← Book details Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 78

Sashe 4

Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wannan karon Tafiyar mai Dogon Zango ne Ni kaina zan iya Rantse muku Wlh Tun bayan Littafin Uwar Mijina ban kara Yin wani labari kamar wannan ba,Labari ne Daya Tsaru kuma ya Sarrafu,Labari ne Da zai Tabo bangaran Tsantsan kauna da Soyayyah,yarda da juna,cin Amana Rauni Tsausayi,Halin kaka kani,Gararin Rayuwa Dama Abubuwa Dadama Labarin zai zo Kashi1 da kuma Kashi 2 Fata zaku yi jimarin Bina Tundaga Farko Har karshensa Ku ijiye Comment din ku da Like din ku,Vote kuma kuyi Sharing dinsa ya kai inda ya kamata Ni kuma Kusan ni kun gwada kun gani bazam Taba baku kunya ba Wajen yi muku Upadate akai akai insha Allahu Nagode Allah ya jikan iyayanmu..._
*Intelligent Writer"s asso..*
*Janafty...*
*04/06/2021*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Jum2f8sNNmx9HXBUvqPmsl
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
_In mutum yasan yana Band1 plz kada ya shiga Band2 na Budeshi ne saboda wadanda Basu samu Shiga Band1 ba,And kuma in kinsan zaki shiga ki Fita ne U better stay where u are Hajiya Allah ya gafartama iyayenmu Ameen._
"Duk kokarinta so Take sai sun koma Around 4 kamar a mafarki yaji Ringing Din wayarsa Duk yadda Dina Take kokarin Daukemai Hankali wannan karon bata Ci nasara ba,tana samansa ne ya Birkitata gefe ya Dira Daga kan Gadon Lokaci Daya ya Dauki Gajeren wandonsa ya Saka ya Isa wajen Wandonsa Dake yashe a kasa ya Dauko ya Zira Hannu Cikin aljihun ya Fiddo da Wayarsa ya Danna Waro Ido Yayi Lokaci Daya yana Fadin.

"Innalillahi...30missedcall From Firstlove.."Yafada yana Dafe kansa Lokaci Daya kuma yana kokarin Zira Wandonsa Cikin Hanzari kamar kuma wani wanda ya Rasa Natsuwarsa yana gama
sakawa ya Waigo yana Kallon Dina yana Fadin"Ke park ur Self..."ya fada yana kallonta ido Cikin ido kafin ya kauda kai
ganin yadda take binsa da wani irin kallo Lokaci Daya Tana Shafa Nipple dinta Da Hannunta guda Daya.

Daga haka ya Shige Toilet Din Dake Dakin,lokaci Daya yana kara Duba wayarsa
Da kallo Ta bishi Har ya Shige kafin ta saki karamin Tsaki Tana Fadin"Firstlove Dai...Firstlove dai...I hate dat Name...I Hate u Halima I Hate u Zainah..Kina Tarayya Dani kan Abunda nafi so Duk Duniya Dalilinki Zain yakasa zama nawa Har yau har gobe yake bani Wahala na Tsaneki.."Tafada da karfi kamar wata mahaukaciya.

Da Hanzari ya Fito Daga Tiolet din Bayan Shudewar wasu mintuna da basu gaza Goma ba, Kansa Duk Ruwa alamun Dai wanka yayi ko Ta kanta bai bi ya Jawo Rigarsa ya saka Lokaci Daya kuma yana Tsane kansa da karamin Towel din Dake Hannunsa ita kuma mikewa tayi ta Fara Zira rigarta Domin tasan Ko Giwan wake tasha bazai barta ta Shigarmai Bayi Tayi wanka ba.

"Wai duk wannan Rawan Jikin
Daka keyi kan Haliman kake yi..?.Tafada kai Tsaye tana kallonshi bayan tagama saka Duka kayanta yana Saka Botirin Rigarsa yace"Ba Ruwanki Dina Tom.."Yafada Cikin muryan Natsuwa..

Cikin Jin Haushi Tace "Da Ruwana Zain..Kullim mganar ka Dayane Firstlove..Zainah..Halimatu Wai Shin Miye Halimar ke baka wanda bana bakashi anan Duniyan..?

Me ta ke Dashi wanda bani
Dashi..?kudi..!

Ilimi..?Dukiya ko asali mai kyau..?

Ina ce na Fita komai infact ma ai bazaka Hadani da Diyar MEGADI YAR MAI AIKATAU KUMAJ JIKAR MEGAD..."
"Enough DINA...!

