Sashe 61
Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ganninta tana fadanci dan a dubeta ba, ita fa mace ginaniyar mace tana zamanta a daki za'a zo a roki alfarmarta, a rarasheta, a roketa ta amshi kudade sannan a kireta gimbiya........, Ita mace mai daraja ba ita ke roka ba, kuma walahi namiji ko ya ki ko ya so dole ya bata kudi da katsayi dan cencenta ce abin ai" Sosai maganar ta soki zuciyar HUZNAH, kanta a kasa yake tana ta sake danne zuciyarta dan kar ta yi abinda ba shi ba, ama sai ta ji ta kasa, , ba zaku gane bane, abinda ya shafi mijinta na fin karfinta, du yadda zata yi dan ta kaucewa abin sai ya zo ya zame mata damuwa, domin yana fin karfinta ne sosai, bata san yaya aka yi abin nan yake neman cin mata ba, abinda ta sani shine lalle an soketa a wajen da bata iya hakuri A hankali ta dago tana kallon fuskar Umma, Umma dai fara ce, ama a idannuwanta ganninta take yi tamkar kumurci bakin maciji mai bakin kwali Gana daya matar babu fara'a ko annuri a fuskarta sai tarin bakin fencin dake bayana a koda yaushe a tatare da ita A sanyaye ta ce" Hakane, kowace mace da irin tsarin rayuwarta, matar si dinma ai kala daban daban ce, wata macen wanda zai dubeta da maganar so dinma bata samu , komai matsayin da take gannin ta taka a duniya, komai girmanta da arzikinta sai ki ga ta koma ga ubangijinta a haka..................." Ta ajiye maganar a hankali tana cakular abincin Umma ta kureta da ido cike da mamaki, muryarta na cenzawa ta ce" HUZNAH nice zaki yiwa rashin kunya?, Nice zaki zaga?" HUZNAH ta sake dubanta itama ta ce" Ba maganar zagi, magana ce ta rike mutunci, idan har kin yi komai wulakantani da zaki yi zan jure, in kuwa ba haka ba kina iya gannin ba daidai ba Umma, akoy jifan da idan aka yi min bana iya hakura, shine wanda ya danganci mijina, ina son abina, zan kuma rayu da kayana a kowani hali!" Umma ta tabe baki, sai kuma ta yi murmushi tna yin kwafa ta ce" Hakane kuma, maganarma da kika yi gaskiya kika fada, wata macen kuwa yadda ta zo haka take komawa, ga mijinma a gefenta ama kuma ba wani katabus sai bakin ciki?" Daga haka ta mike tana kallon abuncin a raine ta ce" Kin amshi kicin kuna ta faman hadamu da kayan fulawa, ya dace ki yiwa kanki fada ki kuma ba mai waje wajenta ta huta, koda yake kamaninki kamanin ta kicin ce, Gimbiya kuwa sai kafadar UMUGHLUK ITIBEL!" Tafiyarta ta yi cike da gadara, tana zuwa falo ta tsaya gaban Auta wace ke zaune tsuru tana ta addu'a a ranta Kasa da sama ta kalleta ta watsar ta ja tsaki sannan ta ce" Ki ci gaba da take dokata, ke kin san wacece ni, kin san na yarda da maganar ba zan hada maki sharin kina kwana da mace bane dan kina min biyaya, ki yarda ki take dokata sai na baki magani kin bugu sannan na tura yarinyar da zata yi maki zigidir ta gama abinda take so da ke ta kuma yi kukan kin afka mata, ai jaraba gadon gidanku ne, ko shi yayan naki na san a hannu yake kwana da wutsiya yana ihun a bashi mace ya farwa, sai dai kuwa ya mutu ba shi ba jin dadin mace!" Daga nanma ta fice ta bar Auta jikinta na rawa tana kallon hanyar da ta bi Zaunawa HUZNAH ta yi a gefenta tana kallonta, sai take gannin kamar da hankalinta, A hankali Auta ta dubeta, sai kuma ta janye dubanta tana ta Adu'ar tana jin nutsuwa na ratsata sanadiyar ambaton Allah A hankali HUZNAH ta sake duban hanyar sai kuma ta sauke ajiyar zuciya kasa kasa ta furta" Allah ya yi mana maganinta!" Surmiyowa take son yi ama ko alamu ta kasa har ya karasa bayi ya bude da hannunsa daya ya shiga da ita ya karasa gaban ruwa ya dauko kan pampo mai igiya ya dan danna shi a hankali ya shiga wanke mata bayan ya tareta da kafarsa daya ya hannata zugawa da gudu Fuskar ya wanke sosai sannan ya kamata a nutse ya dan dage kan yana dan sake tareta a jikinsa kasa kasa ya ce" Ke kam ki tsaya mana" NADIRAH ta rintse idannuwanta sakamakon hucin numfashinsa dake sauka a fuskarta Muryarta a raunane ta ce" Ka barni mana kaima menene haka?" Fuskar tata ya zubawa ido yana ta kallonta, a haka din ya ce" Ba zan iya barinki ba" Baki ta turo tana gungunnin da ya sakashi zubawa fuskar ido cike da mamaki yana son dole dole sai ya ji abinda take fada, ama ya kasa ji Wanda ya dan taho ya kanjace ya tare hanyar ya dan goge mata sannan ya dago kan nata Gannin zata dukar da kan ya saka hannunsa ya dago fuskarta yana kallonta ido cikin ido ya ce" Me yasa zaki dukar da kanki bayan na sani kema kuma kin san ba tsorona kike ji ba?" Ido ta warro a saman fuskarsa sai kuma ta sake turo baki ta ce" To ka dan matsa mana ka matsen waje baka gani?" Bakinsa