallahi Ni fa nasan abina tunda na taba tabawa, Mashkoor yace dan Iska Allah ya Kamaka dama wlh tunda Naga idan munje zance kana korata wai na Baku waje minti biyar zaka fito nasan baka kulla gaskiya ba,Baki Jibson ya tabe yace sharri zaka min ai dai Allah ya sani watarana ne tayi kwalliya me kyau na kasa Jurewa shima kissing Mukayi sannan hannuna ya Dan samu tabaraki yasa Mata Albarka amma daga shi ban sake ko wani kiss ba,ai na tuba ni bazan iya aikata wani Abu da Yar wani ba nayi hankali,Dariya suka Yi Mashkoor yace yayi daidai mutumina.
Yar China ankon su iri Daya dana Hafsat Kanwar Tawaga wacce Bash zai aura,Humaira Kuwa Bata ma Yi ankon ba sabo da babu wani time,Haka Nafeesat Yar Malam babu anko dama,su Ahmad ba Zama ita kanta Aamna sai hakuri tayi da mijinta Bai fiye Zama ba ana ta shirye shiryen biki,Yar China tayi gyaran jikinta tayi kyau Dangin mamanta Dana Babanta dake an dauke musu komai na kayan daki Daddy yayi komai sai Suka tsaya a sauran abubuwan biki da abinda ya shafi Amarya,Yar China Tasha gyara na musamman,Haka sauran matan ma musamman Humaira da Sameera ba a magana,Humaira su suna da masu gidan Rana,Sameera kuma ta taba aure shi yasa tayi kamar me,bangaren Hafsat ma ta gama ba karya haka Nafeesat da take Nurse gata Yar me kudi in kazo Nan an wuce wajen.
Angwaye sunyi dinkuna na musamman Suma Kamar masu hadawa kansu lefe,gidan kowanne ya dau kamshi Daddy ya zuba komai har abinci store Guda,Lefen Amare Kuwa Tawaga Akwati takwas aka yiwa Yar China Haka su Mashkoor ma takwas takwas ko wanne Kalar design din akwatuna daban Haka kayan ciki ma ko wacce da nata Kalar daban,Mummy da Amarya tare da Dangi sabon gidansu na Kaduna suka dawo Wanda Daddy ne ya Gina shi daban idan sunzo Nan zasu dinga sauka a tunda ya Bawa Tawaga gidansa da Ahmad ya Bari sunzo sabo da saukakawa Dangin Ango ba sai anje har Lagos ba.
An Gama komai ana gobe daurin aure Yar China ta tura Yara makwaftan da suke mutunci su sanar musu,sai dai suji yaro ya shigo yace Wai Yar China tace ranar asabar ne daurin aurenta Kar kuyi girki ranar ku zo kuci abinci da ku da yaranku,ai ta dariya ace kace Allah ya kaimu,Bayan Kuma ta raba musu Iv sai da ta Kara sanarwa da baki.
Amare sun Sha lalle da gyaran gashi ko wacce mashaallah,Gaba Daya a babban masallacin Malam baban Nafeesat a Nan aka taru da dunbin tawagar angwaye da Amarya aka Daura Auren ko wacce,Jibril Jibson aka fara daurawa aure da Sameera Ana Gama nasa yace Alhmdllh na Haye ni Saura na Baya,yasha Uwar Shadda me shegen tsada fara tas harda babban Riga da hula me kyau,ga takalmi da agogo masu tsada,idan ka kalli Jibson sai ka sake Kallonsa ba karya da gani kasan wanka ya samu gindin Zama a jikinsa.
Bash da Hafsat sune na biyu Wanda aka Daura aurensu,Bash yace Nima nabi layinka Jibson na tsallake Alhmdllh,Bash kuwa Shaddarsa Arsh color ce,yanda ya tsira hular nan ga saje da Dan gemu ya zauna das kwance a fatarsa me haske haske abin kallo ne Bash,Na gaba Kuwa Mubaraq Brown aka daurawa nasa da Kanwar Ahmad Humaira,Daddy Yana ta farin ciki shi Kuma Brown kayansa wasu light brown ne,Yana da tsayi sosai da Dan jikinsa cif chocolate skin dinsa wata sumul sumul gashi dama shi akwai Isa da tamaka haka yake ya gama tsula kyau.
Mashkoor da Nafeesat aka daurawa aure Wanda yake sanye cikin wata Shadda ta Alfarma Grey color ba karya sai Wanda ya gani,Na karshe Aliyu Haidar Tawaga ne aka Daura da Sadiya Yar China, shi Kuwa Tawaga Sea blue ya saka tana sheki,ya kafa hula hancin Nan nasa dogo ya fito sosai,gashi jikin Tawaga na daukan wanka ne,ko me yasa kyau yake masa Allah ya bashi ba wata mace da bazai birge ba,Dukkansu ba Wanda zaka ce ya taba gwada ko shaye shaye,dama Sai Hali yazo Daya ake abota,Dukkansu akan Sadaki dubu Dari dari Wanda Malam liman Baban Nafeesat dukka shi ya biyawa kowa Sadaki a aljihunsa.
Masu kade kade suna Yi Ana ta kashe pics,taro yayi taro Uban gayyar King Ahmad duk Yana cikin wakilan ango Wanda Suka karbi aure dan shishigi Wai har da shi a ciki,Wani yard ya saka me Arnen tsada kana kallo kasan an gama kure karshen Naira a jikin Ahmad komai Silver color ne,shima yau ya sa Yar hula duk sun tsirata irin na matasa,Ahmad uban gayya reception suka wuce da tawagar abokai da sauran manya duk aka tafi katon hotel a Nan aka Kama hole kowa yaci abinda yake so ga kida na tashi,Aamna Kuwa itama tana sabon gidan Daddy bangaren Amarya Humaira wacce taci Uban lace na gagara wani dark blue and Brown yanda zasu danyi matching da kayan Brown,Tace ai Nickname din Mijina Brown Dole mu sa Brown yau,Ana ta dariya ta Sha make up tare da Yan Kawayenta kadan.