← Book details Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 87

Sashe 66

Zakin Sarakai Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

kuma gaskiyar da Allah ya haliceta da ita ke son hayowa ta bayanar da kanta? Lebensa ya lashe a hankali yana sake tabatar da abinda zuciyarsa ke wakawa cewa koma mecece ita a haka ya fito dan yakarta, babu abinda ya shafe shi da tarin rikicin dake tare da ita, rikici yau ya fara gani ne? Shi kam a yanzu itace abokiyar gabarsa ita kadai, domin ta hayo ta hanyar da baya tunanin in har zai iya kawar da kai, kau anya kuwa zai iya? Ita wannan ta kama masa wani sunnan daban a gabansa? Aa wannan ba wasan da zai dauka bane! A nutse ya yi mata daukan jariri, daukan da bata zata shi zai yi mata ba, gaba dayama irin tsayuwar yar Indi ta neman hanyar zabgawa a dubun lamba ce dan ta tsiratar da kanta ta kuma kaima innarta rahoton an samu wani shege mai shegen baki ya kaima ASADEEK bayani dala dala dan haka su shirya cire kai a cikin fada dan a yadda ake maganarsa sam ba adalci a lamarinsa, daga ka dan aikata laifi sai ya sare kanka? Ai ba tausayima kwata kwata a lamarin! Da suturun dake jikinsu ya tsaya a kasan shower irin ta zamani wace ke zubowa dan kankin kanta dan aljanci irin na nasara Ta ko'ina ruwan ya ringa sauka a jikinsu, hakan ya sakata tsorata har ta saka hannayanta dake rike da hijabinta wanda ta gama tunanin wannan kuma ba zai yi sallah ba dan ya ga uwawun maza domin da shine ya yi tawul ta hanyar daurawa a kugunsa, ta rukunkume shi sannan ta cusa kanta a cikin kirjinsa muryarta a raunane ta ja sheda tana buda bakinta dan yin numfashi ta bakin Ita kam ta ga abu, a haka a jikinsa ta ringa jin hannunsa mai laushin balaki yana kamar shafata kamar kuma yana dan wanke mata wani abu, gaba daya sai ta sarewa duniya domin wani abu ya fado mata a rai ita da kawarta Yar dubu, a cen kauyen LABA akoy wata kawarsu da aka yiwa auren dole, a dandali suka ringa jin wani bayani wai mijinta manau makaleta ne, bata da hutu ya mayar da ita kamar sutura wace mutun dai mai hankali ba zai fito babu ba, tsegume tsegumen ke yawo a kauye har ta je da maganar gaban Innarta, a ranar innarta ta bige mata baki sannan ta ringa salalami tana shela gudu bayi da balbalin gida tana tambayar shin ta dan me ake nufi ne? Kai karshe dai a rikicewar innarta ita ta zauna ta zayane mata me ake nufi din sannan ta ringa wasa wuka tana cewa idan ta yarda ta je Aminu ya mata irin haka sai ta yankata sannan ta je lahira walakiri ya fara cin ubanta a kabari kafin ta tarda mai kankatttt din wanda ya haramta, sai gashi itama kamar dai makalematan ne Allah ya kawota wajensa, gaba daya sauraronsa da take yi dan ta gane yarensa ne, nufinsa zai karra ko zai ji tsoron Allah ne ya kyaleta? Wani irin body contact ne yake gabatarwa a tsakaninsu mai wuyar fasara, cikin salama ya darwaye mata abinda ke jikinta sannan ya sauketa kafafuwanta a saman nasa cikin dabara ya ringa kai hannunsa kasanta a hankali duda tana tarewa tana dan kura masa ido kamar ta kama kwarton nan, har sai da ya gamsu da abinda ya daukarwa kansa niya a cikin zuciyarsa Sake mayar da ita hannunsa ya yi ya dawo falon nanda jikakiyar rigarta ya shinfideta a saman gadon nan ya zamto sanyin AC ya shiga ratsa dukan kofofin fatar jikinta a dole ta ringa jin wani irin tsigar jikinta na mimikewa sakamakon sanyin, dan haka ya ringa dan son kamo abinda zata rufa cen kasan makoshinta ta furta "Sanyiiiiiiiiiiiiiii" Kallonta da yake yi ya saka shi gane eh sanyin take ji, irin mimikewar da take yi kuwa ya saka shi gane kwarai ba zata yi masa gardama a yanzu ba, dan haka cikin nutsuwa da dane kokowarta a farkon farawarsa ya samu ya daneta kadan har ya dangana lalausan lebunansa a wajen bayan ya bude kafafuwanta sosai ya shiga gabatar mata da mugun sabo, sabon da ba kowani namiji ke yi ba, sabon da idan ka dandanawa mace shi ko ta bariki ko halalinka da wahala ta iya yin nesa da kai, zaka ji ana cewa me yake bata ta nacewa dan banza yana mata wulakanci , mahaukacin sabo ne da namiji ke yiwa mace mai wuyar fasara, wasu matan saboda rashinsama ya saka basa gane kan abin, wasun kuwa sam basa sonshi , da wannan ASADEEK ya yi mata wani irin