Sashe 27
Abun Da Ciwo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sameeha sai da nace miki ki bari na sauwaƙe miki kije ki yi aurenki dan nasan ba lallai ki jure ba, kika ce zaki jure gashi yanzu na zo na kamaku kuna kokarin aikata mummunar ɓarna, nasan nima ina da laifi da tun farko na haƙura da ke da hakan ba zai same ki ba. Kin yi mini halacci kin jure na tsawon shekara shida ban kusance ki ba. Yanzu ne na tabbatar da dalilinki na ƙin bina Abuja, zan shedeki cewar da muna Lagos ba kya aikata komai nan ɗin ma baki daɗe da faɗawa wannan halakar ba ƙila, tun kafin lamarin yayi nisa ki kasa auren namiji gwara na sake ki akan ki faɗa tarko lesbian, dan mugun abune mai wuyar wahalar warkewa, mummunan fasadi ne da Allah ya halakar da mutanen Annabi Luɗ a.s. Batun yara Allah zai raya mana su zan kula da tarbiyyansu, dan ya zama dole mu rabu domin matsalata ba tada magani kullun cikin nima nake amma har yau ban dace ba.
Da matsanancin kuka ya ƙare maganar yana shassheƙa, itama Sameeha kukan take mai tsanani dan baƙin ciki, tama kasa magana gashi jikinta yayi nauyi ba zata iya tasowa ta matso kusa da shi ba, Aminu ya cigaba da cewa.
Rabuwarmu shine kawai mafitarki Sameeha, bana fatan ranar tashin ƙiyama ki tashi cikin mutanen da Allah zai hukunta, ina fatan duk mu kasance a aljanna, a dalilina bazan bari rayuwarki ta salwanta ba bazan bari ki wulaƙanta ba, zan sadaukar da soyayyarki domin kuɓutar da ke daga halaka, ina sonki Sameeha amma dole zan haƙura domin na fitar dake daga cikin gargada da zullumi. Wannan maganar ta zama sirri bazan taɓa faɗawa wani wai akan dalilin na kamaki kina lesbian ba, domin ni nasan ba halinki bane, zan sake ki ne akan dalilin kuɓutar dake daga faɗawa halaka tunda har kin fara kawo mata gidan nan, nan gaba ina tsoron ki faɗa zina duk da ina da kyakkyawar yaƙini akanki.
Dan Allah! dan Allah Aminu karka sake ni wlh ba abinda kake zargi bane shirya mini aka yi.
Ta faÉ—a cikin matsanancin kuma muryanta cikin sanyi da kuma sautin maye.
Sameeha har abin maye kike sha? Waye ya sauya min ke kika zama haka, ashe In bana nan ɓarna kike yi ban sani ba.? Innalillahi wa inna ilaihir raji'un.
Ya ƙara fashewa da kuka, wannan karan jikinsa har rawa yake yi duk ya fita hayyacinta, ya cigaba da magana cikin matsanancin kuka.
Abin da ciwo Sameeha, na sakeki Sameeha, na datse igiyar aurenmu guda uku wannan shine kawai adalcin da zan iya yi miki, idan ba haka ba nan gaba za a samu matsalar daga ni har ke mu shiga wuta, zanyi nesa dake ta yadda ba zaki sake ganina ba nima bazan ƙara ganinki ba. Nasan muna yiwa juna wani irin so, amma lokaci yayi da dole haƙuri shine zai zame mana magani. Rabuwar mu da ciwo amma a hankali zamu saba.
Sameeha wani ƙara ta saki da bata san sanda ta ari jarumta ba ta mulmulo ta faɗo ƙasa tim tana kokarin jan jikinta zuwa gare shi, amma Aminu ya miƙe da sauri yana wani irin kuka mai gunji, jijiyoyin kansa har sai da suka bayyana ɓaro ɓaro, jikinsa kuwa rawa yake yi ga wani sanyi daya ji yana shigarsa, nan take zazzaɓi ya kama shi ya wuce ɗakinsa da sauri ya rufe ƙofa ya faɗa doguwar kujera ya kankame jikinsa yana ci gaba da kuka. Sameeha ihu ta shiga yi tana faɗin ta shiga uku tare da cewa.
Innalillahi wa inna ilaihir raji'un. Shikenan sunyi nasarar rabani da kai Aminu, Wlh ba abinda kake zargi bane ban taɓa aika mummunar abu ba ina kokarin riƙe maka mutunci na, na yarda da cewar ko wace cuta da maganinta, wanda hakan yasa na keɓe sha'awa ga komai, domin nasan watarana zaka warke. Hauwa me nayi muku haka da zafi? dama kince ba zaki taɓa sona ba kin tsaneni. Na shiga uku naaaa.
Ta ƙare maganar tana cigaba da kuka sannan tana kwance a ƙasa, wanda a lokacin ma ta saki fitsari dan ba zata iya kai kanta bayi ba, jikinta rawa yake sosai ga wani zazzafan zazzaɓi ɗaya rufeta, kuka take mai gunji da ihu tana kwalawa Aminu kira.
