Sashe 77
Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
har ta dago tana kallonta ido cikin ido tana yi mata bayani...........tun daga kuruciyar NADIRAH, har zuwa yanzu............... A bangaren NADIRAH kuwa Gangar jikinta ce ke tafia, hankalinta kuwa ya yi nisan da bata gane komai, watau bata jin kira in ji hausawa Da manya manyan idannuwanta take dube dube a falon, bata ga kowa ba, hakan ya sakata fara taka matatakalar ta nufi baban dakinsa wanda take tunanin samunsa a cen Fitowarsa kennan daga bayi, ya yi wanka ne domin bai jima da gama Gymn ba, gashin kansa a jike yake, kirjinsa a bude ya dakata yana amsa waya a karamar wayarsa na maganar kasuwancin masarautar , watau maganar tanada mahinmanci shi yasa ya dakata yake amsawa Tunda aka murda aka shigo ya saka a ransa HUZNAH ce, domin a sanninsa kai tsayen nan ita bata zuwa, a jiya ba irin kiran da bai mata bama a karshe tace da shi ita kam zata fada masa gaskiya bata son wasan tabe taben jiki, kowa ya kama kansa kawai gaskiya ita fa ba wata mai jimawa a waje bane idan ta zo, haka ta kashe kiran hankali kwonce ta barshi zaune kamar sumame yana al'ajabin duniya da abinda ke cikinta, sai gata yau ta shigo, shigowar kuma kai tsaye shi ta nufo, ko bata lura da bashi da sutura a jikinsa bane ko me? Sai da ta zo daf da shi, kamar zata shige jikinsa, ta kurawa fuskarsa ido da duba irin wanda ake yiwa abinda ake son gane fari ne ko baki, sannan ta ringa dauke duban nata har zuwa wajen kirjinsa, a hankali ta tsayar da dubanta a nan kirjinta na dokawa kamar zai bale ya bar gangar jikinta "Hey?" Ya fada da wata murya dake fita daga cen lungun makogwaronsa, sannan dan dabinon dake makogwaron nasa ya yi dama kadan ya dawo tsakiya tsakiya yana dan motsi a hankali Wayar dake kange a kunnensa ya janye a hankali yana furta" Ina zuwa" ya datse kiran ya yi tsaye yana sake kallonta, gannin kamar bata san ta zo wajen ba ko menene? A hankali ya saka hannunsa ya janyota dan gannin ko zata tirje? Sai gani ya yi gaba dayanta ta fado saman jikinsa har dan kwalinta ya fadi kasa Hankalinsa ya ji yana neman tashi, hakan ya saka shi dagota da sauri yana kallon fuskarta ya dan girgizata ya ce" Lafiya? Menene?" Sai a lokacin ta gama yanke shawarar ba zata iya yin shiru ba, ko wace wace, a kan iyayenta ya kasheta idan yanna Silalewa kasa ta yi tana watsa zannin dake jikinta, lokaci daya ta kai kwonce ta mike hannaye da kafafuwanta ta saka ihun da ya saka shi sake zuba mata ido yana kallon sarautar Allah Neman yin birgima take yi bakinta na fadin" Wayo Allahna sun sace min innar birni da Aban birni, na shiga uku, na mutu na lalace mahaifiyata da mahaifina ban san inda zan samo su ba, innalilahi wa inna ilaihi rajune iyayena ne ala nema aka rasa" Lebensa na kasa ya danne da dan karfi, ba dan komai ba sai dan ya hanna kansa fashewa da dariyar da ta tuko shi yana kallon cinyoyin da ake masa kwalele, uhum su tuzuruwar kauye manya Da kyar ya iya cijewa ya nuna alamun tashin hankalinsa ya duka yana biye da ita har ya riketa ya dagota yana kallonta ya ce" BAHIJA, meye kike fadi haka? Su bafa je aka sace ko me? Wani irin sacewa kamar kwondala?" Fuskarsa ta tsurawa ido, shi kuma a dole ya kawar da nasa duban dan kar ya fashe da daria, sai dai idannuwansa na sauka suka sauka a kan fari kal fin pant dinta da ya bayana sakamakon birgimar da take yi a kasan Daukewar kukanta ya yi daidai da daukewar son ya kwashe mays fa dariar da yake yi, a hankali ya dora hannunsa saman cinyar tata cen kusa da pant din nata a hankali ya hadiye wani irin wahalalan numfashi ya ringa matsa hannun nasa da dabara yana ta lumshe jarababen idonsa "Zan sanar maka komai dala dala , ka yiwa Allah kafin ka kasheni ka nemo min iyayena ka ji? Kuma ka sani basu da laifin komai, gaba daya laifina ne ni dayan nan da ka gani, komai nice na yi, komai laifina ne, ka rufa min asiri kamar yadda Allah ya rufa maka kar ka sako min iyayena a cikin fadan nan, kai baka san me yake faruwa bane, a zaunen nan da kake baka san komai ba, kana ji ko, ni din nan ba kowa bace face gagarumar yar cin amana, nice nan na zo gidanka a matsayin wace zata kashe ka.................................................... Kai, tsaya mana, cire hannunka a nan yanzu yanzun nan, ana maka maganar Allah kana kawo irin abubuwan nan wayo Innat................................." Ta rike hannunsa da duka nata hannayen, tana girgiza kai Idannuwansa ya dago a raunane yana kallon fuskarta, a haka din da ta rike shin babu abinda ta hanna shi domin ya idasa kai hannunsa nasa ita kuma sai zarro ido take yi A ransa ya ayyana ' dama kashenin kika yi ke kam' A bayane kuwa kasa kasa sosai ya ce" Wannan dinma ai sunnah ce, mai ladan gaske, bari mu dan bata hakinta sai mu ji option din gaba me yake faruwa......... NADIRAH.......yanzu banaa gane komai, ke fa kika bude.....mmmmmmmmmmmmmmmmmmmmm" A yanzu kam sai ta rasa BAHIJA yace ko NADIRAH, kokowa ta shiga yi da tunaninta dan ta tinano me ya ambata yanzu yanzun nan, jama'a kamar yace da ita NADIRAH fa? Kamar NADIRAH yace fa?