Sashe 63
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A"a laila karatu na irin ku ne masu kwanciyar Hankali Wanda wani Tabo bai taba Gifta ma Rayuwarku ba,kila Haka Allah yaso ya ganni Shiyasa ya Jarrrabaceni da wannan Jarabawar mai Wuyar Sha"ani.."Da Sauri Laila tace"A"a fa Halima kema baki da wani Tabo ai bake kika aikata Laifin ba Mijin ki ne.."
Zaina Tace"Ni kuwa keda Babban Tabo akwai Abunda Tabo yafi Mijinka wanda kafi yarda Dashi kake matukar Sonsa da kaunarsa Tun tasowarka ace yau Ya Fifita wata karuwa Daga waje akanki yana Raba muku Rayuwarsa Tare Daga karshe Harda Tsaraban Ciki kuma tazo ta Raineshi acikin Gidan ta Haihu kuma Daga karshe ta Aure miki Miji akwai Abunda yafi wannan Babbam Tabo.."
Cikin Karaya Laaila Tace"Hakane ammh...!
Mganarta Ta makale ne da Shigowar Umma Dakin Dauke da Breakfast din Zaina Tana ganin Tana kuka ta bata rai da Sauri Zainar ta Share Hawayenta Gudun kada Umma sai dai bata san ta Riga Ta gani ba Cikin Damuwa Ta kalli Laila wacce ke mata sannu da aiki Ta amsa Tana Fadin"Ya haka Laila..?ya naga Tana kuka kuma..?
Laila Tace"Wlh Umma Takan na mata mganar komawa makaranta Shine tace bazata koma Ba take wanman kukan.."Karamin Tsaki Umma Taja kafin tace"Kyaleta Laila...Mganar bazata koma makaranta Bai taso ba..Zata koma Dolenta in ta kara Warwarewa Karki Damu kinji ko.."Cikim Wani ganin Girman Umma Laila tace"Shikenan Umma Allah ya Rufamana asiri.."
Umma ta amsa da Ameen Tana Kallon Zaina wacce ta Dukar da kai Tana Sharan kwallah Tana Shirin Barin Dakin Tace" Ba za ki bar wannan koken banza ba ko..?
Inaga kin ga ban taba Dukanki bane Shiyasa...Laila ga kayan karyawanan ku karya"Cikin Ladabi Laila tace"Toh Umma sannu da aiki
Umma na Fita Zaina ta Fito da Kukanta Sarari Laila sai ta Bita da kallon Tsausayi dakyar ta matsa mata Suka karya Shima Din Tea kadai tasha ta koma ta zauna Tana maida Numfashi Laila Kafin ta Tafi sai da tayi ta kokarin ganin Zaina taCire dmuwa kuma tace zata koma makaranta ammh har ta bar Gidan Zaina bata kara mata wata mgana ta dai tafi ne da ganin Umma ta Tabbatar mata da zata koma Har takai gida Tana Cikin wannan alhinin Abunda ya Faru da Halima yasa ta karajin duk wani Namiji ya Fita kanta Domin Tunda Firstlove ya iya aikata ma Halima irin wannan Katon Cin Amana koma waye zai iya aikata Haka sai dai Tana Fatan kada saboda haka zaina ta kuntata Rayuwarta har wani abu mara Dadi ya sameta.
Laila tazo da safe zuwa yammah kuma sai ga Zafeera kamar an Koreto ajaran majaran Domin Inna Rukayyah Ta gayamata komai Tun Sadda Ta koma Hakika Zafeera ta Shiga Tashin Hankali Nan da Takaichi da Tsanar yayanta ya kamata Gefe Daya ga Tsausayin Zafeera wacce suka taso kamar ta gwaye tafi kowa sanin wacece Zaina ta kuma sani Tana Rauni indai akan Ya Dakta ne,Labari yakai kunnun kowa Domin Har Faruq sai da ya kirata sukayi mgana yace yana ta Kiran Layin zaina Tana Shiga Ba"a Dagawa sun dai yi mgana da Umma sau Daya Shi kanshi ya Shiga Damuwa Sosai Shi ya ma Karfafa Zafeera Gwiwan Taje Taga Halin Data ke ciki Domin sunyi mgana da Ya Sadiq yace ko da ya koma Zaria ya barta Daga ita Har Ya Dakta sunam kwamce ba Lafiya ita bata Damu dashi ba Domin Shine Silam komai Tafi Damuwa da Ukti dinta Tun a satin taso Zuwa sai kuma suna Test Dalilin Haka ne yasa tace Bari ta bari zuwa Weekend Tazo Taga Halin da Ukti Take Ciki.
