Sashe 22
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ajiyar Rai ta Sauke kafin Tace"Shikenan...Zan kiraki zuwa gobe mu karisa mganar bari naje nayi wanka da Sallah Firstlove na Kan Hanyar Dawowa.."Kai Zafeera Ta gyada kafin tace"IS ok..Akulamin da Yayana Dakyau.."Dariya kawai Tayi ta katse Kiran Tsaye kawai Tayi Tana Tattara maganganun Zafeera gefe Daya kuma tana gamashi Dana Laila sai take ganin Kamar Abu Daya suke Nufi gabadaya Jikinta sai yayi sanyi Dakyar ta karisa Cikin Bedroom Dinsu ta Fada wanka bata Fito wanka ba sai da Ta Dauro alwala tazo Ta shafa Lotion Dinta Ta Zura Doguwar Riga ta Tada Sallah bayan ta Idar ne ta karisa gaban Wardrope Ta bude ta Dauko Riga da Sikat dinta na wani Atamfa mai kalan Ja ta saka ta karisa gaban madubi ta kashe Dauri ba wata kwalliya tayi ba sai dai kayan sun kamata kwarai sun Fitar mata da Sirrin kyanta,Turare ta saka a ko"ina na Jikinta kana ta Fito Daga Bedroom din.
Karo suka kusa Yi da Zain wanda ya Sawo kanshi Cikin Bedroom dinsa Dauke da Suit dinsa a Hannun Dayan kuma yana Rike da wayarsa da Key din Motarsa Baya Taja Tana kallonsa Shima kallonta yake Cikin mamaki bai samu Zarafin mgana ba tace"Yaushe ka Shigo..?
Kai Tsaye yace mata"Yanzu na Shigo..!
Ido ta Rausayar Tana Fadin"Kwata kwata banji Bude get ba da Shigowarka ba."Cikin mamaki ya sakamata Ido kafin ya Fara taku zuwa gareta Cikin Tsare ta ido yace"Meke Damunki ne Firstlove..?
Kai Ta Dago Tana kallonsa Tace"Me ka gani...?
Cikin Sauri yace"U look so Silent Ba yadda nasan ZAINA ta ba.In taji Dirin Motatana zata Fito da Gudu ta kamkameni Abunda tasan yafi komai Sakani Farinciki kenan Fara Tozali da kyakyawan Fuskarta da kuma jinta acikin Jikina."Sai da ya Fada Taji Tayi wani Gibi Daga Abunda ta saba Cikin Sanyi Jiki kawai Ta Fada Jikinsa Batare da tace komai ba Shima azuciyar Zuciya ya saki kafin ya Saka Hannu Daya ya Rumgumeta yana Fadin"I Love u Firstlove In kika Bar Rayuwata Wlh zan lalace ne..!
Tana Jinsa Saboda Jikinta a sanyaye yake bata iya cemai komai ba Sun Dade haka kafin ta Dago Daga Jikinsa Rigar Hannunshi ta
Karba Tana Fadin"Muje kayi wanka..Daman ban gama Jera abincin saman Dining ba..'
Tayi gaba yana Binta abaya Cikin mamakin ganin yanayinta ayau kuma da Safe lafiya Kalau suka Rabu Har Tailet ta Shiga Ta Hadamai Ruwan wanka kana Ta Fito Ta Tayashi Ciro kayan Jikinsa Ta Daura mai Towel ta Rakashi Har Cikin bayin kana ta Fito Shidai da kallo yake Bita yana so ya karanci meke Damunta taki bashi Dama,tana Dawowa ta Tattara kayan Daya Cire Zuwa Cikim Wardrope dinta Bangaran inda Take Tara kayan wankinsa,Ta Rufe ta Fice Daga Bedroom Dim kichen ta koma ta Dauko komai ta Jera Bisa Dining kana ta koma ta Gyara Kirchen din ta Fito kenan sai gashi ya Fito da wata Bakar Jallabiya mai Gajeren Hannu Mirmishi ya sakar mata Itama ta maida mai Kafin ta karisa ta Riko Hannunsa Zuwa Saman Dinning Din Taja mai Dayan Daga Cikin kujeran ya zauna Ita Tayi Sarving Dinshi Har sai da yace Ta barshi haka kana ta koma Kujeran Dake kallonsa ta zauna itama Taja Filet ta zuba Daidai Cikinta.
Cikin mamaki yakura mata ido Ganin Haka yasa ta Lamgwabe kai Tana Fadin"Bai yi Dadi bane abincin Firstlove..?
