Sashe 30
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta Dagama Umma Lokaci Daya da Kwakulo Mirmishi Wanda iya Saman Fuskarta ne bai kai Zucci Domin Haka kurum Take jin Wani Tsinkewan Zuciya Hira suka Fara sama sama da Umma Sai kawai ta Fara Hamman karya Umma ta kalleta Tana Fadin"Barci.?
Maza jeki kwanta kafin an juma ki wuce gida.."Daman Abunda Take so kenan Tatashi ta Shige Dakinsu ta Fada kan Gado Tana jin Zuciyarta na Rawa Wani iri Taji ba yadda ta saba ji In Firstlove ya Tafi asibiti ba.
Lambar Ya Haddir ta Lalubo Ta Kirashi Shima sai da Ta katse kana ya Kirata bayan sun gaisa ta Tambayeshi Zain yace mata Bai sani ba gaskiya ammh Yana Tunanin bashi acikin Asibiti kamar ya Fita,Gabanta Taji ya Fadi ammh Bata bari ya gane ba Tamai sallama ta kashe Wayarta Tana Tunanin Ina Firstlove yaje Daya kasa Daga wayarta Ta Tabbata ko Duba Marasa lafiya yake in ta Kirashi yana Daga Wayarta In ya Shiga Tiyata ne kadai bata samunshi kamar Wasa wata Zuciyar tace mata toh in yana Tare da Wata ne fa..?kuma watan tafiki Matsayi da kima awajensa fa..?
Wannan Tunanin yasa Taji ta Fara jin Jiri Tana Daga kwance,Kwallah ya Cika mata kwarmin Idanuwanta Cikin Wannan Halin Zafeera ta Shigo Ta sameta Ganinta a Haka yasa ta Zauna Gefenta Tana Fadin"Ukti Damuwar ne..?
Ko zaki Shirya muje cikin asibitin ne muga ko lafiya..?
Tashi Zaune Tayi Cikin Wata kasallaliyar murya tace"Ba bukata yanzu muka gama mgana da Ya Haddir ya Tambatarmin Firstlove baya Cikin asibiti ya fita.."Kallonta Zafeera Tayi kafin tace"Ikon Allah ina yaje .?
Ko gida ya koma ne...?
Zaina Ta Kada kai tana Fadin"Bansani ba Ukti..Bansani ba.." Tafada Lokaci Daya Hawaye na wanke mata Fuska Cikin Mamaki Zafeera tace"Lafiya..?
Haba Ukti miye Abun kuka..?
Kai
kawai ta yada Saman Cinyar Zafeera Tana Fadin"Bansani ba Ukti..Haka kurum naji Zuciyata na Zafi Wata kuma na Fadamin kila yana Tare da wata ne Ukti..!
In ba wata ba taya Firstlove yake kin Daga wayata Ukti..?
Tafada Hawaye suna Kara Kwaranyomata.
Cikin Tsausayawa Zafeera ke Shafa Kanta Tana Fadin"Kina Tsammanin akwai wata mace Datafiki Daraja awajen Ya Dakta ne..?babu Ukti ke kadai ce ba baki da Na biyu Wlh kowa ma Shaida ce.."Tafada Tana Share mata Hawaye Mikewa Zaina tayi Tana Fadin"Hakane kila Ya tafi Waje ne Da ba'a san Daga waya ko.?
Da sauri Zafeera Tace"Eh hakane mu barsa ahaka Ukti..zai kiraki da Zarar ya samu Sarari.."
Da haka Zafeera tayi ta Lallashin Zaina tana bata baki har ta Sauko Hankalinta ya kwanta ta saki Jiki suka Cigaba da Hiransu,Har barci ya Dauketa Kana Zafeera ta Fita ta barta acikin Ranta kawai Tana Jin Tsausayin Zaina Ranar da Yaya Dakta yace zai kara Aure akwai Daru.
Shi kuwa Zain sai wajen 3pm na Rana suka Dawo Cikin Asibiti suna Shigowa Suka Hade da Haddir wanda yamai kallo Daya ya kauda kai Shima Zain din Kai ya Daga sama yana wani Cin mgani,har sun Gotashi ya Daga murya yana Fadin"In ka gama Shashancin naka ka Kira Matarka ta Kirani tana Tambayarka tace Tayi ta Kiran wayarka baka Daga ba..'
Daga haka ya wuce ya barsa nan jin Haka yasa gabansa ya Fadi Dina Dake gefensa ta kalleshi bata samu zarafin mgana ba ya wuceta da Sauri kamar zai Tashi Sama ya Shige Office dinsa ya Rufe kofa sai da yazauna kana ya Lalubo Wayarsa Missedcalls din Firstlove Wajen 14 Ido ya Zaro yana Rawan Jiki ya Bi bayan Kiran Nata sai da yayi kira wajen uku kafin yaji Zafeera ta Daga wayar nan take cemai Zaina tana barci,Zafeera ce Tace"Ina ka Shiga ne Yaya Dakta..?
