Sashe 6
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana Tsaye yana kallonta har ta gama Kafin yace"Hmm
Kedai kawai kina so kice zaki je Kiga Umman Zareena kawai malama.."Tana Dariya Lokaci Daya Tana Daukan key Din Motarta Take Fadin"Eh mana ai ban yi karya ba nayi kewar Uwata...Allah Sarki yar"uwata Zafeera Firstlove yaushe zamu Kano ne gidan Inna Rukayyah Rabona da zuwa Tun kafin Auranmu."
Yana Shirin Barin Dakin Lokaci Daya Yake Fadin'"Ba Rana bq wata....ki Fito mu Tafi ko na barki ne ni na Tafi na Makara nima.."?Yafada yana Duba agogon Fatan Dayake Hannunsa.
Wani bakin Flat din Takalmi ta Dauko ta saka Tana Fadin"Mu je na gama..Plz Firstlove Fara Daukan mun Cake din chan muje..."Kada kawai kawai yayi ya Fita Itama ta biyo bayansa,Gidan Bedroom Uku ne sai Falo sai kitchen,Saman Dining yaga Cake din ya Dauka ya Fice itama ta biyo bayansa.
Aharaban Gidan ta ganshi Suna gaisawa da Tanimu maigadi yana Ganinta ya Hau washe baki Tana Fadin'Barka da Fitowa Matar Dakta..Gimbiya Tauraruwa agidan Dakta..Allah yaja zamaninkk Dade kiyi karko Irin na Dabino Bari nayi addu"an dana Saba Allah ya Tsare gabanki da bayanki Gimbiya agidan Dakta...Allah ya albarkaci Rayuwarki Allah kuma yasa kada Dakta yayi miki Kishiya Ku zauna ahaka Mutu ka Raba.."yafada yana yar Dariya karamin Tsaki kawai Zain yaja yana Fadin"In ka gama Surutun naka Sai ka Bude mana Get zamu Fita ne..!
Daga Haka ya wuce Halima ce ta Tsaya Suna gaisawa Lokaci Daya Tana Fadin"Tanimu kenan Kai da baka gajiya..?
Ameen ya Allah.Nagode.."Take fada tana Zaro 1k Daga Cikin Jakarta ta mikamai Tana Fadin"Gashi Tanimu ka Siya wani Abu kaci yau Bazan dawo Gida da Wuri ba.."Har Kasa ya Duka ya karba yana Fadin"Allah ya Kareki..Allah ya Daga Darajanki..Allah yayi Riko da Hannayenki Allah ya Tsone idanuwan Matan Bariki akan Dakta Domin kinsan Yan matan wannan zamanin sai addu"a kada wata ta Makalema Dakta mu Shiga uku.."Dariya ta kama Halima Ta Murmusa tana Fadin"Toh nagode Tanimu ka kula..Sai mun Dawo.."
Ya Bisu da Allah ya kiyaye Hanya kamar yayi mata Sujjuda Saboda Godiya Zain ne Dake chan Gefe Jikin Motan Halima ya Daga Murya yana Fadin"Don Allah Tanimu ka Bude mana Get Haba..Chai Chai bakinka baya gajiya Sai kace Zafeeran Umman da Take kama da parrot wajen mgana.."Yafada Daidai sanda Halima ta Kariso Kusa Dashi Mikata Cake dinta yayi yana Fadin"Kinga karbi Abunki..Zan makara Tunda ke kin Tsaya biyema Shirmen Tanimu..".
Karba Tayi Lokaci Daya Tana Fadin"Afuwan Firstlove...Kasan Halin Tanimu baya gajiya..Ka wuce kawai Allah ya bada Sa"a sai munyi waya..".Tafada Lokaci Daya tana Rumgumeshi Shima Rumgumeta yayi na Dan Wani Lokaci kafin su saki Juna Kallonta yayi yana Fadin"Take Care For u Self for me kinji ko..?
Kai ta kada tana Fadin"U too..."Ita ta Budemai Motar ya Shiga Ta Rufemai Ya Tada Motan kenan tana Tsaye tana kallonsa ya leko bayan ya Sauke Glasa yana Fadin"Nima zan Fara Biyawa ta Gaida Nagaida Neneta Kafin wata ta Rigamu zuwa Ehe..."Yafada Har da Murdamata baki Kansa ta Tallafa Bayan ta Zura Hannunta Cikin Motan Tana Fadin"Kai ko..?
Zaka sani ne Jealousing Firstlove ko..?
Dariya yake mata kafin ya Daga mata Hannu itama ta Daga mai Kaucewa tayi yayi Riverse ya Danna Hon Da Sauri Tanimu ya wangalemai Get ya Fice da Sauri Halima na Dagamai Hannu Tanimu na Faman mai addu"an Dawowa lafiya.
