Sashe 59
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai kawai Zain ya Girgiza kafin yace"Bashi ne agabana ba Haddir...Muje gidaanmu Dagachan sai mu wuce Gidan Alhaji Tsohon
Da Sauri Haddir ya kalleshi kafin yace""A"a ba yanzu ba Zain..Abba nacikin Fushi bazai Saurareka ba.."Zain Cikin Takaichi yace"Banga Laifinsa ba..Ko Bazai Saurareni ba Zanje na Duka na nemi gafaransa Koda zai min Koran karene..'
Haddir zai yi mgana Zain ya Dagamai Hannu yana Fadin"Komai ya Faru ninaja..Abaya Abba yamin haka..?
Amsa ita ce A'a Saboda Naji na Dauka zan Tunkarin wannan Yakin Insha Allahu da Tsarkakken Zuciya Allah na Tuba ka yafemin.."Yafada yana Jin Taruwar kwallah acikin Idanuwansa Haddir bai kara mgana ba yayi Shuru yana Fatan in sun isa Allah ya Kwantar da Zuciyar Abba.
Allah kam bai amshi Addu"an Haddir ba Domin Suna Shiga Falon suka ci karo da Umma da Nene,Dukkansu Mikewa sukayi suna Bin Zain da ya Shigo abayan Haddir da kallo Cikin wani yanayi Umma kallonsa Take Tundaga sama Har kasa ganin yadda ya Sauya Cikin kwana Uku kachal,Nene kuwa Har ta Fara Hawaye ganin yadda yayi wani Baki ya Rame kamar bashi ba Cikin Dimuwa da Tsausayi ta Nufeshi Tana Fadin"Zain...!
Bata karisa Gareshi ba Shima ya Taho da Sauri Zuwa gareta Da Murnan ya samu kafadan da zai Kwanta yayi kuka Yaji Muryan Abba yana Fadin"Kul...Aisha karki Sake ki karisa kusa Dashi..Kinji ma nagaya miki..!
Yafada Cikin Kakkausan Murya,Gabadayansu suka waiga suna kallonsa yana Tsaye Daga Gaban Korodon Dakinsa Cikin Bakar Jallabiya Shi kanshi ya Rame din ganinsa yasa Zain ya Zura mai ido yana Jin Tahowar kwallah Cikin idanuwansa cikin Takun Rauni ya Fara Taku Zuwa gareshi Sai dai mai Cikin Tsawa Abba yace"Kul..Karka kuskura ka kara somin nan...Bana son ganinka..!
Yafada Cikin Tsawa da Fushi Wanda Harta Zaina Dake kwance Ta Fara Barci Ta jita Ta tsshi afirgice Tana Raba ido Shi kuwa Zain Cak ya Tsaya Idanuwansa Sun Fara Zubda da kwallah Cikin Raunin murya yace"A...Abb...!
"karka ka kara Kirana da wannan Sunan Kirani kai Tsaye da Usman Dina zai fin Dadi da naji kana Kira da Sunan Ubanka Zainullahi."Ya fada bayan ya Tarema Zain din Numfashi,Yanayin yadda yake mgana zaka Fahimci Ransa kuna yake Domin Shi kanshi Idanuwansa sun kala sun yi Ja Cikin Sagewa Gwiwa Zain yaji Kafafunsa sun kaisa kasa ya Zube Bisa Gwiwoyinsa yana kuka kuka mai Cin ran Mai Sauraro Cikin Fada Abba ke Fadin"Wama ya baka izinin Shogomin Gida...?baka ji Sakona bane..?
Na sallama maka na Nace ka Tafi Chan ka zauna da karuwarka Dadironka Domin Ita ce Rayuwarku ta Dace da Juna bamu ba..!
Yafada Jijiyoyin kansa na Mikewa yana Numfarfashi Da Sauri Haddir yace"Abba kayi Shuru hakanan Saboda lafiyarka.."Abba ya juya kallonsa kan Haddir yana Fadin"Kai da ka damu da lafiyata..Toh in kana so nayi Shuru kace ya Tashi ya Fitarmin Daga Gidana Tunda bada Kwabonsa aciki na Siya Gidan ba.."
Jin haka yasa Zain ya Fara Rawan baki yana Fadin"Zan...Zan Fita Abba ammh sai na Rokeka Gafara..Don Allah Abba Don Annabi ba Domin Halina da Tarin Laifuka na ba..Ka yafemin Wkh Abba na Tuba bazan kara ba Na Tuba nabi Allah Abba bazan kara ba..."yake fada yana wani kuka mai Cin rai Nene da Gudu ta karisa Kusa Dashi itama ta Zube Cikin kuka Take Fadin"Don Allah kayi Hakuri Alhaji ka yafemai..Shifa Bawa ne kuma Bawa zai iya aikata Kowani irin Laifi Alhaji Don Allah karka Koresa Daga Gidanka in ka koresa ina zashi..?...
