Sashe 41
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mtslanta Da Mahaifinta ya samo asali ne da Samarin da Zakiya ta Fara mu"amala dasu na Banza,Wannan Motan tazo ta Dauketa wannan ta Sauke sai manganganu suka Fara yawo kan Yana ganin Zakiya zata lalace bazai Dau mataki ba Da Zugan Samira yayi amfani yace In Zakiya ta gama Babban Sakandiri zai mata Aure ita kuma tace Bata so karatu zatayi,Rigima tayi Tsanani Har ya sako Dangin Mahaifiyarta Adama aciki Har zuwa sukayi suka samu Zakiyan suka mata Fada ammh Tace ita karatu zatayi ba Aure ba Ran Mallam Nuhu ya baci yace Taje duk inda zata ammh bada gwabonsa ba da wannan Dalilin Taje ta samu Dinar da kukanta itakuma ta Share mata Hawayenta ita ta Taimakamata ta Biya Jamb ta zana kuma taci Dayake duk Iskancinsu basu wasa da karatu Barin ma Zakiya Da take ganin Bayan karatu bata da komai Bariki bai sa ta sakar ma karatu ba Taana da Burin ta tsaya ga kafafunta wata Rana
ABU zaria Tana daga Cikin Inda Ta nema kuma ssi gashi ta samu Bata Nemo kowa ba sai Dina Ita Tayi mata komai sai dai ita ta Rigata Tafiya Lagos inda ta Fara karatu kafin ta Wuce lagos,Ita kuma Zakiya sai Daga baya ta wuce Zaria Bayan ta gama Hada Abubuwan da zata Bukata wajen abokan Shashancinta Domin Zakiya Tun tana SS2 ta san Tabama Namiji Jikinta ya Biyata kaso mai Tsoka Gidan ma Datake Zaune azaria Cikin Samarinta wani ya kamata Zuwanta Zaria da Shigarta Jami"a Shiya Kara Sauya Zakiya Idanuwanta suka Bude tayi kawaye na Banza Dana arziki anan ne Takara sanin Rayuwa sanari kuwa ba adadi Tayi na Arxikin kuma Tayi na Banzan Kawayenta na nan Zaria suka Fara koya mata Harka da malamai kuma Tunda ta Fara take jin Dadin Haka zakiya ta kama kudi Sosai Wajen Abokan Shashancinta Shiyasa Har ta gama karatunta Sisin Mallam Nuhu bata Taba nema ba Shi kuma ya kawo ido ya saka mata.
Zakiya Tana da kanne mata Sunfi Shida,kuma dukkansu sun yi Aure Tunda ba karatun suke ba,Bayan Tagama karatu ta Samu aiki a Bauchi Shima da Taimakon Mahaifin Dina kwamishina Gaddafi Sheerif,Ta tattara ta koma chan da zama bayan ta mallaki gidan zama da Motar Hawa In taje gidansu sai dai Tayi awa Daya zuwa Biyu,ta koma Bayan ta kawo musu kayan Abinci da kudi Mallam Nuhu baya karba sai ya kalleta yace"Zakiya ina Fatan wannan kudin bana Shanshancin kibane kika kawomin ba ko..?
Yau ma Data iso Gidan Hakan ce ta Faru Tsskaninsu Bayan Ta Shiga Dakinsa sun gaisa Da zata Tashi Ta ijiye mai kudi a gabansa Tana fadin"Gashi Baba ku kara acefene..!
Sai Tayi Dariya Tana Fadin"Ko Daya Baba..Daga cikin Albashina ne..."Sai kawai ya kada kai yana kallonta yana Fadin"Zakiya yanzu ina amfani ga wannan Rayuwar da kika Daukan ma kanki..?
Kinga ma karatunki kin samu aiki me zai Hana ki nemi ko Cikin Abokan Shashancin naki ne kuyi Aure .?
Mirmishi Tayi ta sadda kai Yana Fadin"Haba Baba meyasa kake Damuwa ne..?Aure fa wani Lokacin in baka yi sa"a ba Duk Wahala ce baga su Sahura ba Sunyi Auran ammh Suna Cikin Wahalan Rayuwa ba, yanzu da karatunsu sukayi irin nawa da Suna Tsaye ga kafafunsu Baba...!
