Sashe 9
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A kowani Fanni na Rayuwa akwai Cigaba akwai akasinsa Haka Zalika kamar yadda akwai Samu akwai Rashi akwai Nasara akwai Faduwa,kuma Duk Allah Subuhanahu Wata"ala yake Tsara Abunshi kuma ya Tafi yadda ya Tsarashin.
In mukayi Duba da wannan Rayuwar Tamu ta yau da kullum,Allah ya Hallicemu Dabam Dabam ne kuma Rukuni Rukuni Akwai Kasa kasa a Duniya akwai mu kuma Jaha Jaha,Kana kuma sai yazo yayi mu al"adu da kuma Harsuna Dabam Dabam..Sai kuma ya bama wasu Daga Cikinmu ikon Tashi Cikin Addinin musulunci wasu kuma Daga Baya ya basu ikon Zamowa Musulmai akwai kuma Wadanda Yake son ganinsu Haka kuma ahaka ya barsu Tunda Shi din mai Fitar da matacce ne acikin Rayayye kuma mai Fitar da Rayayye acikin matattu.
Kamar yadda muka gani ko yatsun Hannunmu ba Daidai Suke ba Wasu sun Dara wasu Toh Haka Abun yake in mukayi Duba da Rayuwarmu ta yau da kullum,Acikin mu akwai masu Tarin Dukiya wadanda bazamu iya Gogan Kafada dasu ba kama Daga wasu yan Siyasa ne wasu kuma yan kasuwa ne masu Tarin Arziki wasu kuma Suna Kasansu ne ma"ana masu Rufin asiri Daidai Gwargwardo Wadanda Suke fin karfin Gidansu Har da Nauyin wasu akansu Wasu kuma iya Nauyin kansu ma Suke iya Dauka yayinda da wasu kuma ko Nauyin kan nasu bazasu iya Dauka ba saboda Halin yau da kullum Ammh Duk da Haka basu Gaza ba ba kuma Suce Allah baya sane dasu ba akowani Hali na Rayuwa Sai dai Su Furta kalmar Godiya Ga Allah ALHAMDULILLAH..!
*Dr.Abubakar Bashir Saulawa* Haifaffan Garin Katsina ta Dikko Dakin kara ne,Kuma Haifaffan anguwan nan ta Cikin katsina mai Suna Saulawa,Abubakar ya Taso Dan Gata Cikin Dangi Duk da Tun yana karami ya Tsinci kansa amatsayin maraya ta Bangaran uwa da Uba sakamakon Hadarin Mota sai Rikonsa ya koma Hannun Baffansa Ma"ana Yaya Wajen Mahaifinsa.
Shi ya Daukeshi ya Hadashi Cikin ya"yansa Ya inganta Rayuwarsa Tunda alokacin Yana da Halin yin Haka Tunda ma"aikacin gwannati kuma yana Cin Lokacinsa Sosai Abubakar Tun yana karaminsa yake da Burin Zama Likitan kwalkwalwa Sakamakon Labarin Daya samu Kakarsa wacce ta Haifi mahaifiyarsa da Ciwon Hauka Ta Rasu Sai Abun ya Shiga Ransa ya Saki Tasiri Tun Daga Lokacin Yayi ma kanshi alkawarin sai ya zama Likita Ta Bangaran kwakwalwa kodomin Taimakama Talakawa Maraasa karfi Wadanda Suke karewa a Hauka Har su mutu basu samu mai Tallafamusu.
Alokacin ba wanda ya Dakatar Dashi kan kudirinsa sai ma Goyon Baya Daya samu Ana Cikin Haka yagama Secondry School Dinsa anan garin na Katsina Lokaci kalilan Baffansa yayi masa Cuku Cukun Samun Gurbi Karatu Awata Medicine School Inda ya Shafi karatun Likitan Kwakwalwa Wato Psychiatric kenan Dake Birnin Delhi India Chan ya Tattara ya Tafi Inda ya Kwashe Shekara Goma achan kafin ya Dawo kasar sa ta Haihu Shima Din Rasuwar Baffansa ne ya Dawo Dashi Tunda Shekara Daya kenan Da kamallah karatunsa
da kuma kananun Cosa cosan Dayai ta Hallata Saboda Cikar Burinsa ya Fara aiki da wani Asibitin kwakwalwa Dake Bangcof
a matsayin Psychiatric Doctor,duk da bashi da Burin aiki a ko"ina sai a kasar sa ta Haihu bai Hanashi Fara aiki Dasu ba Ba domin komai ba Sai Domin yana Bukatar Tsayuwa da Kafafunsa kafin ya koma kasar sa ta Haihu yaga kuma ta ina Zai Bullo Domin Cikar Burinsa na Taimakawa Talakawa ya Tabbata.
