Sashe 25
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zakiya Ta saki Tsaki Tana Fadin"Hmm lalle..Ai Indai baki kama kanki ba kina Tare da Wahala Dina...Karki manta Boka Yace Sihirin Dayayi masa fa na Dan anace ne Ko Baki Bishi ba zai Biki Dolensa ammh sai kiyi ta Binsa yana Miki Wulakanci Kuma ahaka ke ki kiran kanki mai aji Mtswwss Wlh,Wannan dai Abunda kike yi Shine Rashin aji mu kuma Abunda muke yi kina ganin Rashin Aji ne Shine ajin Tunda ko Yayane Namiji bai isa ya Wulakantani ba Sai na Juya akalata Tunda bashi kadai bane Namiji agidan Duniya ba.."
Cikin Zafi da Takaichin Kalaman Zakiya Dina Tace"Zakiya kin fa sani Ba iya Sha"awar Zain kadai nake ba Ina Tsananin Sonsa Wanda bana iya Jure Rashinsa,Ina so Koda Yaushe ya kasance yana Tare Dani Nima ina Tare Dashi Ina so Na zama wata Bangaran Rayuwarshi Gabadaya zakiya ya zanyi..?
Wlh ina Son Zain So kuma mai Tsanani Wanda Domin Son na mallakeshi ban Damu da kowa waye zai Rasa Kimarsa ba, indai Zain zai zama Nawa na har Abada.."
Tafada Cikin Fidda Wasu Zafafan Siraran Hawayen Da suka Cika mata Idanuwanta gyara Tsayuwa Zakiya Tayi Tana Fadin"Shawarata kawai zaki Dauka Dina Cikin kankani Lokaci Burinki zai Cika zaki mallaki Zain Insha Allahu..."Kai Dina Ta gyada tana Share Hawayenta Take Fadin"Shikenan Hakan za"ayi Na yarda mu Sare macijin Da Kansa Lokaci Daya Tunda bayajin Roko ballatana ban baki..Zan Dawo Gobe in Allah ya kaimu Asibiti sun Kirani.."
Zakiya ta Kada kai Tana Fadin"Ok..Sai mun sake mgana.."Daga haka suka yanke Kiran Dagachan Bangaran kuma Zakiya ta Shige Motarta Ta bata Wuta ta bar Kofar Gidan Dina Ranta Cike da Sake Sake da kuma Hanyar da zasu bi komai ya Daidaita Ita kuwa Bangaran Dina Ture Bargon Tayi ta Sauko Daga kan Gadon Daga ita sai Wata Doguwar Rigar barci mai Igiyoyi Gashin kanta Ta tattara ta saka aBand,Silafas dinta ta saka Ta Nufi Hanyar Kofa tana wani Taku Cikin Son Nuna ita din Watace.
Saukowa Take Daga kan Steps din Tana wani Lumshe idanuwanta Kamar mai Jin Barci nan kuwa Tunani Take Gata agidan Zain a matsayin Matarsa Shiyasa Take saukowa Cikin wani Rangaji da Karairaiya,Har ta Sauko Gabadaya Falon Inda kannenta Waleeda da Waleed ke zaune suna Buga game ganinta yasa Dukkansu Suna Hada bakin Wajen gaisheta"Gud Mrning Anty Dina.."
Kallo Daya Tayi Musu Ta kauda kai kafin Tace"Mrning Kids How are u..?
Tare suka amsa da "We are Fine.."Daga haka ta jinjina kai ta Wuce kai Tsaye Dinning aRea Mai kama da alkarya guda,Kujera ta ja ta zauna Ta Fara Bubbude Kololin Gabanta tana Wani yamutsa baki kafin Ta Daga baki Tana Fadin"Zulai...Zulai.."
Da dan karfinta Da Sauri Wacce aka Kira Da Zalai ta Fito Da Gudu Daga ciki jikinta na Bari,Gabanta ta Durkusa Tana Fadin"Gani Hajiya ina Kitchen Ne Lokacin da kike Kirana.."Tafada Cikin Ladabi kanta na kasa ko Kallonta batayi ba Tace cikin yanga da Yauki."Soyamin kwai 3 karki saka Gishiri kana ki Soyamin Buredi da kwai.."
Da Sauri Zulai ta mike Tana Gyada kanta Cikin gamsuwa Tace"Angama Hajiya Bari naje na soyo.."Da sauri ta Juya ta koma Kicthen ita kuma Sai ta Kada kai ta jawo Fulas Din Ruwan Zafi ta samu karamin Kofi ta Tsiyaya Ruwan Citta da Na"a Na'a,ta Fara kurba sannu a Hankali Cikin kwanciyar Hankali.
