Sashe 53
Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
saka ka tamkar ka yi maye, karfi ne da ita dan idan baka saba shaye shayen magungunna bama sai ta bugaka, gumbar tana gagawar tara maka ruwa a mara ne ka ji har kana juwa Da sauri Innarta ta mikar da ita tana shafa mata ruwa masu sanyi a fuskarta tace" Tashi mana ko sai na kwada maki mari?" Kamar zata fashe da kuka ta ce" Allah ba zan yi wanka ba, a haka zan tafi, bani malun malun din na rufa , kuma ni idan suka ce zasu ci zalina Allah sai dai kowa ya kwaci kansa dan ba zan yarda ba" Ita dai HINDU bata ki ba, asalima turarukan da ta siya a wajen Nana mai kayan mata ta bude du ta shafe yar da su, sannan ta rufa mata alkyabar ta kuma dauko turare ta yi mata wani wankan da shi sannan ta saka hijabinta ta ce" Mu je na fan taka maki, kin ji yar albarka?" Ba dan ranta ya so ba ta tafi, a yau tana zuwa da harare ta zoma Dogaran, sai dai ga mamakinta basu dakatar da ita ba suka barta ta shige Allah barci take ji, dare ya yi fa, hakan ya sa tana shiga wajen lalausar kujerar dake hakimce ta nufa tana bake alkyabarta ta yar a nan ta haye ta yi daidaiya ta shiga barcinta mai dadin balaki, barci kamar an aiko mata shi, barci mai mugun dadi Madarar da ta yi saura a kofin ya idasa shanyewa ya mike daga saman table din a ransa yana ayyana ' Ya isa haka kuma, ba zan iya rayuwar shiririta ba, har nine zan ce yarinyar nan ta zo ama dan raini bata zo ba?, In sha Allah gobe karfe takwas zan tara kowa a gidan nan na bayana masu na gane wacece ita, a bani bayanin abinda yake faruwa sannan na sawake mata, bana son shiririta, in bandana rashin girmama baba shi bai girmeta bane? Tafiyar yake yi yana warware rawanin dake kansa, domin so yake yau ya kwonta da wuri, tsakar dare sai ya tashi ya yi nafila bi'izinillah Ya idasa warware dogon rawaninsa na turkudi yana dan tatareshi a hannunsa idannuwansa suka sauka a kanta Yannayin kwonciyarta ta watsa afafuwan ne, ta yi ruf da ciki ta soka hannunta ta kasan cikinta ta kaishi inda sam bai gane ba, cikinta ne, ko cikin wandonta ne Gashin kanta kuwa a barbaje yake a jikinta da saman kujerar, barci take yi haikan A hankali ya kifta idannuwansa yana sake kallonta, sai kuma ya kalli Alkyabarta dake yashe a kasa, Rawaninsa ya dan yafa a saman kansa ya shiga takawa dan zuwa inda take Wajen alkyabar ya ja ya tsaya, ya duka ya dauke a hankali ya karasa ya ratayeta sannan ya karra juyowa ya zuba mata ido Tabas bata shafi jinnin sarauta ba, domin jinnin sarauta baya yarda Alkyaba a kasa koda ta tsufa Gaban goshinsa ya dafe yana rintse idannuwansa Bai taba haduwa da abu mai buga masa zuciya ba irin na yau Sarkakiyar abin na damunsa Yana son sannin amsoshin tambayoyinsa Yana wannan tunanin ya karaso , a saman kujerarsa ne ta baje take barci, kujerar da ko Umma bata hawa, Auta cema kan hau idan ciwonta ya tashi tana kuka ta rukunkume shi idan yace ta bi Umma, bayanta ko Huznah sai dai ta duka a kusa da kafarsa bata hawan masa kujera sam A hankali ya zauna a kusa da kafarta ya saka hannunsa yana buga gefenta, watau saman kujerar da dan karfi yana fadin" Ke, Ke tashi!" Da kuka kukan shagwaba ta dago gaba dayanta idannuwanta na rufewa tana budesu da kyar, kaffafuwanta na rawa, jikinta na amsawa, kawunnan mamanta na yi mata wani irin zogi, uwa uba Mararta tamkar zata tsinke, hannunta rabi a cikin wandon ne rabi kuwa a saman mararta ne, hasalima ba cikin wandon ta aika hannun ba gaskiya, mararta take dannawa dan ta samu sasaucin azabar da take ji, Bata bude idannuwan nata gaba daya ba ta fashe da kukan Tabara ta ce" Wayo Allahna Inna nonona ciwo, inna cikina ciwo, inna duwawuna na min ciwo kamar zasu cire innata" "Innalilahi wa inna ilaihi rajune............ Hasbunnalah, Hasbunnalah Hasbunnalah................ " Da sauri yake fadi har yana kamo wani da wani sannan ya nemi zubewa kasa domin NADIRA rigar tata ta dage tana nunawa Innarta wajen dake ciwon........................................ Jama'a mu taya shi salati , yanzu yar nan kim dage sai kin kashe mana Zaki? Iyi? Me muka maki ne? Haba yar gidan Habu makadi Happy juma'a yan uwana musulmai *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS ```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, al alaminmu ancinmu.