Sashe 17
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sun Samu Hutu mai Tsawo Wajen Watansu Hudu agida kana suka koma Wannan karon ba Dawowa sai sun kamallah karatunsu,Wannan karon ma Halima Tasha kuka ammh ya Lallasheta Tare da mata alkawarin Daya Dawo za"a Daura musu Aure Duk inda zashi Sai Su Rika Tafiya,Sun koma da kwana Biyu Itama Dina ta Dawo Domin Taki yarda Ta koma Saboda Zain bai koma ba Kuma ahakan ma yana Zare jiki ya bita chan kano su lalacewarsu sai yayi karyan yana gidan Baban Kaduna ko Gidansu Haddir wanda Har suka koma basu samu wani Fahimtar juna ba sama sama.
Tunda suka koma Suka maida Hankali ga karatunsu ganin Abun yazo ganganra,Bamgaran Halima kuwa suna mgana Lokaci bayan Lokaci Game da Birthday Dinsa Ita da Nenensa basa manta Wannan Ranar ko bai kunna Wayarsa ba zai zo ya Samu Sakonninsu na Tayashi Murna Achan Gida kuma su Taru Su Tayashi Murna Suna Cikin Shekara na Shida a London ne Halima da Zafeera suka Shiga Catering School and Snack kuma Shima sai da ta gayamai ya amince kana ta Shiga Na wata uku ne suka gama aka yayesu Bayan an Basu Takardan gamawa.
Sai da suka Shekara Bakwai a London kana Suka Tattaro suka Dawo bayan sun kamallah karatunsu Duka Iyayen nasu Sunje musu Murnan gamawa Alhaji Tsoho me kadai da Hajiya mama Basu zamu zuwa ba ammh Baban Kaduna da Mommy iklima Sai Dadyn Abuja da Mama Safiya Umma ce kadai batazo ba Tana Gida Nene ce Gaba Gaba da Abba sai Zareena Wacce Har ta gama karatunta Tayi Bautar kasa ta samu aiki a Gidan Radion Bauchi Sai Zafeera da Halima da Umar Faruq,sai Sadiq babba bai zo ba yana Makarantar Chan Univesrty of Ibadan,Hatta Da Inma Hannatu Taje London Inna Rukayyah ce bata samu Zuwa ba.
Wannan Shine karo na Farko Da Dina Taga Zaina ido Ido ta kuma Shaida Irin kaunar da zain yake Fadin yana mata ta ganin ma Idamuwanta Tun da ya samu Tarin kyauttukan kan Hazakarsa da Kokarinsa Duk inda ya saka kafa Zainarsa tana Gefensa baya Yarda Hannunta ya Rabu da Hannunshi Gabadaya kyauttukansa Ita ke Rikemai kowa kuma ya ga Zainar Zain wanda suka Dade suna Jin Labarinta Dina Tayi Bakinciki ganin aranar Zain yama manta da ita ganin yan"uwansa da Halima Wacce ta kara Ninka Tsanan Data ke mata,Zain bai Tuna da Dina ba Sai bayan komai ya kamallah Da Daddare kana ya Saci Jiki yaje Gidanta Bata barshi ya Fito ba Sai da ta Hillaceshi suka aikata Haramun kana ta barshi ya Dawo Sunyi sallama Tunda gobe da Safe zasu koma Gida da Iyayensu,tayi tayi Zain yayi mata alkawarin zai Aureta ammh yaki Kalma Daya yake gayamata Bata ga Matarsa bace Shi Daman bai Taba Cewa yana Sonta ba wannan Harkan ce ta Hadasu kuma Ita ta Nuna tana Ra"ayi Shiyasa Har suka kawo iwar Haka,sallam nasu dai ba wani Dadi Tana kuka tana komai ya Tafi ya barta koda ya Dawo Iyayensa da Ita kanta zainar nashi Tana Ta Nemansa Ba"a ganshi ba sai yayi karya Dayaje sallaman Wasu abokansa ne,Kowa ya
yarda banda Haddir wanda ya kalleshi kawai Shi kuma ya Banka mai Harara nan ya Ja Hannun Zaina suka Kebe Gefe suna ta Hiransu Cikin So da kaunar junansu.
