Sashe 39
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batare da Zain ya kara mgana ba ya Katse Kiran Daga bangaran Haddir kuwa wayar yabi da kallo yana mamakin Jin muryan Zain din Cikin Damuwa Da Dimuwa ba yadda yake ba ganin baida wanda zai bashi amsa ne yasa ya ijiye wayar ya Cigaba da Duba patient dinsa yana yi yana Dubaa gogon domin Jirgin da ya Dauko Inna Hannatu karfe 12:30pm zai sauka ta Kirashi Tun jiya ta gayamai zai zo Filin Jirgi ya Dauketa.
Haka ya Shiga Cikin asibitin kamar wani mahaukaci Sabon kamu Wayarsa ma amotar ya barsa,Haka Ma"ikatan asibitin keta mai sannu da zuwa suna gaisheshi ko tan kowa bai bi ba,Kai Tsaye Office din Haddir ya isa Bude Kofar ma Da yayi ba Cikin Hayyacinsa yayi ba Haddir Dake Zaune ya gama Duba patient din karshe Domin zai Fita ne Sai ga Zain ya Shigo.
Cikin mamaki Haddir ya Dago yana kallon Zain Wanda ya kariso Gabansa batare da Tunanin komai ba ya Zube gaban Haddir Lokaci Daya da kama Kafarsa yana Fadin"Na Shiga uku Haddir...Haddir na kashe kaina..Naki jin mganarka najin Shawaranka Dan"uwana yau gashi Dalilin Rashin Jin mganarsa yakai ni ga Fadawa wani Bala"i wanda nake jin kunyar kaina da Abunda na aikata.."Yake fada yana sakin Muryansa gabadaya cikin kukan da ba Hawaye.
Mamaki da al"ajabi ya Sandarar da Haddir Dake zaune da Sauri ya Janye kafarsa yana kallon Zain Cikin Tarin Tamboyoyi ya mike yana Fadin"Subhanallah Zain lafiya..?
Meya kefaruwa..?
Yafada yana Dago Kafadun Zain Daga Zaune zuwa Tsaye kawai sai ji yayi Zain ya Fado Jikinsa yana wani makyarkayata kamar wanda Shooking ke jansa Cikin Wani irin Faduwar gaba Haddir ya Rikesa yana Fadin"Zain meya faru.?Kasani Cikin Rudu ka gayamin Abunda ya Faru don Allah..!
Sakinsa Zain yayi kafin ya Riko Hannayensa Duka Biyun yana Fadin"Haddir na jawo ma Zuru"armu Abun kunya Abunda kake gujemin ne ya Faru Dani...Ni zain yau aka wayi gari nayi mata Ciki...Ciki fa Haddir Ciki na Haihuwa nayi ma karuwa ba Matata ba.."Ya karishe Fada yana wanin Kamar ya Kwanta akasa yayi ta Birgima yana kuka.
Ido Haddir ya kwalalo Waje yana Fadin"Ciki...?
Wa kuma kayi ma Ciki Zain..?ya fada yana Girgiza kafadansa Cikin Fitan Hayyaci Zain yace"Eh Ciki dai Daka sani na Haihuwa..Ciki nayi ma Dina Haddir ni da kaina..Kaichona.."Baya kawai Haddir kawai ya fara ja yana kallon Zain Lokaci Daya yana Nunashi da Yatsa yama kasa mgana Ganin haka yasa Zain ya Duke kansa yana Sakin Kuka kawai Kamar wani karamin yaro.
Haddir kuwa sai da ya Dangana Da Bango ya Dafa
kana ya iya Tsayuwa,Kansa ya Dafe lokaci Daya yana Maimaita"Hasbunallahi Wani"imal wakil...Allahuman Ajirni musibatihi...!
Yake ta maimatawa yana Dafe da kansa Cikin Fitan Hayyaci ya Dago yana kallon Zain lokaci Daya yana Fadin"Dina..?
Daman baka Rabu da Shedaniyar yarinyar nan ba Zain..?
Innalillahi Shiyasa nake gaya maka Ka Rabu da ita ka rabu da wannan Shashanci Saboda gudun irin wannan Ranar Zain yanzu wa gari ya waya..?
Ya fada yana kallon Zain Shima Hawayensa sun cikamai ido kamar ya saki kukan Zain dake Zaune Dirshan a kasa ya Dago Yana kallon Haddir yana Fadin"Bansan Dalili ba..Ban kuma san ya akayi haka ba..Ko ina son Rabuwa da Dina sai naji na saka Wlh Har ga Allah ba"a son Raina nake Tarraya da ita ba Haddir ba"a son Raina bane ka yarda Dani..!
