Sashe 3
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya Fada yana son leken Fuskarta Cikin Jin Haushi ta Waigo Tana Fadin"Why Dr.Imran...?
Fitata da kuma Shigowata Cikin Asibitinnan Duk akan idonka ne Am i Ur Wife..?
Haba Takuran naka Is Over me Wlh Ban so Wlh.."Tafada tana wani yarfa Hannu.
Kyakyawan Fuskarta yake kallo Yana Jin wani iri acikin Ransa Meyasa Dina take mai Wulakanci ne... ?
Ita kuwa Karamin Tsski Taja tana Juyawa Lokaci Daya ta kadamai Manyan mazaunanta Ta wuce ta barshi nan da kallo ya Bita yana Wani Hadiyan yawu Harda Lashe baki kamar wani maye ya kada kai yana Fadin"Allah yakai Damo ga harawa ko bai ci ba yayi Birgima akai.."Daga Haka ya Juya yana Juyawa suka Hada Ido Hudu da Dr.peter Wanda yake ta Dariya yana ganin haka ya Hade rai ya wuce yana Fadin"Wai Su cin Danko Harda su kaza..Sa"ido ma Harda Arna Mtseww Allah ya kyauta.."
Ya wuce Fuu kamar Shima zai Tashi sama Nurses din Dake Zirga Zirga awajen kowacce Taitayinta Ta Shiga sanin Halin Dr.Imran Masifaffan ne na Bala"i Asibiti ba Asibitin Ubansa ba sai iko Daga Cin Arziki Har gwarama Dr.Zain in yayi wannan da Hujja tunda Asibitin a Sali na Kakansa ne ammh Shi fa,sai Iskanci shi ba kowan kowa ba,Ammh fa iya masifar ya tsaya in yaga Wata Nurse tamai yakan Taya in ta bada Hadin kai ana Hutawa Sosai ba Ruwansa ko Bunsuru ya shafamai lafiya wajen cin mata.
Knooking ta Farayi Cikin Muryansa wacce tayi kasa Taji ance "Come in plz.."Saboda yasan Itace Domin adaidai Wannan Lokaci Doka ne bamai Shigomai Office kai Tsaye sai Mutum Daya Abokinsa kuma Amininsa Kuma Dan"uwansa wato DR HADDIR ALIYU ABUBAKAR SAULAWA.
Cikin Wani Taku ta Tura Kofar ta Shiga yana Tsaye ko zama ya kasa tana Shigowa ya Dago da Idanuwansa da suka Zama Jajir saboda Jaraba Cikin Laushi da kuma Muradi yace"Plz Key d Door.."Ya fada yana Wucewa Dircet Cikin Wani Daki dake Cikin makeken Office Dinsa da Sauri Tabi Umarninsa ta saka Makulli ta Rufe Office din ta Bar key din Ajiki itama ta Rufamai Baya tana Shiga ta ganshi ya Juyamata Baya yana Tsaye ganin Haka yasa Tundaga nan ta Fara Cire Farar lapcoat Din Dake Jikinta kana ta Tube Karamin Vail din Data Yane kanta,Kamar al'amara ta Sabule Doguwar Rigar Jikinta sai gata Naked dinta Haihuwar Uwarta Tana Tsaye tana wani munafukin Mirmishi.
Nufarsa Tayi sai dai yaji ta Rumgumeshi ta Baya Tana Shafa Kirjinsa Cikin wani Shauki Runtse ido yayi yana Jinta ta Zagayo ta gabansa Tana Balle mai Botorin Farar Rigar Dake Jikinsa Sai da ta Ciremai kana ya Bude Idanuwansa akanta yana kallonta,Nonuwanta ne da Suke Tsaye Cur Cur suna wani kadawa,saboda yadda Take kokarin Rabashi da wandon Jikinsa,Ta ciremai Dogon wandom Ta Cillar gefe Tana kokarin Sabule mai Boxers din Jikinsa ya Damke Hannunta Da Sauri Ta kalleshi Tana Fadin"Why..?
Kauda Kai yayi batare da yayi mata mgana ba kawai Ya Dagata sama sai kan wani karamin Gadon Dake Dakin,wamda na Duba marasa Lafiyane,Akwai guda Daya Daga Chan Falon,wannan na yan Family ne in Laluran kwantarwa ta kama,
Yana Sauketa kan gadon ya Bita ya Danne Lokaci Daya yana Hade bakinsu waje Daya Cikin wani Irin Shauki itama Ta Damke Kansa Suna Kissing Din Juna kamar zasu Cinye bakin juna,lokaci Daya Hannayensu na kara kaina ajikin Juna.
*****
*Area: Federal lowcost*
Agogon Bangon Dake Falon nata takai Duba Taga karfe 10:30pm na Dare,karamin Tsaki Taja sau ba Adadi Tana Cigaba da Kiran Layin Firstlove,Ammh kuma Still Wayar nata Ringing Ba"a Daga ba Ranta ya kara Baci kamar ta saki kuka.
