Sashe 26
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dama ina da Sauran wani amfani ne awajenka ka manta kai ne ka Koreni Daga Office Dinka Ranar..?
Ina Zainar naka..?
Na Dauka zata Share maka Gurbin Dina acikin Zuciyarka kamar yadda kake ikirarin Ta Share ta kowacce mace.!
Wani Taku ya Fara Zuwa Gareta Ido Cikin Ido yake kallonta kafin ya saka Hannu ya Fizgota ta Mike Tsaye Filet din Dake Hannunta yayi Gefe Cikin Tsoro Take kallonsa Idanuwanta ta Zaro ganin Yadda Fararan Idanuwansa Suka Sauya launi Cikin Wata Irin murya yace"Dina baki da amfani awajena...Ba ki kuma da wani Kima acikin Zuciyata..Haduwata Dake Kaddara ne Haka ma Tarayyana Dake Tsakaninmu ma Kaddara ne Sai dai ina so Ki sani ba iya Kamarki Zaina ta Koremin acikin Rayuwata ba Irinki Dubu ma Ta Sharemin Su Tas..Ita Tauraruwa ce kuma Zahra ce Cikin Wata."
Ya karishe Fada ya Wani Mata wani Munafukin Mirmishi Cikin Takaichi Ta Juya Labbanta zatayi mgana ya Dakatar da ita Bayan ya Dora bakinsa kan Labban nata yayi mata wani Light kiss din Daya Sumar da ita Bata Dawo Daga Cikim Hayyacinta ba ya Radamata Cikim kunnuwanta.
"Kada ki Hada kanki da ita..Ita Ta Dabamce Awajen Zain..Ina mata Kaunar da Bayan Ahalina babu kamarta Ki kiyayi Harshenki Wajen Ambaton Abunda Zain yafi kauna Da Darajawa sai Ki Tsira da Matarbanki.."Cike da Izza da Dariyan keta yake gayamata Haka kuma bai bata zarafin mgana ba ya Hade bakinsu yana Bata wani Hot kiss wanda ya Rikita ta saki ajikinsa Lokaci Daya Tana karban Sakonshi Fin Minti Goma kafin ya saki Bakinta ganin yadda tayi Laishi ne yasa ya saki Mirmishi kafin ya Shafa Kumatunta bai Tare da yayi mgana ba ya Ciccibeta zuwa Jikinsa ita kuma ta kara lafemai Wutar kaunarsa da Kishin Halima na Cika mata Zuciya Da Kafa ya Daki Kofar Bedroom Din ta Bude ya saka kai Cikin Kan Gadon ya Wurgata Kafin ya Bita ya Danne yana Sumbatarta ta ko"ina Cikin Mugunta Cikin Ranshi Kuwa yana Tunanin Gwara yau yayi ma Dina Cin Kacha kila In yayi mata Ci mai kyau Bazai kara Jin son kasancewa Da ita ba.
Ita Kuwa Dina Farimciki ne ya Cikata da Sassafar take Rabashi da kayan Jikinsa,shima Cikin Saurin yake Rabata da kayan Jikinta,Achan gefe kuma sai Kiraya Kirayan Sallar Isha"i akeyi ayayinda wasu Mutanen ke kokarin yin alwala Domin Tafiya Masallaci Wasu suna chan Suna aikata Sabon Allah Wa"izubillah.
*****
Shudewar Awa Daya da Wani Abu Zain yana Caccakan Dina Kamar Allah ya aikoshi So yake yaji Kwadayinta da Sha"awarta Sun Kare acikin Ransa Ita kuwa Dina Duk da Yadda Jikinta ya gaji da Sabon Mu"amalanta da Zain bai sa ta Nuna gajiyawarta ba sai ma kara Daurewa Da tayi Tana Kokarin Bashi Hadin kai
Akallah ya Juye mata Abunda ke Maransa yafi Sau Uku kafin ya Sarara mata,ya koma Gefe yana Maida Numfashi Sama sama,Itama Dina Numfashin Take Maidawa Lokaci Daya kuma Tana Mirginowa Tana Rungume Zain din Ta Baya Ta Cikin Blanket din Da Zain ya Rufa musu Saboda Shi mutum ne Da baya son Ganin Tsaraicin Juna Gaskiya Tunda ta Fara Tarayyah Dashi baya yarda ya kalleta Ido Cikin Ido Ba komai ajikinta.
