Sashe 21
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafada Cikin som karta Saki Dariyanta Cikn Jin Haushi Dina Tace"Wlh..Jiyan nan ya Fadamun wai ya gaji da Tararrayanmu..Dama na gaya miki koda yaushe Cikin Fadin haka yake so yake na Rabu da Dashi yaci Bulus Zakiya ni kuma Kinsani Duk Duniya Zain kadai nake so kuma Shi nake mafarkin ya zama Mijina ko Ta Halin kaka...!
Zakiya Tace"Ikon Allah ai bai Kamata ki Damu ba Sanin Dama Aikin Boka ne ke Tafe dashi.
ammh ba Domin Haka ba da Tuni ya Rabu Dake..."Dina ta Rausayar Dakai Tana Fadin"Duk nasan wannan Zakiya plz ki gayamin ya zanyi..?
Wlh bazan iya Rabuwa da ZAIN ba Shine kadai Namijin Dake gamsar dani..!
Zakiya Tace"Dama ai bazaki Rabu Dashi ba sai mun kai ga Nasara.."Ido Dina Ta sakarmata kafim Tace"Taya..ya..?
Help me kaina ya Dunkule waje Daya baya wani Motsi...!
Mikewa Zakiya Tayi Ta kariso Kusa Da ita Lokaci Daya Ta Dafa kafadanta Tana Fadin"Alluran planning din da kikayi na How many Month ne..! ?
Kai Tsaye Dina Tace"Harkin mata..?
Tare fa mukayi na Six Six Month ne..!
Zakiya Tace,"Ban manta ba So nake na kara Tabbatarwa..In ban manta munci Almost 4 month kenan Tana mana aiki ko..?
Kai kawai Dina Ta Dagamata alaman eh Cikin Sauri Zakiya Tace"So ina so Indan Ta gama aikinta ajikinta karki sakeyi mujira mugani...!
Da mamaki Dina ta Dago Tana kallonta Cikin som karin Bayani Lokaci Daya Tana Fadin"Kar na sakeyi kuma.?
Kinsan me Hakan ke Nufi..?
Zakiya Tace"Yes naasani..Ba Ciki kike Tsoro ba..?
Kai Dina ta gyada mata Tana Fadin"Eh mana..Kinsan Zain ya gargadeni akan Hakan Tun Farko...!
Wani Mirmishin Mugunta Zakiya Ta saki kafin tace"Toh ai da Cikin zamu Amfani mu Razani shi..Tunda na Lura yana Tsoron Danginsa Da Matarsa Wacce yafi so baya so Taji Labarin yana Tarraya da wata mace awaje..Duk Shaidar da zamu Tanada Bata kai Shedar ki Mallaki Kwan Haihuwarsa a maranki ba Dina Kuma Dole in Mgana ta kai kunin Manyansa su Zauna su sassanta mganar Domin na Tabbata baza su so wannan mganar ta Fita ko Domin kada kimarsu da Darajansu ta Zube akan Idanuwan Duniya ba..!
Ta karishe Fada Lokaci Daya ta Juyo Tana kallon Dina Wacce tayi Shuru Tana kallon Zakiya kafin Zakiya tace"Ya kika ga wannan Salon..?
In yasan wata bai san wata ba Tawan..Kuma kin manta Boka daman ya gayamana kafin Auranku yaga Turniku da Duhu..?
Toh ai wannan yakin da zai Faru Shine Duhun Tabbas za"a kai Ruwa Rana Rayukan wasu zasu baci..Wasu zasu Raasa kimarsu Dayawa ammh mu bamu damu ba Koda mun Rasa namu kimar Daman chan ba wata kimar garemu Wajen Allah ba Indai Burinki zai Cika na mallakan Zain na yarda Duniya ta Shaida bamu da Wata Cikakkiyar kima Kura ce Lullube Daman da Fatar akuya..!
Tafafa Tana wani kada mata Hannunta Ajiyar rai Dina Ta Sauke kafin tace"Hakan kina ganin bazai Taba Siyasar Mahaifina da kujeransa ba..?
Zakiya Tace"In Macijin yayi mana Taurin kai ne Mganar zata Fasu saboda bamu da Zabi..Ammh in ya nuna yana son Sulhu zaku Sulhu iya ku Biyu ammh kuma ki Tuna Hakan bamai yuyuwa bace Dole ne Shima yarasa kimar Dayake Takama Dashi in ko Hakan ta Faru Dole ne Labari ya Fasu...indai kin Zabi Kujeran mahaifinki To ya zama Dole ki Yi Hakuri Da Cikar Burinki Dina..!
