Sashe 16
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kamallah karatun Dina amatakin Secondary University of Lagos Dina ta Fara ammh ganin Kokarinta da Hazakarta Yasa Mahaifinta ya Dauketa Daga nan ya kaita London Domin Tayi Karatunta achan Ita kuma da Kanta Dinar Ta zabi Bangaran Likitan mata a fanni da zata karanta Duk wanda ya ganta Sai ya san cewa Dina yar gatace ta gaba da Baya Domin Gida sunan gida Mahaifinta ya Siyamata ya Zube mata ababen Jin Dadin Rayuwa Gata kyakyawa Son kowa kin Wanda ya Rasa Da wannan kyan nata Take jan Hankalin da yawan Maza da mata zuwa gareta Duk da Iya Rumguman Namiji da kissing Abunda dai ba"a Rassa ba Ammh bata Taba jin zata iya bama Wani Martabanta ba sai Haduwarta da zain wanda Taji zata iya Bashi komai saboda Son shi da Allah ya Dora mata.
Tun Shigowarta makaranta ta Fara Sanin Labarin kwazon zain da kuma Kokarinsa sai dai bata maida kai akansa Ba Tunda Itama Tana Ji da kanta ammh Sai kuma ta kasa Saboda kowa Tadinsa yake Duk da yana Gabanta Sai da ta Shekara a makarantar kana Tataba ganin Zain Ranar da Ta Fara ganinsa Wajen Buga Table Tinnes ta Raina kanta Domin akaron Farko,Ta Raina kanta Saboda ganin Haduwar Zain da kuma yadda komai nashi ya Tafi da Imaninta Bata Tunkareshi ba Saboda Itama Tana ji da kanta sai dai kuma ta kasa Sukuni da Tunaninsa Abu kamar wasa ya Zama gaske karfi da yaji Zain ya kaasa bace ma Dina acikin Zuciyarta da Haka ta Fara Neman saninsa Dayake Tana da kudi Cikin Lokaci kalan Ta samu Labarinsa Garinsa da kuma Abunda yake karanta da kuma Wasu Daga Cikin Hallayarsa ta Hannun Wani Saifkhan wani abokinsa Dan Indiya ne Wanda Yake ta Shigema Dina Saboda yana Sonta ita kuma sai Tayi amfani da wannan Damar tasan komai game da Zain din Harda Neman matansa Hatta da Labarin Haddir ta samu.
Jin Labarin yana Harkan Mata sai Ranta ya baci kishi ya kamata Da Farko Taso ta kyaleshi Sai kuma ta kasa Dole ta Nemi yadda suka Fara Haduwa da Zain din Ta Hanyar abokinsa Saifkhan,wanda Taje da Niyyar wani karatu ya Shige mata Duhu ya koyamata Ganin Farko da Zain yayi ma Dina yaji Kyanta da komai nata ya Burgesa Cikin Lokaci ya Saki Jiki Da Ita Har ta Fara sanin Wasu Sirrinkan nashi Ciki kuwa Harda Labarin Zainarsa Wanda Tun alokacin Dina Taji ta Tsaneta Saboda Ko karatunsa Zain baima Maimaici kamar Mganar Wannan yarinyar.
Haddir Rana Tsaka yaga Kawance da Wata Shakuwa ta Sarke Tsakanin Zain da Dina Wanda Tun ganin Farko da yayi ma Dina tazo gidan da Suke zaune yaji batamai ba Domin Daga ganinta Bata da Wani Cikakken Tarbiya Da yayima Zain mgana akan ya Rabu da ita sai da sukayi Wani gagarumin Fada da suka kusa Sati basa mgana Sai Daga baya suka Shirya Ganin baya son Ana mai mganar kan Dina sai Haddir din ya Tattarasu kawai ya Watsar Ita kanta Dina Tasan Haddir baya yinta Domin ko Gaisheshi Take Dakyar yake amsawa yana wani Cin mgani Har Zain din Tataba mq mgana kan Shi Dan"uwanshi bai son Wayewa bane..?
Ya takura kansa Shi kadai Dariya yayi mata yana Fadin Haka yake Tun muna Yara Haka yake baida Hayaniya Bazaki iya Chanzashi ba Daga haka Itama ta Fita Batunsa ta Dinga Jan Zain din ajiki Domin Ta Rabashi da Hulda Da Sauran mata.
