Sashe 38
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zainab ma tace"Allah Abba kamar yaya yana Firgice ne fa.."Abba ya jinjina kai yana Fadin"Nima Haka nagani..Ammh Tunda yace Bakomai mu barsa abakomai din Allah ya kyauta.."Nene tayi Shuru kafin ta Rausayar Dakai Tana Fadin"Naji Jikina Duk yayi Sanyi..Tunda Nake da Zain ban Taba ganinsa Cikin wannan yanayin Ba.."
Hanyar Fita Abba yayi yana Fadin"Komai miye Allah ya Saukakamai...Ni na wuce.."Dukkansu suka Bishi da Fatan Allah kiyaye Hanya Zainab Tabi Bayanshi Suka Fice Daga Falon Abun mamaki Zain yana Cikin Motarsa bai Tafi ba ya kasa Tuka Motar ma Gabadaya kansa ya Kulle Kiran Layin Dina yake yi kamar Mahaukaci Yana ayyana Faruwan Wasu Abubuwa Dadama Indai Dina ta Rusa plan Dinsa.
Abba ne ya kalli Motar Zain kafin ya Juya ya kalli Zainab yana Fadin"Dubamin Zain din yana Ciki ne.."?jin haka yasa ta karisa Jikin Motan ta Fara Knooking din Glass din Bai ma Jita ba sai chan yaji kana ya Waiwayo ya Sauke gilashin Motar Lokaci Daya yana Sakarmata Jajayen Idanuwansa,Cikin Tsoro tace"Abba ne yace na Dubaka ko kana Ciki..?
Sai da tace Hakane ya Juya yaga Abba Tsaye yana kallonsu Cikin Shakakiyar Murya yace"Kice mai yanzu zan tafi na Tsaya ina Waya ne.."Daga haka ya maida glass din Motar ya Rufe yayi ma Motar Wuta yaFice Daga Gidan Abba ya Rakashi da kallon Mamaki Lokaci Daya yana Nazarinsa Zainab ma Duk Jikinta yayi sanyi,Kada kai kawai Abba yayi Direba ya Budemai Bayan Mota ya Shiga Zainab ta Shiga gaba suka Bi bayan Zain Shi kudu yayi su kuma sukayi yammah Ammh agefen Zuciyar Abba yana Tunanin koma miye yake Damun Zain ba mai Sauki bane Tunda bai Taba ganinsa Cikin Irin wannan Rudewan ba.
*****
*Kano..*
Sabuwar kofa..!
Koda Karfe 10am na safe Tayi Su Zakiya suna Falon Gidansu Dina,Koda suka isa Dina Tun a Mota ta galabaita sun Fito basu karya ba,Sai suka tsaya Bisa Hanya Zakiya ta siya musu Dankali da kwai Ta faraci sai kuma Amai kafin su iso Duk Jikinta ya Saki haka Zakiya ta Shiga da Dina a Rirrike da Ita kamar wacce ta Shekara Tana Jinya.
Hajiya Batula tayi mamakin ganinsu ahaka,tayi ta Tambayan Zakiya meke Damun Dinar ammh sai taki Cewa komai,Daman ai Tasan Zakiya sosai,Nan Falon ta kwantar da Dina wacce ke kara Murkukusun karya Mahaifin Dina yana gari Ya tafi Office ne Cikin Hikima Hajiya Batula ta Kirashi a waya ta Fadamai Ga Zakiya kawar Dina Ta kawota Bata da lafiya yana Jin haka sai Hankalinsa ya Tashi yace tayi Maza ta Kira Family Doctor dinsu Gashi nan zuwa Zasu Shiga Meeting in sun Fito zai kariso Gida.
Haka kuwa akayi Ta Kira Likitansu Dr.Bala Ta gayamai Cikin Abunda bai gaza Mintina Ashirin ba sai gashi Daga yanayin Tambayoyin Dayake ma Dinar tana Bashi amsa yasa Jikin Hajiya Batula ya saki Tayi Jagale Tana Bin Dinar da wani kallon Kurulliya bata dai ce komai ba Jininta ya Diba ya Tafi Dashi Lap dinsu na Asibiti yace Nan da Lokaci kadan zai Dawo da Sakamakon.
Faruwar Haka yasa Zakiya ta kama Dina ta Haura da ita saman Dakinta ta kwantar da ita kan Gado sai ga Hajiya Batula ta Shigo Gegen Dinar ta Zauna Tana Fadin'"Sannu Dota..?
Allah kara afuwa..'
Dina ta amsa Tana yamutsa Fuska Zakiya na gefe Tayi Tagumi kamar ta Allah kallonta Hajiya Batula tayi Tana Fadin"Kinsan Abunda ke Damunta ne..?
