Sashe 52
Abun Da Ciwo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Innalillahi amma banji daÉ—i ba na tausaya musu, shiyasa ake faÉ—ar babu kyau yin saki uku lokaci guda saboda dole ne sai Allah ya jarabce su, ina mamakin ma me ya haÉ—a su da ta cancanci saki haka.
Wlh kuwa, ai matsalar daga gare shi ne shiyasa, amma yana son ta ya yi mata saki haka, baida lafiya ne tun wani accident daya yi to shekara shida kenan da watanni, shine yace gwara su rabu karya tauye mata hakkinta taje ta auri wani.
Shamsu yayi kasaƙe yana kwasar bayani a kansa, data gama maganar yace cikin tsananin tausayi dan har sai da ya nuna a fuskarsa.
Idan na fahimta rashin lafiyarsa shine maƙasudin rabuwarsu domin ya shafi aurensu kenan.?
Eh amma, ko 'yan uwansa basu san dalilin rabuwarsu ba dan ya ɓoye musu, itama tace ba zata iya ɓoye mana ba shine ta faɗa, ban da mu 'yan uwanta ba wanda yasan dalilin mutuwar aurenta sai kai yanzu dana faɗawa, amma dan Allah ka barshi a tsakaninmu dan ko Anty Khairy bata san da wannan maganar ba.
In Sha Allah zaki sameni bai ɓoye maganar, to yanzu ni na samu karɓuwa ko kuwa ban gama cin jarabarki ba.?
Hmmmm tukuna dai, mu cigaba da addu'a domin da akwai wanda ya sha gabanka.
In Sha Allah zai dawo bayana domin jikina yana bani nine mai nasara.
Ya ƙare yana murmushi itama murmushin tayi haka suka yi hira gwanin sha'awa cikin natsuwa. Daya tashi tafiya Ikram ta shiga cikin gida ta ɗebo kulolin nan Anwar ya taya ta kwaso wasu suka kai masa mota ya amsa yana ce mata sai yaushe zai dawo? tace sai dai sunyi magana a waya a haka suka rabu, yana jin farin ciki a zuciyarsa ganin ya samo amsar bincikensa a sauƙaƙe. Yana isa gida ya wuce gidan yaya Ibrahim ya same shi a falonsa ya zauna a ƙasa ya gaishe shi ya amsa yana cewa.
Shamsu ya dai na ganka a wannan dare yanzu fa kusan ƙarfe goma da rabi.
Yaya akan aikin daka saka ni ne na zo maka da labari mai daÉ—i.
Ibrahim aje system É—in dake kan cinyarsa yayi akan center table yace cikin lulawa.
Ina jinka Shamsu.
Dama ɗazun naje hira gurin ƙanwar Sameeha sai na sako mata maganar yayarsa har take sanar dani aurenta ya mutu, to Ni kuma sai na saka 'yar dabara da bigi ruwan cikinta, sai take faɗa mini ai mijinta ya saketa ne akan dalilin bayi da lafiya sanadin wani hatsari da yayi baya sauke hakkinta shine ya saketa akan ta auri wani.
Nan dai ya kwashe komai ya faÉ—a masa, Ibrahim ya saki wani lallausan murmushi ya ce cikin kulawa.
Nagode gobe In Allah ya kaimu kaje ka ɗauki motar dana yi maka alƙawari.
Yaya ni na fasa zancen motar tunda kace zaka yi mini lefen aurena, wannan ma ya wadatar dani kuma ina godiya sosai Allah ya ƙara girma.
Ameen amma kun daidaita da kantarta ne?
To yau dai na fara zuwa hira amma ina fatan na samu ta amince, duk da tace akwai wani a gabana.