ya dan tabe ya ki katsawar, hasalima rawaninsa ya shiga saukewa hakan ya saka gabanta faduwa tana kallon hanyar fita sannan tana kallonsa a sace tana dan matsa kafarta a dabarance har ya sauke rawanin ya rataya shi jikin abin shanya sannan ya fara yin gaba ya fito a bayin ya tsaya yana kallo ta fito ta nemi zagayeshi sumui sumui zata fice kasa kasa ya ce" Yaya aka yi jiya baki dawo ba?" Turus ta yi tana jin wani haushi haushi na turnuketa Juyowa ta yi a hankali tana dubansa , ta samu kanta da fadin" Me zan yi maka idan na zo ni kuma?" Idannuwansa ya dan buda irin oh really? Din nan, sai kuma ya dubi gaban rigarta da jinnin ya bata sannan ya zubawa gaban rigar ido da kyau yana ji jikinsa na neman birkicewa Da sauri ta juya tana kallon kofa tana auna irin gudun da zata arce da shi dan barin dakin wannan mutumen A zabure ta rintse ido sakamakon jinta a jikinsa ta baya A birkice ta juyo ya kasance ta shige kirjin nasa gaba dayanta sai kuma ta dago ta saka hannayenta dan yin kariya da hannunta da kirjinsa, muryarta a raunane ta ce" Ka bar min irin haka dan ALLAH" "Yaya zaki tambayeni me zaki yi min bayan kina tare da abinda yake nawa? ............." Ya fada a tausashe , sai kuma ya dora hannunsa a hankali ya dan shafa bayanta yana lumshe idannuwansa a hankali ya dake fadim" Wai da so na yi na sake tsoma lipton dina a cikin shayina" Ido ta rintse wata masifafiyar kunya na tasowa tun daga kafafuwanta ta rufe har kanta Hannunsa da ta ji a wajen cinyarta a hankali ya sakata dora kanta saman damtsen hannunsa a hankali ta sauke sansanyar ajiyar zuciya sannan ta dago idannuwanta ta zuba dubanta a saman ni'imataciyar fuskarsa tana kallo Hannunta ta dago a hankali ta dora a gefen fuskarsa mai dauke da ni'imtacen sajen dake kyali na duhu da tsarinsa ta dan shafa tana kallon karan hancinsa har zuwa jajayen lebunansa masu kama da fitsararun lebe Idannuwanta ta lumshe a hankali ta ciro harshenta tana dan lasar lebenta da take ji kamar ya bushe mata kauuuuu dan wata bakuwar jaraba A hankali ta ce " LIPTON din ne naka Aban datawa....................., Aban datawa kai baka san ba'a wawurar nama daga ganninsa ba?" Wata irin ajiyar zuciya yake saukewa, jikinsa na saki gaba daya yana sake dubanta, subahanalah haukatashi aka aikota yi ne? A gaskiya wannan yarinya koda zuwa ta yi dan ta kashe shi ya shirya ya sakankance kawai ta auna masa ko meye ta morw abinta, ai ko a haka ya tafi kam ya ga mata gannin idannuwansa Muryarsa ta riga ta koma cen cikin makoshinsa ya ce" Shi nama, idan naka ne, ai kana da damar ci a duk lokacin da bukatar hakan ta motsa maka ko?" A hankali ta cire dubanta dan haka kawai sai ta ji kan mamanta ya fara yi mata kaikayi, yau ita ke karra gannin sabin salalamen rashin da'a a jikinta A hankali ta dan janye jikinta baya tana jan rigarta ta rufe da kyau ta dan juyar da bakinta gefe ta ce" A daina kwace" Ido ya dan zarro yana tsaye irin tsayuwar nan da ake dan wara kafa, so yake ya tambayeta shin wacece ita? So yake ya san kadan daga cikin lamarinta, ama SHEIK ya wani dakatar da shi A hankali ya ce " Bafa kwace na yi ba, cewa kika yi na kama, da kyar na yarda fa" Ido ta zarro tana shagwabe fuskarta kamar zata fashe da kuka tana kallonsa, hakan ya saka shi sake zuba mata ido, yana girgimama sarautar mai sama, yanzu dai wannan yar dukus din nan ce ta ga manya a yadda ungozoma ta mikowa GIMBIYA , gatanan abinta idonta idonsa, gaskiya mata Allah ya masu baiwa Juyawa ta yi a hankali ta nufi hanyar ficewa hakan ya saka shi dan karkata kansa yana kallonta muryarsa na dan fita ya ce" Ina zaki je kuma?" Dakatawa ta yi , sai kuma ta juyo tana nuna masa kasa kasa ta ce" Ka manta matarka na kasa?," Dan sake zuba mata ido ya yi, abinda ke zuciyarsa nada yawan gaske Juyawa ta yi ta kama abin budewar tana kallin girman abin budewar kasa kasa ta kuma cewa" Bayan wannan, aikin da kake son bani, ba shine aikina ba......... Shi nama ai kanada da yawa, ya dace ka barawa wani nasa!" Rufewar dakin ne kawai ya fargar da shi da tunanin da ya auka na furucinta, Ba wannan aikin ta zi yi ba?, Ya dace ta barawa wani namansa? Me kennan?................ .............. ........ Readers me kennan? *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS ```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al alaminmu ancinmu.``` *https://www.facebook.com/106494781436168/* *OUMOUGHLOUK ITIBEL* _(ZAKIN SARAKAI)_ _FREE BOOK_ *Na* *SAJIDA NIGER* 4 Ku karra hakuri jama'ata in sha Allah saura kiris na dawo daga hutu A hankali ya karasa bakin