Sashe 75
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajen su Zafeera ya koma ya kara Tambayanta Tace mai Tana Ciki yace ya Shiga ciki ance ta Fito nan Haraban gidan Mamaki ya kama Zafeera Sai Ta Fara waigen Neman Zainar Tana Fadin"anya Hajiya mama Tana gani kuwa..? ukti bazata Fito Cikin wannan hayaniyar ba.."
Zainab Tace'Eh mana mun ma ce..Ta Fito Taga Tafiyammu Tace Baxata Fito ba..Jakar ma Anty Zafeera yana Hannunta fa.."Zafeera Tayi Shuru kafin tace"Bari dai na kara Dubata Ciki.."Zain dai sai yaji gabansa na Faduwa Zafeera ta koma Ciki Har Dakin Hajiya Mama ba Zaina ba Dalilinta Ta Rude Lokacin bata ma Lura da Jakarta ba tazo Tana kara Tambayan Hajiya mama Zaina ita kuma ta Rantse mata Wlh Ta ganta Har sunyi mgana tace mata zata tayi sallama da Amarya.
Sai kan Zafeera ya kara Daurewa ta Fito Haraban Gidan Tana kara Duba Zaina bata ganta ba sai ta Hango Zain din Tsaye Da Haddir Daga chan kuma su Zakiya na takowa garesu Zafeera ta Rike baki Cikinmamaki Take Fadin"Su kuma wadanan agayyar wa..?
Kusan atare ita dasu suka iso ga su Zain,Haddir da zain baki kawai suka saki suna kallo su Dina Cikin wani Takaichi suma kallonsu suke cike da wani Mirmishi Zafeera Ta kallesu A wulakance kan ta saki Tsaki Tana Fadin"Ba kima.."Kafin Ta maida Hankalinta kan Zain tana Fadin'Wlh Ya Dakta bata aciki..Kuma Hajiya Mama ta Rantse min ita ta gani har sunyi mgana Tce xata je tayi sallama da Amarya..?
Zain hankalinsa ya maida kan Zafeera ya ma manta dasu Dina yana Fadin"Bata chan wajenm..?
Ko tana tare da Umma..?
Yafada yana nuna inda Su Umma ke Tsaye suna Jiran Iyayen Hamdiya su sallameta,wasu Mutanen tuni sun Shigo Motoci Amarya kawai ake Jira ango ma Tuni Yayi gaba.
Zafeera Tace"Anya.?
Bata wajen Umma Ai kaya iri Daya kuma saka da tana Wajen dana hangota.."Haddir Da kansa ke gefe ya waigo Yana kallon Kayan Jikin Zafeera haka suma su Dina suna Tuna ai yanzu suka ga mai irin wannan kayan Haka Shima Haddir Cikin mamaki yace"Irin wannan kayan Dake jikin ki Zainar ta saka..?Da Sauri Zafeera Tace"Eh...Dani da Zainab da ita iri Daya muka saka kuma ga Zainab chan.."Tafada Tana nuna Jikin Motan da Zainab ke Tsaye Tana kallonsu ganin kamar hankalukansu ya koma kanta yasa ta Bar Jikin Motan ta Nufosu.
Sai Lokacin su Dina suka Gane wa ake nema suka kalli Juna ita da Zakiya kafin suyi mgana Haddir yace"Indai kuwa wannan kayan ta saka Dazu Da zan Shigo naga wata mai irin kayan nan Tana ta Tafiya da Sauri Ban dai ga Fuskarta ba ammh har kusa Bangaxan juna mukayi Ta Rufe Fuskarta da gyalenta.."
Gaban Zain da Zafeera Dana Zainab Data kariso Duka atare ya Fadi cikin firgici Zafeera Ta waro Ido Tana Fadin"Ka ganta kuma da irin wannan mayafin na Jikinmu..?
Kallon gyalen yayi kafin ya gyada kai yana Fadin"Eh Tabbas Shine ajikinta.."Salati Zainab Ta saka Zain kuwa Hulan kansa ya Cire Cikin Tashin Hankali Da Sauri Zakiya tace"Indai kuwa Mai wannan kayan ne da wannan Mayafin muma muganta Tana ta Sauri sanda muka Tsaya da Motarmu."
Da Sauri Zain yace"Tana ta Sauri Tabi ina kuma..! ?
Zakiya tace"Bamu sani ba Tadai tsallaka Chan hannun daman Ta Fara Tafiya da Sauri Da Sauri.."Zafeera Taji wani Faduwar gaba kafin tace"Ina Ukti zata bata gayamana ba..?