Zain Shi ya Fara sanin Dina a Ya mace,Kuma Bashi ya Roketa ba Ita da kanta Ta bashi Saboda ta kamashi da Wata Budurwann Shashancinsa Ta koreta Bayan Tatafi sai ya Fara mata Fadan Bayason Haka Data koreta zata Bashi Abunda wanchan zata Bashi ne,Ita kuma saboda Lokacin Tagama mutuwan a kansa Tana Jin zata iya komai akansa kawai batare da wani Nadama ba ta bashi kanta Tun kuma daga wannan Lokacin su ka koma suka kulle kamar mata da Miji,Dayake shi Zain yasan kanshi Da Condom yake amfani Da Dina Tamai mgana sai yace Mata Tana so ya kwasan ma Firstlove dinsa Cuta ne..?
Ita kadai ce Yake so Duk Duniya Shiyasa bayason yayi Abunda Zai Bata mata Rayuwa Ranar sai da sukayi Kaca kaca da Zain a Kan Zainarsa Ta Shareshi shima ya Shareta Ammh Daga Baya ita Ta Nemeshi kana Suka Shirya Domin Bazata iya Jurewa ba Kalaman Zain sun fi komai kona mata Rai Dayace mata Halima ce kadai yake ma Sona Na Hakika Sauran matan kuma Da Taga yana Harka dasu Sha"awarsu kawai yake Da Tace mai Harda ita Kai Tsaye yace Kwarai Tana Cikinsu Wannan Dalilin yasa Ta kara Tsanar Zaimah Din Tun ma bata Taba ganinta ba,ta kuma gane in Tana Son Zama da Zain Dole ta Daina Nuna bata kaunar Halima in kuma ba Haka zai iya Rabuwa da ita akanta.
Koda Haddir ya Farga da irin Kullewan Zain da Dina yaji Takaichi Yayi ta ma Zain Fadan meyasa yake Kokarin Sauya kansa,ya manta da iyayensu da Abunda suka Turosu suyi..?
Yaya Halimar tashi zataji in Tasan Abunda yakai aikatawa zata yadda ta Aureshi kuwa..?
Wannan kalaman na Haddir sunsa Zain ya Dawo Daga Hayyacinsa har yayi kokarin yakice komai Hatta ko da Dinan yace Rabuwarsu tazo Saboda Halimarsa Bayaso ta Samu Raunin Zuciya in Taji Abunda yake aikata mata na cin Amana Anyi Haka ba Dadewa suka samu Dogon Hutu suka Dawo Nageria wanda ko Sallama bai iya ma Dinar ba Sai Bayan Tafiyarsu Taji Labari alokacin Idanuwanta ya Rufe Basu samu Hutu ba su itama Ta Tattaro ta Dawo Gida Saboda Tayi Shiri Sosai kan Zain Domin bata Fara Sonshi Domin Ta Daina ba alokacin Daya Nuna baya son Harka da ita,ita alokacin Take Kara Jin Dadin Harka.
Tana Komawa Gida Babanta bai Tsaya Tambayanta meya Dawo da Ita ba Itama bata Tsaya mai Bayani ba Tunda Alokacin Siyasa Tayi zabi Har yana matsayin House af Rep na kano alokacin ba Zama Tana Dawowa Taje ta Nemi Wata kawarta Zakiya Nuhu Wacce sukayi Makaranta Tare a Frine Collage Kawancensu ya samu asali ne Tunda kaf Hallayansu yazo Daya na Rashin ji da kuma Rashin ishashiyar Tarbiya Itama Zakiya Bata da Uwa Hannun Muguwar Kishiyar uwa Tatashi Shiyasa batajin Mgana Ita Taje har Chan Zaria inda Zakiyan take chan Tana karatunta,Ta sameta ta Zayyane mata komai ita kuma ta Dauketa Ta kaita Hanyar kaduna Wajen wani malami Dayake mata aiki kan Samarinta Tana Juyasu yayi mata aiki kan Zain akan komai Runtsi bazai Taba Rabuwa da ita kuma Kuma Tana so ya Daina Son kowacce mace da Sha"awarta sai Ita Malamin ya gayamusu zasu yi Nasara ammh Akwai Wani Taurari Dake Tare da Taurarin Shi zain din Yana da Karfi kuma yaga Aurattaya Tsakaninsu Toh Ita din bazai Taba Daina sonta ba kuma Ita Din Tana Daga Cikin kaddaransa Ko bai Fadi Suna ba Tasan kowacece Halima ce Zainarsa.
