Sashe 69
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tattausan Tafin Hannunsa ya sanya ya Dauke mata Hawayen Cikin Wani Raunin murya yake Fadin"Haba Firstlove..?
Me nayi miki da Zafi da yasa kika Tsane ni haka..?
Kin manta Ni dake mun Fadama Juna kafin Dayanmu ma yayi Laifi mun Riga da mun yafe mai..?
Amh Why ki ke azabar Dani alhalin kinsan duk Duniya ba wacce Nake so da kauna sama Dake..?
Yafada yana Rike da Fuskarta da Hannuwansa Duka so Take ta Bude baki tace me"Ita wacce kayi ma cikin fa..?
Ba sonta kake yi ba..?
Sai dai kuma ta kasa bakinta yayi mata wani irin Nauyin Data Kasa Furta komai,Runtse ido Tayi Hawayenta na Zuba kawai Cikin Fitan Hayyaci ya Jijjigata yana Fadin"Ki Bude idanuwanki ki kalleni kiga yadda na koma saboda Rashinki..Duk na Rame na Lalace Wlh Firstlove in baki Dawo Gareni ba kina gabda Rasani kin ji ma na Rantse miki.."
Da sauri ta Bude Idanuwanta Tana kallonsa Idanuwansu suka Narke cikin na juna cikin wani yanayi ya Cigaba
da Fadin"Nasan Zuciyarki na Cike da Tsanata kan Abunda na aikata ko..?
Me zan ce miki Firstlove Wlh Tallahi Har ga Allah ke kadai ce macen Da nake so kuma ke kadai nayi Burib ki zama matata,Dina tana Cikin Kaddara tane ammh ita kanta ta sani ban Taba Sonta ba...Ke nake so ke na kallo amatsayin Mace ke kadai ke sakani kukam kukan jin Dadi Firstlove Wlh Bata Fiki komai ba...Kin Fita komai Bata kai ki ba...Don Allah Firstlove Kada ki Dubi Tarin Laifukana Ki yanke min Hukunci Don Allah kiyi Hakuri kada ki bari Ummanki ta Rabamu plz...!
Yafada Kwarmin Idanuwansa na Cikowa da Hawaye,Tuni Zaina ta saki kukan Data ke Rikewa Tana neman Dukewa a kasa Saboda kuka ya saka
hannuwansa Duka Biyun ya Tareta Lokaci Daya ya sakata Cikin Jikinsa,ganin irin kukan Data keyi ya Rurumai wutar wani Abu acikin Ransa Kawai sai ji tayi Ya Tallabo kanta Idanuwanta ta kara Runtsewa saboda jin yadda ya saka Bakinsa yana lasan Hawayenta kafin ya Dire Bakinsa kan Lebenta yana Sucking Cikin kwarewa da kuma Rawan Jiki kamar yadda Itama Zaina Jikinta ya Fara wani irin Rawa Kana ganinsu kasan Gabadayansu Suna Cikin wani yanayi Batare data sani ba ta Bude baki ta yi Ihu kawai Taji ya Zura Harshensa Cikin Bakinta ya Fara mata wani irin Sumba Sumbar da bai Taba Mata ba yawo kawai yake da Harshensa,Lokaci Daya yana kara Riketa gam acikin Jikinsa ganin Tana nenan Faduwa Ammh Duk da Haka Jikinta ba Karfi sai ta kara yin wani luu ammh haka ya Bita suka Tafi suka Zauna saman Cafet din Dakin Nene yana kamkame da bakinta gam yana mata wani irun Sumba Yana kuma kallon Idanuwanta Cikin wani Shauki.
Ya Damke Bakinta ganin bata iya kwace kanta yasa Kawai ta Sakarmai Ragaman komai,ganin ta Saki ne yasa ya Saka Hannu ya Janye mayafin Data yane kanta Dashi Kalaban Dake kanta Suka Zube Duk da Kitson ya Tsufa Domin tun kafin Faruwan hakan Tayi shi Ammh kuma Tana wankeshi Saboda yayi mata Nauyi har wani Tashin Tashin Warin Daula yake yi ammh Shi bai Damu ba sai ma Shinshina kanta Daya Farayi da Hancinsa ammh ya kasa sakin bakinta sai da yaga Dama kana ya Saki bakin nata Bayan yaja Leben nata kamar zai Tsinka matashi Kirjinsa kawai ta Fada tana maida Numfashi Shima Sai ya Rumgumeta yana maida Nunfashi Lokaci Daya yana Shafa Bayanta Zuwa Kugunta Kokarin Tashi Take daga Jikinsa yaki sakinta Sai kawai ta Shammaceshi ta Turashi baya yayi kamar zai Fadi ta Fizgi kanta ta Mike da Sauri Shima ya Mike ta Duka Zata Dauki mayafinta Taji Hannuwansa Dumu Dumi kan Boobs dinta ya Rike da karfi yana wani matsa matsawa Cikin kwarewa da kuma wani irin Muradi mai Girma...