Ko gida ta koma tun Nan din Taga an cika Ga Hayaniya..?
Da Sauri Zain yace"Muje Haddir mu gani..kila ma gida ta koma.." ya Fada yana yin gaba kamar zai Fadi Haddir ya Rufaamai Baya Suka Fada Mota suka bar Gidan,Su Zafeera kuwa ko Takansu Dina basu bi suka Fara Tambayan yan"uwa ko wata Taga Zaina matar Zain..?
Kowa sai yace A"a Dina kuwa kallon Zakiya tayi yana Fadin"Allah yasa Ta bace kar aganta Har Abada..!
Zakiya Tace"A"ah...Adai ganta Din bacewarta Gabadaya Tamkar Faruwar wani abu ne.."Da Sauri Dina Tace"Me kenan..!?
Zakiya Tace"Kedai kada kiyi Fatan Ta bace har abada..Gwara dai ya saketa Tana Duniyarsa zai Fi.."Daga haka bata kara mgana ba suka nemi Waje suka Tsaya suna Bin Kowa da kallon Daya Bayan Daya Bangaran yan bikin kuwa babu wanda yama lura Dasu.
Su Zain basu Dade ba sai gasu Sun Dawo Zafeera Ta Taresu Tana Fadin"Kun ganta Ya Dakta..?
Bai iya mgana ba Saboda yadda yake jin wani Faduwar gaba Da wani irin yanayin da bai Taba ji ba,Haddir ne ya Girgixa kai yana Fadin"A"a babu kowa achan sai megadi.."Juyawa kawai Zafeera Tayi batare Da Tayi mgana ba Wajen ya Hautsine Lokacin Su Abba Sun gama Nasihansu sun Mika ma su Umma Hamdiya Zafeera Ta Kutsa Cikin matan Ta Riko Umma Tana Fadin"Umma Baki ga Ta Tafiya ba, Ba"a ga Zaina ba..!
Umma Ta waigo Cikim mamaki kafin tace"Wani irin baki ganta ba..?
Ba cikin gida muka barta ba Dakin Hajiyaa mama.."Da Sauri Zafeera Tace"mun Dubata Ko"ina bata Umma Ya Haddir yace yaganta Ta Fita Daga Gidanan..Kuma sunje chan Gida Bata Umma.."
Umma Da Taji Gwiwanta Tayi sanyi Tace'"Bangane me kike nufi ba Zafeera ba..?
Zafeera Tace,"Umma ba"ga Ukti ba..Bamu ga Zaina ba..Mun Dubata ko"ina bata ina Tsoron Faruwar wani abu.."Tafada Tana Fashewa da kuka Wanda yaja hankalin Jama"ar Dake wajen Mom iklima Tace"Subhanallah wani irin baku ganta ba..?
Kun Duddubata ko"ina baku ganta bane..?
Kuka yaci karfin Zafeera Ta kasa mgana karisowan Zainab ne yasa tace"Bata gidanan Domin an ganta ta Fita...Kuma an je gida bata nan gashi ita ba waya ba ballatana akirata.."
Gabadaya wajen sai aka saka Salati,Umma ta Fara Sauke Numfashi kawai Nene ma Tana chan Tare dasu Zain suna gayamata itama sai Taji Tsoro ita Taje tagaya musu Abba suma suka Fara Tunanin toh ina zata ko Gidanta Takoma..?
Da wannan Tunanin Haddir da zain suka je chan gidan nashi Chamma Shuru bata nan Koda suka Dawo da labarin bata nan sai Hankula suka Tashi Aka Dakata da Shiryen Shiryen kai Amarya Alhaji Tsoho yace Kowa ya Shiga Cikin Gida,Bayan sun bama masu Daukan amarya Hakuri, Shima Cikin Gidan Su Abba suka Taimakamai ya koma Ya zauna Bisa Kujeransa Cikin Alhini ya kalli Zain yana Fadin"kun Dudduba ko Bisa Hanya baku ganta ba..?
Haddir yace"Bata Alhaji Tsoho.."Goggo Halima da mamaki ya Cikata Ta kada baki Tana Fadin"To wai ina ma zata..?
Me akayi mata..?