Haddir ya kalleshi Cikin Bakonciki Da Takaichi yace"Komai ya Faru kai ne Sila Zain...Tun farko Addininka ya Hanaka Kusantar ZINA kai kuma ka Kusanceta..Tunda ka Fara ta kaji Dadinta baxaka iya bari ba nasha Fada maka ka kori yarinyar nan Daga asibitinan ta bar garin ta koma garinsu kakijin mgana ne Abunda nayi ta Gujemaka ne ya Faru dakai..Yanzu ta ina zamu Tunkari wannan Mummunar kaddaran Data Fadomana..?
Da wani ido Zamu kalli Danginmu da iyayenmu da wannan Labarin Mara Dadin Ji..?
Yafada yana Share Kwallar da Suka zubomai,Zain kuwa kansa ya Dafe yana Ta Jijjigawa yana Fadin"Kaichona na Cucu kaina..Na Biyema Rudin Abokai da kuma Shedan na Fada ga Halaka Hakika Duk wanda ya maida Zina Abun kawansa ya Jira Ranar da Zata Zama Silan Shigansa wani Bala"in da bazai iya Fita ba..Ya zanyi Haddir..? bani da kowa sai kai kai ne kadai Hop dina yanzu ka Fadamin Taya zan Tunkarin wannan matsalan Data Tunkaroni..?
Yafada jijiyoyin kansa Sun Bayyyana Muryansa taDisashe saboda Tashin Hankali.
Batare da Haddir yamai mgana ba ya Juya ya Tunkari Kofa ya Murza Makulli ya Kulleta kana ya Dawo ya Dago Zain Daga kasa zuwa kan kujera ya zaunar Dashi kana ya zauna gefensa yana Fadin"Kaddaran ta Riga ta Faru Zain...yanzu sai dai muyi Kokarin Rufa wannan mganar Yanzu ina ita Dinar.?
Cikin Jujjuya kai Zain yake Fadin"Bansani ba Haddir..Bansan ina Take ba.."Cike da Mamaki Haddir yake kallonsa yana Fadin"Bangane baka sani ba..?
Cikin Damuwa da Nadama Zain ya Fara bama Haddir Labarin Abunda ya Faru Daran Jiya Har zuwa wayewar gari yau ya kara Da Fadin"Nayi ta Kiran wayarta a kashe...Gidanta kuma makotanta sun Tabbatarmin tayi sammakon Fita Haddir Ji yadda Zuciyata take Bugawa ina jin Kamar wani Abu Dina take Shiryawa akaina..'" ya fada yana Dora Hannun Haddir a saman Kirjinsa yana jin yadda kowani Dakika take Bugawa
Haddir ya janye hannunshi Yana Fadin"Ba kamar kana ji ba..Tabbas ta Shirya wani Abune..Abu kuma da bazai mana Dadi ba Dukkanmu."Zain ya Dago Araunane yana Fadin"Kamar wani Abu kenan..?
Haddir yace"Bansani ba..Ammh ina Zargin Da gangan ta bari komai ya Faru..Ta Shirya Fasalla mganar Cikin nan ga Su Abba ne nifa atunanina.."Zain ya Mike Zumbur yana Fadin"Ina..?
Bazai sabu ba Haddir..Bazan bari Dina Tayi min Wannan Illar ba..!
Yake Fada Kamar wani Zautattace,Haddir ya mike ya Rikosa yana Fadin"Wannan Surutan duk ba mafita bane...Ka zauna mu samu mafita.."Da wannan kalaman ya samu Zain ya koma ya zauna Shima sai ya koma ya zauna yana Fadin"Kasan Gidan kawarta din nan..?
Kuri Zain yayi mai da ido kamar mai Tunani
kafin Da Sauri yace"Kana Nufin Zakiya..?
Da sauri Haddir yace"Bansani ba..Wannan dai kawar nata dai Da suke Tare I think Zakiya din ne Sunanta.."Da Sauri Zain yace"Kssh...Sai yanzu na Tuna da ita...Ammh bansan gidanta ba sai dai Nasan a inda Take aiki.."
Da Sauri Haddir yace"Ina ne..?
Zain yace"Kamfanin Sadarwa ta Layin Mtn...Office dinta na Babban Heaquater dinsu ta nan garin.."Batare da wani Tunani ba Haddir ya mike yana Fadin"Tashi muje..Na Tabbata ko kowa bai san inda Dina Take ba Ita ta sani.."Ba Gaddama Zain yabi bayan Haddir suka Fita Tare Sauri Sauri Gudu gudu suka isa Haraban Asibitin amotan Haddir suka Tafi Mintina ashirin da wani Abu yakai su Ma"akatan su Zakiya sai dai suna Shiga ciki suka Tambayeta aka Tabbatar musu da yau batazo aiki ba ta Dauki Excuse zata tafi Ganin Gida kano Sai Monday zata dawo ana Fada musu Haka Zain ya Rike Haddir yana Fadin"Na gayamaka..Sun Shirya wani Abu.." yake fada kamar zai Fadi Saboda Tashin Hankali Haka Haddir ya Rikosa zuwa Mota sai da suka Fara Tafiya kana Zain ya Dago Daga Kansa yana Fadin"Menene Abunyi Haddir..?
