Sashe 5
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hon yake ta saki ammh Shuru Tanimu megadi bai zo ya Bude mai Get ba karamin Tsaki yaja afili ya Furta.."Yanzu haka Tanimu na chan yana Shegen Barcinsa na Fama.."Yafada Lokaci Daya yana kokarin Bude Murfin Motan ya Fito sai ga Tanimu ya Bude karamar Kofa ya Leko yana Mitsike ido kamar mara Gaskiya Ganin Motar Zain yasa Ya washe baki ya koma da Sauri ya Wangalemai get Din Kara Sakin Saki Zain yayi kafin ya Sulala da Motarsa Zuwa Cikin Gidan.
Aparking Space ya Adana Tashi Motar Gefen motar Halima Kirar piagion 607,kashe Motar yayi ya Fito Lokaci Daya yana Bude bangaran baya ya Dauko Caot Dinsa Hannunsa Rike da Wayarsa ya Latsa wani Abu jikin Key din Motar tashi Sai gashi Lokaci Daya Motar ta kulle kanta Hanyar da zai Sadashi da Falon Gidan ya Nufa Cikin Takunsa na Natsuwa da Cikar kamala in ka ganshi alokaci aka gayamaka Yana aikata Wani Zunubi mai girma zaka Rantse kace karya ne Domin afuska Zain yana da Baiwar Cikar kamala da Mutuntaka..
Tanimu megadi ne ya Tareshi Wanda ya zo da Sauri yana Fadin"Allah ya Taimaki Likitan Bokan Turai..An Buga Dakai an Barka..Gaban ka Arziki bayan ka Arziki kai dan na Gada ne ba Dan na Haya ba Kakan Ma Likita ne,Ka gaji Abun ne ba Haya kayi ba Kaga Dogon Likita Angon Gimbiya Halimatu barka da Dawowa Ranka ya Dade..!
Yake Fada yana Jinjina mai Hannu mirmishi ya saki kawai Sanin Halin Tanimu maigadi mutun ne mai barkwanci ba wani Babba bane Domin ko zai Girmi Zain Din da kadan ne Kallonsa yayi yana Fadin"Kai dai baka Baro da Shirme Tanimu.Anya zaka iya gadin nan kuwa Ace kana gadi ammh baka da aiki sai barci.?
Yafada yana kallonsa Sosa kai Tanimu megadi ya Fara yana Fadin"Allah ya Taimaki Dakta Wlh Kaga chan kan wanchan karamar kujeran kai nake Zaune ina Sauraran Radio na Shuru Shuru ban ji Dawowarka nace kila yau Dakta dai aiki ya Rikeshi kasan aikin jama"a Nidai Tun ina Sauraran Dawowarka Har barci ya Fara Dibana ban sani ba Chan sama sama naji Hon Dinka Yallabai kamun afuwa..!
Ya Karishe Fada yana Sunne kai kai kawai Zain ya kada yana Fadin"Allah ya kyauta...Koma ka kulle get din kaje ka Kwanta Kada gobe ma nazo Fita kaje ka Tsaya Jirana Daganan barci ya kwasheka..'Kasa Tanimu yayi Dakai yana Fadin"Wani kaya sai amale..Wane ni Dakta Allah ya Tashemu lafiya a gaida Gimbiya Halimatus Sa"adiya.."Daga Haka Kawai Zain ya Cigaba da Tafiya yana Dan Mirmishi Tanimu megadi kuma ya Rakashi da Kirarin Dayake mai kowani Lokaci Wanda Har ya zame ma Daktan Jiki.
Da Sallama Lokaci Daya kuma ya Tura Kofar Falon ya Shiga,Cak ya Tsaya yana Bin Ko"ina na Falon da kallo ganin yadda Halima ta kawata komai da Baloons,Dinning Area ya kai Duba yaga yadda ta kawatashi Barin ma katon Cake din Dake wajen bai yi mamaki ba Sanin Tun Suna Gida Ita da Zafeera Sunyi Catering And Snaks School Lokacin yana London Sunsha yin Vidoe call Da Halima in tana Chan kayan Docaration kuma ya Tuna Shekaranjiya Ta kirashi yana Office tace Daga School zata Shiga kasuwa Kamar ya Tambayeta me zata Siyo sai kuma ya Fasa Daya Dawo kuma ya manta Shiyasa bai mata Tadin ba.