Ukti Da kuka ta kwanta Duk ta Damu..?
Kai ya Dafe yana Fadin"Oh my God..Kuna gidan Umma ne..?
Tace"Eh Tun dazu muka Dawo.."Daga haka kawai ya katse Kiran Ya tashi Da Sauri ya Lalubi key din Motarsa ya Fice Office Din Dr Aisha ya Shiga yace mata ta Duba Tiyata petient dinsu in basu Farka ba nan da 1hr ta kirashi Ta amsa da To Yana kokarin Fita Dina na Sawo kai Bai tsaya ma Kallonta ba ya wuce da Sauri kamar zai Tashi Sama Da kallon mamaki Hade Dana Kishi Ta bishi Dashi Domin Tana da Tabbancin Wajen Tsinanniyar matarsa Zashi In yaji Sunants yana Rawan Jiki kamar wata Uwarsa da Katon Tsaki ta rakashi kafin tace acikin Ranta"Lokacin ya kusa Zuwa..!
Yana Fita Kai Tsaye Motarsa ya Shiga Sai GRA,koda ya Shigo Falon Da Umma yaci karo Sama sama ya gaisheta ta kalleshi Cikin mamakin ganin Hanzarinsa tace"Kai kuma lafiya.?
Yana Tafiya zuwa Dakinsu Zafeera yace'Lafiya lau Umma Firstlove naciki ko..?
Bata ma samu zarafin mgana ba ya tura kofa ya Shige Dakin,Umma ta Rakashi da wani kallo kamar baya Cikin Natsuwarsa Ajiyar Zuciya ta Sauke kafin Ta gyara zamanta Daman Tashar Sunna Tv take kallo Kawai sai ta Cigaba da kallonta Nene kuma Tana Dakinta ta Dan kwanta Zainab kuma Bata nan Tana Kaduna Da Baban kaduna yazo Ta bishi Suka Tafi Tare su Saudart kuma suna Makaranta basu Dawo ba.
Yana Turo Kofar Zafeera Ta Dago Tana kallonsa wacce ke Zaune gefen gado Tana Latse Latse Bisa Laptop dinta ganinsa yasa Ta Mike Tana gaisheshi Yana amsawa Hankalinsa na kan Zainarsa ganin Tana Barcinta cikin Salama Da Hannu yayi ma Zafeera alama da ta Fita ta bashi waje Mirmishin gefen baki tayi kawai ta Fice Dauke da System dinta aranta Tana Fadin ko bakace ba Dama Fita zanyi..'
Tana Fita ta turomusu Kofar Shi kuma yana ganin Fitarta ya Duka ya Sabule Takalmin kafarsa ya hawo kan gadon ya Ciccibota ya Daurata kan Jikinsa ya Rumgumeta kam yana Sakin ajiyar Zuciya Gefe Daya kuma na Zuciyarsa Tayi wani Rauni Yana Tunanin Abunda yake yi baya Ma kansa da Zainarsa adalci,Ya rasa ya zai yi ya yakice Dina arayuwarsa Idanuwansa sun Sauya launi Kamar ya Fashe da kuka.
Cikin Barci Take jin kamar an Rumgumeta Sama sama ta Fara Bude idanuwanta ta Saukeshi a kansa Yana Rumgume da ita kamar zai Tsaga Jikinsa ya maidata Cikin Muryan Barci Tace"Firstlove...'
Jin Ta Kira Sunansa yasa ya Dagota Suna kallon Juna,Cikin Sanyin murya Zaina tace"Ina ka Shiga ka kyaleni ina ta Kiranka... ?
Kara rumgumeta yayi yana Fadin"Bako ina Firstlove...ina asibiti ne Yau Mutane Biyu nayi Ma Fida Firstlove kema kinsan Haka kurum bazan kyaleki ba.."Ido ta Rausayar Tana Fadin"Na kira Ya Haddir yace min ka Fita Baka cikin asibiti..?
Fuska ya Hade yana Fadin"Ki daina ma Kiransa in kin kirani baki Jini ba..Ba Bangaran mu Daya ba Kowa da Barayinsa Kinji ko..?
Bazai san na Fita ba ko Ina nan ba,kawai zai yanke Hukunaci ne batare Daya sani ba..Ni ina Cikin asibiti ba inda naje.."Kokarin mikewa take zaune Yayi Saurin Rikota ya Zaunar da ita kan Ciyarsa yana Shafa Fuskarta kafin yace"Kun Dawo lafiya..?
Ya kuka baro su Goggo halima..?