Ana yin Sadakan Bakwai ya Tattara ya koma Dama Bashi da gado Tunda Da iyayensa Suka Rasu da Abunda ya Gada aka Dinga mai Hidima koda ma Ragowa bai Damu Daya Nema ba alokacin Hankalinshi ya Karkata kan neman Halas Dinsa da kuma yadda Burinsa zai Cika.
Yayi gwargwarmaya Sosai kafin Cikar Burin nashi Tunda Sai da ya kara kwashe Shekaru wajen uku achan Bangcof kana ya Dawo Gida Nigeria ya yada Zango a Lagos inda ya Fara da Wani asibitin a Bangaran Masu Laluran kwalkwalwa,bayan nan yayi Tafiye Tafiye zuwa kashashen ketare da bai san iyaka ba Wajen kara sanin kam Abunda ya Shafi masu Laluran kwakwalwa yana Da Shekara 28 a Duniya komai na Bukatar Rayuwa ya mallaka Motar Hawa da Gidan kansa da kuma Wasu kadarori gefe Daya kuma yana Kokarin Taimakama yan"uwan da Dangi.
Sai da ya Shekara Talatin
Yan"uwa suka Taso mai kan Mganar Aure Alokacin Shima bai kiba sai ya amince ya Fara Neman Aure sai dai Dayake Tun Farko ba"anan Hankalinsa ya karkata ba Sai ya kasa kawai Daga karshe sai ya basu Zabi Su kuma Suka Zabamai Aminatu Diyar Baffansa Wanda ya Rikesa bai yi gaddama ba ya karba,Duk da Amina itace auta Bai wani Wayeta sosai ba,Saboda Tana karama ya Daga Zuwa Delhi ammh bazai Taba kinta ba ba"a saka Lokacin Bikin da Tsawo ba Tunda Itana Aminar ta gama Secondry School Dinta kenan Mganar Tataso kuma bata ki Dan"uwanta ba Duk da Lokacin ana Ta so a Hure mata kunne ganin Abubakar din ya Riga ya Tazurance bai yi Aure ba ammh Taki Jin kowa Tunda dai Mahaifiyarta ta yarda da mganar kuma yan"uwanta Sun bata Goyon baya Sanin Dr Saulawan Samun kamarsa a wannan Marran sai an Tona.
Wata Biyu Tsakani aka Daura Auran Amina da Dr.Abubakar Saulawa,Direct kuma Gidansa Dake Lagos ya wuce da matarsa Tunda ba wani Sha"ani akayi ba Ta Samu Rakiyan yan"uwa da basu gaza Biyar ba,sukaje suka ga Inda Take suka kwana Biyu suka Dawo Suna Musu Fatan zama Lafiya na Har Abada.
Alhamdulillah Zamansu na Gudana Cikin kwanciyar Hankali Amina nada matukar Hankali da Natsuwa Shi ma Haka sai suke kokarin Sauke Nauyin Juna Dake kansu,Watansu Biyar da Aure ya Sakata a makaranta Tayi Diploma Dinta Shikuma alokacin yana taCikun Cikun Dawowa Arewa da zama Gabadaya Hakan bai samu ba sai da Suka Shekara Biyu kana Ya samu Babban matsayi a Asibitinn General Hospital Bauchi Ya Tattaro Amina Suka Dawo Garin Bauchi da zama Wanda ya zama kamar garinsu Ciki yayi ya"ya da Jikoki har kuma Babban Burinsa na mallakan Asibitin kansa ya Tabbata.
Suna Dawowa Amina ta Fara Laulayin Shigar Ciki Murna Wajen Dr.Saulawa Ba"a mgana yan"uwaa Suna Ta Murna Sosai Dama Ta gama Diplomanta Dayayi mata mganar Cigaban karatunta sai tace ya bari sai ta Haihu Shikuma sai ya kyaleta ganin Tana Fama da Lailayi.