Ya katseta Cikin Wani Tsawa Dakawata Tayi Tana Sauke Numfashin Kishi da Bacin Rai Cikin Nunata da yatsa yace"kar ki Kara kuskura
Fadin Irin wadanan mganganun kan Firstlove dita...Bata Fiko komai ba Dina Abu Daya ta Fiki ta kuma yi miki Zarra NIKKA..HalimaTU matatace ta Sunna Wacce Mala"iku Allah ya saka Suka Daurama Aure Tun Ranar Datazo Duniya Am Her Firstlove itama She is my Firstlove Kuma I Love her So much Domin da wannan Hannayen nawa ni na Fara Tarban Halima Bayan tazo Duniya kinga kuwa kuna da Tazara mai yawa.."baki Bude kawai Take kallonsa Bata samu Zarafin mgana ya nuna ta da yatsa yana Fadin"So u better Be Carefully ki daina Hada kanki da Matata in kina son Cigaba da alaqa dani.."
"Ammh Zain u Know i Love u ko...?kai tsaye yace mata,"Yes i know..Ke kuma kin Riga kin sani Tun Ranar da muka Fara Haduwa na Fada miki anan Duniya mace Daya kawai nake so kuma Itace HALIMATU my Zainah...Zainah zaina Sauran mata kawai kwadayinsu nake ji bawai so ba.."Cikin Hargagi tace"Kana kwadayinsu kuma baka son su..?Karya kake Zain Sai dai indon Ita Haliman Fanko ce Salam ce Rijiya ce baka Jin Dadin.."
"ke are u mad....?Ina Ruwanki da ina Jin Dadinta ko ba na ji..?

Dis is Stupit karki kara sako matata Cikin iskancinki Halimatu is Special ,unique wanda Samunta Cikin mata Sai Antona ki daina mganar Dadi Ita Tana sani Ihu To The Top Tundaga Farkon Dare Har karshensa kefa..?

U Only Sex me ammh Ko Groming bana yi Cos baki iya komai ba sai Jarab...!

"YA ISA ZAIN..!Ta fada Cikin Bakinciki Lokaci Daya kuka na kwace mata Cikin kukan Take Fadin"In bani da Dadi kamar Halima meyasa Baka tsaya mata ita kadai ba..?Karka manta koda muka Hadu daman chan kana Harka da mata in ka manta bari na Tuna maka da bakinka ka Fadamin ba nice mace ta Farko da ka fara Sex dani ba Kayi Hulda da matan Turawa sosai kafin ni..!

Cikin kular da ita yace "Yes Of course...Aurena da Halima Wannan kuma bai Shafeki ba Tarayyana da mata Ma bai Shafeki ba,i know abaya nayi Harka da mata ammh by now ke kanki kinsan bana Harka da kowacce mace sai ke..Ke din ma ina iya bakin kokarin yakice Bansan Dalili ba sai kina Maidani Ruwa..

Mganar Matata kuma ba Ruwanki da ita Dole Duk inda Dr.Zain yake ya ambaci Halimatu,Firstlove
So in kinga Bazaki iya juran ji
ba Dina d Door is open Dama kawai Manegi nake yi Dake Har ga Allah nagaji da alaqa da ke ke kanki kin sani.!

Yafada Kallonta ido Cikin Ido Hawayenta suka Zubo Daga Cikin Idanuwanta Cikin yanayin karaya da Muradi mai Girma take Fadin"Ni kaina nagaji da wannan Shashancin da muke yi a waje Juz Marry me Zain zamu fi samun Natsuwa..!

Ido ya kwalalo waje yana Fadin"M...Merry me fa kika ce Dina..?

Yafada yana kallonta kafin ya saki wata karamar Dariya yana Fadin"U are not Serious?...Ni na taba ce miki zan Aure ki ne Dina..?

Ya tambayeta yana kallonta Kai ta Girgiza kafin tace"Baka Ce ba..Ammh ka hanani kula kowa ko..?

Kuma infact ma kai ka amshi Virgin dina Kana nufin zan je ma wani ahaka ne bayan komai kai ka karba..?

Kai ma kasan bazai sabu ba Zain Dole ka Aureni ko kana so baka So..."Dariya ma ta bashi ya Murmusa yana Fadin"Ji wata mganar Banza..!

Yes ban musa ba ni na karbi Virgin dinki ammh Do i Force u..?

Ta karfi nayi miki..?

Ko Fyade nayi miki..?

Dafa karfarki kika kawo kanki na Taya ba Gardama ki kayi accpted Shine nayi laifi..?