Mikewa Tayi tana kokarin kwace Kanta ammh sai ma ya samu Damar saka kansa Tsakanin Wuyanta Lokaci Daya yana Matsan Boobs Dinta Da karfi Karfi Kuka kawai ta Fashe mai Daahi Har Muryanta na Fita Ita Tsoronta Daya kada Umma Tazo ta gansu me zata ce mata..?
Umma bazata Kara yarda da ita ba Ga kuma Abubuwan daya ke mata Suna Rikitata so yake ya saketa Ammh yaki Sakinta Har sai da ya kara kaita kasa bata Fargaba Taga yana Kokarin Zare mata Rigar Jikinta kana ta Daddage ta Gantsaramai Cizo a Kirjinsa wanda yasa ya saketa da Sauri Ganin ya saketa Ta Yunkura Tatashi da Uban Sauri ta Rarumi mayafinta ta koma Gefe Tana Kuka,wani kukan mai Tsuma Zukatan mai Sauraro.
Inda ta Cizeshi ya Shafa yana mata Wani irin kallo kafin yace"Baki Taba min irin wannan Cizon ba Firstlove..zo ki yi Ta Cizona indai zaki Huce kuma ki biyoni mu koma Gidanmu.."Yafada yana Mikewa Kamar zai kamota Tayi Saurin Ja baya Tana wani irin kuka Kura mata ido Yayi kafin ya mika mata Hannu yana Fadin"Taho...Taho Firstlove don karki kiki Tahowa gareni..Taho mu koma Gidanmu..Na Yarda Muna Zuwa Gidanmu ki kulle ni acikin Dakina kiyi ta Dukana Har sai kin Huce indai zaki Barni kuma Ki zauna dani na yarda na amince.."
Yake Fada kamar yayi mata kuka,Tana Kallonsa Tana ja da Baya Cikin Kuka Da Tsausayinsa Take Fadin"Aah....Bazan iya ba..ba zan iya ba.."Tafada Lokaci Daya tana Juyawa Ta Bude Kofar Tiolet ta Fada da Sauri ya Bita sai dai yayi Rashin Sa"a Ta Riga ta Saka Makulli Jikin Kofan ya tsaya yana ta kwalamai Kira tamai Banza ta Sulale nan Kasan Tiolet din Tana sakin kukanta Bazata iya Binsa ba Ba saboda Laifinsa ba sai domin Umma uwa wacce Tayi mata Dukkan Hallarcin Duniya bazata iya watsa mata kasa acikin Idanuwanta ba.
Tana Jinsa ya gama Kiran Nata da Buga Kofar Ya Taka ya Fice Kuka ta kara sakawa Tana Jin kamar ta Bude Kofar ta Bishi sai ba Hali,Kukanta tayi ta Sha abunta Kuka ne na Soyayyah kauna da kuma yanke kaunar duk Lokaci Daya.
Shi Kuma zain yana Fita Cikin Wani irin kasala ya Fara Taku zai bar Falon,Yaji Kiran Nene Daga Bayansa ya waigo Cikin Saurin Basar da yanayinsa Kura mai Ido Nene Taayi kafin Tace"Me ya sameka..?
Yana Shafa kafansa yace"Bakomai Nene..na shigo kina Kitchen.."Nene ta kada kai Tana Fadin"Eh...Naga Zaka Fita baka Shiga ka Duba yarinyar nan ba.."Cikin yamutsa Fuska yace"Wata yarinya kenan Nene..?
Cikin Takaichi Nene Ta mai Dakuwa Tana Fadin"Bansani ba...Toh wacce ka Kakabamana Dole mana Ai kana sane jiya iyayenta suka kawo ta.."Sosa keya yayi yana Fadin"Nene don Allah kyaleta..ina da aiki asibiti Na Tafi.."Baki sake take binsa da kallo Har ya Fice bata samu zarafin mgana ba sai da ya Fita kana Ta kada kai Tana Fadin"Uhmm..!
