Sashe 62
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaran Abba ma ta Sauya Tunda yaji sauki Shima ya koma aikinsa sai dai game da Tsakaninsa da zain Ta na nan Jiya iyau,In Zain yaje gidan sai dai in yana Office ne ranar kuwa Daya Dawo ya ganshi ba zaman Lafiya Nene ce kadai ke kulashi sai Zainab dasu Saudart Zareena Bata nan Mijinta yazo ya Dauketa sun Tafi Katsina Umma da Abba Ko ya gaishesu basu amsa mai Zaina kuwa Bayan Ranar Ya kara Cin sa"a Umma na Kitchen ya Fada Dakin Tunda indai yazo bata bari yaje inda Take ya sameta kan gado kwance ya Bita ya kwanta Kusa da ita ya Rumgumeta yana Ta bata Hakuri ammh Zaina taki mgana sai kuka Ganin Taki yin Shuru ne yassa Ya Hade bakinsu Waje Daya Duk Kokarinta na ya saketa yaki Saboda yayi mata Riko na Sosai Dole Jikinta ya saki ta koma ta kwanta Tana kallonsa yana yadda yake so da Bakinta.
Umma ce Ta shigo ta gansu Cikin Wannan Hali Ranar yaga Tashin Hankali Da Fushin Umma wanda bai Taba gani ba Tsawa Ta Dakamai Abunda yasa ya Gano ta Shigo Dakin kenan kuka kawai ta Fashe Dashi ludayin Miyan Dake Hannunta ta kwalamai agadon Baya Dama Tana Miyane Zuciyarta Ta bata Wani Abu ganin ta Fito bata ganshi a Falo ba kamar yadda yake zama kamar wani maraya gabanta na Faduwa ta Nufi Dakin sai kuma ta ganshi ya kwakwume mata y"a
Cikin Hargagi Ta Rakashi Falon da Ludayin Tana Bugamai Tana hadin"Kasheta zakayi..?
Na samu Ta Daina kuka Tana samun Cin Abincin Shine zaka zo ka maidata Gidan Jiya ko..?ka Rumgumeta Ubanka zatamaka..?ina Dadironka ko nace karuwarka kaje wajenta mana Wlh kar na kara ganinka kusa da yata Domin ita mai Tsafta ce ba Kazama ba irinka.."Tana gama Fadin haka ta koma Cikin Dakin Fuu Zain ya Bita da kallo yana Sosa inda ta Dakeshi da Ludayi Cikin wani yanayi yace"Samun Kamar Uwata aduniyanan sai An Tona..Mai Maida ya"yan wasu nata..My Mommh is Differnt and Special..'
Ficewa Yayi Daga Gidan Batare ma Da yayi ma Nene sallama ba Kada Abba yazo ya ganshi ya jawo wani Matsala Umma kuwa Daki ta koma Wajen zaina ta sameta ta Takure kan gado Tana kuka Lebenta na mata wani Zugin Tsotsan zain yayi musu Gefe Daya kuma Tsausayinsa da Sonsa ya mamayeta Domin ayanayin yadda ya kamkameta yana Tsotsan bakinta na Tsabar yayi kewarta ne,Tunda Tanaji Jikinsa na Bari nan da nan wata Zuciya tace"Ke zaina dawo Cikin Hayyacinki kin manta Har ciki yayi wata ma karewarta..!
Kika sani ko Daga wajenta yake..!.
Tuna haka ne yasa ta kara Sautin Kukanta Umma na Shigowa itama Batayi Wata wata ta maka mata Ludayin Miyan Abayanta Tana Fadin"Rufemin Baki sakarya kawai Shashasha...!
Gum Zaina Tayi da bakinta Tana Sosa inda Umma ta Daketa Cikin Hararanta Tace ganin Tana Kallonta"bar kallo na da wadanan kwalalan Idanuwan naki kafin naci miki Mutumci anan wajen..Ke sakaryace ace bansani ba ina nan ina miki yaki ki samu yancinki ammh baki sani ba ko..?
Kina manne mai ko..!
Tafi Chan wawiya karya yake da yana sonki da ganin Darajanki bazai barki kina Matarsa yaje yayi ma Wata Yar iska Karuwa ciki ba Harda bayan ya maidake sauna Daga baya yazo yana kwakwumarki.."