Tsawon Mintina goma Kafin ya yunkura ya Ture Dina Daga Jikinsa,Daga kwancen ya Jawo Boxers Dinsa Dake gefe ya Zura Duk da kyamar kansa ya kamashi ammh bai zai iya Shiga
Toilet din Dina ba Yana Da Tsantsane da Tsabta da kyankyani,Abunda yasa ma yake Mu'amala da ita batare da kariya ba saboda yasani shi ne kadai Namiji kwara Daya da Dina Take Mu"amala Dashi Shi yasa ya bata yardansa a wannan Fannin.
Saukowa yayi Daga kan Gadon Sauri Sauri ya Maida kayan Jikinsa,Dina Data Dago kanta Cikin Blanket din Take Bin Zain da wani irin kallo na Tsantsan Farinciki,Tana kallonsa Ya Zura Hannu Cikin aljihun Wandonsa ya Fito da Wayarsa,Missed calls yagani Rututu Na Firstlove Dana Nene sai na Haddir Karamin Tsaki kawai yaja Lokaci Daya yana Daura Tek Tie dinsa,Cikin Hanzari ya maida Coat din Dake Jikinsa Batare Daya kalleta ba ya Juya ya Fice Daga Dakin Ko Waiwayota baiyi ba Karamin Dariya ta saki Cikin Wani Shauki Tace"Hmm Yanzu aka Fara wasan..!
Sai da ya Shiga Cikin Mota ya Daidaita zamansa kana ya Kunna Motar ya Fice Daga Kofar Gidan Dina da Gudu Daidai Lokacin da agogon Fatan Dake Hannunsa ya Nuna Karfe 9:20pm na Dare karamin Tsaki Yaja Yana Tunanin Dole zai koma Cikin asibiti Yayi wanka bazai iya zuwa gida ahaka ba In ya yi Wanka Firstlove zata Dora ayan Tambaya akansa Wanda kuma Faruwar Hakan kamar Faruwan wani Abu ne.
Cikin Asibiti ya koma Office Dinsa ya Shiga yayi wanka bai Fito ba sai da ya Tsaya ya Tsane Ruwan kansa da Karamin Towel Din Dake Toilet kana ya Fito Sauri Sauri ya kara Shiga Motarsa ya Fice Daga asibitin ya Nufi Hanyar Gida Daidai Lokacin Wayarsa ta kara Daukan Tsuwa Tana Gefensa ne ya Waiga yaga Firstlove ke Kiransa Da Sauri yayi amfani da Hannu Daya ya Dauki Wayar nasa ya Daga Kiran yana Fadin
"Hello Firstlove...!"
Dagachan Bangaran Halima ta Buga Tsalle Tana Fadin"Heyy Firstlove...Zuwa America Ya Tashi...Anty Zareena ta Haihu Yanzu Ummana ke Fadamin.."
Tafada Cikin Bayyana Farincikin Datake Ciki,Bakinsa ya Washe yana Fadin"Masha Allah...Me aka samu.?
Cikin Murna da Farinciki Halima tace'"An samu Baby Girl Firstlove.."Zain ya Kada kai yana Fadin"Allah ya Raya ya amfana Jalal ya samu kanwa kenan..?
Halima Tace"Jalal Kuwa ya samu kanwa Firstlove yaushe zan Tafi ni..?
Ko Tare da Umma zamu Tafi..?
Fuska ya yamutsa kamar Tana kallonsa yana Fadin"A"a Firstlove ina kuma Zaki kin manta kun kusa Fara Test ne a makaranta..."Tura baki Halima Tayi Tana Fadin"Kai Firstlove...Kaifa kamun alkwari Sanda Umma zata maida Anty Zareena Lokacin kace na bari zamu je Tare dakai,yanzu kuma sai kace A"a bazani ba.."
Tafada Kamar Tayi kuka Mirmishi ya saki kafin yace"Naji..Ki bar wannan Tura Turan bakin sai na dawo sai muyi mgana.."Cikin Bata rai Tace"Yaushe zaka dawo Toh...?
Da Sauri yace"Yanzu ina kan Hanya ne.."Batare da tayi mgana ba Ta katse Kiran alamun Ranta yana bace ne Wayar ya Sauke yana Mirmishi kafin ya Furta afili"Zaina Rigima.!
Sun Gama wayar kenan sai ga Kiran Zareena Da Lambar Waje Da Sauri ya samu Gefen Hanya ya Faka kafin ya Daga Kiran Nata yana Fadin"Abokiya Zareena Barka da Arziki..."
