Sashe 60
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta kauda Kafin Ta Kama Hannun Zaina kawai ta Nufi Hanyar dakinta da ita Cikin Murya wacce ba Sauti yace"Don Allah Umma ki yafemin...Ki yafemin ki bani Matata itace Rayuwata.."Cak Umma ta Tsaya sai kuma kawai ta Cigaba da Tafiya Har gadon Ta kai Zaina ta Zaunar da ita ganin Tana Neman Shidewa ne Saboda Kuka yasa Ta Zura mata ido Cikin Takaichinta Tana Fadin"Ko Na barki zaki Bishi ne..?
Da Sauri Ta Girgiza kai Cikim Kuka kwafa Umma Tayi Tana Fadin"Toh ki kiyayeni Da min wannan kukan mara amfani..."Daga Haka kawai ta Fice Daga Dakin Harda Turo mata Kofa kan gado kawai Zaina ta Malale tana Sakin kukanta Zuciyarta ta Kasu kashi Biyu ne na Farko Kaunar Zain da Tsausayinsa na Biyu kuma Kishinsa da kuma Bakinciki Wanda yaki barinta Ta Kalleshi Lokacin Dayake kuka yana Rokonta Gafara.
Umma kuwa Falon Ta koma ta Iske Nene Rumgume da Zain yana kuka Tana Lallashinsa Mirmishi Takaichi Tayi kafin tace"Nene ki gayama D'anki...Ba yata bace Rayuwarsa wannan Dadarion nasa Uwar Dansa ko yarsa itace Rayuwarsa Ita zai je ya Dauko tamai Duk Abunda Mata kema mijinta Dama ai sun saba.."Daga Haka kawai ta kada kai Zuwa Dakinta Zuciyarta kamar Tayi Bindiga in ta Tuna da Abun kunyar da zain ya Jawo musu.
Zain ya gama Sarewa da almarin Umma cikin Karaya da Zubar kwallah ya Dago yana kallon Nene Lokaci Daya yana Fadin"Nene Umma ta Tsane ne kamar yadda Abba ya Tsaneni.."Kansa ta Shafa Tana Fadin"A"a kadaina Fadin Haka ka Tabajin Inda Uwa ta Tsani Abunda Ta Haifa da Cikinta?ko kuma Uban daya Tsani Dan sa wanda ya kasance mafi Soyuwa Garesa..?
Da Sauri Zain yace"Nene yana Faruwa..Tun Ballatana Yaron in ya kasance yayi watsi da Tarbiyan da suka bashi da yardansu..."Yafada Yana Runtse Idanuwansa Cikin Kunar Zuciya Kansa Nene Ta Shafa Cikin Son Kwantar mai da Hankali tace"Ko Daya..Koda Ya kasance Haka yarona zasu mai afuwa Domin Shima Dan adam ne wanda Baya Wuce Kuskuransa..Basu Tsaneka ba Bacin Rai zai sakesu Lokaci Kadan Insha Allahu kaji ko..?
Kura mata ido Cikin Samun Salama da kalamanta yace"Zasu yafemin Nene..?
Kema zaki iya yafemin Abunda na aikata gareku naja muku Abun kunya Nene ni kaina ina Jin kunyar kaina da Abunda na aikata ."Yafada yana kokarin Durkusa mata da Sauri ta Dagoshi Tana Fadin"Basai ka Dukamin ba Ni Dama uwace mai afuwa gareka ammh kuma mai Kokarin Doraka hanyar gyara..?Meyasa ka zabi Yin Tarayyah da matar da ba taka ba yarona..?
Wannan Dabi"ar Ba ita na Koya maka Tun kana karami na Karantar dakai Kallonka iya Halas Dinka ne ba Haram ba yarona.."Cikin Nadama ya Riko Duka Hannuwan Nene yana Fadin"Hakane Nene Wlh kina gayamin Ammh ban yi aiki Dashi ba..Da ace nabi mganarki da Abunda Addinina ya Hanene da Ba haka ba ammh sai na Bi Son Zuciyata Nene..Wlh Tallahi Neneta Daga baya nayi Nadama naso ya kiceta acikin Rayuwa sai Abun ya gagara na Rasa Dalilin wannan Bala"in.."Yafada yana Sakin Numfashin Nadama da Danasani..
Shuru Nene Tayi Tana kallonsa Tana wani Tunani aranta kafin
tace"Shikenan kadaina Kuka kuma ka Daina Damuwa kajiko..Ina Tare dakai Har Abada yarona kuma bazan Runtsa ba Sai naga komai ya Daidaita Karika Cin Abinci kaji..?kaci Ferfesun dana aika maka Dashi..!?