Kai yaGirgiza kafin yace"Ko Daya....Kawai naga wani Chanji Tare Dake ne Firstlove wanda Banta gani ba..!
Ido kawai ta sakamar Batare da Tayi mgana ba Shi kuma ya cigaba Da Fadin"Na Dawo ba"asan na dawo ba..Na biyu kuma Tunda mukayi Aure indai ina Gida baki da wajen zama sai kan Cinyata ni nake Ciyar dake Da Hannayena Firstlove ammh yau sai naga kin samu Kujera kin zauna kin kuma Dibi naki abinci ke kadai zaki ci..Sai na Fara Tunanin wani irin laifi ne mai Girma na aikata miki..?
Wanda ni acikin Raina ina jin da na Bata miki gwara ke kin batamin Firstlove..!
Ya karishe Fada yana Tsareta da mayun idanuwansa kai ta Kauda gefe bata iya Juran kallonsa Kanta na kasa ta Dago Tana Fadin"Allah bakomai Firstlove karka Damu..!
Cikin Mamaki ya ijiye cokalin Hannunsa yana Fadin"Kinga bana son gaddama ban gane kada na Damu ba.?
Ya bazan damu ba alhalin ga damuwa nan ta bayyana atare dake..?ki gayamin Abunda ke Damunki Firstlove in har kin Daukeni Abokin Rayuwarki..!
Yafada Cikin Nuna Ransa ya baci Kai ta Rausayar kafin Tace"Babu Abunda ke Damuna Firstlove Belive me..!
Fuska ba walwala yace"Na yarda Dake Fiye da yarda na yadda Dakaina..Ammh Damuwar Dake Fuskarki ta macece..?
Ido Cikin Ido Ta Dago Tana kallonsa ba Zato ba Tsammani yaji tace"Firstlove don Allah zaka iya cin Amanata watarana..?
Zaka iya barina Watarana saboda Wata.?
Karishe Fada kai Tsaye Tana kallonsa wani irin Dam!
Dum!
Yaji gabansa ya amsa Cikin Waro Ido yake kallonta Tuni kuma yaji zuciyarsa ta sake Ta fara Tunanin kodai Tasan wani Abu Dake tsakaninsa Da Dina ne..?
Daya shiga goma bama uku ba...!
*Yan group din ZAINAZAIN BAND1&2 Bakwa sharhi kalilan ne masu Comments kuma gashi Kun cika Groups din duka ko ku gyara ko kuma Duka na kakkabe ku nayi Sabbin Zubi...*
*Shakira...*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
Cikin In ina da Tsoro da kuma Fargaba Hade da Faduwar gaba Zain ya Tattaro mganar da take Kan Harshen Bakinsa yace"Wa...n..wannan Wata irin Mganace ko nace Tambaya kuma Firatlove..?
Waya gaya miki Watarana Ni Zainullahi zan Guje ki saboda wata...?
Yafada kai Tsaye yana kara Tsareta da manyan idanuwansa Itama Shi take kallo Cikin Son karantar yanayinsa Ganin yadda mganar ta Dakesa ne sai yasa Ta saki Wani Kayattacen Mirmishi Tana Fadin"Kaima kaji Dukan Zuciya ko..!
Kaji ka Razana da mganar ko...?
Nima Haka naji Firstlove Lokacin da Laila Take Fadamin na Rage Sonka na Rage yarda Dakai saboda kai Namiji ne Watarana Duk Yadda ka kai da Rashin Son ganin Raunina zakayi Sanadiyar bayyanarsa..!
Ta Fada Manyan Idanuwanta na kawo Cikar kwallah mamaki ya kama Zain da maganganun Zainarsa Cikim Mutuwar Jiki yace"Laila kuma..?
Dama ita ta gaya miki Watarana Zan iya barinki Saboda Wata..?
Ya karishe Fada yana wani Hade Rai Cikin Karaya da Rauni Tace"Bata ce bane....Misali Ta bani Da kuma jin Tsausayina kada Hakan ya Faru dani Watarana..!
Cikin zafin Nama ya Daga mata Hannu yana Fadin"Kaji min Yarinya da Gulma..?
Da ina kallonta yarinya mai Hankali Shiyasa na barki kike kawance da Ita Banta Zatonta Zatayi Sanadiyar Tsarwatsamin yardanan Danayi Shekaru ina gina ta ba Firatlove..!