Karka damu In Sha Allah ita ɗin matarka ce ka dage da addu'a kuma ina ganin nan da lokaci kaɗan za aje a tambayar mana aurensu ina fatan hakan ya zama alkhairi, amma duk da haka kaje ka zaɓi motar da zaka ci amarci da ita, kuma ka zaɓarwa matarka wacce kaga ya dace da ita domin key ɗin zai shiga cikin kayan lefe.
Yaya nagode nagode Allah ya saka da alkhairi ya kauda idon maƙiya a gareka.
Ameen , amma fa ina so maganar ya zama sirri dan Allah karka sanar da kowa, duk da ina da ayyuka a gabana amma bazan bar garin nan ba sai nayi magana da hajiya anje an tambayo mana aurensu.
Shamsu godiya ya kuma yi ya miƙe jikinsa yana mazari kamar zai taka rawa, yayi masa sallama cike da tsantsar farin ciki. Ibrahim nan take ya kira wani abokinsa yace yazo gida ya same shi akwai maganar da zasu yi daga haka suka yi sallama.
******
Mako guda a tsakani, Sameeha sai yawan faɗuwar gaba take yi da kuma mugayen mafarkai, wanda hakan yasa ta tsananta addu'a tare da yin nafilfilu da kuma yawan sadaka. A ranar juma'a ma Umma waina tayi da yawa ta zuba sugar aka kai sadaka gidan almajirai, a wannan lokaci kuma Shamsu yazo hira ya kai sau uku Ikram bata wani sake da shi ba dan gaskiya bata sonsa Aliyu ne a cikin ranta, sai dai yadda Shamsu ke rawar jiki akanta yasa ta ke ɗan sakar masa fuska, addu'a itama ta dage da yi dan duk lokacin da Sameeha ta tashi yin sallar dare itama tana tashinta suyi tare ko wanne yakai kukansa da buƙatarsa a gurin Allah.
Ranar talata Khairy tazo gidan akan tayi musu ban gajiya, haka suka sha hira a nan tsakar gida suka ci abinci suka koshi, kana Sameeha ta sako mata zancen Shamsu da yake son Ikram, ba karamin daÉ—i taji ba ko ba komai zasu haÉ—a dangantaka tunda Ibrahim bai bada fuskar ayi masa maganar Sameeha ba, idan shi bai aureta ba ga Sahmsu zai haÉ—a musu zumunci, tace cikin É—oki.
Wlh Sameeha rabon da a bani labari mai daÉ—in na yau na kwana biyu, kice zamu haÉ—a zumunci daku.
Wlh kuwa, amma dai kinsan Ikram tana tare da wanda take so Aliyu muna jira ya fito daga NDA ne ayi maganar aure sai ga kuma Shamsu, duk da shi bamu san halinsa ba amma in dai daga danginku yake zamu so haka tunda kuna da mutunci da karamci Khairy, dan Wlh tun lokacin walimar nan kika ƙara ƙima da daraja a idona, sam baki ɗauki kanki komai ba duk da tarin dukiya da kuma nasaba da kuke da shi, daga ke har 'yan uwanki baku ɗauki duniya da zafi ba.
Kai haba ƙawata rayuwar ƙwaya nawa take, duk tarin dukiyar nan wata rana ƙasa ce zata rufemu kuma daga mu sai farin kyalle, komai muka tara a nan gidan duniya zamu barshi, kuma ba yabon kai ba duk family ɗinmu haka muke duk da muna da sarauta da kuma kuɗi, Shamsu yaro ne mai mutunci da addini yana da zafin nima da kuma rikon amana, dan shi ke kula da dukiyar Ibrahim ɗinmu dake nan Kaduna. Zanyi farin ciki Ikram ta amince da shi dan Wlh da tayi dacen miji nagari.
Nima na hango mata haka amma gata nan tare dake ki mata magana, dan kinsan bai dace ayi wa mace auren dole a wannan zamanin ba.
Wani dole ana niman mata gidan mutunci wanda zai riketa da amana, ai dama na faÉ—a nasan wannan yaro baida matsalar komai.