Tana Cikin Kurban Tea din Taji Kamshin Wani Turare mai Dadin Shaka ya Ziyarci Hancinta Lumshe ido Tayi Kana ta Budesu kan Inda Take Jiyo kamshin Fes ta Sauke su kan Matar Mahaifinta Anty Batula Farar mace alkayabban mata Cikin Shiga ta alfarma.
Kai ta kauda ta wani Tabe baki Tana Jinta Tana mgana Dasu Waleed kafin ta Kariso Dinnig din Taja Kujera Ta zauna Tana kallon Dina Wacce ta Rausayar Dakai Tana Fadin"Gud Mrning Uwata.."Tafada cikin Wani Izgili Duk da Batula ta san da Tsageranci Dina ke Kiranta Uwarta,ammh Nuna mata take taFita iya Duniyanci Cikin Sakin Fuska da Fara"a Tace"Mrning Dota..?
How was ur Nite..?
Cikin Basarwa Dina Tace"Cool..."Daga Haka ta Dauke kai Cikin Mirmishin Leben baki Hajiya Batula tace"Yayi kyau..?
Yaushe zaki koma Bakin aiki ne..?
Sarai Taji Tambayar nata sai kawai ta Basar da mgana Cikin Kallon Ido Cikin Ido Take ma Hajiya Batula sanda itama Take Tsiyayan Ruwan Na"a Na"an Tana wani Sakin Annurin Dake Fuskarta.
Cikin Dakiya Dina Tace"Uwata yaushe Daddyna zai Dawo ne..?
Sai da ta Kurbi Tea din kana Ta kalleta Tana Fadin"bansani ba Kila dai Cikin Satinan...Kinsan in suka Tafi Abuja Tarurrukan nasu Yakan yi sati bai Shigo Gida ba.."Wani irin kallo Dina ta Jefata Dashi Tana Tunanin kalaman zakiya akan Yawan Tafiye Tafiyen Da Daddynta keyi
Saurin kauda wannan Tunanin Tayi Zuwan Zulai da Filet din kwai,Sai Dayan Filet mai Dauke da Soyayyan Buredi Da kwai kan Dinning Din ta ijiye mata Tana Fadin"Gashi Hajiya.."
Shuru Dina Bata ce mata komai ba Kuma Idanuwanta na kallon Wani Gefe bata ma kalli Abunda Zulai din Ta kawo mata ba Hajiya Batula ne ta kalli Zulai Tana Fadin"Tafiyarki Zulai..Je ki cigaba da aikin ki.."
Cike da Girmamawa Zulai ta Rankwafa Tana Fadin"Toh Ranki ya Dade..."Daga haka ta Wuce Da Sauri Dina ta Bita da kallo mai kama da Harara Kafin ta saki Wani karamin Ajiyar Zuciya ta ja Filet din kwai ta Saka Fork ta Fara ci Cikin yanga Kamar Tana Tauna Madaci Hajiya Batula Ta Sauke Kofin Hannunta Tana Fadin"Wai yaushe zaki leka chan Sudan ne..?
Naji ko kwanaki Babanki na Basu Hakurin kina Tafe Aiki ne yayi miki yawa.."
Kur Kawai Dina Take kallonta Kamar bazata Tanka ba Sai Chan Ta Nisa Tana Fadin"Uhm...Zanje Insha Allahu Nima Suna ta Kirana kan Bikin Diyar Anty Jiddo da za"ayi.." jinjina kai Hajiya Batula Tayi kafin Tace"Gaskiya kam ya kamata..Allah bada iko.."
Daga Haka ta Tsuke bakinta Ganin Dinar ta Mike ko Soyayyan Buredin bata ci ba ta dai Ci kwan Shima bada yawa ba,Batare da tayi mata mgana ba kawai ta Wuce zuwa sama Tana wani Taku Daya bayan Daya Kowani Gabanta na Girgizawa Cikin Kallon Tara saura Kwata Hajiya Batula ta Bita Dashi har sai da ta kule ma Ganinta kafin Ta Tabe baki a Fili
ta Furta"Allah ya Shirya.."
Domin Duk Macen Da Taga Dina Da yanayinta zata mata Zargin Tasan Namiji,sai dai ita bata Shaidanta da Iskanci ammh kam wasu al"muran na Dina Suna Bata mamaki kara Tabe baki Tayi kawai Ta mike Daga Dinning Din ta Nufi Falon Inda Yaranta gefe Daya na Zuciyarta na Watsar da Sha"anin Dina ganin Mahaifinta ma bai damu da Bincikan Halin data ke Ciki ba,Ballatana ita da bai bata wannan Damar ba Ballatana ita kanta Dinar da bata mata kallon Uwa sai ma wani kallon Raini da Kaskasacin Data saba yi mata akoda yaushe.