Kallonsa ya Sauke kanta Wacce Barci ya Bingiran da ita saman Kujeran Data ke kai ga Waya ta Damke a Hannunta Cikin Takunsa na Natsuwa ya Fara Taku Zuwa gareta Lokaci Daya kuma yana Kafeta da ido Har sai da ya karisa kusa da ita Kallonta yake daga sama Har kasa Wani Tsausayinta na Cikamai Zuciya Allah Sarki Ashe Duk kiran Datamai na ya Dawo Gida,Saboda Birthday Dinsa ne,Tayi komai saboda shi Tayi kwalliya Saboda shi ammh Har tayi barci bai Dawo ba anya yana yima Halima Adalci kuwa..?
Coat Din Hannunsa ya ijiye Hade da Wayarsa da makullin Motarsa,Ya isa ga Halima ya Zauna agefenta Lokaci Daya yana Shafa Fuskarta Har Zuwa Lebenta Cikin Wani yanayi kamar acikim Barci Taji kamshin Turaransa Ta Bude ido da Sauri Sai ta Saukeshi akansa Kura mai ido Tayi Tana kallonsa Shima kallonsa yake yi ganin Haka yasa ya Damke Hannuuwanta yana Fadin"Am Really Sorry Firstlove...Wlh..."
"Shiiii...."Tace Lokaci Daya tana Saka yatsanta ta Danne bakinsa Kafin ta yunkura ta mike Hannunta Guda Daya yana Cikin Nashi Cikin Muryan Barci da kulawa tace"No need to say Sorry Firstlove...Nagode ma Allah Tunda ka Dawo lafiya Wannan kadai ya isheni Farinciki.."
Tafada tana Sakarmai Mirmishi Wani Irin Sanyi yaji acikin Jikinsa kawai sai ya Sulale ajikinta ya Rumgumeta Itama Rumgumensa Tayi suka kamkame Juna,Bayanta yake Shafawa Zuwa Wuyanta Lokaci Daya yana Fadin"Tanque my Zaina...Tanque For been Their For me...And Tanqur For d Birthday Wishes Firstlove..!.
Mirmishi Ta saki kafin tace"Firstlove ka manta yau ne Birthday dinka ko..?
Dagota yayi yana kallon Cikin kwayan Idanuwanta yake Fadin"Wlh na Manta Firstlove kinsa ko da ina London sai naga Massages Dinki na Happy Birthday nake iya Tuna Ranar ne Birthday dina Haka yau ma sai da naga Sakon ki kana na Tuna.."
Hanci ta Lakace mai Tana fadin"Karka Damu miye amfanina...Ni ina Sane ka manta pin dina na Atm da Password Dina na wayata Duk Key Code din Birthday dinka ne..?
Taya kake Tunanin Halima zata manta da Abu mafi muhimmanci arayuwata..?
Kai kawai yake kadawa ya kasa Mgana Mikewa tayi Lokaci Daya Ta mikamai Hannunsa Tana Fadin"Oya taso muje..Kafin komai sai ka Fara yanka Cake din Dana Hada maka Da kaina Firstlove.."Hannunsa ya mika mata yana Fadin"As u Wish Firstlove.."
Yafada yana Mikewa Mirmishi ta sakarmai Shima ya Sakarmata Lokaci Daya yana Sumbatan Goshinta Suna Rike da Hannayen juna Suka Karisa Saman Dinning Din Tajamai kujera ya Zauna kana ta Duka ta kunna Kiddle din Dake wajen suka kama da Wuta Kana ta mike ta kara mikamai Hannu ya kama ya mike Tana Kallonsa Tace"Oya Off D Fire Bofere Cutting d Cake..!
Ba musu ya Duka ya Fara Hure Candle din Ita kuma tana mai Tafi sai da ya gama kana ya kama Hannunta Suka Rike Wukar Suka yanka Cake din Suna Gama yankawa Halima ta Saki Tafi raf!
Raf!Tana Waka tana Fadin"
"_HAPPY BIRTHDAY TO U...HAPPY BIRTHDAY HAPPY BIRTHDAY TO U.....FIRSTLOVE...!_
Take Fada tana Sakin Dariya Shima Dariyan yake kafin ya Yanko Katon Cake din ya Tusa mata abaki,Itama ta ballo Wani katon Cake ta Tusamai abaki har Wajen gefen bakinsa Dariya ta kama mai Shima sai ya Biye mata Harshenta ta saka Tana Lashe Ragowan Cake din Shima Harshensa ya saka ya lashe mata Ragowan Cake din Daya bata mata gefen baki,Kafin ya Zarce da Sumbarta Sumbata mai Tsawo na Tsawon mitina Biyar kafin ya Saketa yana kallon Kwayan Idanuwanta yace"Tanque...Tanque Firstlove t Relli Appricent it Allah yayi miki albarka...!
