Sashe 67
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaina Ta Fada Tana kuka Umma Taji Dadi ammh bata nuna mata sai kawai ta Shige Cikin Dakin Tana Fadin"Ki koma ki samu wuri ki zauna ki koma maida wannan Hawayen naki Don banga Dalilin Fitarsu ba..Yanzu zan kawo miki abinci kici ki kwanta Allah sa kuma ki Cigaba da kukan naki..."
Sum sum Zaina ta wuce ta zauna kan Wata Kujera kwara Daya Dake dakin Umma ta maida kanta kasa Tana Hadiye kukanta Lokaci Daya da Share Hawayenta Kallonta Umma Tayi kafin ta Girgiza kai ta Bude Kofar Tiolet ta Shiga ta Rufo.
Achan Falo kowa ba wanda yabi ta kan Dina sai Nene wacce ta kalleta Tana kakalo Mirmishi Take Fadin"Kina Bukatar wani Abu ne yata..?
Cikin wani irin kallo Dina Ta Rausayar da kanta kafin tace"Nop..Sai dai ina Bukatar hollandian mai sanyi Domin bana iya cin Komai in ba ita ba..Komai naci bai zama acikina sai na amayar dashi.."
Tafada Cikin wani Salo Lokaci Daya Tana Shafa Cikinta Tana kuma kallon Zain Lokaci Daya Tana wani kashe mai ido Daya Kowa kuma ya ganta Haddir Dake zaune bai ji wani mamaki illah wani sakaran kallo Daya Bita Dashi Zain kuwa Takura yayi ya mike kamar zai yi mgana sai kuma ya fasa Kawai ya Juya da Sassarfa ya Fice Daga Gidan Haddir ya Tashi zai Bishi Hajiya Mama tace"Kai ina zaka tafi ka barni..?
Dawo yanzu zamu tafi.."
Bai yi mgana ba yace"Ki sameni a waje kawai.."Yafada Lokaci Daya yana wucewa da Sassafar Duk Saurinsa bai cimma ba Zain ba yana Fitowa Haraban Gidan Motarsa na Ficewa sai kawai ya koma Jikin Motarsa Yana Latsa wayarsa ammh Cikin Ransa Damkan da Damuwa da kuma Tunanin wani zama zai Gudana da Dina da su Umma acikin gidanan.
Nene ce kadai tace"Allah Sarki..Bari a samo miki ai sai a hankali.."Tafada Lokaci Daya Tana kallon Zainab kafin tace"Zainab jeki ki Dubata Cikin Fridge din Kitchen Nasan baza a rasa ba.."Ba yadda Zainab ta iya Dole ta mike zuwa Kitchen kana Dina Ta Juya Tana Fadin"Ta kawo min ina ciki..Plz ta Hadomin da Cup..."
Tafada Tana Juya mazaunanta Zuwa Cikin Dakin Har ta Shige suna Binta da kallo sai da ta Shige ne Hajiya mama tace"Tabdijam...Allah ya Shirya..!
Nene tace Ameen Zafeera kuwa baki Ta Tabe Tana Fadin"Dama duk wanda ya sai Rariya Daman yasan zata Zubda Ruwa.."Daga haka ta mike Zuwa Dakin Umma ta samu zaina Inda Ta zauna Tundazu ammh Ta Daina kukan sai na Zucci Tana ganin Zafeera ta sakarmata yake Tana Fadin"Tafiyarki inaga sai gobe ko..?
Zafeera tace"Eh mana...Kinga na manta Dazu ban dauko karamar Jakar da nazo da ita ba achan Dakin.."Zaina tace"Kije ki Dauko mana.."Zafeera Ta mike Tana Fadin"Yanzu kuwa ina Umma..?
Zaina tace"Tana Kitchen inaga.."Daga Haka Zafeera ta Fice sai da ta Fara Lekawa Kitchen Taga Umma ne ke Zuzzuba abinci Cikin Kololi Zainab kuma na Gefenta Tana Taimakamata kenan har ta kaima Hakimar Sakon nata,Falon Ta kallah ba Kowa Hajiya mama na Shashen Abba Nene kuma Tana Dakinta Juyawa Tayi zuwa Dakin da sallama Ta Shiga lokaci Daya Tana Tura Kofar Zaune kan Gado Dirshan ta isketa tana waya Gefe Daya ga karamin Farantin da Zainab ta Doro mata Holladian din da Kuma Karamin Cup.