Itama Ta Fada Cikin kuka Ganin Haka yasa Haddir ma ya Isa Kusa da Zain Shima ya Duka yana Fadin"Don Allah Abba kayi Hakuri..ZAIN yayi Laifi kuma ya Gane Kuskuransa Don Allah Abba ka yafemai.."Umma Dake Tsaye Kai kawai ta Kauda Tana kuka Zaina kuma Dake Kofar Dakinsu k'asa Kasa Daukanta Tayi Sai da Ta Jingina da Bango tana wani kuka mai Cin rai Lokaci Daya Da Tushe Bakinta kada Kukanta Ya Fito.
Abba kuwa kai ya kauda Cikin Tsawa yace"Ya tashi ya Fice Daga Gidana nace..?
Zan kira mai Jami"an Tsaro Wlh in bai Fita ba."Ganin Zain Bashi da Niyyar Tashi ne yasa kawai ya Fara Laluban wayarsa Dake Aljihun Jallabiyansa Ya Zarota Ya Fara Kokarin Kiran waya Nene da Haddir sun ma kasa Mikewa Ballatana Zain da kansa ke Duke ya Hada Hannayensa alaman Roko Idanuwansa na Zubar da kwallah
Cikin Bazata Suka Ji Abba ya Daga waya yana Fadin"Dpo....!Bai Karisa ba,ZAINA ta bayyana Afalon Tana Dingishi Lokaci Daya Tana Dafa bango
Tana Fadin"A'a ABBA...DON ALLAH KADA KA KIRAMA DA'N DA KA HAIFA DA CIKINKA YAN S A.N.D.A..'Tafada Cikin Rarrabe mganarta Saboda kuka Cak Abba ya Tsaya da mganar Da yake yi ganin Zaina wanda Ya kwana Biyu bai sakata a ido ba.
Haka ma Zain Cak Kukansa ya Tsaya Nene da Haddir ma suka Dago suna kallonta Haka ma Umma Ganin Abba ya Tsaya ne yasa Zaina ta isa Gabansa ta Zube Tana kuka Tana Fadin"A"a Abba Hakan bai kamata ba...Duka Abun na Cikin Gida ne Don Allah kayi Hakuri kada ka Koreshi Daga Gidanka Da jikinka Gabadaya..!
Tsura mata ido Abba yayi Cikin Tsausayamata yana Ganin itace ma Abun Tsausayi Wayarsa ya kashe ya maida aljihun gaban Jallabiyansa Ya Saka Duka Hannunsa ya Tallabo kafadunta Ya saka Kuma Hannunsa Duka Biyun ya Daukemata Duka Hawayenta Yana Fadin"Naji bazan kiramai Jami"an Tsaro ba..Ammh ya Tashi ya barnin gida..!
Zatayi mgana ya Hanata Da Daga mata Hannu Lokaci Daya Ya Kai kallonsa ga Zain wanda ya Kura musu Ido Shi da Zaina wacce yake jin kamar yaje ya Rumgume Zaina ya Fashe mata da kuka Ta Fahimci Nadamarsa Da Yadda yayi kewarta.
Cikin Kakkausan Murya Abba ya kalli Zain yana Fadin"Wlh Tallahi Ko Saboda Cutar da wannan Marainyar Allah da kayi Zainullahi Allah bazai barka ba..Kuma nima bazan Taba yafe MAKA BA...!!!
Kowa Abba yabi da kallo Wanda ya Juya yana Tafiya Yana Fadin"Aisha Ki gayama Dan'ki ya Fita yabarmin gidana..In na kara Fitowa na ganta Abun bazai mana kyau ba.."
Ya Fadin haka ya Shige Dakinsa ya Banko Kofarsa,Kawai sai Zaina Ta Sulale nan ta Fashe da kuka Zuciyarta na wani Rawa Saboda ita Abba bazai yafe ma Zain ba..?
Ta Shiga uku Kar tayi Sanadiyar Raba D'a Da Mahaifinsa..?
Ina zata saka kanta In haka ta Faru..?
Zain Da ya Fara Rarrafe kamar karamin yaro yana kuka zuwa ga Zaina sai da Taji kawai Numfashin Mutum Gabda da Ita Tana Dago Fuskarta Datayi Jabe Jabe da Majina Da Hawaye suka Hada Ido Hudu, da Zain Kowa tsayawa yayi yana Kallon Kowa..Kuma kowa da Abunda Yake Sakawaa cikin Ransa,Yana kallonta yana Zubar kwallah itama Tana kallonsa Hawayenta na Bulbulowa kamar an Bude Famfo.
