Sashe 1
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/H9AHhhPcNlNGjHMI4bGhsl
*ZAINAZAIN..*!
_(Is a love Story and Betrayal)_
*The story of
Patriotic,optimistic,joygiver and a Simple gal..*
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira
*Bismillahir Rahamanir Rahim,in The Name of Allah the Most beneficient the most mercefull praise be to Allah loard of the words..Assalamu Alaikum my Follows Fans am Starting my new book i ask Allah Subhanahu Wata'ala to guide me,Throught and Make it Sussefull till the end*
*BOOK 1*
*BAUCHI NIGERIA..*
Tun Daga Yanayin Girman Asibitin da yanayin Tsarin Gininsa zaka Fahimci Wanda ya Mallaki asibitin ba karamin Mutum bane,Asibitin ba mallakin gwannati bane,Asibiti SPECIALIST HOSPITAL ne,ya bambamta da Sauran asibitocin da muka sani.
*SAULAWA SPECIALIST HOSPITAL ADDRESS 144Box ALAWA BAUCHI NIGERIA*
Asibiti ne Daya samu Tunani kuma Hangen kwakwaran Likitan kwakwalwa Wanda Yayi gwagwarmaayan karatu Tundaga nan gida Nageria Har Zuwa Kasashen Ketare Shekaru talatin da wani Abu da Suka gabata.
*Dr Abubakar Bashir Saulawa* Shine ma mallakin Asibitin Saulawa Specialist Hosp wanda ya Budeshi Ba Domin komai ba Sai Domin Taimakon Takala da kuma Burinsa na Ganin ya Gina Asibiti na kashin kansa,Duk da Asibitin bana Gwannati bane kuma Babu Hadin Gwiwan Wasu yan kasuwaci aciki Hakan Wani Sauki ne ga Takalawa kuma marasa karfin Garin na Bauchi Sosai ake Rubibin asibitin Tunda Cikin kashi 100% na Kudin Abunda zaka kashe ana Cire kashe 50% kashi Hamsin ake Karba Shiyasa Asibitin ya zama Wajen zuwan Takalawa da marasa karfin da masu Rufin Asiri Harda masu Kudin Duka Saboda Ingancin Likitocinsu da kuma Kama da Nurses din Dake aiki asibitin da masu Kiwon lafiya,zuwa masu kula da Tsaftan Asibitin Har zuwa kan Security Din Cikin Asibitin da kuma masu Gadin Dake kula da Shige da Fice na asibitin Duka Tsararru ne kuma kwararru ne..
Duk da Dr.Abubakar Bashir Saulawa ya kasance likitan kwakwalwa,Tun a zamanin baya Yanzu ma da Girma ya kamashi Karfinsa ya kare,Yana da ya"ya da kuma Jikoki Wanda Yaso Tun yana da karfinsa an samu Mai gadonsa Cikin Ya"yansa Biyar da Allah ya bashi a Duniya sai dai Hakan bai samu ba Ammh Allah bai barsa Haka ba Biyu Daga Cikin manyan Jikokinsa Mafi Soyuwa acikin Ransa Sun kasance Duka likitoci ne,Daya Likitan yara ne Daya kuma Likitan Fannin mata ne,Shekaru Biyu da suka Gabata asibitin gabadaya ya koma Hannunsu Domin Dr.Abubakar Bashir Saulawa Karfinsa ya kare ga Tsufa ga Shekaru don ma an samu Jin Dadin Rayuwa da kuma Nagartan Tsufa Da ba Haka ba Yana zaune agidansa Tare da matarsa Yana Fama da Ciwon kafa sai dai Duk Sati Jikokinsa Dayake alfahari dasu Suna Zuwa Dubasa da Sanda ma yake Tafiya Ta kowani Bangare Buri da kuma Muradin ALHAJI TSOHO yagama Cika.
****
*Monday*
*8:54pm*
"Fitowa yayi Daga Cikin wani makeken Office din Dake cikin babban Asibitin,Hannunsa Dake Daure da Rantsntsan agogon Kamfanin Gucci ya Tura Cikin aljihun wandon Suit dinsa mai kalan Baki da Fari, Dake jikinsa yayi Lokaci Daya yana Fitowa da Wayarsa Kiran Samsumg ce.
Yana Kokarin Amsa Kiran Daya Shigomai da Mirmishi Bisa Fuskarsa kenan Wata Matashiyar Yarinya Da bazata wuce Shekaru Ashirin da hudu ba duniya ba ta Sheko Da Gudu Jikinta Sanye da Fararan kayan Both Riga wando sai karamin Hijabin Dake Jikinta wanda ya Rufe kanta da Wuyanta kawai Cikin Haki Ta Dakata Tana Fadin
"Sir..."
