← Book details Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 78

Sashe 2

Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga Haka ta katse Kiran Sauke Wayar yayi Daga kunnansa yana Fitar da Huci mai Zafi Daga bakinsa lokaci Daya yana Shafa Kirjinsa,Yana jin yadda Gabadaya yanayinsa ya Chanza Jikinsa na wani Shaking waje Daya na Tsabar Sha"awace yana Jinsa kamar yana yawo Cikin gajimare ne.

Sauri Sauri Gudu gudu ya Fito Daga Cikin Asibitin Duk wanda ya ganshi sai ya Bisa da kallon Mamaki,Duk yadda ake ta Kiransa Sir..!Sir..!Banza yayi Ba wanda ya Tankamawa Ya Fito Haraban Makeken Asibitin kai Tsaye parking Space ya nufa jikinsa na Rawa Burinsa kawai ya Bude ido ya gansa gaban Firstlove dinsa
Tun Daga Nesa ya Ciro makullin Motansa kirar Toyota 320, Lokaci Daya yana Zare Coat din Jikinsa Daga nesa ya latsa wani Abu Jikin Key din Motar Tayi wani kuka ta saki Light ta gaba da baya,Ya karisa Cikin Motan kenan yana kokarin Budewa ya Shiga yaji karan Bude Get kamar wanda akace ya waiwaya Da Sauri ya waiwaya yana kallon mai Shigowa.

Da Bala"in Gudun Data saba Shigowa ta Shigo Cikin Haraban Asibitin,Bata Tsaya ko"ina ba sai Gabda inda Dr Zain ke Tsaye yana kallonta Cikin mamaki,Cikin Abunda bai fi Sakwan goma ba ta gama Daidaitan Motan nata ta Bude Murfin Motan ta Sako Kafarta Waje.

Wata Farar Kaface ta Fara Fitowa mai Dauke da Wani Ubansu Takalmi na kamfanin Gucci,baki Mai Tsini Wanda yake Dauke da igiyoyi,Ta Daursu Cikin kafarta Wacce Taji Karin Kumba,kuma Shafe da penti mai kalar pink,sai kafar ta kara kyau da ban Sha"awa barin ma Sarkan Gold din Dake Daure a Tsitsiyan kafanta na Hagu,Hannunta ne ya Fara Bayyana ana Biyu mai Dauke da Wata Waya mai Kalan Pink a Hannunta sai key din Motarta Shima mai Sakale da Key Holder kalan pink Daga gani dai ma mallakiyar motar mai son Abu pink ne Domin Data Bayyana Waje ma Wata Doguwar Riga ce mai Roba kalan pink ajikinta Ta kamfanin Armani sai Farar Rigar Likitanci Wacce ta Dora asaman Rigar ammh sakamakon Roba ce sai tabi Rigar ta lafe kowani Motsi na Jikinta ana iya gani Daga kusa.

Farar mace ce Tas Ita bamai Tsawo ba kuma itama ba Gajera bace,Manyan Idanuwa gareta masu Dauke da gashin Ido Zara zara,Tana da Cikar gashin kai Domin ya Bayyana ta kasan Gyalen Rigarta Datayi Rolling Bisa kanta,Matsakaicin Bakinta mai Ban Sha"awa wanda yaji pinck Din Jam baki.
*DR.DINA GADDAFI SHEERIF...* Kenan Farar mace alkyabban mata,Mace ce mai kyau da ilimi A kallan Farko in kayi mata zaka Fahimci Half cast ce Domim Mahaifiyarta Balarabiya ce,Ta gaji arziki gaba da Baya Domin Diya Take ga kwamishinan kudi na Jihar Kanon Dabon Alhaji Gaddafi Sheerif,Daga Fatarta zaka Fahimci Tana Cikin Jin Dadin Rayuwa,Daga yanayin Takunta Zaka Fahimci Idanuwanta Suna Budewa Tana da Tarin Wayewa Sosai Tunda tayi yawon kashashen Duniya Sosai Bayan Karatun Datayi a London achan ne ma Sanadin Haduwarta da Dr.

Zain wanda Dalilinsa ne yasa ta Baro Gaban Iyayenta tazo Tana aiki Dashi a asibitin Dayake mallakin kakansa ba wai Domin bata da wajen da zatayi aiki ba,No Zata iya yin aiki adukkan Asibitin Kasar
Nageria a inda taga Dama sai dai kash Soyayyar Zain Acikin Jininta Take tagama Bashi Duka Rayuwarta Bata Jin Koda da Minti goma Rayuwarta da Numfashinta Yayi nesa Da nashi Tana son Ta kasance Dashi Har karshen Rayuwarta.