Im mukayi Jinkiri Asirina zai iya Tonuwa..?
Haddir ya Sauke Numfashi yana Fadin"Tabbas...Ita da kawar nata suka Shirya komai ni Tsorona Daya bansan Ma"nar Abunda Suka aikata ba kuma ina Jin Tsoron wani tsari ne Tsarinsu na Gaba.."Zain dai ba baki sai Numfashinsa Dake kokuwa kafin yace"Mu Tafi kano kawai Haddir...Mu Je chan mu samesu sai ayi wacce za"ayi..'
Cikin Jinjina kai Haddir yace"A ina zamu sameta..?
Zain yace"Gidansu mana..?Haddir yace"Zata je gida awannan Halin kake gani..?
Shuru Zain yayi kafin yace"Muje dai...Gidan kwamishina ba boyayye bane..In bata nan sai mu samu Wata Hanyar ammh ina kyautata Zaton Tana chan.."Kada kai kawai Haddir yayi Daidai Lokacin da Wayarsa ta Dauki Tsuwa yana Fito Da ita Daga Aljihu ya waro ido yana Fadin"Kai...Abokiya Zareena Ta zo Nageria..!
Da sauri Zain ya kallesa yana Fadin"In jiwa..?
Wayarsa ya nuna mai yana Fadin"Gashi ta Kirani da Lambarta na Gida ba na chan U.s ba.."Dakyar zain ya iya Hadiye wani Miyau mai Daci Shi kuma Haddir ya Daga Kiran yana Fadin"Abokiya me zan gani haka..?badai kin Diro Ba Labari ba..?
Dagachan Bangaran Zafeera Dake Falon Gidansu Su Saudat
sun Zagayeta,Umma na Zaune kusa da ita rike da Takwaranta Jalal kuma na Kan Cinyar Nene Bakinta Har kunne tace"Eh mana So nake na baku mamaki..Gani afalon su Umma gasu ma kusa dani Dana Sauka nayi ta Kiran Lambar Aboki Zain Tana Ringing bai Daga ba Kawai sai na Kira Abba ya Turo Direba ya Daukeni Daga Katsina nake Tun Shekaranjiya muka sauka Nida Abba Jalal yana chan sai an kwana Biyu zai Bullo..'
Haddir yace"Masha Allah..Sannu dazuwa..Zain kuma Muna tare dashi Wayarsa ya barta amota gamu nan zuwa muyi Sannu da zuwa dakyau asha Hirar yaushe gamo.."Tana Dariya tace"Yauwa Abokaina na Hakika ina Jiranku.."Daga haka suka katse Kiran Zain yana kallon Haddir bai samu Zarafin mgana ba yace mai"Zuwan mu kano yau baazai yuyu ba sai dai Mu Jira gobe..?
Cike da Tashin Hankali Zain yace"Saboda..?ammh kasa."Bai ida mgana ba wayar Haddir ta Kara Daukan Tsuwa Cikin Dafe kai yace"Innalillahi ai na Sha"afa.."Zain yace"Mun Shiga uku menene kuma..?Haddir yace"Wlh Inna Hannatu ta Kirani Tun safe tace min gata zata Hawo Jirgi nan da 12:30pm nazo Filin Jirgi in dauketa..'
Ido Zain ya kwalalo waje yana Fadin"kuma..?
Me hakan ke Nufi Zafeena tazo ga Inna Hannatu ma zata zo Haddir..?Haddir na Shafa kansa yana Fadin"Bama ita kadai ba..Kowa dakowa zai zo Zain..Akwai Gagaruman mtasala kuwa indai Hasheshena ya zama gaskiya.."
Cikin Fitan Hayyaci Zain yace"Bangane kowa da kowa zai zo ba..?kai tsaye Haddir yace"Ina Tunanin gobe Asabar din Karshen wata..In lissafina yayi daidai wannan watan Shine Watan Taronmu na Family kuma kasan wanchan watan ya Kamata ayi ba"a samu yi ba ina Kyautata zaton Gobe ne za"ayi Zaman.."Dafe kai kawai Zain yayi yana Fadin"Qalu inna Lillahi..Haddir na Mutu Shikenan Asirina zai Tonu Wlh.."
Shima Haddir Yana Cikin Tashin Hankali ya kalli Zain yana Fadin "Bari muje mu Dauko Inna Hannatu Daga Filin Jirgi Allah zai kawo mana mafita.."Daga haka
Haddir yaja Mota Suka Nufi Mallam Aminu International Airport.