``` *https://www.facebook.com/106494781436168/* *OUMOUGHLOUK ITIBEL* _(ZAKIN SARAKAI)_ _FREE BOOK_ *Na* *SAJIDA NIGER* 3 Da kyar ya iya tsayar da furucin bakinsa ta hanyar ambaton sunnayen Allah, sannan ya iya cire dubansa a kanta ya yi kokarin mikewa domin gaba daya rigar ta kama ta cire ta yar tana ihun nononta Wata irin sarawa kansa ke yi, da karfi da yaji yake cire dubansa sai kuma ya samu idannuwansa da komawa su manu a kan haannunta dake murzar kan tana doka kafafuwanta tana kukan nan ciwo, nan ciwo Bai gaba gane ya shiga uku ba sai da NADIRAH ta silalo kafafuwanta kasa ta ja wandon dake jikinta ta cire kafa daya tana son sabule dayar ya damke hannunta da wandon, idannuwansa na sake kadewa sunna sake yin ja, hannayensa na sake bayanar da birdin tashin hankali, yannayinsa na sake rikidewa ya kamo dayyar kafar tata da karfi ya zira a wandon ya mikar da ita kirjinsa na wani irin mumunan dokawa ya nemi jan wandon sama Sai dai kashhh, shi yake kokarin mayar mata, a lokacin ne ta fada jikinsa ta yi masa wata irin rukunkumewa tana mai fashewa da kuka, abin ya girmami tunanunta, kamar ana mata tafiyar tsutsa a sansan jiki, gana daya ba a cikin hayacinta take ba, wannan gumba itace gumbar jaraba, ta yiwu harda maganin nasara na karrin karfin sha'awa a cikinta, idannuwanta sun rufe, abinda take ji take so ta daina ji, bakinta sunnan Innarta yake kira da fada mata wajajen dake mata zogi da irin yadda take ji A rikice ya sake kokarin bambareta daga jikinsa yana neman fita a hayacinsa, wannan wani irin tashin hankali ne? Shi kam yanaga wannan itace jarabawarsa toh ba rashin zamowa namiji ba, kafin kace menene wannaan jikinsa ya yi wani irin mikewa da mahaukacin amsawa, Hannayensa rawa zuke yi, goshinsa na fitar da zufa Tareta yake yi, ita kuma hannunsa take rikewa da yake taretan tana jimkawa a saman maman nata tana sake shigewa kirjinsa Bai ankara ba gaba daya kafafuwanta suka gaza daukarta ta yi baya ta kusan tikuwa a kasa, jikinta ya kara saki, ya zamto yanzu ciwon da take ji ya gama yi mata riko mai tsananin gaske, bata san menene bama bale ta san hanyar magance shi, ta gama ji a cen kasam zuciyarta cewa yau ne karshenta ita kam, shikenan karshenta ne ya zo, zata koma ga ubaangijinta a haka? A hankali yaa iya tarota, rufar dake kansa ta zame ta fadi kasa Bai kula da dauka ba ya cicibota ya talabota a jikinsa yana kallon yannayinta, yadda jikinta ya saki din nan stlll hannunta a saman kirjinta sai ya ji zuciyarsa na yi masa zafi Zafi ne yake ji mai tsananin gaske Haka kuma irin yadda yake jin jikinsa bai taba jin haka ba, tunda yake bai taba kallon abinda ya gigitashi haka ba, tsakaninsa da HUZNAH bata taba magana ta rashin kunya da taba jikinta haka a gabansa ba, shi yasa lamarin ya zo masa bako, ya ji wani irin abu mai karfin gaske tamkar ice a jikin nasa A hankali ya idasa dorata a kafadarsa sannan ya kama abin matatakalar ya shiga haurawa da ita, kirjinta ba komai, wandonma ta sabule shi sai dan pant din dake ciki fari kal, hakan ya hadasa masu da contact body direct, duda da riga shi a jikinsa, ama bai hanna jikinta gogar wasu sashe nasa ba Da kyar ya iya laluben kofar ya shiga da ita ya karasa saman tafkeken gadonsa ya shinfideta sannan ya zauna a kasa ya tataro kafafuwansa ya harde hannayensa ya saka kansa a ciki yana jin inama zai iya fashewa da kuka mai tsanani? Da ya yi dan ya ji saukin ciwon dake damunsa Ta yiwu ta saba harkarta da maza, domin alamun da take nunawa so take yi a yi mata, shi kuma gashi bashida wannan ikon, sai dai ya mike ama bai isa ya yi ba Sai dai a yau yana tunanin zai iya saka abin nan aa bakinta ko zai smu sasauci, domin idan bai yi ba azabar zata yi masa yawa, yana iya kashe kansa a banza, idan ya so in ya rabu da ita sai ya ci gaba da zamansaa da matar rufin asirinsa Muryarta a jigace ta sake nade jikinta tana fashewa da wani sabon kuka, domin abinda ya yi mata uwa dutsi a Mara ne ya sake murda mata Jajayen idannuwansa ya bude da kyar ya mike yana hayewa saman gadon ya saka haannayensa ya janyota gaba dayanta jikinsa yana gyara nadewar da ta yi A hankali ya zubawa fuskarta ido da ta yi jajajir har ta yi kamar ta dan kumbura Kallon fuskar yake yi a ransa yana ayanna magana kamar haka' Ban san takamaiman wacece ke ba, ban san me kika zo rayuwata yi ba, hasalima an taabatar min ne kawai an dauran aure da ke, bayanshi ban san komai ba, ta yiwu idan naa taba ki zan mutu, ko wani abin zai sameni?, Ba zaan daina tabaki ba domin a yanzu na fi yarda da idan ban taba ki bane kamar wani mugun abu zai sameni, na yi imani da Allah, na kuma yarda da bawa nake ko mecece ke ban isa na karewa kaina ba, sai dai Allah ya kare min......., Zan ribanci albarkar jikinki koda hakan shine sanadiyar barina duniya......' Yana kai karshe ya saka hannunsa ya janye nata hannun dake rike da mamanta ya maye gurbin wajen da hannunsa a hankali ya shiga masajin maman da ya ji su basu da laushin nan lugub lugub kamar yau aka fara matsa su,