Tana Rike da Duka Hannuwansa Take Fadin" *Wishing u an Amarzing Day And Many Great Things to Come To a Wonderfull Person Dr.
Zainullahi Usman Saulawa HAPPY BIRTHDAY FIRSTLOVE...!*
Ta Fada tana Kallonsa Ido Cikin Ido Shima kallonta yake Cikin Wani yanayi kafin ya kamata ya Rumgume,Rumguma mai Tsawo, sukayi ma Juna kafin su Saki Juna Suna kallon Juna Cikin Mirmishi Kana ganin Soyayyah da kaunar junansu Cikin Kwayan Idanuwansu,matsar da Cake din Halima tayi,Gefe ta jawo Manyan kololin Data Zuba Delicous Din Datayi aciki ta Bubbude.
Frefesun Kaza ne Sai Fride rice,Sai Ferfesun Kayan Ciki,Sosai Zain yaci Shinkafar ya Hada da Ferfesun naman kazan ya Dora da Kunun ayan da Haliman ta Hadamai mai Dadi da gardi Wanda Daman mutuminsa ne,Sosai Tare suka ci Sukasha Su kuma Cinyar da juna Duk Tana kan Cinyarsa Cake din Ta maidsshi Cikin kwalinsa sai Gobe In zata Tafi makaranta zata Tafi Dashi Gida Wajensu Umma su Taru Dasu Zainab su Yanka Cake din Tunda Sun Riga sun gama Celebreting din su ita da Firstlove.
Duk yadda taso ya barta ta Tattara kololin Zuwa Kitchen Hanawa yayi ya Sunkuceta Sai makeken Bedroom Dinsu Wanda yaji Shimfidun alfarma Bai Direta ko"ina ba sai kan Gadonsu Tana Shirin mgana ya Saka Hannu ya Danne mata baki Yana Fadin"Shiii...!
BirThday gift Dina zan karba Firstlove..!
Lum Tayi mai da ido kafin ta Fara Kokarin Cire Gown Din Dake Jikinta yana Gefe ya kafeta da Ido Har ta Sabuleta Daga Zaunen Daga ita sai Farin pant da Bra Ta Dago Tana kallonshi Bra Din ta Ture gefe tayi kasa tana mai Wani kallo Take Fadin"Here is ur Birthday Gift
Firstlove...Do Wht ever u want All is Urs.."
Take Fada tana Jifanshi da wani kallo Cikin Rawan Jiki ya Chakumota Yana Fadin"Kafin gobe in kika Kasheni Firstlove na yafe miki...In Abba da Su Nene suka Tuhumeki ni nace ki Fada musu Dadinki ne ya Zautar dani na Mutu Shikenan.."Saurin Hade bakinsu Tayi Lokaci Daya tana Kokarin Sabulai mai Rigar Dake Jikinsa Shi kuma Hannunsa na kan Kirjinta yana wasa dasu Domin Aduk Duniya yafi kaunar Kirjin Halima da ko"ina ajikinta Domim Su kadai kawai su kan Sakashi Natsuwa ne.
*******
*Washegari..*
Tsaye Suke Dukkansu agaban Makelen Dressing Mirror Din Dake Cikin Bedroom Dinsu,Kokarin Dauramai Neaktie Take yana Sanye da Ubansu American Suit na Kamfanin Armani ne Kalan Ash Colour ne.
Hannunsa na Sanye Cikin agogon Fata na Fatar Damisa sai kafarsa sanye Cikin Takalmi Baki Sawu Ciki,Ita kuma Halima tana Sanye Cikin Wata Bakar Doguwar Riga itama Din Kirar Armanin din ce Sai ta nannade kanta da Vail Din Rigar,Ba kwalliya afuska ta Daga Hoda sai Liptick.
Rike yake da Kugunta yana mata Dage Har sai da ta gama Sakamai kana ya Sauketa Cikin Sauri ta Juya ta Dauki Karamar Jakarta Tana Fadin"Firstlove na makara 8 nake da Class fa..!
Wayarsa ya Dauka Daga kan Gadon yana Fadin"Ok muje ko ai nagama.."Wani littafi ta Daukan Saman Side Drower din Gadon Lokaci Daya Tana Fadin"Ina key din Motata Ba fa zan Bika ba Zaka sani nayi latti kai ma kayi..Da Motata zani Saboda ina so in na Tashi Daga Sch na Biya na gaida Alhaji Tsoho Yaya Haddir yace min Baya Jin dadi Daganan zan karisa na gaida su Umma kwana Biyu ban leka su ba..!