Watan Cikin Amina na Shiga Wata Tara ta Haifo Santalelen yaronta Sak mai kama da Dr.Saulawa,Ranar Suna ya Ci Sunan Mahaifin Abubakar Wato BASHIR kuma basu mai wata alkunya da Bashir dinsa Suke Kiransa,Haihuwan Bashir kamar Tazo da wani Budi ne Tuni Sunan Dr Saulawa yayi Fice agarin Bauchi Da kewaye Duk inda ake nenan Likitan kwakwalwa Wanda ya kware a aikinsa Shi ake nema kuma yana Taimakawa gwargwardon ikonsa Ya Hallaci Seminar Seminar ba adadi,Kuma Sunansa yayi Fice Tunda Har ya goggayan Da manyan Likitoci,Tarruka na mussaman na karama Juna sani Duk yana Hallata Saboda Sanin irin gwazonsa da kuma irin yadda yake aikinsa da Jarjircya Hatta Asibitin na General ta san da zaman Dr.Saulawa Wanda Abubakar din ya bace sai dai kaji Ana Kiran Dr.Saulawa.
Bashir Nada Shekara Uku Duniya Amina ta kara samun Wani Cikin Lokacin ma Dr.Saulawa na Shirin nema mata makaranta ne sai kuma ga wani Cikin bai nuna komai ba Sai Jin Dadin Domin yace yafi son Haka yadda ya Dade bai yi Aure ba yana so kafin karfinsa ya kare ya"yansa Su more Lokacinsa Kamar kuwa ya amsa gaban yan Ameen Bayan Bashir Sai Kuma aka samu USMAN,Daganan Haihuwa ta Bude ma Amina ba Daga Kafa Daga Usman Sai Tayi ALIYU sai kuma ta Sirka ma Mata Tayi HANNATU sai kuma Tayi Autarta Ta karshe Wacce Daga Ita bata kara Haihuwa ba RUKAYYAHTU.
Da wadanan Ya"ya Biyar din Dr.Saulawa ya Godema Allah Suka Cigaba da Rayuwarsu Suna Tarbiyantan da ya"yansu Zuwa Lokacin Allah Duk Ya Dauki Sauran iyayen nasu Mata Sai suka Rumgumi maraicinsu Su da Amina Suna Cigaba da Rayuwarsu gefe daya kuma suna Bama ya"yansu Duka kulawansu.
*****
*Shekaru Talatin da suka Shude..*
Zuwa Lokacin Zan iya cewa Duka Buri da kuma Fata na Dr Saulawa ya Cika Domin ya Kamallah Ginin Kayattacen asibitinsa mai Suna SAULAWA SPECIALIST HOSPITAL BAUCHI...!
ya kuma Gina wani katafaren Gida a GRA gida ne Ginin zamani mai kyau da Tsari Tunda Duka yayansa Sun Girma Bashir Shine Babba Chemical engneering
yayi sai Usman Wanda ya karanci Fannin Na"ura sai Aliyu Wanda Karanci karantun Lauya,,Hannatu da Rukkaya kuma kowace Tayi Aurenta Tana Cigaba da karatunta a Dakim Mijinta.
Rukayyah Tayi Aure agarin Kanon Ta Dabo ne,Tana Auran wani Dan Siyasa ne sai Hannatu Wacce ta Lula garin lagos Tana Auran wani Dan Canji ne Dukkansu sun gama Degree dinsu Basa dai aiki ammh kowacce Tana Kasuwancinta ta Tsaya da Kafafunta.
Dr.Saulawa yaso Dayan Burin nashi ya Cika Na samun Daya Daga Cikin ya"yansa wani ya gajeshi ya zama Likita koda ta wani Bangaren ne ba Bangaransa ba Ammh kana naka Allah na nashi ne,Hakan bai samu Tunda Duka ya"yansa Nashi basu da wannan Ra"ayin sai ya kyalesu ya Binne abun Aransa yana Tunanin inda da Rai da Rabo Allah zai cikamai Burinsa ko ba akan ya"yansa ba akan Jikokinsa da zai samu ta Tsatsansu Tunda shi karfinsa karewa yake bawai Raguwa ba.
Asibitin Daya Gina ya samu karbuwa Domin ya samu Shawara da kuma Taimakon manyan Likitocin Duniya musamman Likitocin kwakwalwa Shashi Guda aka Bude acikin Asibitin Saboda masu Wannan Fanni Dr.
Saulawa da kansa yake Attending Din patient dinsa Sauran Bangarorin kuma ya kawo Likitoci Masu kwarewa Da Taimakon Abokan aikinsa da Abokan karatunsa da kuma yan"uwansa Harda Taimakon ya"yansa Dana Matarsa Tunda Da Farko yana ganin kamar bazai iya ba Sai kuma gashi Da Taimakon Allah da kuma ganin Niyyarsa komai ya zama Sai Tarihi.