Shuru Dina Tayi tana wani Tunani kafin ta Sauke Tagwayen Numfashi Tana Fadim"ammh ka
da muyi Saurin Datse ma Macijin kai Zakiya..Gwara mu Fara Datsan ganganar Jikinsa koda mu Rabasa da Kansa ne batare da Mun kashesa ba.' !
Zakiya Ta saki Dariya Tana Fadin"Wato Dai mu Fara Sare Macijin kafin mu Sare kansa kenan.?
Kai Dina ta Gyada mata Kafin Tace"Haka nake Nufi..!kai kawai Zakiya Ta Jinjina kafin Tace"Shikenan komai na Hannunki..'
Daga haka suka Cigaba da Tattauna mganar sun Jima Kafin Dukkansu su Shirya su Fita Tare Dina cikin asibiti Ta koma Ita kuma Zakiya Gida ta wuce Zatayi wanka Ta Shirya Tana da Bako.
*****
Gabda Kiran Sallar mangariba Halima Tagama Komai Zobo Take Hadawa Taji Kiran wayanta Daga Falo Mirmishi Ta saki Sanin Firstlove ne ke kiranta Zobon Tagama Hadawa kana ta Dauka ta saka Cikin Fridge yayi sanyi Abincin Datayi kuma Farar Shinkafa Miyar ganye Mai kifi sai Ferfesun Pepe Kitchen wanda Tayi Saboda Firstlove nan Kitchen din ta bar komai Saboda Tana so Sai ta koma Daki Tayi wanka Tayi sallah kana sai Tazo Ta jera komai kan Dinning ta goge Kitchen Din Inda ta bata.
Da Sauri ta Fita Daga kitchen Din Zuwa Falo Katon Talabijin Din Dake kafe Shi yake ta aiki Shi kadai kan Center Table Din Dake Tsakiyar Dakin Ta Hango Wayarta Da Sauri ta karisa ta Dauka kenan wani Kiran ya kara Shigowa Fuska Ta bata ganin Sunan mai kiran *UKTI ZAFEERA..*!
Cikin Tura baki Ta Daga Kiran Tana Fadin"Dillah ji yarinyar nan ta sakani gudu nifa da naji Kiranki na Zata Firstlove ne....!Tafada Tana wani Tura baki kamar Wata karamar yarinya Dariya Dagachan Bangaran Zafeera Ta saka kafin Tace"Ehhe..Kaji masu Firatlove...Mu da bamu Dashi Allah ya bamu Ukti..!
Halima ta saki Dariya Tana Fadin"Ameen Ukti kefa kikayi sanya Ina Barrister Ahmed yake..?Meyasa baki bashi Dama ba yana Sonki Wanchan Satin Alhaji Tsoho ke Fadamin yaje ya gaisheshi Da wani aiki ya Shigo Dashi Garin..'!
Tabe Baki Zafeera Tayi Dagachan Bangaran Tana gyara Zaman System din Dake gabanta Cikin Basarwa tace"Yayi kokari..Ukti ya gida..?
Ya kuma Yaya Dakta yake..?
Naga Kiranki Dazu ina Cikin makaranta ne Shiyasa na bari sai na Dawo Gida na Kiraki..!
Halima Tace"Komai lafiya Ukti to ya karatun.?
Ya su Inna Rukayyah Ina Shema..?
Zafeera Tace"Shema ta Shiga wanka..Nima yanzu na Fito Dayake ko Mintoi Ashirn bamu yi da Shigowa Gida ba.."Halima Tace"Allah ya Taimaka Ukti nayi kewarka yaushe zaku samu Hutu..?
Zafeera Tace"Nima ina matukar Kewarki Ukti..Wlh sai nan da 2 Month inaga domim ko Test bamu Fara ba.."Halima Tace"Muma bamu Fara ba..Kuma ina ta ma Firstlove nacin yakai ni kano Wajenki yaki Maida kai akan mganar..!
Zafeera Tace"Dama ai bazai barki ba Ukti..Kim manta Tun muna Gabansu Umma Sai inda ya Zabar Miki..?
Dariya Suka saka atare kafin Zafeera Tace"Ahki Faruq na gaisheki Ukti Dazu ina School ya Kirani mukayi Vd call.."Tsalle ta Buga Tana Fadin"Don Allah..?
Kice kinga Mutanen Chicago..!