Kafin ma ta Samu Sauke Numfashin mganarta ya Dago A Zafafe lokaci Daya yana Daga mata Hannu yana Fadin"No..ke
im Going Home...Juz koma miye go to Dr peter or Dr Hisham or Dr Haddir..."Daga Haka kawai ya Wuceta Batare ma Data samu kyakyawan kallo Daga Garesa ba Lokaci Daya wayarsa na Kara Daukan Tsuwa Cikin Muradi da
kuma doki ya Daga Kiran yana Fadin.
"FIRSTLOVE...."
Da kallon Haushi da kishi Hade kuma da Soyayyah Ta Bishi dashi har ya kulema ganinta.
Ingarman Namiji ne kuma mai Cikar Zati Dogon Namiji ne, Fari ne ammh Farinsa ba Sosai bane yadai Hadu ne da Jin Dadi da Tsabar Hutawa,Doguwar Fuska garesa mai Dauke da matsaikatan Idanuwa da Gashin Ido da gira Daidai gwargwardo Bakin Gashi kai garesa wanda yayi wani nadewa irin na Fulanin asali Bakin Sajensa Shi ke karamai kwarjini da Cikar zati akallon Farkon in kaimai zaka mai Shaidan Dattako da Nagarta da kuma kamewa a Fuska *DR.ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA* Yana da kamewa da kuma Basarwa ba kasafai mutun ke iya gano Wani Abu game dashi ba in Dai bashi ya Furta maka ba Kwararran Likita ne afannin mata wato gyneacologist Doctor Wanda ya Shafi Shekaru wajen Takwas a Oxford University London Kafin ya Wuce Mumbai Medicine School ya bata Shekaru Biyu achan kafin ya Dawo kasarsa ta Haihu bayan Dawowarsa ne ya Fara aiki a Asibitin Daya kasaance Mallakin Kakansa ne Alhaji Tsoho Wato Dr.Abubakar Bashir Saulawa.
Ajiyar Zuciya mai karfi Ta Sauke kafin ta Yamutsa Fuska Tana Fadin"Dama ai na sani..Komai Firstlove sai anyi mgana Ya kama Masifa Ammh an Tabashi sai ya wani karya Murya yana Firstlove A"a Third Love ne ba Firstlove ba..Tafada Cikin wani irin Haushi Daga kasan Ranta Domin a Hakikanin gaskiya Tun Lokacin da aka Dauketa aiki awannan Asibitin Da Haduwarta da DR.ZAIN,taji Duk Duniya ba Namijin Datake so kamar sa Eh Tana matukar sonsa Domin ya Chanchanta kuma yakai matsayin Asoshi Da Farko ta Fara kokarin Tusa kanta Garesa Sai dai Bata samu Fuska ba Tunda shi bamai Sakin Fuska bane koda yaushe zaka ga Fuskarsa ta Gintse ne,yana da Tarin kwarjini da Haiba Dan Babban Gida ne mai Dattako,Ba Ruwansa da Mata mazan ma ba kasafai yake sakar musu Fuska ba Mace Dayace ke da Wannan Darajan Itace Matarsa Wacce akayi Bikinsu Wata Takwas da Suka Gabata.
Bazata ce ga Ainihin Sunanta ba Ammh FIRSTLOVE dai kowa ya sani Duk ba bata taba ganinta a Fuska ba Ta Tabbata Duk wanda yake aiki acikin Asibitin ya san Sunan Firstlove abakin Dr Zain
"Daga Haka ta saki Wani Dogon Tsaki kamar bakinta zai Fado ta wuce Fuu kamar Tatashi sama Zuwa Office din Dr peter Domin gwarashi Sau Dubu akan Taje wajen Dr Imran Shima Yan Uban Masifan ne da Rashin bama aikinsa muhmmanci,Da kuma Tsinanan Son mata kamar Bunsuru,Dr Haddir kuma Taga Fitanshi Tun Dazu Baya Cikin Asibitin.
****
Tana Jin Sanyin Zazzakar muryansa ta Daki Dodon kunnuwanta ta saki Wani marayan Azuciyar Zuciya mai Hade da Samun Sukuni da Salama Cikin Wata irin Murya mai Cike da kulawa da Soyayyah Take Fadin"Firstlove Ina ka Shiga ne..?
Tun dazu ina ta Kiranka u did pick my Call..."
Tafada Cikin Wani Irin Sangarta da Shagwaba Har tana Buga kafa
Jin muryanta Cikin wannan Shagwaban yasa ya kara Susucewa Cikin Kwaso mgana yake Fadin"Innalillahi FIRSTLOVE...U WANN KILL ME KO.. ? jin Abunda yace ne yasata sakin Wata Siririyar Dariya kafin Tayi wani luu da manyan Idannuwanta kamar yana Ganinta ta Fara Dira kafa tana Fadin"Umh..!
