Sashe 28
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
In Ta Shiga Cikin makaranta sai yammah Take Dawowa Suna Chan Libarary ita da Laila da Sauran mates Dinsu Suna karatu,Hakama in ta Dawo Gida Zata Dukufa Sallah kadai ke Tashinta,Sai kuma wani aikin Daya Shafi Mijinta Shi kanshi Zain Din Tsausayamata yake yanzu ganin Ta saka Karatu acikin Ranta Sosai Shiyasa Girki ma sai Weekend take yi Musu Sai Breakfast kafin su Fita daSafe Da Rana kowa Wani Abu yake nema yaci Da Daddare kuma Kafin Zain ya Shigo Gida yake Biyawa wani Restaurant yayo musu Takeway suci Su kwanta Wani Lokacin Har sai ya kwanta ita bata kwanta ba Tana Falo Tana karatu Har sai ya Farka ne in ya Laluba yaga bata sai ya Fito Falo ya Tattara ta zuwa Ciki Toilet yake Turata Yayi mata wanka Wani Lokacin ma abinci sai ya Zaunar da ita ya bata take iya ci Ta Riga ta saba Da Abinci Shi yake Ciyar da ita da kansa Shiyasa Dagashi Har ita In Kowanne ya Tafi Laluransa Da Rana ba wani Abincin Kirki Suke zama su Ciki ba Saboda sun Riga sun Saba Da Ciyar da junansu.
Bangaran Dina kuwa Ta Yarda da plan din Da Zakiya ta kawo mata Duk da Tana Tsoron Zubewar Mutuncin Mahaifinta ammh Zakiya ta Nuna mata Daga Mahaifinta har iyayen Shi Zain din bazasu zo mganar ta Fasu Waje Ba Tunda Dukkansu Suna da kima a idon Mutane zasuyi Abunda zai zama Rufun Asirinsu ne kuma Shine Aure Tsakaninta da Zain,Ta yarda da Shawaranta Sosai Shiyasa Ta Kudura acikin Ranta Six Month Din Datayi Alluran Planing Din Datayi yana karewa Bazata karayi ba In Allah ya Taimaketa Tsarinsu ya Tafi Daidai kamar yadda Suka Tsara,Acikin Zuciyarta Batason Faruwar hakan ammh ya zama Dole ne Tunda Tana son Son Zain kuma Tana Son Kasancewa Tare Dashi Har Abada Har yau har gobe In Tayi mai mganar Aure sai ya kara Maimaita mata bazai Taba Auranta ba Tunda bai Taba Cewa yana Sonta ba ya gayamata ba tun yau ba Mace Dayace Matarsa itace Zaina bazai iya Auran wata mace ba bayan Ita da irin Wadanan kalaman yasa Ran Dina ya kara Baci Batare da wani Dogon Tunani ba ta amince da Shawaran Zakiya ammh Bayan ta sun kara zuwa Wajen Bokan Zakiya na Hanyar kaduna Daman Zakiya ta kaita wajensa Shi yake mata aiki kan Alhazanta ta samu alheri akansu Yake kuma mata aiki in Taga wani Alhaji mai kudi a Tsaida mata Shi ta wanki Rabonta Da suka je mai da Bukatarsu ya Buga kasa yace musu in Sukayi Haka Auran nasu zai Tabbata sai dai yaga Duhu sosai acikin al"amarin Kamar yadda yagaya musu a Farko Suka ce bakomai Kowani Duhu suna Maraba Dashi Sun karamai Zubemai kudi kan ya kara Sakama Zain Din Fitinaniyar Sha"awar Dina Wanda bazai iya kwana bai Kusanceta ba Ko zasu samu Hakkansu ya cimma Ruwa yace karsu Damu anyi an gaba su Jira sakamako kawai Sai Dina tana Koran Zain ammh yana manne mata kamar wani Tsohon Maye mara Zuciya.