*Comments*
*Share and Vote..*
*Shakira...*
*Intelligent writer"s asso..*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
"Shekara Daya Zain da Haddir suka yi a Bauchi Suna housemanship Dinsu a asibitin Dr.Saulawa Wanda Dama Dole alhakin komai na asibitin kansu zai koma,Gaskiya sun yi kokari Sosai sai yabama Kokarinsu yake ashekara Dayan da sukayi Sun bada gudummuwa Sosai Wanda ya kara Farantama Alhaji Tsoho rai Wanda Yaji ko Cikinsu ba"a samu Wanda ya Karancin Bangaran kwakwalwa ba akallah ya samu Wadanda Suka karancin Bangarorin da zasu Taimaki Talakawa Wato Yara da kuma Mata.
Bayan sunyi Shekara Daya Suna Internship Dinsu Sai kowannensu ya Tafi Yin Course akan Abunda ya karanta na Shekaru Biyu Zain Wata Medicine School ya Tafi Dake Garin Mumbai Shi kuma Haddir ya Tafi Cyprus,wanman karon Iyayensu sunyi mamakin Yadda Suka Raba Wajen karatun nasu ammh Dalilin bamai jin kansu ba Wanda ya Matsa sai yaji Dalili ko Zamansu na Shekara Daya ba wata Jituwa suka samu ba Duk da Tun Suna London Suna Gabda gamawa Zain yayi ma Haddir alkawarin Insha Allahu in suka koma Gida ya Daina Duka Abubuwan da yakeyi Shi kuma Haddir din yana Fatan Haka toh koda suka Dawo Kunsan Bambamcin Ra"ayi Da kuma Yadda Shi Haddir din ko Fita zain yayi sai ya Dora Zargin wajen Wata yaje sukayi Shashancinsu sai Suna yawan Fada da Samun Matsala Dalilin Dayaasa Haddir ya bar Zama Gidan Abba Usman kenan ya Koma Gidan Alhaji Tsoho da kwana Sai dai su Hadu da Zain a Asibiti kowa ya kalli Juna Su Dauke kai kamar ba Aminan Juna Ba Wadanda suka Tashi Tare Koda Abba Usman ya Farga da Barin Haddir Gidansa Har Gidan Alhaji Tsoho ya Bisa ga Shi ga Hajiya Mama ga Alhaji Tsohon Ga Haddir din ya Tambayeshi ko anyi mai Wani Abu ne..?
Domin Tun yana Yaro Shi ya Rikesa har ya kawo Girmansa Bai Taba ganin Sun Raba Wajen kwana da Zain ba sai yanzu da Girma ya kamasu ko Sun samu matsala ne Tun da yasan Halin Zain din da saurin Fusata,Ammh sai Haddir din yaki yarda yace komai Ya nuna ma Iyayansa kawai yana Sha"awar zama agidan Alhaji Tsohon Tunda ko da Zain Da Zareena Tun Suna yara nan Gidan Alhaji Tsohon kamar gidansu ne sai Hajiya Mama Ta gaji da Kirniyansu ta Kadasu Gida da Haka ya Kashe bakin kowa ammh bawai Domin sun yarba ba Sai Domin Daga Zain din Har Haddir din sunki basu Damar Fahimtar wani yasa suka Fita Batunsu Suna Tunanin koma Miye Chan Tsakaninsu ne.
Dan zaman da Zain Yayi agida kafin Tafiyarsa Mumbai ya Tada Tsiyan sai an Daura mai Aure da Zainarsa Domin alokacin Da Ita da Zafeera Suna Cikin Shekarunsu na Sha bakwai kenan a Duniya Har da Umar Faruq,Duk da Zafeera tafini Girman Jiki ni na Fita Tsawo Da kuma Cikar Hallitan Ya Mace,Kuguna da Kirjina Tun ban kai Haka ba Kuguna da Kirjina yake aciki in ka kalleni zaka Fahimci Allah yayi Mace anan Wajen Allah ya sani ni Ba Fara bace kuma ba wata Chan mai kyau ba ammh kuma in da Tsarina Fuskata Daidai Misali ,Zafeera ce Fara ni kuma Bakin Fatar Mahaifina na Dauko Inji Goggo Halima Wanda Bansansu ba sai dai a Hoto Tabbas dana Biyo Hasken Fatan Mahaifiyata ko Zafeera bazata Nuna min Haske ba.
