← Book details Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 87

Sashe 63

Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallon Auta a ranta tana jin tsoron hada ido da ita dan bata son irin wannan sensation din mai girman gaske a rayuwarta Ido hudu sula kuma yi, Auta na tsayen nan tana kallonta Kai ta sad ta ja numfashi tanaa dantse lebenta, zuciyarta na yi mata rawa kamar zata ballo ta fito Rasa bin yi ya sakata zagayowa jikinta ba karfi ta zauna a saman kujerar tana kallon Auta A hankali Auta ta ringa takowa har inda take zaune ya zo ta zauna daf da ita tana kallonta, ita kuma ta daina kallon nata dan ji take yi har a ranta kamar zata fashe da kuku A hankali Auta ta dora kanta a gefen kaffadar Nadirah, sai kuma shshekar kukanta ya yawaita, muryarta a cakule ta ce" ke fa kika ce min na yi yadda zan ji sanyi? Sai kuma kice kar ki kuma gannin afafuwanmu a gefensa?, Aunty Bahija shine sanyin namu fa, a gefen nasa ne muke da rangwamen tsana da neman halakamu da ake yi, kafin na gane da kayan maye a abincin da take bani na jima Aunty, shi yasa da na gane nake guduwa nan domin na ci a cikin nasa duda na san bai dace ace kowani dare na zauna da matarsa na ci abinci bayan ni din ba wata yarinya karama bace, sai dai tsoron abinda ke wajen hakan ya fi komai yin tasiri a rayuwata aunty Bahija, kin ga itama aunty HUZNAH bata da rigima dan Allah kar ku ringa yin fada, walahi ni ina so ku zauna da Abahna ku dukanku, dan Allah kar ku ringa yin fada" Idannuwanta ta karra lumshewa tana jin yadda zuciyarta ke bugawa a hankali ta kai hannunta gefen fuskar Auta a hankali ta dan shafa gefen fuskar sai kuma ta maido hannunta ta ajiye tana sauke ajiyar zuciya So take yi ta yi mata irin na ranan nan ama gaba daya ta ji bata da karfin hakan, Muryarta a raunane ta ce" Dan Allah, zaki iya sanar min wacece UMMA a rayuwarku?" Dgowa Auta ta yi tana kallonta da dan mamaki a saman fuskarta Muryarta na fitar da amon mamakin ta ce" *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS ```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al alaminmu ancinmu.``` *https://www.facebook.com/106494781436168/* *OUMOUGHLOUK ITIBEL* _(ZAKIN SARAKAI)_ _FREE BOOK_ *Na* *SAJIDA NIGER* 4 Muryarta na fitar da amon mamakin tambayarta ta ce" Aunty? Baki san wacece Umma ba?, Umman da Kawu ne ya yi hanyar shigowarta? Umman da Kawu yace babar ma'aikaciyar fadarsa ce ya ba Anna a lokacin da take da bukatar taimako sanadiyar haihuwar yaya ciwo ya sameta? Ko kin manta dai?" A hankali NADIRAH ta lumshe idannuwanta, ba komai ke dukan nutsuwarta ba irin tafiya da karya a gaban wa'inda take ji a zuciyarta, ko a da abinda ya saka ta tsani karya dan ta riga ta gane karya abu ne mai zubar da mutunci, zama da mutane kana masu boye boye kuwa munafurci ne, ta tsani halayan nan shi yasa ta iya zama da kowa a rayuwarta, a duniya babu abinda zata kwatanta yi a yi gagawar kamata a gane karya take yi irin boye boye ko karya "Aunty?" Auta ta fada a sanyaye har tana dan dafata Idannuwanta da suka kada suka yi wani irin luhu luhu ta bude tana kallonta Auta ta sake sanyayar da muryarta ta ce" Dan Allah, kar ki hannani zuwa kin ji?" Hannunta ta damka da dan karfin da ya saka Auta kallon hannayensu, sannan ta kalli Fuskar NADIRAH A hankali NADIRAH ta ce" Yaya kike tunanin zan kasance daya daga cikin wa'inda zasu rabaki da yayanki?" Auta ta dan kureta da ido, hakan ya saka NADIRAH yin dan murmushi tana aro jarumta ta ce" Kin san me?, Ni zan so ace inada dan uwanma a duniya, gaskiya da sai na fi kowa jin dadi, dan Allah zaki zamto yar uwa a wajena?" Da wani mamakin Auta ta sake kureta da duba, duba irin na son saka shaku a kan wacece ita? A sanninta Bahija tanad yan uwa maza sosai, ita dai ce daya tak mace a cikin gidansu, sai kuma ta ringa cewa ta so ace ta samu dan uwa? Ko dai yar uwa mace take nufi? Dan jan numfashi ta yi ta ce" Aunty, ki ce kema irina ce, nakan cewa Abahna na so ace inada sister mace nima" NADIRAH ta yi shiru da furucinta tana kallon fuskarta A hankali ta mike ta ce" Tashi mu tafi" Auta ta mike, sai kuma ta tsaya ta dubi hanyar sama a hankali ta ce" Kin hakura Aunty Husnah ta kwana yau ?" NADIRAH ta daga kanta itama ta zubawa hanyar ido, dan tsai ta yi tana kallon hanyar, da sauri ta kade komai a idannuwanta ta juya ta fara tafiyar tana fadin" Auta na kula ke kam baki da gagawa, bara na yi tafiyata tunda ba zaki je ba" Da sauri ta daga kafarta ta bita suka nufi bangaren NADIRAH tare A lokacin da HUZNAH ta kama kofar dakinsa ta bude yannayin hankalinta a tashe, idannuwanta har bata gani da kyau ta yi salama ciki ciki sannan ta shiga lalubar inda