Malamin ya gayamusu zatayi Nasaran Rabashi da Sha"awar kowacce mace,zai Dawo nata ita kadai kuma Bazai iya Rabuwa da Ita sai dai kuma a Tarrayansu yaga Duhu Sosai,Kuma Zasu yi Aure da Juna bayan ya Auri Wacce yake so Sai dai yaga Tashin Hankali Soaai da Turniki acikin lamarin Dina ta yadda da komai Da malamin yace daga Haka suka Zubemai kudi suka Tafi akan cewa Zain din da kansa zai Nemeta Su sasanta.
Dawowarsu Zain Lokacin Halima Tana Cikin Shekaranta na Sha uku ne Ta Fara zama Budurwa Tunda Har ta Fara Kirgan Dangi,Zain yayi matukar murna ganin yadda Zainarsa ta kara Girma sai dai yayi ma Su Umma Korafin Zafeera tafi Zainarsa Kiba ita sai Tsaho Yana ta Kunci wai basa kula mai da Ita,Sudai sai Dariya suke mai Ita kuma alokacin Ta Fara Fahimtar komai sai ta koma Jin kunyar Zain din Duk da Tafi kowa Dokin Dawowarsa .
Lura Da hakan da yayi sai ya Fara Janta ajiki Sosai yana kara nuna mata Salon Soyayyarsa Wanda Daman itama Dashi ta Bude ido Tsaraba kuwa Rabi da kwata nata ne kantin London sun Shaida Haka Domin Tun Farkon zuwansu Duk Abunda ya gani sai yace zai ma Zainarsa kyau sai ya Siyamata Zafira nata Jin Haushi ita kayanta kadan ne Ita kuwa Halima sai murna Take tana musu gwalo Ita da Faruq.
Sun Dawowa ba Dadewa Zareena ta Dawo Gida Hutu da kuma zata Tsaya tayi Wata Shiga agidan Radiom Bauchi Saboda koyon makaman aiki Murna Wajensu ba'a mgana sai Gida ya Sake Rudewa Duk da Tunda Suka Dawo Gidan Alhaji Tsoho Suke yada Zango Kafa Tayi Dadi yanzu baya zuwa Ko"ina Kafafun sun gaza Don ma Hutu da Jin Dadin Suna Tare dashi Zareena ta Dawo ba Dadewa Zain yabi Haddir suka Tafi Abuja kwamansu uku da Zuwa zain ya kasa Jurewa ya Nemi Dina sai da taga mai Wulaknci kana Tace mai Tana kano Haddir bai san ina Zain yake Saurin zuwa ba Suda sukayi Niyyar yin Sati kafin su Tafi ammh Zain yaki zama Yace zai Fara Tafiya Haddir din yazo Daga Baya Da Haka ya Barsa a Abuja yaje Kano wajen Dina Chan ya karishe mata Kwana Hudun acikn gidansu da Hajiya batula ta Yi mgana sai tace abokinta ne bata Damu ba nan sukayi ta Shedancinsu Babu Wanda ya Damu Dasu,har kuma ya Tafi Basu Hadu da Mahaifin Dina ba wai yana Abuja.
Koda ya koma Bauchi ya iske Haddir ya Dawo Daya Turkeshi yana Tambayansa Bai iya karya ba ballantana Rike Sirri ba,sai kawai ya gayamai Wajen Dina yaje..Ranar Sai da Suka kusa Dambe da Haddir Daga Karshe akayi Rabuwan Baram Baram Washegari kuma Haddir din ya Hada kayanshi ya koma Abuja Wajen iyayensa Bakuma wanda yasan Abunda ya Faru Tunda Haddir din bai gayama kowa ba Shi ma Zain din Ammh Su Umma sunyi mamakin Abunda yasa Daga Dawowan Haddir Jiya Jiya kuma Gari na Wayewa yace musu zai koma Zareena Tayi Tambayan Duniyan Yaki gayamata komai saboda ya Riga yayi alkawarin zai Cigaba da Rufama Zain wannan Sirrin Har Abada ba wanda zai ji Sai dai yana Fatan ya Daina Abubuwan Dayake yi kada Bacin Rana tazo Ranar da kuma zai yi Nadaman Abubuwan da yake yi.