Kai ya Girgizamata alaman A"a Cikin So da kauna ta Shafa Kumatunsa Tana Fadin"In ka koma Gida kaci kaji ko..?
Ina wayarka..?
Cikin Kasala yace"Tana gida Tun Ranar dana Kasheta ban kara kunnata ba.."Nene tace"Ka kunna wayarka Don in Rika Jin Lafiyarka kar ka kara Zuwa Tunda yace bayaso kaga bai da lafiya kada Hakan ya jawomai Wata matsala Zuwa gaba in komai ya Daidaita da kansa zai Kiraka kaji ko..?
Cikin Kura mata ido yace"Nene Matata fa...?
Umma ta Hanani ganin Matata..?cikin son kwantar mai da Hankali Nene tace"Itama din zata Dawo kaji ko..?
Umma ta isa ta Rabaka da Halima ne..?
Da sauri yace"Ko Mutuwa ce tazo Sai dai Ta Daukemu Tare In ba haka ko Ita bazan Taba bari Ta Daukemin Rayuwata ba Ta tafi ta barni ba.."
Ya karishe Fada Cikin son Tabbatar da mganarsa ba Nene kadai ba Hatta Haddir Dake gefe sai da ya Dara Cikin Tsausayama Zain domin baya Tunanin Umma zata maida mai Halima sai dai indan Alhaji Tsoho ne ya tsawatar mata Abba ne kuma awannan karon bazai goyi bayan Dan nashi ba.
Cikin Dariya Nene tace"Toh kagani..?
Zata baka Matarka ko koma Gidanku kuci gaba da zaman Auranku.."Da sauri yace"Insha Allahu Neneta..Shiyasa nake matukar Kaunarki Uwata Kinfi kowa Fahimtata.."Yafada yana Kissing Din Hannunta kansa ta Shafa Tana Fadin"Allah yayi maka albarka...Ka rika addu"a kaji ko Domin Tsari Daga magautan Duniya kaji ko Yarona..?
Kai ya gyada mata yana Fadin"Insha Allahu Neneta..Ammh zan Dinga zuwa koda Abba zai koreni ne..'kai Nene ta gyada mai kafin tace"Ba yanzu ba...kabari zuwa Jibi Haka Lokacin yadan Sauko kagane..!
Jinjina mata kai yayi kafin yace"Shikenan Neneta..Zamu Tafi Chan Gidan Alhaji Tsoho.."
Cikin So da kauna Ta Riko Hannunsa Tana Fadin"Muje na Rakaku Har waje...Hadiru muje.."Daga haka suka Rankaya Zuwa Haraban Gidan sai Lokacin Umma ta Juya zuwa Cikin Dakinta Daga Jikin Kofarta Inda Ta makale Tana Hangen Abunda ke wakana afalo Kwalla Take Sharewa Tana Sakin Mirmishi Cikin Takaichi tace"Maraba dake Salihar Uwa Nene...Nayi alkawarin Zan tsaya a Uwar Halima kadai Shiyasa bazan Taba bari wani ya Fahimci Raunina a kan Zainullahi ba..!
Tafada Tana Ta Sharan kwallah Cikin Rauni da Sarewa Gefe Daya kuma Tana jin wani karfin Gwiwa kan Hukuncin Data yanke na Raba Auran Zain da Zaina wanda Har Cikin Zuciyarta Take jin Kunar Abun ammh bata da yarda Zatayi Ko don Zain yake Danta bai kamata ta bari Zaina ta kara Cutuwa ba Itama Ya' take gareta Shakikiya wacce ta sami asali Daga kaunar Datake ma Mahaifiyarta Maryama.
Nene Bata Dawo cikin Gida ba Har Sai da Taga Tashin Motarsu Zain da Fitarsu Daga Gidan Tana Shiga Falon suka Ci karo da Umma Wacce ta Fito Daga Dakinta kallon Kallo sukama juna kafin Umma Takauda kai Ganin Nene ta kura mata Ido Dakin Zaina Ta Shige gabanta na Faduwa Kada Nenen ta Fahimci Tayi kuka Mirmishin Takaichi Nene ta saki kafin ta kada kai Zuwa Shashen Abba Domin Taga Halin Dayake Ciki.