Tana Zuwa Dama da karamar Jaka tazo Tunda Ga Falo ta watsar da ita Cikin Luhu Luhun Ido Ta kalli Umma Dake Falo Tana Fadin"Umma ina Ukti..?
Umma batayi mgana ba illah Dakin Data nuna mata ai Zafeera bama Jira cewarta ba ta afka Dakin Tana Kiran"Ukti...!
Zaune Kwance ta Tsira ma Ceeling Ido Kamar amafarki Taji Muryan Zafeera Tana Kiranta da Sauri Ta mike sai ko ga Zafeera ta Fado Dakin Ido Ta zaro kafin tace"Ukti..!
Cikin Rauni Murya kamar wacce Taga Wata Uwa ko kuma wata Shakiyar yar"uwa haka ta Sauko Daga kan gado ta Zura da Gudu Zuwa ga Zafeeran itama da Gudun Ta Tarbeta suka Rumgume juna Kamkameta Zaina Tayi kawai ta sakar mata wani marayan kuka itama Zafeeran kukan take kamar Wasu yara tun sunayi Daga Tsaye har suka Sulale suka zauna Suka Dungule waje Daya Suna kuka im kaga yadda suke kukan sai sun baka wani Irin Tsausayi kuma Lokaci Daya zaka Fahimci akwai tsantaan kaunar Juna da Shakuwa Sosai a tsakaninsu kuka suke bilhaqqi da Gaskiya acikinsu bamai iya Lallashin Juna.
Umma ce ta Shigo ta same su ahaka Baki ta Rike Tana kallonsu kafin Tace"Ko kuma Lafiyanku kuwa..,?
Miye haka ..?
Hala gidan mutuwa ne nan da kuka wani Hada kai kuna ta ma Mutane wani koken Banza.."Tafada Tana Hararansu Dukkansu Da Sauri Zafeera ta Dago Tana kallon Umma kafin Tace"Haba Umma ba Dole nayi kuka ba..Kalli yadda Ukti ta koma kamar wacce ta Shekara Tana Ciwo..Tsakani ga Allah Ya Dakta bai kyauta ma kansa ba kuma ya Cutar da Zuciyar Ukti yayi Sanadiyar saka mata wani katon Tabo acikin Rayuwarta Wanda bazata manta Dashi ba Umma Tun ina kano da Inna Rukayyah Tagayamin Abunda ya Faru Kukana ya kasa Tsayawa ba kukan Tsausayin Kowa bane sai na Ukti Umma nafi Kowa sanin Rauninta kan Abunda ya Shafi Ya Dakta..!
Tafada Hawaye suna kara Bulbulowa Daga Idanuwanta Umma Ta Kada kai Tana Fadin"Ba Dole ta Rame ba Zafeera Ta saka Damuwa acikin Ranta bata cin Abinci bata barci Sai kuka..Kuka Dai Dole kiga Ta koma Haka Ni kaina nagaji da wannan Ramar nata tun ina Lallashinta na Fara Biyo mata ta Bayan Gida..Gwara da kika zo ke kya gayamata Taji Ki gayamata Abunda ya Dace da ita Gwara Tun Wuri ta kama Jikinta in ba Haka ba ta zauna Takaichin Namiji ya kasheta Namijin ma wanda ya nuna ma Duniya baki da wani amfani yana Chan yana Shashancinsa da wata wannan bai Ishesa bama Harda Tukwaicin Ciki..!
Zaina dai na jin Umma tama kasa Dagowa Domin bata da ta cewa Taya zata ma Umma bayanin ba ita keda alhalin Daina wannan kukan ba Abun Fitowa yake Daga Karkashin Zuciyarta Zafeera ta Sharbe Majina Tana Fadin"Danaji wannan Labarin Umma Yaya Dakta ya gama Bani kunya naci Sauran Maza sun Fita Daga kaina...Wlh bai kyauta ma Ukti ba sam Dame ta Rageshi..?
Tunda muka Taso Tare nice Shaida bata san Soyayyar kowa ba sai Tashi Shi ya kasa ya tsare ya nuna mata Shine garkuwanta awannan Duniyar ammh Daga karshe sakamakonsa kenan..?
Naji Bana son ma na ganshi Umma.."
Tafada Cikin Tabbatar da mganarta Da Sauri Zaina Ta Dago Tana kallonta Cikin mamakinta Ammh ita Zafeera ba ita Take Kallo ba Umma Take kallo wacce tace"Hmmm...Ni abu Daya yafi Bakantamin arai wannan Lamarin ya gama Jajibo Abun kunyarsa maimakon Abun Duk ya tsaya kansa A"a hardamu ya Shafa Abun Bakinciki wai Dadiron nashi nan Cikin Gidan Zata Renon Dan Shegen Ta Haifa mana Duk agabanmu Don Allah Miya fi wannan Bakinciki da Takaichi.."
