Sashe 34
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bangaran Dina da Zain kuwa Tana iya bakin Kokarinta Wajen bata ga wani Baraka ya Shiga Tsakaninsu ba,Duk domin don plan dinsu ya Tabbata ammh Har Zuwa wannan Lokacin Shuru ba wani Bayani mai Karfi Zakiya Ta kagara kullum Cikin Zuwa Take ko Kiran Waya Tana Tambayan Dina bataji Wani Chanji Daga jikinta ba Tace Mata ita dai bataji Komai ba Har ta Fara Tunanin ko Zain yana amfani da wani matakin kare kai ne Daga barayinsa Ita Dina Tace bata sani ba ammh kusan kullum Suna Tare da Juna ya cita ya kuma Koma yaci Matarsa kamar wani Bunsuru.
Har zakiya ta Fara sarewa da al"amarin ta Fara Tunanin nemo Wata Hanyar ita Aranta Take Tunanin kila Zain yana amfani da wani Abu agabansa na Tsikan Sparm kafin ya Shiga Mahaifar Dina ya Lalace,Ta riga ta gama Sanyi da Al"amarin ta kuma Fara Nema musu Wata Hanyar ganin wannan Taki Bullewa har yanzu.
Yau din Dina ce takai Ziyara gidan
Zakiya suna zaune Suna cin Abinci A Saman Cafet din Dake Falon zakiya Indomie ne da kwai suke ci,ita Zakiya Dafa nata tayi Na Dina kuma Ta Soya mata sanin bata son Cin Dafaffen kwai Ammh Abunda yafi bata mamaki ganin yau Dinar tace bata ma son warin Soyayyah Dafaffen taci Ta barma Zakiya taci Soyayyah,Ita dai Zakiya sai kallon Dina Take Tunda Ga samam kanta Har zuwa kafarta ammh bata ga wani Chanji ba sai ta watsar da Lamarin kawai suka gama cin Abinci suka koma samam kujera suna Cigaba da Hiransu Ranar ma Gidan Zakiya Dina ta kwana sai da Safe ta koma Gidanta.
Sakamakon yadda aiki yayi ma Zakiyar Yawa a office sai Suka kwana Biyu basu Hadu da Dinar ba,Sai da suka kwana Wajen Biyar kana Dina ta Kira zakiya Da wajen Misalin 3pm na Rana tace Tazo ta sameta agida tun Jiya bataje ko"ina bata jin Dadi Da Zakiya Taji Haka bata kawo komai ba Tana Tashi Daga Wajen aiki Ta wuce gidan Dina,Kwance Ta ganta Cikin Bargo Lokacin da suka Hada ido sai da ta zaro ido ganin yadda Dinan tayi wani Fari kamar mai Hadawa da mai jikinta Duk ya Saki da Sauri zakiya ta yarda Jaka da Takalmi ta Hau kan gadon ta Cicccibo Dina Tana Fadin"Dina lafiyanki kuwa..?
Kinga yadda kika Dawo..?.
Take Fada Lokaci Daya Tana yaye mata Bargon Data Rufu dashi Daga ita sai Rigar Barci Haka take kare ma Jikinta kallo kafin ta Fizgi Tafin Hannun Dinar tana kallo Cikin Zaro Ido Zakiya tace"Dina yaushe kika ga period Dinki Last..?
Yamutsa Fuska Dina Tayi Tana Fadin"Kinji ki da wata mgana Sau nawa zaki Tambayeni na gayamiki dis Month ne kadai ban yi ba ammh Last 2 month da suka wuce Duk nayi..!
Kura mata ido Zakiya Tayi kamar mai son gano Wani Abu kafin Tace"Meke Damunki..?Dina ta wani Dafe kai kafin tace"Kaina ne ke Ciwo..Tun Jiya da Zazzabi na kwana ga Kasala da Dacin Baki komai naci bayamin Dadi.."Cikin Farinciki Zakiya Tace"Zain yazo Gidanan ne... ?
Dina Tace"Yazo jiya..Wlh wani Abu yabani mamaki sam naji bana Sha"awar Sex Dakyar na bashi Hadin kai Bayan mungama Haka na Shiga bayi ina ta kwarara amai kamar zan amayar da ya"yan Hanji.."Bata bari Dina ta karisa ba Ta Fada Jikinta ta Rumgumeta Tana Fadin"Allah nagode maka our plan Was Sussefully Dina..!
Cikin mamaki Dina Tace"Bangane ba..?
Sakinta Zakiya Tayi ta Mike Da sauko Daga kan gadon Tana Fadin"Tashi zakiyi zama bai ganmu ba...Ina zargin Kina da Ciki Dina.."Ido Dina ta Waro Cikin Farinciki Tana Fadin"Da gaske Ina da Ciki Zakiya..?
