← Book details Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 87

Sashe 65

Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fiye da da, yannayinsa ya taurara sosai a idannuwanta, jijiyoyinsa sun yi birde birde, sai ta ga ya karra yi mata girma fiye da jiya da dare Da sauri ta juya da nufin guduwa, dan sam sai ta ji wannan yannayi kamar za'a zalinceta ne Dan dagowa ya yi ya damko bulememen hijabinta ya yi baya da ita, a dole ta dawo ta daki kirjinsa har sai da ta ji tsoro domin buguwa ta yi sosai a bayansa , hakan ya sa ta dago da sauri ta juyo ta dago dubanta tana kallonsa, muryarta na rarabuwa ta ce " Me, me yake faruwa? Me yake damunka?" Janyota ya sake yi jikinsa, a hankali ya rungumeta sosai a jikinsa, kanta dake bude an kame gefe, gefen a barbaje yana fitar da kanshi man kai na mata ya ringa sinsinawa a hankali, a hankali , sai kuma ya saketa ya dago fuskarta yana kallo irin yadda fuskar tata gaba daya ta fara daukan ja alamun tsoro take ji ko kinsa take ne oho Tana jikinsa ya shiga nufar nasa bangaren da ita, du yadda ta saki jikinta yake tafe da ita dan ya saketa watau ta ki taka kaffafuwanta dan ya barta kar ya tafi da ita sai ta ji idan ya daga kafarsa du irin yadda jikinsa ke mace da ita yake dagawa har ya karasa kofarsa ya bude ya shiga da ita sannan ta ga ya dora yatsarsa a kai watau ya yi block din kofar har sai idan shine ya bude da kansa , dama babar kofa ba za'a budeta ba sai idan ya bada damar haka, sai ta ji hankalinta ya fara tashi har ta fara yi masa tambayar me ta zo yi ne? Kitso fa ake yi mata, kar a ga bata dawo ba Idan ya tankata tabas dakinma ya tankata, a haka har ya karasa dayan dakinsa da ita ya bude ya shiga ya mayar da kofar ya rufe Tsaye take tana kallon wajen kofar har haske ya mamaye dakin Da sauri ta ringa kallon yannayin dakin sai kuma ta juyo inda yake dan ce masa dan Allah ya bude mata mana ta tafi Idannuwanta ta wara tana kallonsa cike da faduwar gaba Da sauri ta sada kanta, watau ta sada dubanta tana jin kamar zata summe a wajen Idannuwansa ya lumshe a hankali ya yi murmushi yana kallon yannayinta, kasa kasa ya ce " Ba zaki kalleni ba?" Cike da matsananciyar kunya ta kasa koda daga kan bale ta iya bashi amsa, a hakan dan bashi da riga ne, domin da wandonsa a jikinsa A sanyaye ya shiga gabatar mata da kansa, ba da tsawalawa ba, ba kuma da fin karfi ba, sai dai idan da ace zata iya dago kanta ta dube shi ido cikin ido da ta gane a halin da yake ciki yana iya hadiyeta danya Muryarta da nauyi ta ce" Dan Allah kar ka ringa sabawa da ni......., Ka daina tabani ka ji?" Sake kure fuskarta ya yi da kallo, har sai da ta ji shirun ya yi yawa ta dan dago dan gannin ko ya daina matsota har ya kawwota kusa da bed din ne? Tana sauke idannuwanta cikin nasa gabanta na bugawa shi kuma a lokacin ya hade bakinsa da nata damatsunnan hannayensa har motsi suke yi su kadai A yauma NADIRAH ta ga yaren Kato, yare marar taushi , domin taushin na dan lokaci ne a matsayinta na farin shiga, sai dai shima farin shigar ne, idan ya fara burinsa ya samu nutsuwar da yake so A lokacin da ta ga da gaske yake ya zo gadan gadan zai sake ratsata da abin da take kira tabarya dan firgita ta dago a gigice tana kallon fuskarsa da tata fuskar mai dauke da hawaye shabe shabe muryarta a raunane ta ce" Kar ka yi, dan Allah kar ka yi, ba ni bace *BAHIJA*, ni sunnana *NADIRAH*, kar ka kuma buda ni na rasa amsar da zan ba *AMINU*, dan Allah kar ka min....................." A lokacin ta gane ita din shashasha ce, sannan tana iya jan abinda za'a kasheta muttttt har kiyama, domin a nutse ya mayar da ita baya ya kwontar da ita ya warata ta yadda bata tunanu sannan ya antaya mata tashin hankalin a kayan kaniyal ( kashhh maman jariri Allah ya shiryeki ), ta yadda sai da ta ja sheda mai karra sannan ta yi lakwasss tana kallon ikon Allah da jiran mai zare ran ya zare, fatanta Allah ya sa yar aljana ce ita Hakarta ya yi tamkar rijiya, sai da ya jijigeta iya jijiga sannan ya sakar mata rikicin a cikin jikinta ta yadda wannan lokacinma ta ji kamar zai rabata biyu dan azaba Ya jima a jikinta yana rike da ita a cikin jikinsa , yannayi mai girman gaske dake bijiro masa daga cen kasan zuciyarsa mai zafin da bai taba ji ba yake ji yana hadasa masa gumi mai zafin gaske, bai san dalilin da ya saka sunnan nan mai daraja ke son zame masa kamar sunnan makashinsa a zuciyarsa ba, me zata cema AMINU? Sarawar da kansa ya yi ya saka shi dan sake riketa a jikinsa, Kamshi take yi jama'a, jikinta dumi yake fitarwa, idan ya riketa a jikinsa kuma laushin jikinta, taushin jikinta, komai nata kan saka shi jin kamar su dawama a haka, a hankali ya dan sasauta mata rikon da ya yi mata yana kallon fuskar tata, sai kuma ya saketa kadan ya dan mike yana zare jikinsa a nata ya zauna bakin gadon bayan ya ja hijabinta ya raba a jikinsa Tana kukan iya shege ta kama da kyar tana juyawa tana jin zafi ta ja rigar barcin dake jikinta ta mayar jikinta jiki a sabule ta ziro kaffafuwanta sai kukan iya shegen take yi ta mike da kyar ta yi duku duku ta sake dukewa ta shiga kama abu tana dan tafia a hankali da nufin tafiya haka dinta bangarenta ta labe ta ji muryarsa a kausashe ya ce" WANENE *AMINU?