Da Sauri Zafeera Ta Dafe Kirji Lokaci Daya Tana Fadin"Mun Shiga uku Umma injiwa yace Haka..?
Umma tace"Inji Alhaji Tsoho mana.."Lokaci Daya Tana Cigaba da gayamata komai Zafeera Ta mike Daga Durkusan Datayi Tana Fadin"Gaskiya wannan Rashin adalci ne...Taya Abba zai ji da wannan Bakinciki..?gaskiya da sake bamai Haifama Dan Shege ko Shegiya acikin Gida Umma ta Zauna Chan Gidan Ubanta Shima ta Haifamai itama ai yar Barikin ce,Domin Ba"a Shege sai an yi Shegiya Umma"
Zaina Ta kura ma Zafeera ido Ganin Ta Dauki Zafi acikin Lamarin Bata dai yi mgana ba Umma Ta Jinjina kai Tana Fadin"Ahto Nima Abunda nagani kenan..Kinsan Alhaji Tsoho mgana Daya yake baya Sauyata...Ammh Duk da wannan Bakinciki Daya kunsa mata Kin ganta nan Har yanzu bata Daina Sonshi ba Tana kuka wai Tana Fadin Bata jin Dadin yadda Abba ke Cewa bazai yafe ma Zain ba,kuma ya Hanashi Shigowa Gidanan In dai kinga ya Shigo Toh sai dai in baya Gidane wai ahakan ma Tsausayinsa Take bansani ba ko Matakin Dana Daukan kan bazata koma Gidansa bane yasa ta kasa Daina kuka..."
Zafeera Ta waigo Tana kallon Zaina Cikin Takaicinta Tana Fadin"Ita nan har yanzu Sonshi Take Umma Duk da wannan Katotin Cin Amanar Daya aikata mata..?
Tabe baki Umma Tayi Tana Fadin"Kema kya gani..Tambayanta kila Ta gaya miki..Bari naje na Duba Girki na Dawo ."Cikin gyada kai Zafeera Tace"Tom Umma..!
Umma na Fita Zafeera Ta kalli Zaina Tana Fadin"Don Allah wai ke nan yanzu kukan Son yaya Dakta kike ko kuwa kukan Cin Amanar da yayi miki .?
Zaina ta Dago Fuskata ido Jajir Tana kallon Zafeera kafin Tace"Ba kukan Soyayyarsa nake ba Ukti..Ina Tsausayama kaina ina Tsausayama Firstlove..Saboda ni Abba ya kasa yafemai ya hanashi Shigowa gidanan Umma bata mai mgana ko Gaisheta yayi bata amsawa Duk Saboda ni Ukti yaya zan Ji da wannan Abun..?ta dalilina Uba zai yi Fushi da Dan"sa hakama Uwa zata Juyama Danta Baya Abun na Damuna na rasa yadda zanyi.."
Ta karishe Fada Cikin Raunin Murya kafin Zafeera Ta saki Wani Dogon Tsaki Tana Fadin"Aikin Banza..Har shi wani Abun ki tsaya kina Tsausayi ne..?
Hala Shi ya Tsausaya ma kansa ne ballatana ke..?
Kuma Da kike mganar ta Dalilinki Abba na Fushi Dashi Haka baki bashi Hakkinsa na Aure ne Daya sa yaje yana Iskanci da karuwa...?
Cikin Kuka Zaina Tace"A"a Wlh Ina bashi Dukka hakkinsa..Bana taba nuna mai gajiyata ban Taba Juyama Bukatarsa baya ba Ukti Koda Ina cikin Jinin Haila ne Ina Kokarin wajen Kwantar da Hankalinsa Ban sani ba..Ban san Ta ina na Rageshi ba Ukti.."Zafeera Tace"Toh kin gani..Kenan babu Ruwanki bakuma saka hannunki wajen Zuwa yayi Iskancinsa Har yayi mata Wata ciki..Banga laifin Abba da Umma ba Ko ni nan Dayake Dan'uwana na jini naji ya Fita kaina naji kuma Wlh Duk Labarin kukan da Kwanciya Rashin Lafiyar da akace yayi bai bani Tsausayi ba Kece ma kika Fi bani Takaichi..."
Zaina Ta Rausayar dakai Tana Fadin"Inda alkawari Ruwa ba zai Dafa Kifi ba Zafeera..Na yarda Yaci amanata kuma bai min adalci ba ammh kuma Sai nayi Duba da wani Abu ni wacece da Haka bazai Faru dani ba..?