Ba wanda ya iya bata amsa,Duka an Hadu waje Daya ana Ta Jajanta Lamarin Harda su Dina na Wajen ba wanda ma ya lura Dasu Zain na zaune kawai ya Dafe kansa Alhaji Tsoho yace Abba ya Kira Chan gada yaji koTa kira wani Daga chan aka Kira sukace bata Kira Kowa ba.
Toh Ina Zaina Zata tafi..?
Da Sauri Zafeera Tace"ko aje gidan kawarta Laila agani.."Batama gama mgana ba Zain ya Mike ya Fice kamar zai Fadi Haddir da Zafeera suka mara mai Baya,Suna Zuwa Gidansu Laila Ta Tabbatar musu da Cewa Rabon Da Taga zaina Tun Ramar da tazo Gidan Umma Ta Tabbatar masu batazo ba Zuwa Lokacin Zain ya Fara wani Tunani na Dabam Gabadaya Zuciyarsa Bugawa kawai take yi.
Suna zuwa da Labarin Bata je chan Umma ta saka kuka kawai,Zainab ce tace a kira wayar Zafeera jakarta na Hannun Zainar,Zareena ita Ta Kira Wayar Zafeeran sai dai ana ta Kira Tana Ringing ba"a Dagawa,Hankula suka kara Tashi Zain ya Sulale yayi zaman Dirshan yana Fadin"Shikenan...Shikenan...Firstlove.."Haka kawai yake Fada kamar wani mara Hankali.
Zainab ce Taji Fitsari ta Shiga Dakin Hajiya Ta yi Cikin bayinta Ta Fito kenan Ta ji karan Wayar Zafeera wacce Dagachan Falo Zareena ke kira Cikin mamaki Tabi Karan sai gata Gaban jaka Cikin Fargaba ta saka Hannu Ta Dauko Jakar Ta Bude Ta Dauko wayar Kenan sai Taji kuma Ta Taba wata Farar Takarda Tana Daukota Bayan Ta karanta Sunan Dake Jiki Ta Waro Ido jikinta na Rawa ta Kwashi gudu zuwa Falon Tana Fadin.."
"Ga Jakar na gani Dakin Hajiya mama Da wayar..Ammh ga wata Takardan Daga Jikinta an Rubuta UMMA,ABBA,ALHAJI TSOHO,FIRSTLOVE,GOGGO HALIMA.."
Tafada Lokaci Daya Tana Daga Jakar da wayar da Takardan lokaci Daya Gabadaya Ba zain kadai Daya mike da Sauri ba Hatta da Umma dasu Abba da kowa da kowa haka aka Mike ana kallon Zainab baki Bude da Fargaban Abunda Tace Tagani Jikin Takardan.
_Nasan da yawanku wasu wannan Page din bazai musu Dadi ba sai dai ina so ku sani Bawa bai isa ya kauce ma kaddaransa ba Bayyanar Dina ga ahalin Dr.Saulawa ya kawo Rudani wanda ya kasa Daidaita Toh kila Bacewar Zaina ma wani Mafita ce zai kawo ahakan Kada ku manta Labarin nan Shashi na Daya muke bamu kai ga Shiga Shashi na Biyu ba Sauran Labarin da abubuwan da suka Faru Har su Daidaita suna Tafe,Ku karanta Cikin natsuwa ku kuma gane Labarin Tun Farko ya Tsaru ne...Nagode kwarai da Sharhinku Yan Amana Da yan Wattpad dina Allah ya bar kauna Ameen.._
*Janafty...*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*END OF BOOK 1*
"Zain ya Fara Takawa da Sauri Zuwa Wajen da Zainab Take tsaye sai dai kafin ya karisa yaji kansa ya sara,ya Saka hannu ya Dafe kansa ya Daga kafa zai Cigaba da Tafiya yaji kafafunsa na Rawa Jiri na Dibansa ammh ya kasa Hakura aikuwa Hajijiya Ta Debeshi zata Fadar dashi Allah yasa Baban Kaduna da Abba Dake kusa suka Tarbeshi Ganin yayi Gefe zai Fadi Cikin Damuwa da wani yanayi Abba yace"Subhanallah..Zainullahi..?
Ya kira Sunansa Jin Ana Kiran Sunansa Daga sama yasa ya Bude ido ganin Abba Da Baban Kaduna yasa ya mike ga kafafunsa yana Dafe kansa Kokarin Cigaba da Tafiya Zain yake yi Baban Kaduna ya Rikesa Yana Fadin"Dakata..Ina zaka..!?
Baka ganin Jiri kake gani kana neman Faduwa..?