Cikin kuka Zaina tace"Allah Umma bani na Kirashi ba ina kwance na naga ya shigo.."Cikin Bacin rai Umma tace"Ja chan meyasa baki kurman mai ihu ki kirani nazo naci mai Mutumci ba.?
Wato kinyi mukus da bakinki kema kina so badomin Allah ya kawoni ba Kin kwakumeshi Don Ubanki har kin manta da Bakincikin daya Kunsa miki ko..!?
Ita Zaina bata kara mgana ba Har Umma Ta gama Fadanta ta Fice Ta Bita da kallo Bakincikinta Daya yadda Umma Taga Laifinta alhalin ita bata ma san dashi ba Ganinsa kawai Tayi ya hau gado Ya zatayi Dashi..?kwalla kawai take Sharewa Ranar wuni Umma Tayi Tana Jin Haushinta Tayi banza da ita Ko irin Lallabanta Datake taci abinci yau din ko kallo Ta dai kawo mata abinci ta Dunkure mata nan Da taga Tana kuka baki ta Rike Tana Fadin"Ikon Allah don na miki Fada yasa kike kuka..?
Yi hakuri In yazo Gobe ki bisa ku tafi..Ni nawa ido ne.."
Jin tace haka ne yasa ta Marairaice Tana Fadin"Kiyi hakuri Umma kina Fushi Dani.."Kallonta batayi ta Fice ammh Ta Dan saki Fuskarta Shi ya sa ma Zaina taci Abinci Sosai ammh ko Rabi bata ci ba sai amai haka take fama kuma taki yarda Aje asibiti ita Kuma Umma bata son bata mata Rai Shiyaasa ta kyaleta.
*****
Washegari ta kama asabar ne Tun safe sai ga Laila kawar Zaina ta Dira gidan tace Tunda ta Koma Gida Tayi ta Kiran Layin Zaina Tana Ringing ba"a Dagawa Kwana Biyu Daga Biyu kuma sai takejin wayar tana Kashe Dama zata Fadamata ne sun Fara Test tun Ranar Monday,Ganin Shuru Shuru ne yasa Taje chan Gidan Zainar megadi ya Tabbatar mata da Bata nan wajen Sati Daya Shiyasa ta yanke Shawaran zuwa Nan Domin tasan bata wuce Wajem Umma...
Bayanin Da Laila ta korama Umma kenan ita kuma Umma sai ta sanar da Laila cewa wayar Zainar tana Cikin Jakarta sakamakon bata Da lafiya Shiyasa ba wanda yabi ta kan wayar,Dakin zainar ta Nuna mata tace ta Shiga tana Ciki.
Cikin alhini da Tsausayin Halin Da zaina ke Ciki ta taka Zuwa Cikin Dakin acikin Ranta Dama Tana Tunanin wannan Abunda ya Faru sai ya Taba Rayuwar Halima Fiye data kowa acikin lamarin.
*Janafty..*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
"Koda Laila ta shiga Dakin Bata iske Zaina a ciki ba Ammh Taji kamar Motsi Daga kofar Toilet sai Aranta Tayi Tunanin ta Shiga Tiolet ne.
Gefen Gado ta samu Waje ta zauna Tana Bin Dakin da kallo bata jima ba sai ga Zaina ta Bude kofar Tiolet ta Fito Daure da Towel,Ido Hudu suka Hada da Laila Dake zaune Tana kallon Kofar Toilet Gaban Laila ne ya Fadi Ta zaro Ido Tana kallon Zaina ganin yadda tayi Uban Rama Idanu Duk sun Zurma sai karan Hanci gashi Tayi wani Fayau da ita kamar mara jini ajiki.
Cikin Mamaki da Al"ajabi Tare da Tsausayi Laila Ta bude baki tace"Halima...!!!
Ta karishe Fada Cikin Muryan Amoh da Sauti.
Mirmishin Dayafi kuka Ciwo Zaina ta saki kafin ta Fara Takowa Zuwa Cikin Dakin Wardrope ta Bude ta Dauko Wata Doguwar Riga Baka Cikin kayan Zainab ne Domin Kayanta Duk Suna Lowcost Umma tace zata aika Zainab ta kwaso mata kila Ta manta ne koda yake Zainab din bata zama Saboda makaranta.
Juyowa Tayi Dauke da Rigan a Hannunta Ta kalli Laila Dake Binta Da kallo Ido Cikin Ido Tace"Na"am Laila...!
