Sashe 36
Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fada tana fadin" A kan wani dalili zaki dauki zinari irin wannan ki ba wa'inda basu san darajarta ba, ba zasu iya bata darajar da take da ita ba, ko dan kema ba sannin darajar tata kika yi bane?" Da mamaki ta dan zubawa Umma ido, a hankali ta dake zuba mata wani kallon da ya daka Umma dan sasauta muryarya dan sai take gannin kamar yarinyar na yi mata kakausan kallo ne, gashi bata riga ta san har ina yarinyar ta kai da iya juya nata mumunan halin ba, ba zata so a yanzu wannan ta zame mata matsala ba sam Dan murmushi NADIRAH ta yi ta ce" Na ji kin ce a karamasu, kuma na ga ku manyan sarakai ne ko?" Umma ta karra zuba mata ido tana nazartarta Hakan ya saka NADIRAH dan waskewa tana dafe goshinta ta ce" Baki ji zuciyata ba, Wai dan Allah zinari ne ko menene? Ki ce min karfe ne marar tsada , walahi idan zinari ne zan iya neman wanda zai je ya sato min abina a daren yau!" Da takaici Umma na sauke boyayiyar ajiyar zuciya na damun nutsuwar tunaninta ta lai zaune ta ce" Ba maganar ki tura a sato maki, ke da muke so ko menene ki zamto a boye ba a bayane ba? , Kawai kin yi n farko gaba sai ki kiyaye, ki cire alkyabar mana ki huta? Sai fama kike gashi da an ganni ana gane tana wahalar da ke" NADIRAH ta dan yi murmushi tana girgiza kanta ta zauna itama a saman kujera bata ce komai ba, a ranta tana ta karra yin waje tana ajiye Umma Mikewa Umma ta yi tana fadin" Ohk, ni zan je bangarena na huta, na gaji sosai, sai da safe" NADIRAH ta yi mata murmushin da ya sakata sake kureta da ido, sannan ta fita a ranta tana ayana a yau dolema ta samu yarinyar da zata dan abinnan, dan gaba daya jikinta har rawa yake idan tana kallon yarinyar cen.....lalle sai ta mayar da son banzanta gefe ta sakarwa yarinyar cen kudi ta yadda zata yi gagawar siyanta, dan ta kula itama mai son banza ce! Nadirah, kallon Innarta kawia take yi, sai karra bayani take du ta rude na girman gidan nan sannan ta sauke ajiyar zuciya tana kallonta ta ce" Indi, gaba daya na fara tsorata, anya zamu iya kuwa?" NADIRAH ta sauke ajiyar zuciya ta yaye alkyabar nan hadi da mikewa tana jan zip din watsetsiyar shadar da aka watsa mata a hankali ta ce" Allah zai doramu a kansu in sha Allah" ___________________________________ "Yaushe zamu koma ne Sarkina?,, Kanwata ta tare ba nan, ya dace ace ni na amsheta na tarbeta fa"............... Matarsa ke fada a hankali bayan ta zauna a kusa da shi sosai tana kallonsa Idannuwansa, masu kashe mata jiki da sakata a yannayi na bege ya zuba mata, sai kuma ya yi dan murmushi ya dauke idannuwan nasa yana tunanin wunin da suka yi yau da Auta, irin hirar da suka sha hankali kwonce, har waya ta yi da mijinta normal, daga baya na da tace masa yaushe zai zo su tafi sula yi fada dan yace yana jira a bashi dama, sarki yace zai tabo shi, sai ta samu lafiya, daga nan ne suka yi fada Shi abinda yake mashi mamaki da ciwon auta kamar bata son zama a fada, ko tunanin iyayensu ke hadasa mata rikicewar yannayi ne? A hankali ya kai idannuwansa saman hannun Matarsa, wace ta sakalo da hannun wajen cikinsa a hankali ta shafa cikin nasa, sannan ta kawo kanta wajen wuyansa ta ajiye tana sauke masa numfashi kasa kasa ta ce" Baka ra'ayin, ko shafaka ne na yi, ka samu nutsuwa?, Ta haka kana iya zuba min nutsuwar taka fa, sai ka ga na samu ciki................" Idannuwansa ya lumshe, kirjinsa ya fara daukan zafi zafi hadi da caji, A hankali ya dan karra riketa, sai dai yanzu ta masa wani rikon da ya fi na dazu watau gaba dayanta tana neman kanainaye shi ne Idannuwansa da suka fara zama wasu kala ya bude ya sauke a saman fuskarta, a hankali yake kallon lebenta da lalausar fatarta Bugawar kirjinsa na karra hauhawa, yannayinsa na neman fin karfinsa ya sake riketa kam a jikinsa bale da ya ji hannunta ya kai babar jihar da take rufe tana hutawa, wace ke fushi take iya amayar da fushinta a kowani lokaci Da sauro ya kai hannunsa ya............. *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS ```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al alaminmu ancinmu.