Zafeera Tace"Wlh..Kinga yadda ya zama ya kara Kiba da Fari.."Halima Tace"Allah Sarki Shine ni bai kirani ba.."Ta fada Cikin Shagwaba Zafeera Ta Saki Dariya Tana Fadin"Ho..Ni kuma Kishiyarki ba..Toh Yace ya Kirani bai sameki ba ya Kira Yaya Dakta kuma yace kina Gida Shi yana asibiti..!
Halima Tace"Shikenan ya Fita...Nima zan Kirashi mu gaisa Wajen wata Biyu Rabon da muyi mgana Dashi.."Zafeera Tace"Nima kinsan yanayin karatunsu na lauyoyi Tunda ya Dage sai yagaji Dadyn Abuja.'Dariya Halima ta saki Kawai Lokaci Daya kuma suka Sarke Hiran Jin ana Kiran Sallar mangariba ne yasa Halima tace"ke wai hala baki Sallah ne..?
Dariya Zafeera ta Sheke Dashi Tana Fadin"Au da kin zauna ne..?
Nifa Shehi yayi min Tawa.."Halima tace"Banza Allah ya isana.."Dariya Zafeera ta kara sawa Tana Fadin"Dama Ai chan Allah ya Isa mana.."Halima Tace"Naji ni ba wannan ba Ukti Dama ina Son ganinki mgana nake so nayi Miki.."
Zafeera Ta natsu Tana Fadin"Ko..?
Toh ina jinki ko sai kinyi Sallah ne..?
Halima Tace"Bari mu Fara mganar Tunda naji yanzu Wasu masallatan suke kira...!
Jin Haka yasa Zafeera ta Ture Laptop Din gabanta ta mike Tsam Ta Fice ganin Shema"u ta Fito Daga Tiolet,ita kuma Zafeera macece mai Zurfin Ciki bata yarda kowa yasan Cikinta in ba Umma ko Halima ko Faruq ba,Koda Shema ta kasance Diyar Inna Rukayyah bakomai nata ta sani ba Fita tayi zuwa Falon ganin Duka yaran Mazan sun Tafi massallaci Matan kuma sum Shiga Dakumansu yin Alwala Inna Rukayyah ma Tana Dakinta kan Daya Daga Cikim kujeran Falon Ta zauna Tana Fadin"Ina Jinki Ukti..Na Fito Falo ne..!
Mirmishi Halima Tayi kafin tace"Kan mganar Barrister Ahmed ne meyasa bazaki Bashi Dama ba Zafeera..!
Naga yana sonki kuma Naga Dadyn Abuja da Alhaji Tsoho suna yabonsa Sunce Dan Gidan mutumci ne kuyi Auranki Ukti na Tabbata zai barki ki Cigaba da karatunki..!
Numfashi Zafeera Ta saki Kafin Tace"Uhm..Ukti Nifa ba wai ina kin Ahmed bane..Kawai dai Mazan wannan zamanin ne baka gane kansuu baka san abunda ke cikinsu ba kuma Abun ke ransu dabam Abunda bakinsu ke Furtawa Dabam.."Da Sauri Halima Tace"Bangane ba..?
Zafeera Ta gyara zama Tana Fadin"ina Nufin Acikinsu Dai dai ku ne keda Amana..Sai mace Ta gama yarda dasu Daga baya su Ci Amananta Ukti zuwana Kanon nan naga Casess na mazan da sukaci Amanar Matansu Daga Karshe suka bar matansu da Ciwon Zuciya Da Damuwa Shiyasa Maza suka Fita kaina na ke musu kallon Duka Halinsu Daya..!
Da Sauri Halima Tace"Ammh banda Firstlove dina ko?
Na Tabba Kin Shaida Bazai taba Cin Amanata ba.."Zafeera Tace"Ba zan iya sani ba Ukti bar ganin Yaya Dakta na yayana kema yar"uwata ce ta Jini Dole na gaya miki Gaskiya bansani ba Tunda Nidai Zahiransa nake gani ba Badini ba..Ammh dai karki saka komai acikin Ranki Ki kyautatamai Zato..'
Jikin Halima yayi Sanyi Cikim Rauni Tace"Yanzu kina so ki gayamin kema kina Tunanin Wata Rana Firstlove zai iya yin wani Abu nacin Amana agareni Ukti..?
Da sauri Zafeera Tace"A"a
Ni wlh bance ba Ba kuma Haka nake Nufi ba..Nace bansani ba..Ammh Mu kyautamai Zato Ukti ni na Shaida Kaunar Yaya Dakta agareki Insha Allahu makamanciyar cin Amana bazai Taba gitwa tsakaninku ba.."
Jin Tayi Shuru yasa Tace"kinji Ukti Don Allah karki Damu plz..!