Tafada Cikin Sigar Tambaya Kai Zakiya ta Gyada mata Tana Fadin"Haka nake Fata kuma nake Zargin ya kasnce.."Aikuwa da Sauri Dina ta Diro Daga kan gado Suka Rumgume juna Suna Murna Kafin su saki Juna Zakiya tace"Tashi ki Rarrafa Ki Shiga wanka sanyi Jiiki ba namu bane..Zamu Shiga plan B din mu.."Dina najin Haka ta Daka Tsalle Tana Fadin"Yanzu kuwa.."
Da gudu Ta Fada tiolet zakiya ta Bita da Dariya Ita ta Fito da kayan da zata saka a gurguje Dina tayi wankan ta Fito Ta Shirya Suka Fita amotar zakiyar basu zarce ko"ina ba sai wani Private Hop,baban Likitan Dake asibitin Saurayin Zakiya ne sunyi Soyayah Holewarsu Daga Baya Ta Rabu Dashi Shi kuma har yau har gobe yana Binta da nacin in ta yarda zai Aureta ya Killaceta ita kuma tace ba yanzu zatyi Aure ba Bata gama Bariki ba Shi kuma har yanzu bai Hakura ba acewarta In Tagama Barikinta Saurayi Uztas zata samu Tayi Wuf Dashi ba irinshi Da Suka Hadu a Bariki ba.
Yana ganinsu ya Fara Rawan Jiki nan da nan Zakiya ta gayamai Abunda ke Tafe Dasu,Shi kuma ya kira wata Nurse Daga Lab tazo Ta Dibi Jinin Dina yace ta kaishi Lap yanzu yake son sakamakon Da Hanzari ta wuce Cikin Sassarfa Ita ko Dina sai Bin Zakiya Take da kallo Domin bata mata wani Bayanin Dalilin Zuwansu wannan asibitin ba Tana chan Suna Hira da Likitan Dagajin yadda suke mgana zaka Fahimci anyi kyakyawan zama tare.
Shudewar Mintina Arba"in kana aka kawo sakamakon Sai da ya Bude ya Duba ya gani kana ya Mikama zakiya yana Fadin"Kawar naki tayi Aure ne..?
Yafada yana Nuna Dina Fuska Zakiya Ta Hade kai Tsaye tace"Ina Ruwanka..?
Mallam bamu Sakamako muna kan Hanya ne.."Dariya yayi kafin ya Mika mata yana Fadin"Congarulation Kawarki Tana Dauke da 5weeks and 2dys Pregant...!
Wani Farinciki ya Cika Zukatan Zakiya da Dina wanda sai da suka Rumgume Juna Cikin mamaki yake Binsu da kallo Sai yayi Tunanin kila tayi Aure ne ba kamar yadda yake Zargi Da Farko ba,Sai da suka gama Murnan kana Dina ta Juya Tana kallonsa Tace"Dacta Last Month fa nayi Mesis wannan Watan ne kadai ban yi ba Hakan ba matsala bane.?
Yana yar Dariya yace"Likita Tana Tambayan Likita game da Abunda ta sani ko Duk Murnan ne..?karki damu Normal ne Mata Wasu Daga Ciki kuna Haka kila ki Dakata daga haka kila kuma Bayan kowani Wata Daya ki Rika ganinsa yadai Danganta Daga yanayinki ne.."Zakiya ta ja Jakarta Lokaci Daya da Hannun Dina Tana Fadin"Docta sai munyi mgana.."
Daga Haka suka Fice Daga Office din Zakiya Dauke da Resuilt Din Cikin na Dina,Basu samu mgana ba sai da suka Shiga Mota Zakiya ta Ja suka Fice Daga asibitin Sai da suka Daidaita Tukin Bisa kwalta kana Dina ta waigo Tana kallon Zakiya Tana Fadin"Yanzu ina muka Nufa..?
Hankalin Zakiya na wajen Tuki Tace"Saulawa Specialist Hop..."Ido Dina ta waro Tana Fadin"Bangane ba..?
Wajen Zain zamu je..?
Kai ta Girgiza mata kafin Tace"Ba yanzu ba...Wajen Saurayin naki zamu wama yake da Suna..?
Wannan Bunsurun matan nake Nufi..?
Cikin mamaki Dina tace"Wai Dr Imran kike Nufi..?
Da Sauri Zakiya tace"Yauwa Shi nake Nufi.."Dina tace"Bangane ba..Miye Aikin Dr Imran awannan Plan din namu kuma.."?