yake a idannuwanta Hango shi da ta yi a saman ni'imataciyar shinfidarsa ta farin zannin gado karkar ya sakata nufa jikinta na rage karfi wajen nuna bacin ran da tashin hankalin har ta karasa inda yake kwoncen a hankali ta zuba masa ido, yannayinsa har zuwa rigar dake jikinsa da irin lumshe idannuwan da ya yi wanda ya nuna mata cewa idannuwansa biyu ba barci yake yi ba Jiki a sabule ta duka a gaban bed din, ta yada zata iya dubansa da kyau sannan zata iya dora kanta a saman cikinsa Kanta ta dora a saman cikin nasa sannan ta kawo hannunta wajen fuskarta a hankali ta shiga tare hawayen da ya ki tsaya mata wanda ya bale mata ne sakamakon ciwo da magangannun NADIRAH suka yi mata Muryarta a raunane, sannan a sanyaye , cike da kwontar da kai ta ce" Dan Allah kar ka yarda haka ta faru da ni, dan Allah kar ka bari haka ta sameni SULTAN" Idannuwansa dake lumshe ne suka dan motsa, alamun muryarta na zuwa cikin kunnensa, haka kuma yannayin muryar ya fara damunsa alamu na ya fara jin kamar zai dago daga duniyar tunanin da ya afka "Ka ga, ni kaine duniyata, ba kuma zan iya hadaka da kowace duniya ba, haka kuma ba zan iya kyaleta ta kwace mun kai ba koda kuwa yar uwarka take, ai nima matarka ce ko?" Ta sake fada wannan karron hawayen nata ya yi karfi sosai har ya fara jike rigarsa kadan irin digon da yake yi ya taba fatar cikinsa har ya ji sanyinsa sakamakon sanyin ACn da ya yi kaukau a dakin A hankali ya dora lalausan hannunsa saman alkyabar dake kanta, A hankali ya janye rufar alkyabar ya karasa saman daurin dake kanta shima ya ture shi a hankali sannan ya dora hannunsa saman gashin kanta yana dan shafawa a hankali a hankali sannan ya gangaro wajen idannuwanta ya dan shafo dan ya gasgata kuka take yi? Me ya sakata kuka ne? Jin lemar ya saka shi dan dakatawa, sannan ya saka hannayensa bayan ya dan dago ya dagota daga duken da take ya haurota sama har ta haye saman ruwan cikinsa yana janye alkyabarta gaba daya ya yarr yana jin ta zamto takura a tsakaninsu A hankali ya dan bude bakinsa kasa kasa ya ce" Menene? Me yake damunki?" Hanci ta ringa ja tana ta kallon fuskarsa da yannayinsa, kanshin turarensa kuwa hadi da na wuta wanda take ji idan matarsa ta gifta ta gefenta take shafa a jikin fatar wuyansa, a hankali ta lumshe idannuwanta hawayenta na sake barkewa Muryarta a raunane ta ce" Yaushema ta shigo da har zata ce ta soke zamana a gefenka idan ranar girkinta ce? Wai a barta ta mori amarcinta? Yaya zata ringa magana kamar ta fini sannin waye mijina?............. Har cewa ta yyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyy" Zazafan harshensa, mai hadi da ni'imtacen kanshi, da dumin bakinsa ya sakata hadiye maganar a cikin cikinta a lokacin da ya rike lebenta na kasa a hankali yana bude jajayen idannuwansa ya sauke a saman fuskar tata....... A hankali ta ringa kallonsa, a lokacin da ya shiga bata a aikace cewa ya iya wasanin nan da tale hasaso yadda zata koya masa dala dala har fiye da tunaninta , a lokacin da SULTAN dinta ya dawo mata wani gagarumin bijimin zaki mai yinwarta ya ringa kai dukkan abinda take ji a labarun dandali yana aikata mata a aikace Idannuwanta ta ki kiftawa dan kar aje ta kifta ta ga mafarki take yi, A hankali ta ringa jan numfashi tana sake kallon Mijinta tamkar zata summa dan dadi a yau itama yan jikinta a matsayinta na mace cikakkiya ba wannan dakatar da ita din bale ya koreta A yau ita ke jin gabanta na faduwa na idan ya zo shigan fa abinda ya saba faruwa ya faru da su?, Itace ta rikice ta rasa yaya zata tuna masa halin da suke shiga idan ya kasa samun nutsuwa, tsoro ya gama cikata mai kargin gaske a lokacin da take ta gannin yannayinsa karra rikicewa yake yi, bata taba ganninsa a haka ba, bata taba ganninsa da karfi hankalinsa kwonce zai antaya mata irin na yau Muryarta a raunane take ta riko dim diman damarsunnn hannayensa tana kallon fuskarsa mai dauke da ni'imtacen saje baki sidik tana son ankarar da shi lalurarsu. Lokacin da ya kama pant dinta kwalin kwal da ya rage a jikinta ya janye shi ya rabata da shi yana shafa jikinta idannuwansa lumshe kunnayenta suk ringa jiyo zazakar muryarsa yana adu'ar saduwa da iyali idannuwanta a waje gaba daya tana kallonsa har ya yarda ya fitar da abinda sam baya bari ta ganni ido bude dan yakan ce cikar banza ne abinda ke sacewa kamar ball idan an sace mata iska du idan zai amfani iyalinsa?, A yau gashi a hannunsa hankali kwonce yana ta kokarin lalamata dan amsar budurcinta ya nufo da karfin gwuiwarsa ya nemi shiga, sai dai abinda suka gani gaba dayansu ya saka su jin juwa , domin tamkar an saka abin sace abu an sace masa halitar
Chapter 63 · 0% Book details