Sashe 72
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ranar Daya ganta ana Tsaka da Sister Day din ne Sun yi Shigar Jallabiya baka,Wanda Zaina bata ma san Umma ta Siya mata Har taso ta Zuke zuwan Taga Umma ta Dauko mata Dole ta saka Zafeera Tayi mata Rolling Da Vail Din Harda Shafa mata Hoda da Man baki sai gashi Ta Fito kamar ba ita ba sai dai Rigar Ta bayyana Ramarta Sosai ,Abunda yasa ya ganta Daddyn Abuja ne ya aike su Shida Haddir suka je gidan Buredi suka Siyo Buredi mai yawa Cikin Booth Daga asibiti suka Biya suka Siya sai Suka Wuto Dashi Gida suna zuwa suka Iske ana Taron,Ganin mata sun yawa bai ma Tsaya gane kowa ba sai Haddir ne ya Tabashi Yana nuna mai Zaina wacce ke zaune kusa da Zafeera Ido ya kura mata Yana kallonta Cikin wani yanayin Ganin yadda Rigar Tayi mata kyau ne Sosai Tabbas ya sani Firstlove ta Rame sosai ko kula da matan Dayake wajen bai bi yi ba ya isa inda Suke zaune Tun kafin ma yayi mgana Umma Tazo Taja Hannun Zaina ta maidata Kusa Da ita Tana Hararan Zain wanda yayi kasake kawai yana kallon Umma Inna Rukayyah ce matayi ma Umma mgana kan ta Sausasauta ammh Taki mgana sai ma Hade rai Datayi ita kuwa Zaina Tama ji Dadin haka Domin bata kaunar Kara Haduwa ko Kebencewa da Zain.
Jiki ba kwari ya Juya ya Tafi Ko Cikin Gidan Bai Shiga ba Haddir ne ya Shiga Ciki Buredin kuma yara suka kwashe Zuwa Ciki,Har suka Tafi Umma na makale da Zaina Bata matsa ma,sai Gabda Mangariba aka gama Sister Day din Aka koma Cikin Gida Ba Wuta katon Genenrator Din Gidan Alhaji Tsoho aka kunna Haske ya Gauraye ko"ina Dama su Zafeera da Shema da Zaina da maryama Haraban Gidan suka Shimfida Darduma katuwa Tun bayan da aka kwashe Kujerun,nan sukayi Sallar Mgariban kana suka Nufi Cikin Gidan Inda Hamdiya Take da Bakin kawayenta Yan wajen aikinsu da abokan karatunta da suka Sauka Dazu Da Rana.
Koda suka Shiga Falon sun Tarar da Duka iyayen nasu suna Falo Inna Rukayyah,Inna Hannatu,Mama Safiya da yan"uwanta Mom iklima Umma,Nene da Sauransu sai Hira ake ana Dariya sai gasu Zafeera sun Shigo sannu da gida suka yi musu kafin su Wuce Zuwa Dakin Hajiya Mama Mom Ikilima ce ta Kura ma Zaina ido kafin Ta Daga baki ta Kirata Ta Juyo tazo Tana zuwa ta kara kallonta kafin tace mata Ki dinga cin Abinci kinji ko Sa"adiya Da Toh ta amsa kafin Tace Tatashi Taje Tana Tashi Mom Iklima Ta kalli Umma Tana Fadin"hmm wai ke Hajiyar Allah da kike kokarin Raba wannan Auran ina zaki kai Cikin Jikin Sa"adiya..?
Gabadaya Falon sai ya koma kan Mom Iklima Cikin mamaki Umma ke Fadin"Ciki kuma..?ke Uwar Amin wata Sa"adiyan ce ke da Ciki Zaina..?
Mom iklima tayi Mirmishi Tana Fadin"Toh da wace Sadiya garemu..Ita fa Wlh Ciki gareta.."Ido Umma da Nene suka kwalalo Umma Cikin Wani yanayi tace"Wai wani irin Ciki..?
Badai na Haihuwa kike Nufi ba..?
Mom iklima Tace"Shima fa gareta..Kina ina baki gane ba..?
Yayi Wata uku in ma bai fi ba Wlh.."Nene ta washe baki Tana Fadin"Alhamdulillah.."
Umma kuwa Tagumi Tayi Tana Fadin"Wlh bansani ba...Ban taba lura ba..Mau ciki da Rama kalleta fa ki gani.."Mama Safiya Tace"Nima Wlh mgana ne kadai Banyi ba ammh Tun Lokacin da Naganta Sai dai naga alamun Ciki Tare da ita.."