Cewae Umma fata fito daga É—aki, Khairy tayi dariya tana cewa.
Umma a dai barta ta zaɓi abinda yafi kwanta mata, mu dai sai dai mu taya ta da addu'a da kuma nuna mata cancantar Shamsu in taso haka.
Nifa wlh bawai bazan iya aurensa bane, kawai na yiwa Aliyu alkawari ne, amma ku cigaba da yi mini addu'a akan zaɓin Alkhairi.
Cewar Ikram, nan dai suka ci-gaba da hira sai yamma Khairy ta tafi gida.
[3/10, 8:46 PM] Rahma Kabir: *Littafin nan na kudi ne, don Allah da son annabi ku karfafa min guiwa, duk wanda ya ga wannan littafin ya siya result karanta domin hakkina ne. Pay N400 to 0106956864 Ramatu Muhammad Kabir Access bank (Diamond). Ko a biya a POS, ko a tura MTN card N400 a 09034940106, masu so ta pc su tura N700. Sai a tura shai wanidar biya ta number 09034940106. Dan Allah banda vtu.*
33.
Ibrahim.
Yaso a washegarin da Shamsu ya sanar dashi labarin Sameeha yaje ya samu Hajiya duyi maganar, sai dai hakan bai samu ba saboda kiran gaggawa da akayi masa a fadar shugaban ƙasa akan wani ganawa da zasu yi, ba shiri ya wuce Abuja wanda har ya shafe sati a can aiki ya riƙe shi ya kasa samun damar zuwa kaduna domin abin yana ransa kuma ƙaunar Sameeha yana ƙara samun gurbi a cikin ransa, musamman in ya tuna da lokacin da ta saki murmushi da kashin da take ci ya faɗi da kuma lokacin data kware data kamashi yana kallonta, hakan yake jinsa cikin natsuwa da tunani duk in ya tunata, shiyasa ya ƙara yarda farin cikinsa yana tare da ita yana jin in ya sameta a matsayin matarsa zata share masa hawaye da kuma cike masa gurbin lulawar da baya samu a gurin Nabeela, shiyasa ya samu Anty Amina da maganar ba ƙaramin farin ciki tayi ba wanda tace zata fara yiwa Hajiya magana yace kar tayi dan da kansa yake so ya tareta da maganar kuma yana so ta ɓoye haka ko su khairy baya so su sani a yanzu, a haka suka bar maganar akan in yayi magana da Hajiya duk shawarar data yanke shi zasu bi dan suna matuƙar kambama duk hukuncin data yanke akansu.
...
Ranar juma'a wanda ya kama kusan kwana sha biyu da maganar da yayi da Shamsu, to a ranar ne Ibrahim ya samu damar zuwa Kaduna, koda ya iso bai samu kansa ba sai bayan sallar isha'i kafin yazo gidan Hajiya dan ya gaisheta, ya sameta zaune a falo ita da Hajiya Fatima ƙanwarta da tazo jinya dan ba tada lafiyar ido anyi mata aiki anan asibiti dake cikin kaduna bayan walimar su Usman, shiyasa bata koma zaria ba tana ta ganin likita, kuma abin farin ciki an samu aikin yayi kyau. Ibrahim ya zauna a ƙasa ya gaishe su suka amsa cikin farin cikin ganinsa, daga bisani suka tambaye shi aiki yace lafiya lau sai suka ɗaura da hirar aikin nasa da kuma ganawar da suka yi da shugaban kasa kan halin da talakawa suke ciki a kasarmu, daga bidani Ibrahim ya nisa yace.
Hajiya dama nazo muyi wata magana ce.
To Ibrahim muna jinka dan ni da Fati duk É—aya ne.
Eh ai naji daÉ—in ganinku ma a tare dan abin ya shafemu duka.
Yace yana É—an murmushi suma murmushin suka yi sai ya sunne kai ya cigaba da cewa.