Inn....Umh...Ahhhh...Ni Wlh ban yarda ba ina ka ijiye wayarka naji ka shuru almost 3hour Rabon da naji ka fa.."
Tafada tana wani Tande baki irin na Mata wadanda suka san kansu,Dafe Kirji DR.
ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA yayi kafin ya wani Fesar da Numfashi Yana Fadin"Ohh....Firstlove..HALIMATA my Zainah nayi Attending Din Wata patient da aka kawo Kuma Wayar tawa tana Silent ne am Really Sorry..!
Cikin Muryan yarda da Amana ta Furta Daga Bangaranta.."Appolgy Accepted Firstlove kafi kowa sanin ko kana Laifi Wajen kowa ni awajena bazaka Taba Zama mai Laifi ba,kafin ka kuskuremin nake maka afuwa Zain dina.."Tafada Cikin wata murya ta Soyayyah da Sadaukarwa.
Tafiya yake yana Waya ammh in kaga yadda Gabadaya Hakoransa ke kyalli awaje zaka Fahimci Irin Farinciki da Nishadin Dayake Ciki da kuma yadda Wayar take mai Dadi Cikin Kasa da Murya yace"Na yarda Dake Firstlove...Na fi kowa Sonki anan Duniyan Hatta kuwa Umman Zarena Allah na Fita Sonki Firstlove.."Yafada Daga karshe Cikin Tura baki yana Tuna irin yadda Umman Zareena ke nuna Tafi kowa Son Zainar Tasa.
Dariyar Jin Dadi da Nishadi ta saki Kafin tace"Kai Firstlove Umman tawa ce kafi ta Sona..?
Cikin Bata Fuska yace"Eh kina Musu ne..?
Da sauri Tace"Haba Firstlove Soyayyah Uwa da yarta Na musamman ne Daga Allah fa.."Cikin kunkuni yace"Alrigt TUnda ni Soyayyata Dake ba Daga Allah bane...Ki koma Wajenta sai ta baki Abunda nake baki mai Dadin nan Every Night.."Yafada Cikin Zolaya da Dariya.
Jin Abunda yace ne yasa Ta saka Siririn Hannunta Dayaji Bakin Kunshi da ja Ta Rufe bakinta Tana Fadin"La....La.la...Firstlove ya Fadi Abunda mallam ya Hana Fada.."Ta Fada Cikin Dariya Shima Dariyan yake yana Fadin"Ai ke kika ja..Taya zaki ce Umman Zareena Tafi ni Sonki Ni ai bazance Neneta Tafi ki Sona ba Cos i Know kin Fini yarda Dani Firstlove Duk Duniya Bayan Iyayena da Suka Sanni ta Fannin Rayuwa Kece Wacce kikafi Sani na,Completely kuma kika Yarda Dani 100%..."
Cikin Son Tabbatarwa tace"A"a Na fi yarda Dakai Fiye da kaina Firstlove i Trusth u More Dan i Truth my Self..."Tafada Cikin yarda Da kalaman Wadanda Suka Fito Daga kasan Ranta Runtse Ido yayi yana Tuna Wani Abu Jikinsa sai yayi sanyi Yana Tunanin anya yana yi ma Firstlove adalci kuwa..?
Ta bashi Dukkan yardanta Shi kuma Batare da saninta ba yana Cin Amananta Duk da ba Laifinsa bane ko yana so ya yakice Abun sai ya kasa ammh Har acikin Ransa baya jin Dadin Abunda yake aikatawa yana Taoron Faruwan wani Abu Watarana.."
"When zaka Dawo gida...?
Yaji Sanssanyan Muryanta ta katsemai Tunanin Daya Shiga kansa ya shafa Lokaci Daya yana Fadin"Yanzu zan Dawo Firstlove kin ganni ma na Fito Daga Office dina Zuwa Haraban Asibitin Anytin Special for me..?
Dan Fuska ta Gimtse kafin tace"Yes...Oh...No..."Tafada Tana Dariya Cikin mamaki yace"Wht..?
Da sauri Tace"No is a Suprise For u.."Yana Cijan lebensa na kasa yace"Umh..Ai Ba wani Suprise Da Special dana fi Bukata irinki Firstlove ur know Dadinki Ya kusa Haukatar dani in D morning plz in nazo zan kara Ko Daya Befere nayi Takin Bath muyi Dinner.."Yafada yana marairaice mata.
Dariya Take mai Shi kuwa Fadi yake"Plz..plz Firstlove Don"t Say NO...!
Cikin Girmamashi Tace"It Ok..Am Waiting For u Come Back Soon Am Here For u Forever Firstlove.."Tafada Lokaci Daya tana Sakamar kiss Din Tare da Huramai iskar ta Cikin Wayan wanda Sai da yaji Tsirgawansa Har tsakiyan kansa.