Dagowa Tayi Tana kallon Zafeera da Manyan Idanuwanta Itama ta sakar mata nata Batare da Tayi mata mgana ba ta Nufi Wardrope ta Bude ta Dauki Karamar Jakarta Gabda Zafeera Zata Fice ne ta Saka baki Tana Fadin"Hy ji mana.."
Da kamar bazata Waigo ba sai dai ta waigo Tana kallonta Cikin yanga Dina ta katse wayar datake da Hajiya Maimun ta Kirata Taji ko sun kai tace suna Hanya ammh sun kusa,Lokaci Daya Tana Fadin"Arm...Zaki Kwashemim kayana dake cikin Akwatunan ki jera mim Cikin wannan Wardrope din Cos bana juran Daukan kaya Cikin Akwati and,kuma akwai Jakunkunana da Shoes dina suma ki samar musu matsugunni da kuma Kayan Shafa ne suma ki Jera min su..."..
Cike da Mamaki Zafeera ke kallon Dina kafin ta Nuna kanta Tana Fadin"Wai ni kike nufi..?
Cikin Gadara Dina Tace"Yes..Ke mana..Ko agida bana aiki da kaina yan aiki kemin komai so nan Gidan naga kamar baku da Masu aiki ke sai kiyi min mana Kodin albarkacin Son or Dota Dinki Dake Cikina.."Tafada Tana Shafa Cikin,Zafeera Ta karkace kai Tana ganin Bariki kafin ta saki Mirmishi Tace"Lalle...Kin Fado..Allah rabani da zama Uwar Abunda ke Cikinki..Kuma wannan aikin Dakike mgana ki Daga waya ki kira wanda yayi Miki Cikin Shi sai yazo yayi miki Aiko Darajan Abunda ke Cikin naki...Idiot.."Daga haka kawai ta saki katon Tsaki ta Fita Daga Dakin Ta Bamgo kofa da Karfi Wata Dariyan Shakiyanci Dina ta saki Lokaci Daya Tana Fadin"Dole ko soshi..Tunda Jininku ya Digashi.."
Da wannan Takaichim Zafeera Ta koma Dakin Umma Ranta bace,Ta iske Zainab ta Shigo Da Farantin Abinci nan suka Hadu suka ci Zafeera na gayama Zainab yadda suka Kwashe da Dina Zainab Tace"Lalle nema...Gaskiya yarinyar Shegiyar kanta ce.."Zafeera tace"Allah yayi miki Tsari da zama da Karuwai Zainab...Yarinyar ta sangarce gata kyakyawa ammh Kyanta bai amfaneta ba Allah ya kyauta Gobe goben nan zan koma kano.."Zaina na Jinsu bata ce komai ba Zuciyarta Tatafi da wani Tunani Taya ya zamanta zai kasance acikin Gidanan da wannan Mara Tarbiyan..?lalle akwai zama kuwa indai Hakane..!
Hajiya Mama tajima kafin Tatafi sai da ta kara kwantar ma da Abba Hankali ta kuma Umarci Nene kan Karta damu da komai ta kula Da Dina,Nene ta amsa mata da Insha Allahu Umma tayi Tayi ta tsaya taci abinci ammah Taki Dole suka kyaleta Har Haraban Gidan suka Rakota kafin Haddir ya Dauketa Zuwa Gida Suna komawa ta Labartama Alhaji Tsoho Duk Abunda ya Faru ta kara da cewa"Ka kira Fatima ka Tsawatar mata gaskiya...Ka kuma gayamata ta bama Zainullahi matarsa kada Zaluncin yayi yawa..".
Alhaji Tsoho ya Murmusa Kafin yace'"In kirata nace me..?bayan Ta Riga ta Rantse so kike na sakata Tayi kaffara Aminatu..?
Hajiyaa Mama tace"Eh...Ai tayi gaggawa ne..Kuma gaggawa Dama ai yana Tare da Danasani.."Alhaji Tsoho yace"To bazan yi kuwa haka ba...Tana Ganin Girmana bazan bari ta Daina gani ba Duk da nasan in na Kirata da kaima zata janye mganarta bazan yi haka ba..Ki barta Komai tayi Daidai ne,ai Uwar Halima Take na kuma ji Dadi da Nuna ma Duniya ita Uwa ce mai Adalci da sanin ya kamata.."
Cikim Mamaki Hajiya Mama tace"Au Kaima kana goyon bayan Ta Raba auran yaranan..?