Zakiya tace"Bashi da wani amfani sai waje
Daya....Zamu je ne kan Baki da lafiya zaki ce ya Dauki Jininki a gwada ki kina Tunanin Maleria na Damunki....
Kinga In Sakamako ya Fito Irin na Dr.Yusuf ne,munhada Sakamako Biyu kenan Daga Mabambamta Asibitoci Ciki Harda Asibitin Dayake mallakinsu Koda zasu karyata Dr Imran zai iya zama Shadarmu.."Kai kawai Dina take gyadawa kafin tace"Daganan kuma sai yaya..,?
Zakiya ta Bushe da Dariya ta saki Sitiyarin Motarta Tana Fadin"Daganan sai Ki kira Zain ki Gayamai kina Dauke da Cikinsa..!
Dina tace"Sai kuma..!Zakiya tace"Daganan sai na Daukeki na kai ki Kano Sabuwar kofa.."
Gaban Dina ya Fadi ta kwalalo Ido Tana Fadin"Gidanmu kuma... ?
Tafada Da Sigar Tambaya Zakiya ta gyda kai Tana Fadin"Eh insha Allahu..!
Dina Ta Dafe kai Tana Fadin"Miye manufar hakan..?
Zakiya tana Zuba Hon abakin get din Asibitin Saulawa Ta Dago Tana kallon Dina lokaci Daya Tana Fadin"Manufa Shine Zan kai ki nace baki da lafiya..In Hajiya Batula ta Kirashi Ta gayamai Abunda ke Faru nasan zai ce akira Family Doctor dinku ya Dubaki..."
Dina Tace"Kin kasheni Zakiya zai Fada musu ina da ciki fa..?
Zakiya tace"Plan C din mu zai Fara Daga Lokacin.."
Dina tace"Wani irin plan c kuma..ya zanyi in Daddy yaji Labarin ina da Ciki Zakiya..?
Zakiya na Faka Motarta a parking space Tace"Zai ji ba Dadi mana Dina ai Duk Uba na kwarai ba zai so Gurbacewar Yarsa ba balle keda yake matukar so..Matakin da kowani Uba zai Dauka Shi zai Dauka Dina karki Damu..!
Dina na Sakin Numfashi Sama sama Tace"Nidai Don Allah ki Fitar dani Duhu Zakiya Wani irin mataki zai Dauka..?
Hakan yana da alaqa da Cikar Burina ne..?
Zakiya tayi wani Mirmishin Kin Cika matsala afili sai ta Furta"Naso ki bari mu bi komai Daki Daki ne ammh Tunda kin matsa Shikenan..Matakin da zai Dauka Shine Zai Fara Tambayanki wayayi miki ciki..?
Ke kuma sai ki Bashi amsa da ZAINULLAHI USMAN ABUBAKAR SAULAWA,Ki kara da cemai ya Ribace ya yaudareki da kalmar zai Aureki ya Lalatamiki Rayuwa Tun kuna London Yanzu kuma Daga karshe ya Nuna bazai Taba Auranki ba.."
Dina ta Sauke Numfashi Tana Fadin"Naji sai kuma yaya..?
Ta ina zamu Fara tunkarar Ahalin Zain..?
Zakiya tace"Daddy da kansa zai Dauko ki ya kawoki har garin Bauchi A gaban Iyayen Zain zai Zayyane musu Dan"su yayi ma yarsa Ciki kuma bazai yarda ba yana Neman Hakkin Yarsa.."
Dina ta Saki baki kafin tace"Kai...!
Zakiya ta Bude Murfin Mota Tana Fadin"Naki wasa ne..Komai na Shiryamai..Kinga Haka na Faruwa plan D zai Fara aiki..Yayinda Duka Zuru"arsu zasu Tattaru waje Daya Domin Yima Abun Tufkan Hanci.."ta fada Tana Dariya Jinjina kai kawai Dina keyi itama ta Bude Murfin Mota Ta Fito Tana Fadin"Burina fa Yaushe zai cika..?
Zakiya tace"Acikin plan D zai cika..Domim Daddy zai ce bai yarda ba..Zai kai kara Kotu Su kuma iyayensa zasu nemi Sulhu..Daganan kuma Za"a ce Dole zain sai ya Aureki Saboda Rufuwar Abun kar ya Hadu a Duniya..Ammh Shi kanshi Daddy Barazana zai yi musu Domin Shima ba zai so Wannan labarin ya Fita ba ko Domin Siyasarsa...!
Hannu kaawai Dina ta bama Zakiya suka Tafa Lokaci Daya Tana Fadin"Aikin ki na kyau Tawan..!