******
Kamar yadda Dina ta Tsara Washegari ta koma Bauchi Kuma aranar ta Shiga Cikin Asibitin ta iske an kawo wata patient zata Haihu ita da Dr Aisha Sukayi Attempting Din Patient din ta Sauka Lafiya Gabd Mganariba Dina ta bar Cikin Asibitin Zuwa Gidanta a Hanya sukayi Clashing Da Zain Kila ya Fita ya Dawo ne,Tana ganinsa yayi mata Double Signa Zuciyarta kamar ta Fashe saboda Farinciki Bata Bi ta kansa ba Ta Take Motarta Tana ji ajikinta Dole zai nemeta Dolensa.
Kamar kuwa ta sani Tana komawa Gidanta tayi wanka tayi Sallah ta Sauya kaya zuwa Wasu Riga da wando iyakar Wandon Gwiwanta,rigar kuma Cibiyarta Bude Take,Kitchen ta Shiga Ta Soya kwai ta Dafa Ruwan Zafi ta Fito Falo Ta zauna kenan Sako ya Shigo Wayarta ganin Lambar Zain da tayi ma Saving da *LIFELINE..*
Yasa ta Ja Saman wayarta da Sauri Cikin Rawan Jiki Ta Duba Sakon Nashi Inda yace Mata" kina gida ne..?
Kawai yace Cikin Sakon nashi,Wani kayattacen Mirmishi Tayi kafin Ta Maida wayarta ta ijiye,Tana wani kada kai kamar wata Sakarya,Zata Bi mganar Zakiya Dole me ta Koyama Zain Hankali Ko zai gane Darajarta.
Ba"a jima ba, Taji Tsayuwar Motarsa Tashi Tayi da Sauri Ta Bude Labulen Window ta Leka Daidai Lokacin ya Bude Murfin Motan ya Fito yana gyara zaman Tek tie din Wuyansa Cikin Wani irin kallo Take Binshi Dashi kamar ta Jawoshi Ta kwakwameshi Ganin ya Fara Taku Zuwa kofar Mashiga Flat din Nata yasa ta koma Ta zauna ta Harde kafa Daya kan Daya,Tana Kurban Tea din Hannunta Taji yana Knoking din Kofarta Sai da ta Sha iskanta tana Wani Hura Hanci Tatashi Bayan Ta Ijiye kofin Hannunta Saman Center Table Din Dake Tsakiyar Dakin Ta Fara Taku Cikin Wani Iya Bariki Ta isa Jikim Kofan Ta Bude Fuskar Zain Ta bayanna wacce baka isa ka gane yanayin Dayake Ciki ba.
Kallon Kallo Sukayi ma Juna Cikin Wani Yanayin kafin kowa ya Janye Idanuwansa yana Mganar Zucci Ita Dina Farinciki ne ya Cika ta kamar an sakata a Aljannah Ganin Zain ya Biyota Shi kuma wani Takaichi ne ya kumeshi yana kallonta yana Tunanin me Tafi Zainarsa..?
Me Dina Take Jiyar dashi Da In ya kwana Biyu zuwa uku bai Kusanceta zai jishi kamar ba Daidai ba Baya Samun Kowani Natsuwa sai yazo Gareta..?
Amsan Daya Gaza samun amsanta kenan Kuma Tuni Take yawo acikin Ransa.
Baya ta Koma Batare da tamai Mgana ba ta Bashi Hanya,Cikin Takun Jaruman Maza ya Taka ya Shiga Falon ita kuma ta maida Kofa ta Rufe ta Biyo Bayansa Tsakiyar Falon ya Tsaya yana Nazarin Falon kamar yau ya Taba Shigowa Ita kuma kai Tsaye wajen zamanta ta koma Ta zauna Tana Daura Kafa Daya kan Daya Cikin Wani irin yauki Ta Sunkuya Har sai da Nonowanta Ta sama Suka Bayyana Filet din Da ta saka kwan ta Dauko Zuwa kan Jikinta ta saka Fork din Dake saman Wajen ta Fara Tsakura Gefe Daya kuma na Zuciyarta Najin Kaifin Idanuwan Zain akanta.
Shi kuwa kallonta yake Cikin Mamakin Shareshin Datayi Cikim karfin Hali yace"Baki ga Sakona bane..?
Sai da ta Tauna Kwan Dake Cikin Bakinta Kana ta Dago Dararan Idonta ta saka Cikin Nashi kafin tace"Nagani mana." Tafada Cikin Wani lum da idanuwanta Cikin Kissa cikin mamaki yake Fadin"Kingani.?
Kai Tsaye Tace mishi"Eh nagani.."
Cikin Kufuluwa Yace mata"Me hakan ke Nufi Dina..?kinga Sakona kinyi banza Dani Nazo kuma kin kalleni kin watsar kamar baki ganni ba.."Dina ta saki Mirmishi Cikin Farinciki acikin Ranta Tace"me zan yi maka..?