Carbinsa kadai ya Cigaba da ja yana Fadin"Ban taba la"antanki ba Zakiya kuma bazan Taba ba..Akullum Tsakanina Dake addu"an Shiriya ne Allah ya Shiryeki Zakiya.."Cikin Mirmishi Tace"Shiyasa nake sonka Babana..Ameen ya Allah..Bari na Koma ciki.."Dakai kawai ya yi mata mgana Har tatashi ta Fice ya bita da kallo yana mata Fatan Shiriya Tun zakiya na zuwa ana Gulmar ta zama karuwa Taje chan wani gari da Sunan aiki Tana iskanci tayi kudi ta sai Mota Har akazo aka Daina Domin Mallam Nuhu ya Toshe kunnansa ne Fatansa Allah ya Shiryeta yasa Ta gane Rayuwar da Takeyi ba Rayuwa bace.
Tana komawa Cikin Gida Dakin Luba ta sauka Daman nan take Sauka Tunda ita take Rawan Jiki da ita Saboda Kwadayi ita kuma Samira Daman basa Shiri da Zakiya Tun baya ballatana yanzu da Girma ya kamata,Samiran ma ya"yanta Biyu an sakosu suna gabanta Zakiya bata Damu ba,Haka ta saki kudi Luba tayi lafiyayen Girki sukaci Ita dai Zakiya bata ci ba, tea ta Hada tasha ta kwanta kan Katifar da Luba ta mata Shinfida.
*******
Haddir da Zain sun gama Tsaida mgana kan sai gobe da Safe zasu Tafi kano,Gidan Abba Suka koma Tunda Zafeera nata Kiran waya tana Korafin Bata gansu ba Duk wanda yaga Zain sai yasan wani Abu na Damunshi baya Cikin Natsuwarsa chan suka kara ganin Zaina dama Ta gayama Zain Zata wuce gidan Umma,Yace mata Toh.
Ita kanta Zareena Ta Fahimci Wani Abu Haddir ta kalla Tana Fadin"Aboki Haddir meya ke Fauwa da Aboki Zain ne..?
Naga ya Zama wani Shuru Shuru ne wani Abu ya Faru ne...?Haddir ya Juya yana kallon Zain wanda ya kura ma waje Daya ido kawai Daga ganinsa Baya Cikin Natsuwarsa.
Yake yayi mata Lokaci Daya yana Dafa Zain din yana Fadin"Bakomai...Strees ne na asibiti.."Jin haka yaasa Zain ya Fahinci Abunda ke Faruwa Shima yake yayi wanda bai kai Zucci ba,Zareena dai bawai don ta yarda ba sai don Taga Basu san gayamata,Zain kuwa duk iya Kokarinsa na Kada agane yana Cikin Wani hali sai da aka gane Haka Nene ta Tusashi Cikin Daki Tana Tambayanshi meke Damunsa..!
Ammh ya kasa Furta komai ba amsa Dayan ce Bakomai nan suka kai Dare Har Abba ya Dawo Daga Gidan Alhaji Tsoho Shida Baban kaduna Suka Shigo da Mom iklima Da Mama Safiya da suka Biyoshi zasu kwana gidan su Umma.
Nan fa su Umma suka Fara maraba Da baki,Zain fa Hankalinsa ya Tashi Komai ma ya Riga ya kwacemai Haddir ne ke Zugurinsa in gaya yayi Tagumi ya Shiga Dogon Tunani,Sai wajen 10pm na Dare suka Rabu da Haddir Shi kuma Ya Dauki Zaina zuwa Gida,bayan sun yi Dinner agidan Umma wanda Zaina tana Lura da zain abinci ma Tsakura kawai yake yi batare ma Dayaci ba.
Suna Cikin Tafiya Zaina sai kallonsa Take ganin sai Sakin Numfashi yake sama sama Tunda Suka Shiga Mota bai iya cemata komai ba Driving kadai Yake ammh Rabin Hankalinsa Baya Jikinsa Gefe Daya kuma yana ta gwada Kiran Layin Dina da Koda yaushe ake cewa akashe,Mamaki ya Cikata ganin kamar Baya cikin Natsuwarsa ne yasa
a sanyaye tace"Firstlove..!
Waigowa yayi yana kallonta Batare da yayi mgana ba gyara zama Tayi Tana Fadin"Firstlove meke faruwa ne... ?
U Look so silent.."Maida kansa yayi Ga Tukin Dayake yi kafin ya Sauke Numfashi kawai batare da yayi mata mgana ba Har ta Fidda rai Taga ya Riko Dayan Hannunta ya Damke Dayan kuma yana Tuki Dashi Cikin wata karyayiyar Murya ya Kira Sunanta..!