Su Haddir kuwa suna Zuwa Gidan Alhaji Tsoho suka Iskeshi yau a haraban Gidan bayan an sakamai katuwar Darduma ammh Shi yana saman Kujeransa ne saboda zaman kasan zai mai Wahala ne,Jalal ne agefesa yana ta mai Gwarancinsa Shi kuma Alhaji Tsoho Muwadda Malik ne ahannunsa yana Dubawa Tunda Motarsu Ta Shigo Haraban Gidan ya Dago Daga karatun Dayake yana Kallonsu Har suka Fito Daga Motan Shi da Haddir suka Jero Zuwa Garesa Bakinsa ya Fara Motsi wajen Neman musu Tsari Daga Mutum da aljan Domin har yau har Gobe Haddir da Zainullahi Sune Sanyin Idanuwansa Soyayyar Iyayansu Gabadaya Ta Koma kansu.
Har suka kariso yana Kallonsu Cikin karantar yanayin kowanensu Ramar da Zain yayi tafi komai Dagamai Hankali Jalal ne ya watsar da Tab din Hannunsa ya isa garesu ya Rumgumesu yana musu oyoyo Zain ya Riko Hannunsa yana Shafa kansa hakama Haddir har Zuwa gaban Alhaji Tsoho Gabansa suka Gurfana kamar masu Neman Gafara Zain kuwa Rauninsa ya bayyana yana ji Haddir na gaida Alhaji Tsohon ya amsa Rabin Hankalinsa na Wajen Zain wanda yayi Shuru ya Dukar da kansa kasa Yana Jin Kunyar Alhaji Tsoho Shiyasa ya kasa Dagowa su Hada Ido..
Cikin Dattako Alhaji Tsoho yace"Zainulallahi...!
Jin ya kira Sunansa ya sa ya Dago Kansa yana Kallonsa kwallah suka Tarumai Waje Daya Cikin Mamaki Alhaji Tsoho ke Fadin"Subnallah Ciwon Har yakai Haka ne..?kaga yadda ka Rame ka lalace Cikin kwana uku Kachal.."Jin haka yasa kawai ya Fara Rarrafawa Zuwa Kusa da Alhaji Tsoho ya Rike kafansa Cikin Rawan murya kamar zai Fashe da kuka yace"Ka...ya...fe...Min Alhaji Tsoho..Ina jin kunyar Hada ido Dakai.. ka Yafemin batamaka Sunan Zuru"a Danayi na Tuba nabi Allah kuma Nayi alkawarin Bazan kara Sha"awa ko Jin ina son aikata Zina ba Insha Allahu.."Yafada Lokaci Daya yana Fashewa da kuka Saman Cinyar Alhaji Tsoho ya yada Kansa yana Rera kukansa kamar Wani karamin yaro Cikin Kukan ne yake Fadin"Kowa ya Daina Sona saboda Zunubai na..Abba na Fushi Dani naje gidansa ya Koreni Umma ma Taki Saurarana,Ta kuma Hanani mgana da matata Nene ce kadai Mai Sona itace kadai ta iya min afuwa da Tarin Laifukana Don Allah Alhaji Tsoho kada kaima ka Juyama Rokona Baya in kaki yafemin bansan Kuma wa zan kama ba.."
Yafada Cikin Karayan Murya Shuru Alhaji Tsoho yayi Zuciyarsa na Sauka a hankali Ahankali Littafin Hannunsa ya Mikama Haddir Shi kuma da Sauri ya saka Hannu Biyu ya karba,Kana Alhaji Tsoho ya mika Hannunsa saman kan Zain ya Dafa
Cikin Muryan Tsufa yace"Bar wannan kukan Zainullahi...Bar wannan kukan..Domin bai kamaci Namiji kamar ka dashi ba..Tashi bari kaji ko"
Yafada Cikin Sanyin Murya Cikin Salama da Yayewar Kunci Zain ya Tashi Daga Kafan Alhaji Tsoho yana Fadin'Ka yafemin..?
Alhaji Tsoho yace"Ni daman bani kayi ma Laifi ba Zainullahi Ubangijinka kayi ma Laifi kuma Tunda kace kayi Taubatun nasuha...Shikenan Allah ya yafemana Gabadaya Allah kuma ya Tsaremu Da Imaninmu ya Rabamu Tabewa duniya da Lahira.."Cikin Farimcikin Zain da Haddir suke amsawa da Ameen Karo na Farko da Zain yaji Wani Sauki acikin Zuciyarsa Tun Faruwar lamarin.
Cikin Son Sauke wata Salaman Zain ya kalli Alhaji Tsoho yana Fadin"Ina ta Rokon Allah Gafara Kan Zunubai na baya..Shin Allah zai Gafartamin...?
Alhaji Tsoho yace"Sosai ma ai Allah Gafurun Rahimun ne Zainullahi Komai Girman Laifinka awannan Duniyan Allah mai Rahma ne kuma mai Jinka Kaga dai Girman Laifin Shirka ko..?