Nene bata koma Dakinta ba sai da Ta gama Kulla Duka Tuwonta cikin leda ta saka Cikin Wata katuwar Kula,Jin ana ta Kira kiran sallah yasa ta koma Dakinta ta watsa Ruwa Tayi sallah sai taga Zaina na sallah sai Lokacin ma ta iya Tunawa da ita Kada kawai tayi ta Shiga Tiolet tayi wanka Koda ta Fito Zaina ta bar Dakin Nene ta Murmusa Tana Fadin"Ta gudu Dakin uwarta kenan.!
Umma kuwa sai da Zaina ta koma Dakin kana ta Tashi kan ya Saukar mata Ta Shiga ta Dauro alwala tazo Tayi sallah bayan Ta Idar ne ta Zura ma Zaina ido ganin Tana ta wani Dukar dakai kuma Fuskarta ta kumbura kamar tayi kuka Cikin Mamaki tace"Meke damunki..?
Da Sauri
Zaina Tace"Ba...Bakomai Umma.."Kuri Umma Tayi mata da ido Tana Nazartanta kafin ta mike tana Fadin"Ke dai kika sani..In ma Kukan nace zan rabaku ne Wlh sai dai kiyi tayi har Hawayenki ya kare bazaki Koma gidansa ba.."
Daga Haka Umma ta Sabule Hijabinta ta Fice ta bar Zaina na Kokarin maida Hawayenta acikin Ranta Tana Tunanin da Umma ta gansu yau ai da ta kade har ganyenta.
*****
*Bayan Sati Daya..*!
Haka abubuwan sukayi ta Faruwa,Acikin sati Dayan bangaran Dina kuwa iskancinta sai Karuwa yake yi kayanta Data Zube sai dai Nene ta saka Zainab ta gyara mata ta Shiryamata kowanne ta ijiye abangaransa,Banda Nene kuma bamai Biye mata ballatana ya san da zamanta Itama Dinar bata Fitowa kullum Tana Daki Taci mai kyau tasha mai kyau sai Abunda ta Zaba shi Take ci Nene ta Daure mata Gindi Bangaran Umma kuwa basu kara ma Haduwa ba kuma kafarta bai Taka Dakin ba ballatana Abba Da bama yasan ganinta Ballatana mganarta Ragamarta komai yana Hannun Nene ne Shi Kanshi Uban gayyah bai Tana Zuwa Inda Take ba,itama Dinar bata Damu ba Saboda Zakiya tace ta bashi Lokaci Zai Dawo gareta.
Dina Tana waya da Daddyta da Kuma Hajiya Maimu wacce ta koma Sudan kuma Tayi ma mahaifiyarsu bayanin komai har mgana sunyi da Dinar ta waya ta kara yi mata Fada da Nasiha Wanda b
ai wai Domin Dina ta Jita bane Yadai Shiga kawai ya Fita,Hajiya Batula kuwa bata Taba Kiranta ba itana ba Damuwa Tayi da ita ba Wayarta Daga Daddy sai Hajiya Maimun sai Zakiya take Doguwar mgana Dasu bayan su Bata da wannan kwaramiyan sai dai Shiga Kafafen yada Labarai Tana Chart dinta Hankalinta kwance Babu Abunda ya Shalleta Nene Bata Taba ganin inda Dan Shege ke zama ado ba sai Wajen Dina Alfahari Take da wannan Cikin Jikin nata wanda Allah ya Taimaketa Bai sakata Laulayi Sosai yanzu Damuwar Dina Daya Rashin sanin makomar Auran Zaina da zain kuma gashi bata ma Jin Motsinta acikin Gidan Fargavanta Daya kada ace Ta koma Gidan Zain dinta wanda bata Fatan haka Zakiya ce ta Lallashe da cewa ta bi komai a Hankali kuskuran kadan Zatayi zata Lalata Duka plan dinsu ta bari zata samu Lokaci Tazo koma miye Sai ta ganoshi kafin Tatafi da wannan mganar ta Saurara da har taso Ta Tambayi Nene Kan Zaina sai kuma Ta Fasa Tunda Zakiya ta kwabeta.