Fara wani irin Taku tayi zuwa Gabansa Lokaci Daya Albarkatun Kirjinta Suna wani Girgiza Cikin karamar Rigar Likitocin Dake Jikinta Dayake wata Arniyar Dogowar Riga mai Roba ce ajikinta tabi ta kama ko"ina ta manne Shiyasa ta lafeta in Tana Tafiya ko"ina na Jikinta na Nunawa.

Kafeta da ido yayi kamar yadda Itama ta kafeshi da idanuwanta Masu Cike da wani manadigido da da wani Sha"awa da Bariki yadda Kirjinta ke Shaking ne yasa Hankalinsa ya Tashi Ya kasa Dauke idanuwansa akai,sai da ta kariso gabansa ta saka key din Motarta ta kada mai akan Fuskarsa Tana Fadin'"HI....'
Sai Lokacin ya Dawo Cikin Hayyacinsa ya wani yi Baya kamar zai Fadi da Sauri ta saka Hannu ta Riko Hannunshi Tana Fadin"Are u okey..?Tafada tana mai wani irin kallo bayan ta Sunkuyi mai Sosai kamshin Turaranta ya Daki Hancinsa Wanda ya kara Rikitashi ya Fita Daga Hayyacinsa Dama kuma Abunda Take muradi kenan Ya Fita Daga Hayyacinsa Wanda zai saka ya manta da kowa da komai sai ita kwara Daya Tak.

Runtse Ido yayi kafin ya Bude Saurin Mikewa yayi yana Rabuwa da Hannunta Daga Rikon Datayi mai ganin mutane na Zirga zirga a Haraban Asibitin Jefi jefi Dukka suna parking Space baya so wani ya gansu ahaka yana da kima a idanuwan Mutane baya so wannan kimar ta Zube
Gyara tsayuwa yayi yana kokuwa da Numfashinsa ganin yana Barazanan Daukewa
Cikin wata Dashashiyar Murya yace"Am going Home Dina.U can meet Tomorrow Morning Firstlove is waiting For me.."!

Yana Gama Fadar haka ya Juya Cikin Sassafar ya isa ga Motarsa ya saka Hannu ya Bude ya Shiga Ya zauna Da kallo Ta Bisa Galala Cikin Wani Irin Bakinciki da Kishi Tana kokarin Danne Abunda Taji yana Taso mata Daga kasan Ranta Jin Sunan Daya ambata FIRSTLOVE,wai da miye wannan yarinyar ta Fita ne..?me take bama Zain wanda bata bashi Da tafita matsayi awajensa...?

Ganin yana neman Tada Motar nashi ne yasa ta Farga gudu Gudu Sauri sauri ta Nufi Motar nashi kamar walikiya ta Zagaya bangaran mai zaman banza ta Bude ta Shiga ta zauna Lokaci Daya tana Maida Kofar ta Rufe Cikin mamaki ya Dago Daga key din Dayake ma Motar nashi yana kallonta Baki Bude Cikin mamaki yace"What is dis Dina..! ?

I tell u gida zani ko..?

Cikin Daure Fuska Tana kallonsa Tace"Yes I want to Tok wit u Zain...!

Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Bayan idanuwanta masu kashe mai Jiki Saurin kauda kai yayi zai yi mgana ta katseshi da Fadin"Juz 10minite plz..Dr..!

Tafada Cikin karya Wuya Lokaci Daya Tana Dafa Hannunsa Dake kan Cinyarsa wani Iri yaji yayi Saurin Janye Hannunsa yana Fadin"Ok..Go ahead..!.

Yafada Yana Kokarin kauda kai Bayaso Taci galaba akanshi kamar yadda ta saba gashi kuma yayi ma kansa alkawarin bazai kara aikata Laifinsa na Baya ba Wato ZINA da Auransa ba.

Ganin yadda ya kauda kai ne ya sakata Dariya ta Murmusa Tana Fadin"Why kake neman gujema Dina Dr Zain..?

Ta fada Cikin Wata Murya mai Cike da Sha"'awa juyowa yayi yana kallonta Cikin Ido Itama Shi Take kallo Lokaci Daya tana Wani Bude baki Tana Rufewa kamar wata sakarya Miyau ya Hadiye yana Jin reaction Dinsa na Mikewa Cikin Wandonsa ammh sai yayi Saurin Dannenta idanuwansa ya kauda akanta yana Fadin"No..Dina plz ki bar wannan mganar na Fada miki Firs...!

Bata Bari ya karisa ba tayi Caraf ta Hade bakinsu Waje Daya Tana Kissing Dinsa in a Romantic Way,Kansa Ta Rike da Hade keyansa Tana kara manne Bakinsa Cikin nata Lokaci Daya kuma tana mai Sosa acikin Gashin kansa nan da nan ya Rasa Natsuwarsa Duk kokarinsa na Son kauce ma Daina ya kasa Shima Hannun yasa ya Dafo kanta,Da Dayan Hannunsa Dayan Hannun kuma ya Dafe bayanta wanda ya bata iko yin Tsalle Daga kujeran Datake Zuwa Kan Cinyar Zain Bakinsu na Hade suna Cigaban da Kissing Din Juna kamar zasu Cinye kansu hankalinsu kwance Tinda Motar Tintek ne ko"ina yana Lullube ne.