Ina da Sanyin Hali da kunya da kwaici Wanda Umman ke Fadamin Duka Hallayan Mahaifiya tace na Dauko,Zaman Zain agida yasa ganin yadda na koma sai ya Fara Kafa min Dokokin Rashin Fita Saka Hijabi da dai Sauransu Daga makarantar Boko sai Islamiya kadai yake yarda naje sai Kuwa Gidan Alhaji Tsoho,Da muka samu Hutun makaranta naje Abba Ya barni Tafiya Gaga Wajen Dangin iyayena Musamman ma Goggo Halima Wacce koda wani Lokaci Tana Zuwa Dubani ita nake gani kamar Uwa gareni Dakyar Zain ya yarda yabarni naje Da yace na Jira Weekend yakai ni ya Dawo Dani sai da Umma ta Hadashi da Abba yamai Fata Fata kana ya yarda ya barni na Tafi ammh Ko Sallama bai yarda Munyi dashi ba yana Fushi ya Fita Zuwa asibiti kuma nayi ta Kiransa awayar Nene Tunda ya Dauka Yaji muryata ya kashe Nayi ta Kira bai Daga ba Zafeera tace Zata Rakani Tare muka Tafi Da ita.
Kwanamu Goma agarin gada a gidan Goggo Halima muna Shan na kauye,Mu zazzaga Gidajen yan"uwa da abokan arziki Sai mamakin Girmama Suke da yarda na Zama Cikin Hakane Wani Abokin Wasa na ya ganni yace yana Sona Hisham Wanda Yake karatu a Usman Dan Fodiyo University Sokoto yana Shekaran Karshe Lokacin Daya Tunkare ni da Mganar na Nuna mai Ni ina da Mijina yaki yarda Har Sai da ya Danganta da Goggo Halima yana mata magiya kan Shifa Da gaske sona yake Goggo Halima batayi kasa a Gwiwa ba ta gayamai Gaskiyan Cewa Ina da Mijin da Zan Aura Tunkafin na Fito Duniya kuma yana nan yana Jirana Da wannan mganar Goggo Ta Sahalemin Hisham Bayan Shi ma na samu Haren Haren Wasu Samarin Da Dama Nida Zafeera wannan Dalilin yasa muka Dawo kawai ba Shiri Saboda Sanin Halin Zain da Kishi,gashi ma yana Fushi da ita bai nemeta ko ta Wayar Goggo Halima ba Tunda suka zo Har suka koma.
Bayan mun koma Zafeera ta Rariyan Baki Taje tana Ba Su Umma da Nene labarin Abunda ya Faru a Gada karaf ya Fada kunnan Zain Ranar kuwa Yayi ta Bala"in ya kuma Tafi Gidan Alhaji Tsoho ya zauna mai kan Shifa Sai an Daura mai Aure da Matarsa,Dakyar Alhaji Tsoho ya Lallashe da Cewa ya bari Yaga Duka Iyayen nashi Suyi mgana Abunda suka yanke Shikenan Da Haka ya Hakura ya bar mganar,Bayan kwana Biyu Alhaji Tsoho ya Tara Duka Ya"yansa Dama suna Taruwa Duk bayan Wata Biyu Domin Tattauna Abunda ya Shafesu ya sako Mganar Zain da Bukatarsa Tun kafin ma Kowa yace komai Baban Kaduna yace bazai yuyuba Duka Duk
a nawa Zain din yake Shekarunsa fa 27 ne Karatunsa ma bai gama ba meya Tara mai ya ajiye..?
Nan fa ya Fara Fadan Yace zai samu Zain din Maza ya bar wannan mganar Karatu zasu koma Dukkansu Shida Haddir din su kara Daukan Cos kan Abunda kowannensu ya karanta Jin haka yasa kowa yayi Na"am da mganarsa Shi da kanshi ya samu Zain din yamai Fata Fata kana ya Shiga Taitayinsa ya kuma ce in yasa Tsiya bazai Auri Halimar ba sai ta Gama Digree jin haka yasa ya bar mganar sanin Halin Baba kaduna kaifi Daya ne,Zareena da Haddir sai Dariya suke ganin yadda Zain din yazama Abun Tsausayi Sai Laifin ya Shafi Harda ita Zainar nasa Wajen Sati ya Dauka baya mata mgana ko Tayi mai mgana sai ya Dauke kanta wai Takan yace ta samu Abba tace itama Tana son ayi musu Aure yanzu Tace bazata iya ba Shikenan Fushin ya Shafeta Dakyar ta Lallasoshi ya Hakura aka wuce Wajen.