U Better Wakeup Daga wannan mafarkin naki Dina Am Not Going To marry u Dazs is d Truth...!

Kai Tsaye ta kalleshi Tana Fadin"Karya kake Zain...Ina Sonka ina Matukar kaunar...Kuma am Very Sure sai ka Aure ni ko Ta lalama ko ta Tsiya Ban damu da Duk Abunda zai Faru ba Nidai Burina ka kasance nawa na Har Abada..!

Baki bude yace"Really..?

Dina me kike shirin yi..?

Kinsan Allah karki sake kice zaki Fasa wannan alaqan tamu ga wani ahali...!

Bai karisa ba ta barmai Dakin Fuu tana Tsiyayan kwallah da kallon Dariyan Tura Haushi ya Bita kafin ya Dauki Key Din Motansa ta yabi bayanta.

Yana Fitowa Daga Office Dinsa Suka Ci Karo Da Dr Peter wanda yayi mai wani kallo Domin yaga Fitiwar Dina ba Tun yanzu ba Yasha Zargin akwai wani Abun da ke gudana Tsakanin Dr Zain da Dr.Dina Ammh bai Taba Fadama kowa ba Yana kokarin yi ma Dr.Zain din mgana kawai ya Wuceshi batare da ko Sannu yace mai kuma ya Tabbata ya ganshi da kallo ya bishi kafin ya Kada kai yana Barin wajen
Yana kawowa Haraban Asibitim Yaga Ficewar Motar Dina Da Gudu ko Ta kanta bai bi ba ya Fada Motarsa ya Bata Wuta yayi Kwana Tare da Zuba Hon aka wangalemai get ya Sulale ya Fice Daidai Lokacin Daya Duba agogon wayarsa 12:00am na Dare,adaidai na Ranar Laraba kuma Lokacin Sako Ya Shigo wayarsa Daga Firstlove.

Da Sauri ya koma Driving da Hannu Daya ya Bude Sakon..
*HAPPY BIRTHDAY FIRSTLOVE...*
Waro ido yayi sai alokacin ya Tuna da Birthday Dinsa na Cika Shekara Talatin aduniya Allah Sarki Halimatu baiwar Allah Zainahzain kenan Bata iya manta Duk wani Abu Daya Shafeshi Tana sonshi da Duk Zuciyarta da Ruhinta ta gama yarda Dashi 100%ammh shi kuma yana nan yana cin Amanarta Sau Tari yana kokarin yakice wannan neman mantan
ya samu ya yakice Neman Sauran wasu matan Tun bayan Haduwarasu da Dina ya Rasa Wani irin Abu ne ke Tsakaninsa da
Dina koda yayi alkawari wa kansa Da bazai kara kusantanta ba
sai matarsa ba Baya iyawa Jikinsa Har rawa yake musamman in yaga Dina,Kamar Tuwo Haka yake mata Ko Halima baya mata Cingam Din Dayake ma Dina kuma yana da yakinim Garau garau kawai yake Ci Jan Miya mai Dadi sai Wajen Halima,Yayi kokarin Rabuwa da Dina sau ba Adadi ammh kuma Abun ya Faskara Saboda tana Barazan da zata Fasa alaqarsu ga Ahalinsa da matarsa Abunda kuma baya Fatan ya Faru kenan Ya Tuna Nasihan Dan"uwansa Haddir kullum itace Zain ka Daina kusantan kanka da Zina,Ita Din Haramin ce kuma tana Cinye Duka ayyukan Alheri..Allah Sarki yasan yana Nenan mata ammh bai taba Fadama kowa Daga Cikin Ahalinsu ba sai ma Kokarin Dayayi ya Rufamai asiri yana so ya Daina yana son yakice Dina ammh kuma Tana neman ta zama Wata Bakar kaddara gareshi...!
*******
Motar ya saki Sosai yana Sharara Gudu Bisa Titin Garin na Bauchi sakamakon Dare yayi Kafafu da kuma Zirga Zirgan Abun Hawa yaja baya sai ya bashi Daman Zuba Gudunsa Sosai Yadda yake so Cikin lokaci kalilan sai gashi ya iso Federal Lowcost.

Bakin wani Tagamemen Gida ya Tsaya yana Zuba Hon Get din Gidan kalan Golden ne,Hakama Fentin Gidan kalansa kenan yana Tashin kyalli Dayake akwai Wuta kuma Akwai Wadatar manya kwayayan Wuta awajen sai Wajen ya kasance Cikin Haske ba Duhu ba.
Chapter 4 · 0% Book details