Tafada tana Kafe ta ido Domin haka kurum Taji bata yarda da ita ba,Shuru Zakiya Tayi bayan sun Hada Ido da Dina sai taSunkuyar dakai Tana Fadin'"Anty Mu jira Dawowar Doctor...!
Tana Gama Fadin haka ta kauda kai Domin bataso ta Fara mgana yanzu sai Likita ya iso da Sakamako Uwa uba kuma Daddy ya Dawo anan ne Zata Bude Baki Tayi mgana Sosai,Hajiya Batula Numfashi ta Sauke kawai ta mike tana Fadin"Allah yasa muga alheri."Basu amsa mata ba Har ta Fice Tana Fita Dina tace"Meyasa baki gayamata komai ba..?
Zakiya tace"Ba yanzu ba...Sai Likita ya kawo Sakamako in Tagani ita zata Kira Daddy ta gayamai Shi kuma zai Dawo Gida a Rude Daganan ni kuma zanyi Mgana..'Kai kaawi Dina ta kada Ta maida kanta Bisa Filo ta kwantar Tanajin wani Fargaba Na Abunda zai Faru in Daddy yaji Labarin Abunda ya Faru.
Dr.Bala sai da yayi wajen Awa Daya kana ya Dawo Hajiya Batula kadai ya gani afalo Ita ya Mikama Takardan Ta karba ta Bude Tana Fadin"Nifa ba gane wannan yaren naku na Likitoci nake ba Yimin Bayani Dr Bala..?
Kallonta yayi Cikin Wani yanayi kafin yace"Am sorry to Say Hajiya..Dina is Taking 5weeks Pregancy..!
Ido Hajiya Batula ta Zaro Tana kallon Dr.Bala kafin ta saki Takardan HannuntaTana Fadin"Ciki Kake mgana..?
Kai ya Gyada mata yana Fadin"Eh kwarai..Tana da Ciki na Tsawon Sati Biyar Harda kwanaki..!
Kirji Hajiya Batula ta Dafe Tana Fadin"Innalillahi Wa"inna Illaihirraju"un...Munshi uku wannan Wani irin Bata suna ne Dina ta Jawo mana..?
Tafada lokaci Daya Taji kanta na Sarawa Dr.Bala dai kawai Jinjina kai yake yana Fadin"Sai Hakuri Hajiya.."Numfashi ta Sauke Tana Fadin"Biri yayi kama da Mutum..Dr Bala plz Wannan mganar ya zama Sirri Kar naji ta Fita waje..?
Mirmishi yayi yana Fadin"Haba Hajiya ai Famiy Doctor...Ba iya Likita ba ne Abokin Sirri ne Karki Damu a aikin mu Ba"a yarje maka ka bayyana Sirrin wani ba.."Cikin Gamsuwa tace"Naji Dadin haka...Mungode.."Daga haka taSallameshi ya fice ita kuma Kai Tsaye ta Rarumi Takardan zuwa Dakinta Wayarta ta Jawo ta Kira Kwamishina Alhaji Gaddafi Sheerif,Lokacin suna Meeting bai Daga Kiranta ba sai ta Turamai sakon ya Dawo Gida Ba Lafiya Daganan ta Fito a gaggauce sai Dakin Dina tana Shiga ta watsa mata Farar Takardan kan Jikinta Tana Fadin"Yanzu Fisabillahi Da Kuruciyarki baki Debomana Abun kunya ba Dina sai da girma ya kamaki..?
Tafada Tana kallonta Cikin Wani Takaichi da Bakinciki Domin koda Dina ba yarta bace Taji Hankalinta ya Tashi da jin Wannan Labarin,Dina ta Dago kanta Tana kallon Hajiya Batula kafin ta waiga Tana kallon Zakiya wacce ta gyada mai kawai sai Dina ta Fara matsan kwallah Tana Fadin"Ba laifina bane Anty..Yaudarata yayi..!
Hajiya Batula ta saki baki kawai Tana kallonta kafin tace"Daman kinsan da Cikin kenan..?
Da Sauri Zakiya tace"Eh..Jiya ne ta Kira Bata da lafiya sai nazo na Rakata asibitin Datake aiki aka Dibi Jininta aka auta,Shine yake sanar damu Tana Da Shigar Ciki na Sati5 da wasu kwanaki.."Tafada Cikin Nuna alhininta cikin Kufuluwa Hajiya Batula tace"Lalle...Shine kuma sai kika kwasio ta ita da Abun kunyar zuwa nan ko..?ina laifin ku Tsaya chan anemi Uban Cikin..Tunda nasan ta sanshi ko nace ko sun sanshi.."