"Halima..."Abunda ya bata mamaki Ita Tunda Take dashi Baza tace Tataba jin ya kira Sunanta na Gaskiya Halima ba Sai dai Firstlove ko Zaina,Ammh jin yau ya Kira sunanta da wannan Murya yasa Jikinta yayi Sanyi Cikin Damuwa da Faduwar Gaba tace"Na"am Firstlove mene..?
Tafada Idanuwanta na Cikowa da kwallah Sai da ya juyo ya kalleta kana ya maida Hankalinsa kan Tukinsa ya Fara mgana Cikin Raunin murya"Halima wani Alfarma nake Roko awajanki Don Allah.!
Cikin mamaki tace"Wata alfarma ne Firstlove..Na Dauka Tsakanina Dakai ba alfarma.."Cikin Dakiya yace mata"Akwai ta mana..Akwai Alfarma Zainata..!
Yake Fada yana waniCije baki kamar ya Fashe da kuka yaje ji wata Zuciyar na ingizashi ya gayamata wata kuma na Hanashi kawai sai ya Bige da cemata"Don Allah kimin alfarman kowani Laifi zan aikata miki komai Muninsa kada Kice zaki barni...Wlh Tallah Na Rantse miki Da Allah ke kadai nake so kuma nake kauna..Kada ki barni Saboda wani kuskure nawa..In kika Barni Rayuwata zata Tagayyara kuma Bazan Taba Gafartama kaina ba.."
Ya karishe Fada yana jin wani iri Rauni acikin Zuciyarsa Tun kafin yagama mganarsa ta Fashemai da kuka Cikin Rawan Jiki yake kallonta yana Fadin"Don Allah ki bar kukan nan Firstlove kukanki na sakani naji kamar zan Rasaki ne.."
Dagowa Tayi Tana kallonsa Cikin Hawaye da kuka tace"Nima Haka nakeji..Zuciyata tana rawa Firstlove...Nakasa gane wani Hali nake ciki.."Take Fada Cikin kuka Daidai Lokacin da suka iso Gida Hon yayi Tanimu maigadi yazo ya Bude musu suka Sulala Ciki ya iso wajen Motan yana ta Barkwancinsa Daya saba sai dai wannan karon Ko ita Zainar bata kalleshi ba Tana Bude Mota ta Nufi Cikin Gida Tana hada Hanya,Shima Zain din ya Rufa mata Baya Abun sai ya Daure ma Tanimu maigadi mamaki ya Rike baki yana Fadin"Komai miye Allah ya Saukakashi..!
Da gudu yabi bayanta Atare suka Shiga Falon suna Shiga ya Fizgota ta Fado Jikinsa Sai kawai ta kara sakarmai kuka ta kamkameshi tana Fadin"Nima bazan iya Juran rasaka ba Firstlove...Da kai kadai Zuciyata da gangan Jikina ta saba Rasaka Tamkar rasa wani Shashi na Jikina ne..Wanda kuma in bashi bazan iya Rayuwa ba.."Yana jinta in Tana mgana sai yaji kamar ya Duka gabanta ya gayamata komai ammh kuma sai yaji ya kasa Idanuwansa sun kala sunyi jajir yana Cikin Babban Tashin Hankalin da bai Taba Riskan kansa aciki ba.
Ranar kwana sukayi suna gwadama Juna wata irin Soyayyah mai wuyar rubutawa,Ranar Zain bai ji ya gaji ba,ita kanta Salon da yake mata ya bata mamaki kamar irin wanda zai barta na wasu Shekaru,ga yagamata kalaman yana Sonta ba adadi ya kuma gayamata Duk duniya ita kadai ce yafi yarda da ita Fiye da kowa Daga karshe ma kuka ya saka mata yana Fadin bazai Taba iya cin Amanarta da gangan ba ta Tsorata Ta Fara Tunanin wani abu ya Faru ko kuma yana Shirin Faruwa,Sai Wajen 3 na Dare dukkansu suka samu Barci Sallar asuba ma agida yayi ta domin Haka kurun yau din ya Tashi yana jin kamar bashi ba Ita kanta Zainar Jikinta yana Sanyaye ne ga wani Faduwar gaba Dake damunta Tun kwana Biyu da suka Gabata.