Dagachan Bangaran Zareena Dake Kwamce kan gadon Marasa Lafiya awani Daki na Musamman Cikin Wani kayattacen Asibitin kudi Dage U.S Babban Birnin America,Fara mace ce Wacce Ba inda ta Baro Nene a kama Sai dai afizge Tana Diban Kama da Zain,Rumgume da Jaririyarta sai Megidanta Dake Gefenta Jawaad da Yaronsu Dan Shekaru Uku da wani Abu Jalal.
Cikin Farinciki Da Jin Muryan Dan"uwanta Tace"Aboki Zainullahi Yauwa..Ashe ka samu Labari..?
Yana Shafa Sumar kansa yace"Eh yanzu Mukayi Mgana da Firstlove Take Fadamun Ta Fara Rigiman sai Taje nace ta bari na koma Gida sai Muyi mganar.."Zareena na Dariya Tace"Wlh da gaskiyanta ita da Zafira ba wanda ya Taba zuwarmin gwamma kai da Haddir kun Rakoni Lokacin da Umma zata maidani Wannan Karon Tunda ba Gida na Haihu ba Ina Bukatar ganin Duka Ahalina.."
Zain yace"Insha Allahu karki Damu Abokiya Zareena ga Ummamki zata yi Kokari Taga Ta isa kan Lokaci.."Ya karishe Fada yana Dariya Zareena tace"Fadi ka kara Gobe Abba yace Min Umma zata tafi Lagos yama Mijin Inna Hannatu mgana zai nema mata Flight din da zai Tashi Da Daddare da Safiyar jibi zata iso nan din..'
Zain yace"Uhm kaji masu Umma...."Zareena Tace"Kwarai wanda Bai da Umma kuma Sai Jin Haushi.."Zain yace"A"a Fadi ma wanda bai Dashi Ni ina Da Neneta.."Dariya Ta saka kafin Tace"Yanzu muka gama mgana da Aboki Haddir yace min ya kiraka ka Baka Daga sai nace bari na gwada kiranka nagani sai gashi kuma ta Shiga..Gamu asibiti ammh yanzu za"a bamu sallama mu koma Gida.."
Zain yace"Eh naga Kiransa Ban Kusa da wayar ne..Allah Sarki Abokiya Zareena Allah ya Raya Jalal yayi kanwa kenan Ina angon Karni mijin Zareena.."Tana Dariya Take kallon Mijinta Lokaci Daya Take Fadin"Gashi a gefena..Ga Jalal mana yana gaida Uncle Zain,nidai Har kai da Aboki Haddir ku Taho Don Allah Kila sai ya samu Wata Yar Baturiya anan su Daidaita Tun Da naga alaman ya Fara zama Tazuru ba Aure.."
Zain ya Saka Dariya Yana Fadin"Wlh ai yama zama Tazuru kawai ya jira in Wannan Jaririyar ta Girma Sai ki bashi Ita ya Aura..."Zareena ta saka Dariya Harda Jawaad Dake gefensa Tunda Wayar a amsa Kuwawa aka sakata Zareena Tace"Kai mugu ne Aboki Zain Sai na gayamai.."Zain yace"Gayamai ko yaji Haushi nan da Wata Biyar musha Biki..Haddir fa ina jin Ko Budurwa bai da ita.."Zareena ta kada kai Tana Fadin"Zai yi ne in Lokacinsa yayi da yardan Allah.."
Zain yace"Allah ya yarda..Ba Angon karni Wayar mu gaisa..Nan ta mikama Jawaad wayar ya karba suka gaisa da Zain ya yi mishi Barka Daganan sukayi Sallama Bayan sun gama wayar ne Sai ya Kira Nene nan take Shaidamai Haihuwar zareenan yace sunyi mgana Daganan ya tada Motarsa ya Nufi Gida,Koda yaje chan Rigimar Zainarsa ya tashi kan ya barta Taje sunan Zareena ba yadda ya iya Dole ya amince Sai da ya koma Gida sukayi mgana da Haddir inda yace Daman Zareena ce tace ta nemi Wayarsa bata samu ba,Cikin Dakile Zencen Yace mai Sunyi mgana Daga Haka ya katse Kiran Saboda Bayaso Haddir din ya Jefomai Tambayan Ina yaje har ya Kirashi bai Daga ba.
Washegari da Safe kan ya Tafi aiki ya Biya Gida Ya gaida su Nene nan yaji Tafiyar Umma yau zata Bi Jirgi zuwa Lagos,Bai sani ba kawai Umma tace mai Tare da Zainarsa zata tafi mamaki ya kamashi Yace ma Umma"Umma na Dauka sai Zuwa Suna Sauran kwana Biyu Lokacin Jirgin da wadanda zasu Tafi Sunan ya samu..?