Karo na Farko da Zaina Tayi mgana da wani ba Cikin kuka ba Tun bayan Faruwar al"amarin.
Laila Tayi Tsuru kawai Tana kallonta Imani da Tsron Rayuwa ya kara kamata Har zaina ta koma Tiolet Ta Zura Doguwar Rigar Data Shiga Dashi ajikinta sai da ma ta Fito Laila Ta kara ganin Ramarta Zaina Tana Bula Bula Cikin Bakar Doguwar Riga Kirar Armani Sai da Taje gaban Madubi Ta Dauko Man Vaseline kana Ta zo Ta zauna Kusa da Laila Tana kallonta Lokaci Daya Tana Fadin"Yanzu kike Tafe Laila..?
Laila Ta saki Gauron Numfashi kafin tace"Halima Ciwon da kikayi Mai Tsawo ne da kika koma Haka..?
Kinga yadda kika Rame kika Lalace kamar ba ke ba..?
Mirmishin Dayafi kuka Ciwo Zaina Tayi kanta na kasa Tana Shafa ma kafafunta mai tace"Eh nayi Cuta mana Laila...Cutar Gubar Da Namiji ne ta maidani Haka wacce kikayi ta Nuna min Illar Shanta nakiji sai da nashata Tamin yawa Gashi yanzu Tana min Illah Laila..!
Ta karishe Fada kwallah Suna Cika mata kwarmin Ido Har sun Fara Zuba Cikin sanyi Jiki Laila Ta Dafa Kafadarta Tana Fadin"Na sani Halima ammh ai hakuri ma Mgani ne..?
Tunda Abun nan ya Riga ya Faru bai kamata ki zauna kina Kokarin kashe kanki ba Tun Ranar da na muka Rabu ban samu Natsuwa ba Halima Tsausayinki ya Cikamin Zuciyata Tuna irin Rauniki game da Mijinki Ina ta addu"a Afili a Boye Allah ya baki Hakuri Da Dangana kada wannan Lamarin ya Shafi Rayuwarka Nayi ta kiran Wayarki Baki Dagawa Daga Karshe kuma Tana kashe,Naso nazo Sai kuma nake jin nauyi kada ace Jin Kwakwaf ya kara kawoni Halima ammh kina Raina Gashi Mun Fara Test Tun Last week Dakyar na samu nayi Miki Guda 2 sauran kuma ban samu Dama ba Shine Daman nazo naji lafiya..?na kuma gaya miki ya kamata ki koma makaranta Kada ki Rasa Semester Halima.."
Kafin Ta gama Gaban Rigar Zaina ya Jike da Ruwam Hawaye Cikin karaya Ta Dago Idanuwanta Cike Tab da kwallah Tace"Laila ki gayamin Inda ake saida mganin Hakuri zan siya nasha Domin Zuciyata ta Daina Zugi..!
Taya kike tsamanin ki ganni..?
Ina Farinciki ko walwala Da Har wata Waya zata zauna ahannuna Tun Ranar da kika barni ban kara bi ta wani kawan Duniya ba Laila ina nan Inda kika Tarar dani ina Fama da Kuncin Zuciya Wlh Laila ina Ji Dama na Mutu na Huta da wannan Bakinciki Dake Cushemin Zuciya.."
Tafada Tana Fasheewa da kuka Cikin Sigan Lallashi Laila tace"Nasan Abun akwai ciwo
Ammh ki Daure ki kuma Cirema Ranki ki Dage da addu"a haka ba Karshen Rayuwarki bane Halima..'Cikin wani irin Yanayi Zaina tace"Karshen Rayuwata ce Tazo mana..Domin ni ba zan iya zama Gida da Matar da Firstlove yagama Bata Dukkan Rayuwarsa Harda Tsaraban Ciki ba Tun waje zuciyata zata iya Buga
wa Laila ba Zan iya Jurewa ba.."
Jawota kanta Laila Tayi kan Cinyarta Ta Dora Tana aikin Lallashinta da bata baki Har sai da Taga ta Tsagaita da kukan kana ta Dago Tana Fadin"Ki koma makaranta Don Allah Halima..Bana so ki Rasa wannan Damar.."Da Sauri Zaina tace"Kina Tunanin akwai Abunda zan iya ganewa yanzu..?