Cikin Ikon Allah su Halima suka Fara Zana Jarabawar Karshen Zangon karatunsu na aji Daya,Chan ma Kano Zafeera suma sun Fara,Duk wani Masoyansu yana Tayasu ga Addu"an Fatan Nasara da Sa"a,Sannu sannu kamar yau suka Fara sai gashi Sun kamallah Zafeera sun Riga Halima gamawa a kuma Ranar bata kwana agarin Kano ba Sai Bauchi sai dai su Umma suka ganta Kwatsam Murna wajen su Zainab ba"a mgana Ita Tana gida Ta Rub
uta jamb sai Farkon zango karatu Zata Fara zuwa makaranta itama Din ATBU bauchi Abba yace Zatayi bayason Tayi Nisa da Gida,Su Halima kuwa sai Da su Zafeera suka gama da kwana Uku kana suna Suka gama Farinciki Kamar me bakinta yaki Rufuwa,Sai da ta kai Laila Gida kana ta Wuto Gidan Umma Direct Daman Tunda Zafeera ta Dawo basu Hadu ba aikuwa tana Zuwa Suka Rumgume Juna Suna Murna kamar Wasu yara kananan Umma na Dariyan Farinciki Tana Fadin suyi a Hankali Nene kuma na Fadin Yaranki Umma basu Girma sai na Jikinsu.
Bayan gaishe gaishe Dakin su Tun na yamatanci Suka Kule Ciki Inda yake matsayin nasu Har yanzu Tunda Zafeera batayi Aure ba,In tazo Hutu nan take Sauka Itama Halimar nan take wasu Abubuwan nata in tazo Ko Dakin Umma ko Dakin Nene Duka Basu da Shamaki da Dakunan Iyayen nasu.
Hira ce ta Barke Tsakaninsu Cikin Hiran ne Zafeera ta kalli Halima Tana Fadin"Wai Ukti ba wani Bayani ne..?kusan fa Shekara kadan bashi a auranku keda Yaya Dakta..!
Halima Ta gyara zama Tana Fadin"Bayanin me kuma Ukti..?
Zafeera tace"Dillah na Haihuwa nake mgana Tun ina kano nake so nayi Miki Tadin munji Shuru ba wani Bayani me Dadi ko matar Likita Tana planing ne..?
Halima Ta Daka mata Duka a Cinya Tana Fadin"Uwar planning Din kema kin zama Hajiya mama ko..?
Haka wanchan Satin da muke je gaishesu ni da Firstlove take mana Fadan wai ko muna Tsarin Iyali ne Sa"o"in Auran mu Duk sun Haihu Har fa Tsohon can yana mana Nasihan Muji Tsoron Allah.."Zafeera tace"Wlh da gaskiyansu...Yadda Alhaji Tsoho ke Bala"in kaunarku keda Yaya Dakta Zai zo Ganin Ya"yanku kafin ya bar Duniya..'
Tagumi Halima Tayi Tana Fadin"Wlh Nima ina so Ukti...Allah ne bai kawo ba Kinsan Allah ban taba Shan kowani kwaya ba kuma ban Taba Allura ba Firstlove ma baazai bari ba kinsani.."Zafeera Tace"To wani Taimako kuka nema..?
Ta Sauke Tagumin ta Tana Fadin"Wani Taimako kuwa Kwanaki Dana Fara mai mganar sai ya Fara min Fada yaushe Duka Duka mukayi Auran Ballatana ace bamu Haihu ba..shi bayason Irin Haka Haihuwa Lokaci ne, in Lokacinta yayi Komai zai Wuce Daga Lokacin yace na bar mganar Babu Komai Dukkanmu lafiyanmu Lau Tunda Daga kowani Bangaran mun gaji Haihuwa.."
Zafeera Na Dariya tace"Kuma fa Hakane mganarsa...In Lokacinta yayi Burum zamu ji Ukti na Faman Laulayin Ciki ana Tsirtar da yawu.."Ta fada tana wani yamutsa Fuska Duka Halima ta kaimata Ta Goce Tana Fadin"Kefa Ukti Saurin Hannu ne Dake ga Zafin Hannu Wani Lokacin.."Dariya Halima Tayi Tana Fadin"Kema din kwana nawa ne..?