Mom iklima Tace"Ai Indai Kasan alamun Ciki kana ganin Sa"adiya kaga mai Shigar Dan Ciki ajikinta.."Umma Ta saki Numfashi Tana Fadin"Wlh ban taba Lura ba..Naga sai Uban Rama Take,ammh Nima alamomin cikin sai yanzu na Fahimta Domin Kwana Take kwanaki cikin zazzabi,Ga Amai komai taci sai ta dawo Dashi Ni ban kawo komai ba Tunanin kila Saboda Damuwa ne.."
Mama Safiya Tace"ai mata kala kala ne...Wata Zaki ga Ciki ya Sakata kiba Tundaga Farkon Laulayi wata kuma Daga Farkon zata Rame sosai sai Cikin ya Girma sai ta Murmure.."Nene Ta Daga Hannu Sama Tana Fadin"Alhamdulillah..Sai aba ma yaro na Matarsa yanzu.."
Umma Ta Sauke kai kawai Tana Fadin"Umh...kawai batare da ta kara mgana ba Su Mama safiya suka Cigaba da Tattauna mganar suna gayama Umma Tayi Hakuri kawai ta maida Zaina Dakinta Abunda ya Faru ya Riga ya Faru Mama Safiya tace"Nifa addu"ata Allah sa in Yarinyar chan tatashi Haihuwa Ma yaron ya mutu tun aciki kowa ya Huta.."Duka suka ce Ameen Wlh Umma dai na Jinsu bata kara mgana ba ta Shiga Kogin Tunani.
Dakyar Zaina Ta iya karisawa Dakin Hajiya Mama saboda Fargaba da kuma Tsoro a kunnanta Taji mganar Mom iklima Da mganganun su Umma Labe ba Dabi"arta bane ammh Jin Abunda Mom iklima Tace ne yasa Gabanta ya yanke ya Fadi Shikenan Abunda Take Boyewa ya Bayyana Shikenan Umma zata Rabata da Firstlove Lokaci Daya Kuma Ta Rabata da Abunda ke Cikinta Wasu Hawaye suka Zubomata Lokaci Daya Tana Dafe Cikinta Saurin Goge Hawayenta Tayi Ganin Zafeera Ta Fito Tana nemanta Tayi kokarin Shiga Cikin su Ta nuna komai ba komai bane ammh Cikin Ranta cike da Fargaba da kuma Tunanin Taya ya zata Tseratar da Cikin Jikinta Domin Tana Sonshi Tana ma jin aduniyar nan Shine Kadai Wani makusacinta.
Umma ma abangaranta Haka Abun yazo mata Shiyasa anayin isha"i Ta kira zaina tace su zo su Tafi Gida sai tace dasu Zafeera zata Dawo Umma Tace ta wuce su Tafi Tun a Mota Take Sharan Hawaye Domin tasan kwanan Zencen ai kuwa suna Zuwa Gida Umma ta Tusata Daki ta Tsareta da Tambayan da gaske ne Tana da Ciki..?
Tsoro ya kamata Ta Fara kuka Taki mgana Umma Ta kalleta Tana Fadin"Kukan ki ya Tabbatar min kin san dashi ammh Baki sanar dani bako..?
Dalili kenan kika Hana muje asibiti ko kada ace kina da ciki naji ko..?
Da Sauri Zaina tace"Ban sani ba Umma..Ban sani ba.."Take Fada Tana kuka Umma Ta girgiza kai Tana Fadin"Miye na kuka kuma Halima..!
Nifa yakin so kanki nake miki Wlh..? shi Zain din ya sanda kina da Ciki..?
Saurin Girgiza kai Tayi alamun A"a Umma Ta kada kai Tana Fadin'"Karki sake ki sanar dashi..Domin wannan cikin bazai sakani na Fasa Abunda nayi Niyyah ba Dole ya Sakeki..Cikin ma Zubar dashi zanyi.."