Ya karishe Fada yana wani karya mata Wuya Cikin Wasa da Spoon Din Hannunta Tace"Ba ita kadai Ta gayamin Haka ba..Ukti Ma na Tambayeta kan tana ganin zaka iya Cin amanata Watarana..?
Kasan wata amsa ta bani..?
Zuwa Lokacin maganganun Zainar Tasa Sun Fara Bashi Tsoro Cikin Tsoro da jarumta Duka Lokaci Daya ya Girgiza mata kai alaman bai sani ba Cikin Mutuwar Jiki ta Cigaba Da Fadin"Wai itama cemin Tayi bata sani ba..Zahirinka ta sani ba Badini ba ammh Tana da kyakyawan Shaida akan ka..Firstlove kalaman Laila dana Zafeera suna min amsa kuwwa acikin kunnina sun sakamin Raunina ina Ji ajikina in Hakan Ta Faru wani Hali zan Shiga..?
Wlh zan iya kashe kaina indai na Wayi Gari Zaka barni Saboda Wata Firslove..!
Ta karishe Fada Cikin kuka kamar Wata karamar yarinya kana ganin yadda Take kukan zaka san Daga karkashin Zuciyarta yake Fitowa Da Sauri Zain ya mike Daga Inda yake ya Isa gareta ya saka Hannu ya Dagota Tsaye Cikin Wani Sanyi Jiki dana Zuciya yake Fadin"Kinga Firstlove..Stop Craying..Kinga Mganar Zafira Data Laila Hasashe ne kawai Zainata Bazai Taba Faruwa ba..!
Yafada yana Dauke mata Hawayenta Da Tafin Hannunsa Cikin Tsuramai ido Tace"In Hasashensu ya zama gaskiya fa Firstlove..?
Tafada Cikin Kuremai Idanuwanta masu Cike da wani Rauni da neman Tallafi Jikinsa ne ya kara Mutuwa Sai kawai ya kauda Kansa Lokaci Daya Ya Jawota jikinsa ya Rumgume ya kamkameta yana Sakin Zuciya kamar wani karamin yaro Itama Jinta acikin Jikinsa yasa kawai ta Kara sakin kukan Dake Cin Ranta Tuni Shi kuma sai aukin Shafa bayanta yake Cikin Sigan lallashi kafin ya Dagota ya Share mata Hawaye yana Fadin"Kin yarda Dani..?
Kai Tsaye Tana kallonsa Tace"Sosai ma Fiye da yadda na yarda Dakaima ma kuwa Firstlove..!
Cikin wata murya yace mata"To indai kin Yarda Dani ki saka Ranki Har Abada ni Zainullahi bazan Taba barinki saboda wata ba..Duk Duniya mace Daya nake so kuma kece..Bayan ke ba Wata Firstlove mganar Laila da Zafeera kuma Suna Dora mizanin Haka kila sun ga Wani Abu ya Faru achan wani waje da Nisa wanda bamu da alaqa da Hakan Ki daina Kokwanto akaina Kinji Insha Allahu ko Mutuwa Tare zata Daukemu..!
Ya karishe Fada yana Sakar mata manyan Idanuwansa Sun Dade suna kallon Juna kafin ta kada kai Tana Fadin"Na yarda Dakai Firstlove...Ina Sonka Abun alfaharina..!
Rumguma ya kaima ta Cikin Wani yanayi yake Fadin"nima ina Kaunarki Zainata...!
Yake fada yana Shinshinar wuyanta itama makaleshi Tayi Sun Dade ahaka kafin ya Dagota yana Fadin"Kuka ya kare ko..?
Kai ta gyada mai bai yi Wata Wata ba ya Dagata Cak yana Fadin"Muje muci Abinci....nagode ma Allah dana iya Shawo kan wannan Matsalan da Zafeera da Kawarki Laila suka so su kunnomin acikin gidana..!
Yafada yana yar Dariya itama Dariyan Take kan Cinyarsa ya zaunar da ita bayan ya zauna ya Jawo Filet din Abincin da Cokali ya Fara bata tana karba Har sai da tace ta Koshi kana ya bata Zobo da Ruwa Tasha kafin Shima ta Ciyar Dashi Har sai da ya Koshi suna kamallawa ya Tashi ya Tayata suka kwashe komai suka maida Kitchen jin ana Kiran Sallar Isha'i yasa ya Tafi Bedroom yayi alwala Ita kuma ya Barta Tana kara gyara Kitchen din.