Alhaji Tsoho zan Zuga nace ya Aura miki Barrister Ahmed ko baki sonshi Kina Kano Sai da kiji Sakon kin zama Amarya.."Ta karishe Fada Tana Dariya Fuska Zafeera ta bata Tana Fadin"Allah da ban Yafe Miki ba kuwa Ukti..Kinsan yadda Na Tsani Ahmed din nam kuwa..?Ko Sunansa aka ambata sai Raina ya baci.."
Ta karishe Fada Tana Bayyana Bacin Ranta ga Mganar,Dafata Halima Tayi Tana Fadin"To wai Duk meyasa Ukti..?
Yana da wata mtsala ce..?
Zafeera tace"Ko Daya wlh in nace yana da Mtsala na Dauki Hakkinsa..Kawai dai bana Sonshi ne Shi kuma ya cika Takura Rayuwar nan fa ba"a Dole Ukti Tun Farkon Haduwata Dashi na gayamai ba yanzu Zanyi Aure ba sso na gama karatuna Ni Ra"ayina kenan da Farko kamar ya Rabu dani sai kuma ya Dawomin Tunda yayi Bincike ya gano Ni Diya nake Wajen Dadyn Abuja Shikenanan ya kama Bina Abunda yafi Bani Haushi Har da kawo kanshi Wajen Alhaji Tsoho Dan Shishhigi ko Uban wa ya aikoshi Bansani ba.." Ta karishe Fada tana wani Murguda baki Halima ta Saki Mirmishi Tana Fadin"Shikenan Tunda baki sonshi ammh ai Aure baya Hana Karatu Ukti..Bagashi ni nayi Auran ba kuma ina karatun nawa ba..?
Zafeera tace"Ke Dabam ce..Daman Tun Tasowarki ke yar Gatace Miji gareki fa ahannu Tun kafin kizo Duniya Ukti Miji kuma na nuna ma Duniya Nima danasamu gatanki ai Tare zamu Shige Daga Cikn nan nima naji Abunda ake Ji.."Tafada Tana Daga mata Gira Irin Kin gane din nan Dariya Halima ta saka Tana Fadin"Allah Nima ina son Kiji Mazan nan Ukti Shiyasa nake so kiyi Auranki Tun yanzu ki Mori Kuruciyarki.."
Zafeera tace"Allah ko Ukti..?
Gira taDaga mata Tana Fadin"Ba"a Fadin Dayan Abun Ukti..."Hannu Ta bata suka kashe Lokaci Daya Suna saka Dariya,Nene ce ta Shigo Dakin Nasu Tana Fadin"Ku kuma yayan Umma me kuka samu ne kuke ta Dariya Harda Buga Shewa.."
Zafeera ce tace"Nene Sirri ne.."Nene tace"Eh Sirrin a Fadamin naji.."Da Sauri Halima Tace"Kaji Nenen nan keda kike Shigewa Daki kina Kuskus da ya"yanki Kina gayamana ne..?
Nene Tayi Dariya Tana Fadin"Abun na gori ne..Kwa ji Dashi Dai nasan Dai Tatsuniyar Gizo bata Wuce ta Koki..Muna zaune za"a zo agayamana.."Dariya suka saka mata ta Fice Tana Kiran Umma Tana Fadin Yayanta Sai Shewa suke Suna Dariya Duniya tayi Musu Dadi Umma tace Eh karfa a Takura ma Ya'yanta abarsu su Shakata Suna Daga Cikin Dakin su suna Jinsu sunayi Suna Dariya Hakika Rayuwar Gidan Abba Usman Rayuwace Abun Koyi ga Kowa baka isa ka Bambamce ya"yan Nene da ya"yan Umma ba sai wanda Daman yasan Komai Tun Fari.