Ta Karishe Fada Cikin Bacin Rai Zakiya ta Dukar da kai Tana Fadin"Ita ta matsa sai na kawota Gida...Kuma nayi Tambayar Duniyanan taki Fadamin ko waye yayi mata wannan aiki sai dai tayi ta kuka Tana Fadin Yaudaranta akayi.."Wani Dogon Tsaki Hajiya Batula Tayi kafin tace"Ita dai ta Yaudari kanta..Irin Abunda nayi ta Guda kenan,Da naga Alhaji ya sake ma Rayuwar yarinyar nan Dama na sani ita Mace ba"a sakar mata sai tazo da Abunda zai Bata Zuru"a gabadaya.."Daga Dina har Zakiya ba wanda ya kara mgana Ficewa Daga Dakin Hajiya Batula Tayi Tana Fadin"Sai mu Jira Dawowar Mahaifinki kila Shi in ya Tambayeki zaki mai bayani inda kika Samo Cikin Jiki ki..Aikin Banza kawai..!
Sai da ta Fice ne Dina Ta mike zaune Tana Fadin"Nifa ina Jin Tsoro Zakiya..?
Ina Tsoron Faruwan waniAbu.."Zakiya ta Dafa kafadanta Tana Fadin"Dole daman Wani Abu zai Faru mana..Ammh ba yadda kike Tunani ba..Ki kwantar da hankalinki
ina Tare dake.."Ita dai Dina Hankalinta yaki kwanciya komawa kawai Tayi ta kwanta Tana Tunanin wannan Abunda sukeyi ba wata Hanya bace ta Rusa Rayuwarta data iyayenta ba kuwa..?
Da wani ido zata iya Kallon Daddy da Dan Shege...?
Wannan Shine Sakamakon Irin Gata Da kaunar da ya nuna mata kenan...?
****
Zain Da ya bar gidansu Gidan Dina yasake Komawa yana Ta Bugawa kamar wani Mahaukaci Sabon kamu,Yakira Lambar Dina Sau Shurun matsaki Bai san Adadi ba,Ganin ba mafita yasa ya Shiga Motarsa kawai ya Dinga yawo acikin gari bai san ina zashi ba Idanuwansa sun kala sunyi Jajir so yake yayi kuka ammh ya gagara haka kurum yaje wani irin Faduwar gaba yana jin akwai wani gagarumin Mtsala Dake Tunkararsa.
Yayi ta Tunanin meyasa Dina tayi mai haka..?meyasa ta saba alkawari..!?
Tuni wata Zuciyar ta an karar dashi Tayi hakan ne Domin Bayyana komai,baya Raba Daya Biyu Dina Kano Ta Tafi..?
Tuna haka yasa sai da yaji wani Gigitaccen Faduwar gaba mai Dauke da wasu Rugajewar Abubuwa ajikinsa,Gabadaya ya Fita Hayyacinsa,yana ji yana gani ana ta Kiran wayarsa yaki Dagawa Firstlove tana ta Kiranshi Yana kallo Zata Tsinke ammh ya Kasa Daga Kiranta..?
Da wata kalmar zai
mata mgana..?
Me zai ce mata..?
Ayanzu bai da wani irin Kalma ko Mgana da zai iya kare kansa komai kuma ya kare mai..!
Yana ganin Kiran Sadiq Babba,Shima ya kasa Daga Kiransa,Kansa ke Ciwo kamar ya Cire ya yar haka yaje ji Ganin zama ba nashi bane yasa kawai ya yanke Shawaran zuwa kano ya Nemi Dina,Har ya Juya kan Mota sai kuma wata zuciyar tace"wannan karon wannan yakin bazai yuyu kai Kadai ba zain..Koma Miye Shirin Dina na Tozartakane ko kaje kano ka sameta ba Lalle bane ta Saurareka..Ya zama Dole ka nemi Taimako ko agaji. !
Sitiyarin Motarsa ya Buga Cikin Muryan kuka yace"Wayyo kaichona...Yanzu Wa zan Tunkara da wannan mganar..?
Wazan iya Tara na gayamai nayi ma Wata Ciki watan ma karuwa ba Matar Auransa na Sunna ba.."Yake Fada yana kuka Kamar karamin yaro ammh kuma ba Digon Hawaye saboda Tsabar Halin Dayake ciki.
Kamar amafarki ya Dakata da kukan Da yake yi Lokaci Daya yana Fadin"Haddir...!
Yes Haddir ne kadai ya Chanchanta naje ma da kukana Shi kadai ne zai iya samamin mafita.."Da sauri ya karya kan Mota sai Asibiti kamar wanda ya Zare,yana Tafe yana Kiran Layin Haddir wanda Tana gabda Zata Katse Haddir ya Daga Kiran yana Fadin"Zain ya akayi ne..?
Cikin Shakewar Murya yake Fadin"Kana cikin Asibiti ne..?
Cikin Mamaki Haddir yace"Eh lafiya naji muryanka wani iri..?