Yana Fita itama ta Bude bayan Motanta ta saka Cake din Ta koma Bagaran mai zaman Banza ta Ijiye Jakarta da Littafinta kana ta koma Bangaran Direba ta Bude ta Shiga Ta Zauna ta saka Site Belt Lokaci Daya tana karanto addu"an Matafiya kafin tayi ma Motar key tayi Riverse Ta Danna Hon Dama Tanimu bai kulle Get din ba,Ta Sulala ta Fice Tanimun na Faman Fadin Adawo Lafiya Gimbiyan Dakta tana Mirmishi Take Fadin..
"Ameen Ya Allah Tanimu...Ina Jin Dadin Sunanan Gimbiyar Dakta.."Ta fada Lokaci Daya Tana Mirmishi kafin ta Daidaita Motarta Saman kwalta ta Saki Gudu Sai ATBU BAUCHI inda take Karatunta na B.SC.
Mathemathics...!
*Masha Alhamdulillah...Hakika Naga yadda kuka karbi wannan Labarin ina matukar Godiya Yanzu aka Fara wasan bama muce komai ba a kafcen sai mun Shiga Labarin Sosai Allah ya Taimakemu Ameen*
*Comment*
*Share*
*Vote*
*Shakira...*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
*ina ta samun kiran Waya Da DM cewa wasu basu iya Pronaucing din sunan Littafin nan,wasu ma sun Dauka wani yare ne..?ZAIN sunan Zainullahi ne ZAINA kuma Sunan Halima ne sai na Hadasu Waje Daya suka Bada ZAINAZAIN....*
*Area:GRA..*
A bakin kofar wani Tamgamemen Get ya Tsaya yana Zuba Hon Cikin Abunda bai Fi Minti Goma ba aka Wangalemai Get din Lokaci Daya ya Sulala Ciki Zuwa parking Space.
Tun kafin ya Gama Daidaita Zaman Motar Nashi Daga chan Haraban Gidan ta Gefe ya Hangi Saudart da Junior Suna Buga Ball,mamaki ganinsu agida ya kamashi,Tunda yau Ranar School ce Kashe Motar yayi ya Fito Yana Gyara zaman Caot Din Jikinsa Lokaci Daya yana Duba agogon Fatan Dake Hannunsa Pass 8.
Da Baba Megadi suka Fara gaisawa kafin kai Tsaye ya Fara Taku Zuwa Kofar da zai sadashi da ainihin Babban Falon Gidansu Motar Abba yagani da Direbansa yana Tsaye yana Jiransa alamun Shima yau bai Fita da Wuri ba,Barayin su Saudart ya kallah bama su Lura dashi ba ganin Haka yasa ya Dakata ya kwalama Junior kira.
Waigowa Sukayi Duka Atare Jin Muryansa da Sauri suka kwashi Gudu Zuwa Wajensa Atare suka Hada Baki Suna Fadin"Sannu da zuwa Yaya Dacta..And Happy Birthday.."
Suka Fada Suna Mirmishi Yara ne Masu kama da Zain kamar an Tsaga kara Barin ma mace Saudart yar Shekara Goma Sha Uku a Duniya yayinda Junoir yake dan Shekara Tara aduniya Cikin mamaki da Mirmishi yake kallonsu Kafin ya Dafa kawunansu,yana Fadin"Kai...Waya gayamuku yau Birthday Dina..?
And kuma meys Hanaku zuwa School yau
Saudart ce tayi Saurin Cewa"Yaya Dacta Jiya aka bamu Hutun Meadteam Break Sai Monday zamu koma.."Kumatunta ya Shafa yana Fadin"Daz Gud Anty Kumatu kamar Nene na baki Madaran yara sai kiba ki ke Karawa Saudatu.."Dariya Junior ya Kwashe Dashi Ita kuma sai ta bata Rai kamar zatayi kuka Tana Hararanshi,Ganin Haka yasa Zain ya Riko Hannun Junior yana Fadin"Kai karka kara mata Dariya ok..?
Kai ya gyadamai Yana Kokarin Danne Dariyansa kafin yace"Yaya Dacta Nene ce ta gayamana yau ce Ranar Zagayowar Haihuwarka..."Kai ya Jinjina yana Fadin"Dama nasan Itace Kadai agidan bata Manta Ranar Haihuwarta ba..."
Yafada kai Tsaye yana Rike Hannayensu Dukkansu Suka Nufi Cikin Gidan Suna Tafe Suna mai Hira Suna Dariya da Haka sukayi Sallama a Babban Falon Gidan Zainab ce Kadai ke Zaune Tana kallo Gefe Daya kuma Tana Danna Wayarta Dake Hannunta tana Jin Sallamarsa ta mike tana Ihu Tana Fadin"Happy Birthday To U...Happy Birthday Happy birthday To u Yaya Dacta..Nene Fito ga Yaya Dacta yazo..!.