_Masoyana... Masu maganar dan Allah kar auren Sameeha ya mutu, kar ku manta ko wani aure rai ne da shi idan har hakan yana cikin ƙaddarar mace duk yadda takai ga takacancan sai ya rabu ko kuma mutuwa ta raba. Sannan Sameeha tayi sakaci da abu uku na farko Addu'a, na biyu tayi saurin sakewa da su Hauwa ga yadda suka nuna mata kiyayya ƙiri ƙiri, duk wanda yace baya sonka to wlh in ya dawo yana sonka akwai dalili, maƙiyinki duk yadda kaso burgeshi wlh in dai yace saiya ga bayanta to ba zai taɓa kyaleka ba koda kullun zai faɗi ba zai fasa ba. Sannan abu na uku ta yi saurin yarda da Jamila har take bata aikin girki ta saka mata hannu, wanda tana da tabbacin agent ɗin su Hauwa ce. So tari makashinka yana tare da kai. Kuyi haƙuri haka labarin yazo na tabbatar muku akwai happy ending In Sha Allah._
[2/19, 7:04 PM] Rahma Kabir: *Littafin nan na kudi ne, don Allah da son annabi ku karfafa min guiwa, duk wanda ya ga wannan littafin ya siya result karanta domin hakkina ne. Pay N400 to 0106956864 Ramatu Muhammad Kabir Access bank (Diamond). Ko a biya a POS, ko a tura MTN card N400 a 09034940106, masu so ta pc su tura N700. Sai a tura shaidar biya ta number 09034940106. Dan Allah banda vtu.*
19.
Sameeha ganin ba sarki sai Allah yasa ta fara ambaton istigafari da salatin Annabi s.a.w hawaye yana bin kuncinta, ta ɗauki kusan minti talatin a haka kafin ta iya ƙarfin hali taja jikinta zuwa bayi sai ta buɗe ta rarrafa ta isa ciki ta haɗawa kanta ruwan wanka ta shiga cikin baho, a hankali ta zame rigar jikinta ta gyara zama tare da yin lamo a cikin ruwan, sai barci ya fara fusgarta tare da jin zafin ruwan yana ratsata, ta ɗauki kusan minti ashirin a cikin ruwan dan har saida ya fara rage zafi, tana ƙoƙarin fitowa taji sallamar Hauwa ta shigo ɗakinta, dam dam taji ƙirjinta ya buga tana jan salati a zuciyarta, sai ta koma cikin ruwan tayi lamo dan bata san me zata yi ba a wannan lokacin ga jikinta sam ba ƙarfi.
Su Binafa suna fita suka kira Najwa suka sanar da ita komai, cikin tsananin farin ciki ta shiga zuba musu godiya tace zata zo gobe su haÉ—u dan suyi murna a tare, bayan sunyi sallama sai ta kira Jamila har wayan ta tsinke bata É—auka ba a kira na biyu ne Jamila ta rarrafa ta É—auki wayar dake kan gado ta É—auka tana sasshekar kuka tare da cewa.
Alhaji ya dawo asirinmu ya toni shikenan kin ja mini matsala na shiga uku.
Dalla kiyi mini shuri, waye yace miki asirinmu ya tonu? to haka tsarin aikin yake domin burinmu Aminu ya dawo ya kama Sameeha da waɗannan matan, kuma buƙata ta biya dan da safe zamu ji labarin ya saketa. Yanzu ina so ki kira wayan Yaya Hauwa ki shaida mata gidanku ba lafiya Aminu ya dawo kinji sunata rikici. Idan kin yi haka to aikinki ya kammala, kuma da wuri zan kawo miki cikon dubu sha biyar ɗinki, dan Binafa tace ta ƙara miki dubu biyar.
To to Jamila tace cikin tsantsar farin ciki dan sai yanzu ta gane sharri suka ƙullawa Sameeha, duk da bata ji daɗin haka ba amma ya zata yi tunda kuɗi ta fito nima kuma ta same su. Wayarta ta shiga dubawa ta danna number ɗinta Hauwa tayi mata flashing, ta riƙe wayar tana jiran ta kirata, bayan kamar minti goma sai gashi ta kirata ta daga da sauri, Hauwa tace cikin ƙasa da murya kamar ma ta fara barci.
Lafiya kike kirana cikin daren nan?
Hajiya ku zo gidanmu wlh ba lafiya Alhaji ya dawo sunata rikici da anty Sameeha.
Hauwa bata iya cewa komai ba ta kashe wayar tana dirowa daga kan gado, ai zama bai ganta ba dan har wani farin ciki ta fara ji tana addu'ar Allah yasa ma ya saketa su huta, agogon wayarta ta duba sai taga ƙarfe goma da minti asirin, farin cikinta mijinta baya nan dan tasan da yana gari bata isa ta fita ba a wannan daren, hijab ta zura ta fito falo tana yiwa Jamilu magana me bima Adama, akan zata je babban gida ta dawo yanzu, to yace mata dan hankalinsa yana kan kallon tv da yake yi. Hauwa tana isa gida sashin Kamalu ta fara isa ta buga masa kofa Sa'a ta buɗe sai Hauwa tace ta kira masa Kamalu, da yake yana falon sai ya miƙe ya zo ƙofar, ssi tace tazo ne zasu yi magana sai ya fito suka matsa can gefe, Sa'a ta koma ɗaki, nan Hauwa ta karanta masa abinda 'yar aikinsu Sameeha ta faɗa mata, cike da mamaki yace.
Anya kuwa? Ya ce mana gobe ne zai dawo, amma bari na kira yaya Alhasan muji.
Sai ya ciro wayarsa da ya ke aljun jallabiyarsa ya dannan number din Alhasan, yana É—auka yace ya fito tsakar gida za suyi magana yanzu. To yace ya kashe wayar Laure tana lafiya yake nimansa cikin dare, yace shima bai sani ba sai ya fita zai ji. Da ya fito ya yi mamakin ganin Hauwa a lokacin nan ya tambayesu lafiya? Hauwa ta koro masa bayani, sai ya É—aga wayarsa ya kira Aminu sai dai duk kiran da yayi masa baya shiga, sai yace Kamalu ya fitar da motarsa suje gidan su gani, dan sosai suma hankalinsu ya tashi.