Umma Ta Fada Daga karshe Cikin Gatse ganin yadda Zaina ke kuka aikuwa kalmar Umma Ta karshe Ta saka Zuciyar Zaina Tayu wani Rugurugu,Da Sauri Ta Dago Tana kallon Umma Cikin Firgici da Tsoro Cikin Hararanta Umma tace"Eh haka nace..Ki bar kallona da wadanan Idanuwan naki kafin Ranki ya baci.."Dole Zaina ta maida kanta kasa Tana Danne kukanta Ranar kwana Tayi kuka Umma na jinta Tayi mata Banza Tana ganin ikon Allah Ya zama Dole ta Yi Kaffaran Rantsuwanta ta maida halima Gidanta kafin Watarana ta maida kanta Ji Daga mata gatsen Zubba da Ciki Ta kwana tana kuka,Su Zafeera basu dawo ba Chan suka kwana sai da Safe suka zo sukayi wanka,Umma Tun Safe suka koma Gidan Alhaji Tsoho,Zaina kuna sai da Zafeera ta matsa mata kana ta koma Ammh kowa ya ganta yaga Ta Rage Walwala kamar baya,Zafeera Tayi Tambayan Duniyanan Taki mata mgana Gabadaya Tagama Rudewa Tana Son Firstlove Tasana san Cikinta Bata za iya Juran Rasa Ko Daya ba Aranar har yanke Hukuncin Neman Zain Tayi ta gayamai komai ta Fito Haraban Gidan ko Zata ganshi bata Ganshi ba Ranar asibiti ma ya wuni bayan an tashi ya Tafi Gida ba Saboda baya son ganin Matarsa ba sai sanin Halin Umma Ga kuma Mutane sun Cika Gidan ammh ya Guduri Niyye Ranar Daurin Aure Sai ya saceta sun gudu wani waje sunyi sati basu nam kila Daganan Umma zata bashi Matarsa.
Washegari Jumma"a Aka Tashi Da Shirin Walima Baki kuma Duk sun gama isowa Baban kaduna ma Tuni ya iso,Basu da mataalan Wajen kwana Boysquaters suka Tare Dayake Yana gyarashi Lokaci bayan Lokaci Suma Ango da Abokansa sun sauka ammh Otel suka kama su.
Da yammah akayi Walima Wata malama aka kira anan Haraban Gidan tayi wa"azi kan Aure akaci aka Sha aka kuma yi Rabon Abubuwa Domin Zuwan Daddyn Abuja yasa mota Biyu tazo Ta Sauke Ruwan Gora da kuma Drinks kala kala Da komai na Bukata Bangaran Abinci Daman Oda akayi sai dai aka kawo shi adafe wannan aikin Abba ne shi ya Dauki Nauyin komai.
An Tashi Walima Kenan Sai ga Goggo Halima Ta iso Da matar Danta Isuhu,Zuciyar Zaina Ta kara Raunana ganin Goggo Halima Haka ta Rungumeta ta Fashe mata da kuka Dagota Tana Fadin"Ke kuma haka ake murnan sai kuka..?
Umma Dake gefe Sai Jikinta Yayi sanyi Hajiya mama ce Tace"Uwa mai Dadi tayi kewarki ne Hali Dubu.."Goggo Halima ta saka Dariya Tana Fadin"Haba dai Hajiya Mama mai uwa Irin Umman Zareena da Nene wani kewa zai yi kuma..?
Ga salihin Miji Irin Zainullahi Wlh Sa"adiya bata da wata mtsala sai Godiyar Allah.."
Su Mama Safiya Da yan"uwanta da su Mom iklima suka ce"Hakane kam...Shagwaba ce kawai.
"goggo Halima ta Tureta Tana Fadin"Ja chan..Banason Sarkaci Tafi wajen uwar taki kiyi Tabaran ita data Daure miki Gindi.."Umma ta Jawo Zaina Jikinta Tana Fadin"Taho nan Diyata...Ga inda ya Dace kiyi Shagwabar ki nan Bar Goggo Halima taji da Tsufanta.."Gabadaya aka saka Dariya ammh banda Zaina wacce ke Tunanin Abunda zai Faru gaba.
Nan Su Zafeera suka bar Duka iyayen yan matan kuma Harda Hamdiya da kawayenta wajen su Takwas suka Tafi Gidan Abba su kwana Sai gobe su dawo Tunda Gidan Alhaji Tsohon ya Cika da baki Goggo Halima chan suka barta Cikin su Umma sai kwamawa suke da Hajiya Mama daman abokiyar yinta ce.
Da suka koma Gida ba wanda ya Damu da Dina sai Zainab Data Shiga Wajenta Tunda Nene ta Roketa Ta Shiga ta Dubata,Tana Shiga sai da ta saka Ta Dafa mata kwai wai shi zata ci Ta isketa Zaune kan gado Tana kallo Cikin System dinta Harda cewa su rage Hayaniya Saboda Bata son Damuwa Dayake su kadai ne agidan Abba ma yana Gidan Alhaji Tsoho wajen yan"uwansa Harda Alhaji Tsoho wanda Shima yayi kaura Daga Cikin Gidan Saboda mata Zuwa nan Boysquaters.