``` *https://www.facebook.com/106494781436168/* *OUMOUGHLOUK ITIBEL* _(ZAKIN SARAKAI)_ _FREE BOOK_ *Na* *SAJIDA NIGER* 2 Da sauri ya kai hannunsa yana kallonta, idannuwansa da suke karra juyewa ya sake dora mata , muryarsa cen ciki ya ce" Bana tunanin, wasa da ni zai rage wani abin, sai dai ya tado abinda ke Kwonce girl" Harshenta ta ciro a hankali ta shiga lasar wuyansa, haka kuma hannun nasa ta sake rike abinda yake nufin ksr ta rike din Gaba daya , lokaci daya, ya nemi ficewa a hayacinsa Idannuwansa ya karra rintsewa, jikinsa ya ringa amsa, domin abu kankani ke iya tayar da shi, ko dan a jike yake?.....da wani karfi kadan ya sake damje haannayenta a hankali ya furta" Kar ki rikitamu, bayan kin san ba zamu anfani junna ba...." Idannuwanta dake zubar da hawaye ta dago tana mai zumudin son gannin abin nan a bayane yau ta zuba masa idannuwanta muryarta a raunane ta ce" Kana iya samun nutsuwa fa ba tare da ka shigeni ba, ka bari na yi abinda na karanta a labaru da kwatance, ka bari na kwatanta ko yau zaka zubar da ciwon nan" Kansa ya girgiza a hankali yana saka hannunsa ya riketa wannan karron rikon da ya hannata wani motsi yana kallonta, sam bakinsa ya gaza furta mata wani abin, sai abin wuyansa dake ta sama yana kasa, fuskarsa ta dauki wani irin ja, lebensa ya yi kamar ya dan kumbura, haka kuma idannuwansa jansu har ya so ya zarce misali A hankali ta kifa kanta a saman abin kujerar tana hadiye kukanta, ita abinda ya fi damunta irin ya bari su ringa wasan da za yana taimaka masu wajen rage masu sha'awama baya yarda, kwata kwata baya yarda, abin ya masa yawa jama'a, ita fa da sauki, walahi da sauki ita, shi ya fi bada tausayi, baby gaba babu baya, matsalar ta masa yawa jama'a, kuma ya bari irin abinda take koya a karance karance ta ringa yi masa sai ya kiya, sai yace shi ya san kansa, ba zai taba bari ya aikata haka ba, domin cutar zata koma ta kwonta a cikinsa, a yadda ya giga ya fi karfin a matsashi ya rabu da malati, ya fi karfin haka A hankali ta dago fuskarta, muryarta a raunane ta ce" Ka san menene UMUGHLUK?, Ta yiwu idan ka gwada da wata macen fa ka kai ga ci" Idannuwansa a lumshe suke, a haka ya dauki minti kusan hudu da yin maganarta bau bude ba, haka kuma bai bata amsa ba, Har ta cire rai ta ga ya dan daga hannunsa kadan sannan ya mata alamu da tana iya tafia Sosai ta ji zuciyarta ta sake karye mata, a hankali ta mike ta fito daga dakin nasa tana tafe a hankali a hankali cikin duhu zuciyarta na sake tsintsinkewa har ta karaso kofar AUTA Samun kanta ta yi da kama kofar ta bude ta shiga da salama cen cikin makogwaronta Auta dake saman salaya ta dago a hankali tana kallonta, shafa'i da wuturi ta gabatar tana jan carbi ne, dan haka ta dan zuba mata ido na dan lokaci sannan ta dauke idannuwanta Huznah ta shiga dan kai kawo yatsarta yar karama a cije a bakinta, a hankali ta kasa, kasawa mai tsanani har ta silale ta fashe da kuka tana hade kanta da gwuiwarta A hankali Auta ta shafa fatiha ta mike ta sake zuba mata ido, daga nesan nan tana kallonta, har sai da ta ji ta ringa sasauta kukanta sannan ta bude baki, kasa kasa, da murya mai sanyi irin na mahaifiyarta ta ce" Ki amshi sakinki mana, wannan zama ai bashida anfani ko?" Kanta ta dago da idannuwanta dake zubar da hawaye ta zubawa Auta ido Muryarta na rawa ta ce" Me me ya hanna ki amshi naki sakin bayan naki zaman ya fi nawa rashin anfani?" Auta ta yi dan tsai sai kuma ta juya ta koma saman gadonta da carbinta ta haye tana ja ta lumshe idannuwanta HUZNAH ta karra jan numfashi ta ce" Mijina ne, wanda na ba yardata, nake dakon jiran ya yarda da ni shima, ke ba yarinya karama bace domin kin dauki ciki har ya bare, kuma sarai kin san damuwar yayanki, me zai hanna ki bashi shawarar ya sasauta mana ne? Babu wace yake jin maganarta a duniya irinki, koda kina abu like baki da tunani wani lokacin a haka ya fi yarda da maganarki fiye da ta kowa, yaya zaki ce wai na amshi sakina, dan ba ke bace a wajena? Aure ne ya karra, ta yiwu nice rashin lafiy arsa? Idan haka ne yaya zan yi kennan ni?, Shine zaki ce wai na amshi sakina? Mema na yi maku da zafi ne?" Auta ta bude idannuwanta dake lumshe ta juyo ta zubawa Huznah ido, a hankali ta ce" To ki yi hakuri kin ji?" HUZNAH itama ta zuba mata idon, sai kuma ta dauke, dan sai ta ji ta fara tunanin anya Auta ba lafiyarta kalau ba kuwa? Ture zancen ta yi ta mike ta bar mata dakinta, dan ta kula Auta a duniya ba cika son hayaniya ta yi kwata kwata, bale kwana biyun nan wata nutsuwa ke nuna kanta a tare da ita Washe gari, tunda safiya ta waye yannayin Auta ya fara dawowa irin na da, tunda sako ya sammeta cewa ta shirya zasu koma gida gaba daya take neman ficewa a hayacinta Ta rufe kanta ta yi kula, ta yi kula tsoro da fargaba sun dawo sababi fill a cikin zuciyarta Sai dai tana kan ra'ayinta, da ta sauko ta ba matar nan abinda take nema gwara a wayi gari a ga gawarta, gwara ta mutu a haka nesa da mijinta,