Take Fada gabadaya Fararan Hakoranta Suna Waje Jin Haka yasa Wacce aka kira Da Nene ta Fito Daga Cikin Bedroom Dinta Tana Fadin"Maraba da Da" irin na Nene Dan albarka.."Take Fada cikin Tsantsan Farinciki,Wata Gajeruwar mata na gani mai Kiba kadan Ashekaru bazata wuce 48 aduniya ba Fara ce Tas Tana da Zanen Biyu Biyu agefen Fuskarta Akallon Farko in kayi nata Zaka Fahimci Tana da Saukin kai da Wayewar Zamani.
Zain da Farinciki ya Cika Ransa ya Saki Hannun Su Saudart ya Tafi ga Nene ya Ramkwafa zai Gaisheta da Sauri ta Dagosa Tana Fadin"A"a kul Dan albarka Babban Mutum Mun Tashi lafiya...?
Barka da Zagayowar Ranar Haihuwa Son..Allah karama Rayuwa albarka Dama yau muke Shirin in baka zo ba zamu kwasa muje chan Gidan naku muyi Shagali Wasu sai jin Haushi Suke Suna Fadin Shirmen Banza.."
Tafada Tana Nuna Umman Zareena da baki Wacce ta Fito Daga Kitchen,Dauke da Mug din Ruwa a Hannunta Doguwar Mace Ba Fara ba Chan tana da Haske,A kallan Farko in kayi mata Zaka Shaida Mahaifiyar Zain ce Saboda yanayin kamarsu da Juna Ashekaru itama Bazata gaza 49 ba Aduniya Tabe baki Tayi bayan Ta kallesu Tana Fadin"Kwa ji Dashi dai..'.
Yana Dariya ya Juya yana Fadin"Umman Zareena ina kwana.."Tana kallonsa Tace"Lafiya lau Dacta...Ina Kwanan Diyata..?
Yana Sosa kansa yace"Tana lafiya Umma..Tare muka Fito ta Shiga School ammh Tace In ta gama abunda take Daga Gidan Alhaji Tsoho nan zata zo gaida ke.."Yafada yana yar Dariya Mirmishi Umma ta saki Tana Fadin"Na sani...Allah ya kawomin Ita Lafiya ina kewarta Daga Ita Har Zafeera ban ji su ba kwana Biyu,Jiya dai mun yi mgana da Zareena..!
Nene Tayi karaf tace"Wannan dai ya"yan naki Sai dai nace kinyi Sa'an Haihuwa Ya"ya Suna Mantawa da Uwarsu Abu dai Baiyi Dadi ba.."Tafada tana Dariya Umma tace"Au ke saboda naki Yaron na gabanki..?
Allah kawomin Halimatuna lafiya..!
Tafada Tana Juya zuwa Shashen Megidan Wato Alhaji Usman Abubakar Saulawa,Zain ya saka Baki ya Kirata.."Umma baki ji ba..!ta waigo tana kallonsa Cikin Shakiyanci yace"Umma baki min Happy Birthday ba yau fa nake Cika Shekara Dai Dai Har Talatin aduniya fa Umma.."Wani Dogon Tsaki Taja Kawai Tana Fadin"Rabani da Saka kaina Cikin Shirmenka kai da Uwarka.."Daga Haka ta wuce su Nene suka Rakata da Dariya Harda Yaran Itama da Mirmishin ta Shige Akan Fuskarta.
Tana Wucewa Nene ta Jashi ya Zauna kan kujera Tana Fadin"Ina Zuwa Yarona.."Tafada Lokaci Daya ta wucewa Kitchen Zainab ta kariso Tana Fadin"Yaya Dacta Don Allah yau ka bari a Shirya kayattacen party for u agida nan plz..!
Kallonta yayi yana Fadin"Kefa yarinyar nan na Lura yar son Bidi"a ne fa.."Yafada yana Hararanta Dariya ta Saki Tana kokarin mgana Nene ta Fito da wani katon Cake a Hannunta Su Junior suka Saka Ihu mamaki bai Kama Zain ba Domin Duk Shekara Sai Nene ta Shiryamai Ranar Haihuwa koda baya Gari zata yi Shagalinta agida su Kirashi Vidoe call Suna Tayashi Murna.
Kan Center Table Din Dake Tsakiyar Falon taja ta Daura Cake din,su kuma su Zainab da Saudart suka je suka kwaso kananan Baloon din da suka Hadashi Tun Jiya suka zo suka watsa Afalon Lokaci Daya Suna Sakin Wannan Abun mai kamshi da kuma Farfatsi asama yana Sauka Bisa kan Zain Din Lokaci Daya Suna mai wakar Happy Birthday bakinsa yaki Rufuwa da Farinciki Haka bakin Nene Sai da suka gama Tace su Dakata Zain ya yanka Cake.