*Shakira...*
*ZAINAZAIN..!*
_(Is a love Story and Betrayal)_
*Wattpad:Jamilaumar351*
*Mallakar:Janaftyshakira*
*BOOK 1*
"Ita Zaina Tana Kallonsa ne Da Dukkan Zuciyarta Mai cike da Soyayyarsa Kaunarsa da Kuma Tarin Tsausayinsa da kuma yardansa Idanuwanta na Fidda Hawayen karaya da Rauni Ganin yadda ya Rame ya Fita Hayyacinsa Cikin kwana Uku Kachal.
Shi kuma ZAIN yana kallonta ne Cikin Raunin Zuciya,Karaya da Ban Hakuri da kuma Soyayyah da kaunarta Hade da Tarin Tsausayinta ganin yadda ta koma Kamar wacce bata da Ishashan Jini ajikinta,Gabadaya Jikinsa Rawa yake wajen Saka Hannunsa ya Riko Nata Hannu Cikin Rawan baki Dana Murya ya Furta..
"FI...rsT....LO..ve...'Ya fada Gabadaya Jikinsa na Daukan Rawa Dukkansu sai da Zukatansu suka amsa Cikin Fitan Hayyaci da wani irin Muradi mai Girma da kuma Nenan sauki da Waraka ga Halin Dayake Ciki Taji ya afka Jikinta kawai ya Rumgumeta da wani irin karfi Wanda ba Domin Ta saka Dayan Hannunta ta Tallafe kasan Cafet din ba babu Abunda zai Hanata batayi Bayaba ya Bita sun baje atsakar Falon ba Saboda Tsabar irin Karfin Rumguman Da yayi mata.
Da karfi ya matseta Har sai Da Taji bata iya Fitar da Numfashi,Kansa yake Tusawa Saman Kirjinta Lokaci Daya yana sakar mata wani marayan kuka wanda Sai ya Tada Hankalin Mai Imani Nene da Haddir kuwa Wani irin Abu Suke ji akansa Ransu na Tsausayin Duka Zain din da Zaina,Ita kuma Umma Kuka take kawai Batare ma Da tasan kukan Me take yi ita ba,ta dai sani Zain ya kasanace mafi soyuwa acikin Ranta Tun yana karaminsa Bata iya Juran kukansa Sai dai ta Boye ko kuma ta kauda kai Saboda Nene.
Jin yadda yake kukan ne yasa Raunin Zaina ya kara Bayyana Cikin Wani irin azama ta Dago Hannunta zata Rumgumeshi,Sai kuma ta Fasa Domin Alokacin Hotunan Zain da Dina ne Cikin yanayin Da ita kadai ta sanshi yake Gilma mata Gefe guda kuma Tana Tuno mganarsa na Yarda da cewa Cikin Jikin Dina nashi ne da Sauran mganganu,Gabadaya Jikinta ya Fara karkarwa Cikin Sarewa Da Duk wata yarda da Tsausayi kawai Ta Janye Hannunta Lokaci Daya ta Fara ja da baya Tana Kokarim kwace Jikinta,Ganin Tana Mutsu mutsun kwace kanta ne yasa ya Dago Da kansa Fuskarsa Duk Ta baci Da hawaye yana kallonta Itama Shi Take kallo Cikin mamaki yaga tana ja da baya Hannu ya mika zai Rikota da Sauri Ta kara matsawa Baki ya Bude yana Fadin"Firstlove...!
Kai ta girgiza mai Tana Fitar da kwallah,Sai kuma ta Fashe da kuka kawai Tana Girgiza mai kai tama kasa Mgana Zain ya Duka Hannu Bibbiyu ya Riko Kafar zaina yana kuka yana Fadin"Firstlove...Matata Farincikina...Halimatu Abdullahi Gada..My Firstlove my World,Kece Rayuwata Zaina In baaki bazan iya Rayuwa ba..Naji na yarda naci amanar Soyayyarmu naci Amanar yardan Da kikamin ki Taimakeni ko ki kara bani Dama ta Karshe Don Allah..Ni zainullahi Abubakar Saulawa nayi Miki Alkawarin bazan kara Dabi"ata ta neman mata ba,ammh Plz Don"t Leave me i Can"t do Without u..!
Ya karishe Fada yana Kife kansa Jikin Kafanta yana kuka,Itama kukan Take Lokacin Har Jikinta ya Fara wani irin Tsuma Umma ce Ta Lura da haka da Sauri Ta Share Hawayenta ta isa Garesu Cikin Fushi ta saka Hannu ta Fizgo Zaina ta Mikar da ita tsaye wanda yasa Zain ya Dago Idanuwansa Jajir yana Kallonta Cikin kaifin Idanuwan Uwa da Danta Take kallonsa Shima haka Cikin Karaya yace"Ummmaa..!