Alhaji Tsoho yace"Ni ban ce ba...Dama waya isa ya Rabasu..?babu sai Allahn daya Hada Abun..Ki kyaleta Ta sauko yanzu Tana Cikin Fushi ne da Takaichin Abun kiyi mata Uzuri Abun yayi mata yawa Uwar Halima ce kuma Uwar Zainullahi in Ta Dauki Bangaran Zainullahi za"a ce saboda D'anta ne yanzu kuma Data Dauki Bangaran Halima sai muga Laifinta..?
A"a ku rabu da ita ta Huce zuwa bayan Bikin Hamdiya ni da kaina zan saka akiramin ita Daga ita Har Usmanun Na sakasu Daki na Jawo Hankulansu yadda zasu Fahimta."
Hajiya Mama ta gyada kai alamun gamsuwa Tana Fadin"Kuma fa hakane..Allah ya kaimu ai bikin ma yazo Jiya da mukayi mgana da Hannatu tace nan da kwana Goma tana Tafe.."Alhaji Tsoho yace"Eh..dazu Aliyun ke Fadamin Sauran Sati Biyu munyi mganar kawo kayan Aure Da yace nan za"a kawo ma hanashi nace yabama yan"uwan ita Safiyan Dama suje chan Abuja su karba.."Hajiya Mama tace''Hakan yayi Allah sa alheri.."ya amsa mata da Ameen Ameen kafin su cigaba da Hira.
Haddir kuwa bayan ya Ijiye Hajiya Mama Gidan Zain ya wuce yaje chan ya sameshi Cikin Damuwa shi ya Dinga bashi baki kan yayi Hakuri Umma bazata rabashi da matarsa ba Cikin Tsinkewar Zuciya Zain ya kalli Haddir yana Fadin"Umma fa Har Rantsewa Tayi kan sai na saki Firstlove Haddir.."
Haddir yace"Kai kuma sai ka saketan..?
Zain yace"Sai dai in tace Zata Tsinemin zan saketa ba Domin ina Tsoron Tsinuwan ta ba a"a sai Domin nasan bazan kara Wata Rayuwa mai tsawo ba Tunda ban Ji Dadin Duniyar ba gwara na Rabu da Iyayena lafiya In naje lahiran Allah ya bani Dacewa.."Haddir ya kallesa kawai batare daya Kara mgana Shi zai iya Dafa Qur"ani ya Rantse Zain yana yi ma Zaina wani So ne wanda bai san iyakarsa ba ya sanshi Farin sani kamar yadda yasan kansa Zain ba Bukatu da kuma muradin wanda yake Girmamwa Fiye da na Zaina wanda Abunda ya Faru zai Dorashi matsayin kaddara da Kuma Shiga abokai Barkatai.
Zaina kuwa Dasu Zafeera na Dakin Umma basu kara Lekowa ba Umma kuma Tana Dakin Abba chan zata kwana Nene ce keta Dawaniya Da Dina Da Daddaren Tuwo Zainab da Zafera sukayi Miyar Kubewa Danya Saboda Abba naso,Dama Tun bayan Rasuwar Maryama Su Umma basu kara Daukan wata mai Taimakonsu ba suka Hada Hannu suna Girkinsu ita da Nene Tun kafin yaransu su kawo Jiki bayan Girman Zareena ne ta karbi iyayanta Har Zuwa auranta Gefe Daya su Zafeera suma suka Taso,ga kuma Zainab,Mazan kuma dama ba wani aiki suke ba kuma Dukkansu ba anan Garin sukayi karatunsa ba sai dai indan Sunzo Hutu,Bangaran Girki bama su Rabashi Kowacce Yi take,Shashen Abba ne kadai suka Raba Tunda wannan ya zama Dole in Umma Tayi kwana Biyu Nene Tayi Biyu Shiyasa Gidan Abba babu Babban Teburin Cin Abinci ma"ana Dinning Saboda Koda wani Lokaci ba"a haduwa gabadaya sanda zasu kamallah na Rana yara na makaranta na Dare ma suke Taruwa suci afalo wani Lokacin Daga baya ma sai dai kowa ya Debo nashi barin ma da Gidan ya watse su Zain suka Tafi London da sauransu gaba gaba kuma suma su Sadiq suka Watse gidan duk sai yayi Rakwa Rakwa Kuma ba Dole bane sanda wannan ke gida wannan na nan Shiyasa basu Damu da Hadakan cin Abinci ba gaskiya Duk wanda yaji Yunwa yaje kitchen akwai a kula Abba ne kadai ake Shigar ma da nashi Falonsa Ranar kuma Dayake jin Nishadi abaje mai Darduma yaci a Falo Cikin Matansa da Ya"yansa.