*" Bata san lokacin da ta mike tsaye daga dukewar fa take yi ba tana jin jikin nata na yi mata zutzutzutzut ta zuba masa ido tana tunanin Aminu kuma? Waye ya masa maganar Aminu shi kuma? Muryarta a raunane ta ce" Aminu kuma?" Yana kallonta, nasa kirjin na dokawa shima ya mike har sai da hijab din ya sauka daga jikinsa ya kamo ya dan daura shi iya kugunsa ta yadda ba zai yi sallah ba kuma sai an wanke ya nufota gabanta na sake bugawa hankalinta gaba daya na neman tashi ya tsaya a kanta ta yadda gaba daya ya rufe ganan nata har ta yi baya baya zata kifa Hannunsa daya ya saka ya tarota a jikinsa yana kallonta a hankali ya ce" NADIRAH, wanene AMINU?" yanzun kam kuka ta fashe da shi har rana wani far far far da idannuwanta tana neman kifewa irin zata summe din nan muryarta cikin kuka ta ce" NADIRAH kuma? Wace NADIRAH jama'a? Nice Bahija fa?" Cike da jure yannayin bacin ran da yake ciki ya sake juyota yana kallon yadda take wani abu kamar zata summe a dan dake ya ce" *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS ```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al alaminmu ancinmu.``` *https://www.facebook.com/106494781436168/* *OUMOUGHLOUK ITIBEL* _(ZAKIN SARAKAI)_ _FREE BOOK_ *Na* *SAJIDA NIGER* 4 Alhamdulilah na dawo, in sha Allah zamu dora daga inda muka tsaya, ina fata baku manta labarin ba sannan zaku yi min cmmnt? Godiya nake na nesa da na kusa Allah ya saka da alkhairi Cike da jure bakon yannayin bacin ran da yake ji yana sake game ilahirin jikinsa ya dake juyota ta yada idannuwanta zasu shiga cikin nasa, ya sake riketa ta yadda zata daina zaburar da take kamar sabon kamu, a gajiye ainun da son ganar da ita ya ce" Zuwa yanzu bai dace ace baki gane ba sannin wacece ke ne damuwar ba a wajena, Je te demande une stricte explication !" Ido take kiftawa tana kallonsa, gaba daya da zai sanar mata ko wani kuda ne ya zo masa da sunnanta da bayanin Aminu da ta rage fargabarta a kansa, gashi yana yaren da bata iya ba kwata kwata, ita kam ina zata shiga da ranta yau? Muryarta a sanyaye bayan ta saka idannuwanta cikin nasa da suka yi ja a hankali ta ce" ASADEEK, hausar da ka fada kadai na gane, Dan Allah ka ringa yi min hausa dan ba kaunar wani yaren nake yi ba" Shine ya iya lumshe nasa idannuwan sakamakon abubuwan da zuciyarsa ke ta sasaka masa Ikon Allah, ashe hargitsi na iya samunsa mai duka zuciya wanda bai shafi talakawansa ba ko hakin Gimbiya? Ashe wata damuwa na iya shiga zuciyarsa wace yake son sani ido rufe fiye da damuwar dake damun Auta?, Ashe zai tsaya kerere da daurin gyauto irin na mata a kugunsa yana jiran yar tatsitsiya ta bashi amsa ama su ringa tarere sunna ja in ja? Ashe zai riski irin ranar nan da yana kallo a ambatar masa wani namijin bayan ya gama gane shima namijin ne, wadataciyar bulalar da Allah ya haliceshi da ita tsaf take iyo ta gigita kowace irin rijiya ce? Ashe zai bude kaya sababi ya saka a matsayin na aro? Wacece ita yarinyar nan ne? Me take tafe da shi matsayin aikin da aka bata ta aikata a kansa? Bakinta ya fada, a cikin firgicinta ta zayane, yanzu da ta dawo hankalinta ta karyata! "Hum" ya furta daga ciki ciki, sannan ya saki hannunta ya ringa matsota tana matsawa jikin garu har suka dangane da garun tana jin abinda aka gama wanka mata na bin kafarta kamar makeken ruwan fitsari A hankali ya dake kure fuskarta da kallo A matsayinsa na alkali, ja gaban talakawa ya lakanci sirrin da mutane da yawa basu lakanta ba, a matsayinsa na Uba wa baba da yaro ya lakanci furuci irin na fuskar bawa, wanda yake da gaskiya da wanda bashi da shi Idan ya kalli fuskarta a yanzu kwarai yana karantar rashin gaskiya, sai dai ya fi karantar gaskiyarta a kan rashin gaskiyar, hakan sai ya raba masa abin gida biyu, ta yiwu ita din lwarariya ce wajen iya aikinta na mugun nufi ya sa aka turota, ko
Chapter 65 · 0% Book details