Kai ta Lamgwabe saman Kirjinsa kafin tace"Duk suna lafiya..Kowa yace agaisheka."Kanta ya Shafa Lokaci Daya yana Zame mata Dan kwalin kanta Ya ci karo da Kitson shukun Da akayi mata achan Shafawa ya Farayi yana Fadin"Wow...Yayi kyau sosai Firstlove waya yi miki..?
Kanta ta Dago Tana Fadin'Matar Junaidun Goggo Halima taminshi Jiya.."Kiss ya sakarma kan yana Fadin"Yayi kyau Dole zan Biya wannann kitson.."Ya Fada yana Kure ta ido Kirjinsa ta Shafa Tana Fadin"Miye naga ka Kureni da ido..?
Kai Tsaye yace"Idanuwanki sun Tasa..kin yi kuka ko... ?
Kara lafemai tayi Bisa Kirji Tana Fadin"ba kai bane..?
Kuka nayi saboda Zuciyata tana ta Rayamin kana Tare da wata ne Shiyaasa ka Shareni.."Dam!
Yaji mganar nata Cikin Rawan Jiki ya kara kamkameta yana Fadin"A"a Bana son wannan Tunanin Firstlove Taya ya Kike Tssmmanin zain dinki Wanda yafara Sonki Tun kina Cikin mahaifiyarki Taya kike Tsamanin zai kalli Wata mace Da sunan so..?
A"a wannan ba Tunani bane karki kara Kinji Zainata.."
Ya Fada yana Shafa bayanta Zuwa Kugunta,ita kuma Tana Shafa Kirjinsa Cikin wata irin murya tace"bazan kara ba..Haka Ukti ma tace...Na Tsorata ne ganin ina ta Kiranka baka Daga ba.."Dago kanta yayi yana Fadin"Kin manta Mijinki Likita ne..?
Akwai Ceton Rayuwanka Jama"a awuyansa Wani Lokacin Zaki rika Jin haka Firstlove plz kimin afuwa kinji ko..?
Na saka Zainata kuka.."
Yafada yana Kokarin Hade bakinsu Waje Daya bata Mai gaddama ba ta Dago kanta suka Hade Lebensu Waje Daya Keyarta ya Riko ita kuma ta Riko Bayan Kansa tana Shafawa Cikin Wani Salo sun Dauki Dogon Lokaci suna Sumbatar juna kafin su saki bakin Juna kan Kirjinsa ta koma ta lafe tana Sakin ajiyar zuciya Lokaci Daya Tana Fadin"Firslove lalle nayi kewarka Har ina jin kamshin Bakinka ya Chanzamin..'"
Yana jinta Tana Fadin Haka saboda ya kauda mata wannan Tunanin yasa ya Fara mata Wasu Abubuwan da bazata iya Jurrewa ba kawai sai ta bar mganar ta biyemai suna Farantama juna Rai da kuma nuna ma Juna yadda sukayi kewar Juna Ammh Tabbas yasani kamshin Man bakin Da Dina Ke yawan amfani Dashi ne,Domin ya Tuna koda suke Mota sai da ta kwakumeshi Ta sha Bakinsa tana Bala"in son Ta Tsotsi Bakinsa Shiyasa Zainarsa taji Kamshin Bakinsa nashi ya Sauya.
Kan Kirjinta ya Yada kansa yana Sauke Numfashi,sama sama ita ma Numfashin take Saukewa Chan Cikin Shakakkiyar murya yake fadin"Firstlove muje gidanmu.Nan gidan yamin kadan na Nuna miki yadda nayi kewarki ba.."Yana Fada ya mikewa ya Fara Daura mata Dankwali ya Sauko Daga kan gadon ya mika mata Hannu ta kama ta Sauko,Gyalenta ya mika mata ta Yafa Shi kuma ya Dauki karamar akwatinta yana Fadin"Ina karamar Jakarki...?cikin Sanyin Murya tace"Yana Dakin Umma..'
Gaba ya wuce yana Fadin"Muje Ki Dauka mu wuce gida ai nayi Kokari Sati Daya nayi ina Maraicin Rashinki Fistlove.."Tare suke Fita Falo ita ta wuce Dakin Umma ta Dauko Jakarta ta Fito Koda ta Fito har ma yakai Haraban Gidan Umma da Kalleta Tana Fadin"Sai anjuma Dota.Allah huta gajiya.."
Ta amsa da Ameen,Zafeera kuma Harara ta watsa mata Tana Fadin"Naga wariyan launin Fata Cewa fa kikayi ni zan Rakaki gida ammh yanzu kinga Yaya Dakta kin juyamin baya.."Dariya Zaina Tayi Kafin Tayi mgana Umma ta Rigata da Fadin"Kinga yi Tafiyarki yana waje yana Jiranki kinsan Halin Yaron Nene Wutar Ciki..."Jin haka yasa ta Fice tana Fadin agaida Nene in ta tashi Zafeera ta Bita da kallon mamaki ganin ta saki kamar ba ita ba.