Sun Shafe wajen Minti goma Acikin Wannan Halin kafin Dina ta Fara Janye bakinta Tana sakin Numfashi sama sama Shi kanshi Zain Baya yayi da kansa ya Jingina da kujeran Motan yana Sauke Numfashi Idanuwansa sun kala Sunyi Jajir saboda Jaraba Cikin Wani irin yanayin kallo yake jifan Dina ita kuwa ganin Haka sai ta Saka Hannu Tana Shafa Kirjinsa Lokaci Daya Tana Fadin"I NEED U ON BED ZAIN...!

Tafada kai Tsaye tana Sakarmai Idanuwanta Da Suka kankance Kokarin yunkurawa yake ta kara Danne Kugunta Wajen Sandar Girmansa,jin Tana kunnosa yasa ya Furta"Stop it Dina..Gida zani Firstlove tana Jira...n."Shiii...!

Bata bari ya karisa ba,ta sakamai Yatsanta a baki Tana yawo Dashi Lokaci Daya Tana Fadin"Plz Don"t Say No Zain...Is not going to Take long Time Juz 20m...!

Tafada tana Wani Shafa Sajensa Cikin Wani Salo.

Kallonta yake cikin Wani yanayin ganin yana kokarin mgana yasa ta kwantomai Nonuwanta suka Daki Kirjinsa Tana Fadin"Plz...Please...!Take Fada tana gaba da baya akan Cinyarsa kamar wacce take Kokarin Tashi ta kasan nan kuwa tasan Abunda take yi,Shi kuwa Zain Jin Sha"awarsa takai
Kololuwar tashi ga Sandar girmansa Ta tashi kamar zata Fasa Wando Ita Dina kema wannan Gaba da baya,Domin Tafi kowacce mace Sanin Lagon Zain Din Har kuwa da wacce yabani matsayi Fiye da ita Wato Firstlove din nasa.

Cikin Shakakkiyar murya yace"Ok..Ammh ba amotan nan ba ko..?

Muje Office dina.."Cikim Kiss tace"Why..?

Plz u can do it here Zain..Zai fi Dadi da Romantic.."Hararanta yayi yana Mikewa da Karfi Tayi Saurin Kwatomai ajiki Tana Fadin"Ohhwayyo.."Cikin Wani Salo,Tureta yayi Gefe yana gyara Zaman Rigansa Data yamutse Coat dinsa kuma Dama abayan Mota ya Wurgata
Kallonta yayi yana Fadin"Meet me in my Office Now..!

Daga haka ya Bude Murfin Motan ya Fice Da Sauri yana Gyara Wandonsa lokaci Daya kuma yana kai Duba ga Haraban aaibitin Domin yana Son Mutumta Mutumtakansa Baya so yayi Abunda kimar Gidansu data iyayensa Zata Zube ganin ba wanda yake ankare dashi yasa ya Fito Daga parking Space Din ya Nufi Cikin Asibitin da Sassarfa.

Mirmishim Keta ta saki kafin ta Rarumi key din Motar da wayarta Ta Daya Fadi kasa,Bakinta ta Duba amudubin Mota Taga Duka Zain ya Shanyen Jan Bakin Data saka wani Munafukin Mirmishi takarayi kafin ta Bude murfin Motan ta Fito Lokaci Daya tana Rike aKugunta Tana Fadin"Choooo...So So Sorry HALIMATU DIYAR MEGADI YAR MAI AIKATAU....yau ma Dr Zain is Under my Control Sai kiciga da Jiransa.."Daga haka ta saki Wata Irin Siririyar Dariya kafin ta Kada key din Motarta tabi Bayansa Cikin wani irin Takun Gogaggun mata wadanda suka san kan Duniya.

Bata tsaya bata Lokaci ba Sama sama take Dagama Ma"aikatan Asibitin da Nurse din Dake gaisheta Hannu Allah Allah take ta karisa Office din Dr.

Zain Kada wannan Dan Anacen ya Fito ya ganta sai dai Addu"arta bata Ciba Kamar Daga sama Taji muryansa"Dr.Dina..."
Cak taTsaya Cikin wani Takaichi ammh bata waigo ba Cikin Sauri ya kariso gareta Lokaci Daya Yana Fadin"Yana ga kin Dawo... .?Bayan Dazu kince min zaki Fita..?
Chapter 2 · 0% Book details