riko, tun tana zarro ido bata gane me yake faruwa har gaba daya ta rikice ta rukunkume fillo tana neman kurma ihu, a rikice ta saki abinda yake so ya sakin watau ta samu nutsuwa ta wannan hanyar sannan zufa ta tsatsafo mata a gaban goshinta dan rikicewa da bakon al'amarin da bata san shi kuma a wani mataki zata ajiye shi ba, A hankali ya haye ya janyota jikinsa sannan ya ja masu bargo ya lulube su da shi ta yadda ta shige jikin nasa ta ringa sauke ajiyar zuciya kamar ta yi gudun tseratar da rai, Hannunta na dama da ta dora a saman damtsen hannunsa ta jimke sannan ta kifa kanta a kirjinsa da irin dokawar da zuciyarta ke yi ya saka shi sauke ajiyar zuciya da yin dan murmushi a saman lebensa ya zagayo hannunsa ya lumshe idannuwansa dan yin barci yana sake jin amon sansanyar muryarta da ta kama sunnansa cirat tana kallonsa hira ce take yi masa kamar na sako da sako............................................................................................. Gishiri gishirin dake saman lebensa yake dan lashewa a hankali yana mai fatan Allah ya bashi ikon gannin ya iya jure wannan aiki, kar aje maimakun ya ci karfinta ya hadasawa kansa da ciwo mai zafi bayan ya rabu da shi. _________________________________ Faduwar Mancheste din da yake kokarin balawa a hannun rigarsa bayan ya gama shiryawa da nada rawaninsa sasauke ya farkar da ita daga nanauyan barcin da ya kwasheta Dishi dishi ta ringa gani kafin a hankali idannuwanta su washe ta sauke dubanta a bayansa Tun daga saman kansa wajen rawaninsa har zuwa kasan wandonsa na shada fara lalausa da kuma farare karkar din kafafuwansa take kallo harda dan sake talabe kanta tana kallonsa a zuwan bai san tana yi ba domin a tunaninta bai san ta farka ba Cikin nutsuwa ya gama dukkan abinda zai yi ya saka farar safarsa sannan ya juyo, hakan ya sakata rufe idannuwanta ruff tana sauraron takunsa da kunnayenta Murmushi ya saki ya karasa bakin gadon ya rage tsayinsa ya mana mata kiss a goshinta, cen cikin makoshinsa ya ce" Zan yi tafia, ki min Adu'a idan kin tashi kin ji?, Sannan ki yi wanka fa kar ki mance........." Idannuwan ta sake rufewa rufff hakan ya bashi nishafi sosai har ya zubawa fuskar tata ido, sannan ya mike ya juya ya saka lalausan takalmansa simple ba na gidan sarauta ba domin abinda zai fitar da shi din bai shafi haka ba lokaci daya ya lalubo wayarsa karama yana rufo mata dakin ya shiga dana msg a takaice ya tura kamar haka" Ki turon adireshin gidanku, yau zan kawo maki ziyara " Da hanzari yake takawa har ya karasa wajen motar da aka bude masa ya shiga aka rufo sannan ya dubi sarkin gida cike da dakiya da mulkin murya irin ta sarakai ya ce" Boyayiyar fita ce" Daga haka ya yi shiru ya gyara zamansa yana dan taba zoben azurfar dake hannunsa yana kallon barin da SHEIK yake zaune Sarkin gida na fitowa da hannunsa ya ringa salamar mutane, hakan ya sa kowa ya juya cikin nutsuwa ya bar wajen domin sun sani idan har fitar sirri ce ZAKIN SARAKAI baya bukatar sanarwa a gari da cikin gida, sannan baya bukatar yan rakiya, harta motar da yake shiga idan fitar sirrin ce bata da number masarautar, su hudu abinsu suke fita, daga shi sai SHEIK, sai Direban dake jansu, sai DAN SAWANIN yaki wanda yake tafiye a saman doki komai nisan wajen sannan shi a nesa kadan yake da su bama zaka dauka tafiyarsu daya ba, hasalima shi din abin tsoro ne wa idannuwan al'uma , haka kuma WA'INDA suka san shi idan suka ganshi a waje sai su shiga neman UMUGHLUK ITIBEL dan sun san tafiyarsu daya ce A hankali motarsu ta fara tafia, daidai lokacin da UMMA ta fito daga Bangaren Auta tana ta neme neme da tunanin ina yarinyar ta shiga yau?, Idannuwanta suka sauka a bakon lamarin, bakon lamari mana ASADEEK ne zai fita ba da sanninta ba? Ta san motocinsa na sirri baki dayansu, ko a cikin gari zai yi fitar sirri yakan sanar mata ko ta waya ne, ama a yanzu sai bayan motar ta hango tana ratsa jama'ar fada babu mai kaucewa da dukawa dan babu wanda ya san su waye a ciki bale a gane UMUGHLUK ITIBEL NE ! Gabanta sai da ya kwonci kwonci ya fadi dan haka kawai ta ji hankalinta na neman tashi da gannin haka Da sauri ta juya ta nufi bangaren.................................
Chapter 66 · 0% Book details