Falon tabi da kallo Tana ganin irin yadda ta kawatashi Dinning Table din Data kawatashi da Abinci kala kala da kuma wani katon Cake takai ma kallo Yau gabadaya wuni Tayi Wajen ganin ta Shirya First Birthday Din Zain, ko Sch ta kasa Shiga Duk da kuwa Suna da lectures,Bayan Sunyi Aure wannan ne First Birthday
dnsa suna matsayin ma'aurata Tana so Tayi Supresing dinsa,ammh kuma Ta rasa meyasa Wani Lokacin Firstlove yake kaiwa Dare acikin Asibiti,Duk da Tasan Yanayin aikinsa ammh ai alkwai Tarin likitoci acikin Asibitin kuma in ba wani Emergency ba bai Cika kwanan Asibiti ba.
Zagaye Madaidaicin Falon nata ta Dinga yi Rigar Jikinta tana jan kasa Irin gown din nan ne mara Hannu wacce sama Take da Raga Raga,Rigar ta Dameta Sosai Tayi mata kyau kanta yasha Gyara Gashinta ta Daureshi a Tsakiyar kanta tayi wani Tufka Fuskarta tasha kwalliya Duk da bamai yawa bane.
Doguwar mace ce mai madaidaicin Jiki,Tana da Manyan Idanuwa da matsakaicin Hancinta dirarriyar mace ce Ta gabanta da Bayanta ba Fara bace Chaculate Colour ce ko kuma mu kirata da Bakar mace Jin Dadi da kuma Hutu suka saka Fatar ta Murje tayi kyau sosai Matashiyar ce yar kimanin Shekaru Ashirin a Duniya.
*HALIMATU ABDULLAHI GADA* Wacce Aka fi Sani Da _ZAINA.._ Wasu kuma suna Kiranta da *ZAINAZAIN..*!Kenan mace ce wacce takai mace kuma Wacce Namiji zai yi alfaharin mallakarta amatsayin matarsa ta Aure akallon Farko in kayi mata zaka Hangi Tsantsan Natsuwarta da Hankalinta Tana da Tarin baiwa,Tana da Cika ido da kwarjini,Halima tana da Rauni Gata da Saurin yarda Tana da Rikon Amana uwa uba Ladabi da Biyayyah Tana da Sadaukarwa ga wanda Suke tare,gata da Tarin Bama kowa yarda arayuwarta Domin Tataso Tun Tana Karamarta marainiya ta Bangaran Uwa da Uba,Bata tashi Gaban Duka Ahalinta na Both Uwa da Uba ba,Ammh Tatashi Hannun Uwar Rikonta Hajiya Aisha Wato Umman Zareena da kuma Uban Rikonta Alhaji Usman Abubakar Saulawa shiyasa Duk Duniya bayan su Da Alhaji Tsoho Ko Dangin iyayenta bata yarda dasu ba kamar yadda Taayarda Ta bama Zain Ragamar rayuwarta gabadaya.
Komawa Tayi ta Zauna kawai Saman Daya Daga Cikin Royal Chairs Din da sukayi ma Falon kwanya Ganin bata da wata mafita ammh Idanuwanta na kan agogo Hankalinta kuma na kan wayarta Rabi kuma yana Haraban Gidan tana Sauraran Hon da kuma Shigowar Mota,Ammh Shuru har 11pm ta Buga tana Zaune Bashi da Dalilinsa Idanuwanta Suka kawo kwallah meyasa Duk sadda Ta Shirya wani Abu Special ga Mijinta sai komai ya Lalace Wayarta ta kara Daukowa ta Cigaba da Kiransa ammh bai Daga ba.
Hawayen Data ke kokarin Dannewa ne suka Zubomata Bata yi Yunkurin Sharesu ba ta barsu Suna Zuba,Wata Zuciyar tana Cema ta"Easy Halima Kila Wani Emergency ne ya Taso...!
Jin Haka yasa Ta Saki ajiyar Zuciya kafin ta Dauki Wayarta Ta Fara Neman Layin Umma Har ta yi Dialing Sai Wata Zuciyar ta Hanata da Sauri ta katse afili ta Furta"11 na Dare nasan yanzu Umma ta kwanta zan Tayar musu da Hankali toh ko na Kira Nene ce..?
Sai kuma ta Girgiza kai Tana Fadin"A"a baya Gida Domin Abba bazai barshi yakai Har uwar haka achan ba..!
To ko yana Gidan Alhaji Tsoho ne..?
Tsai da Rai Tayi tana wani Tunani kafin ta Girgiza kanta Tana Fadin"Me zai sa ya Dade haka in ba wani abu bane ya Faru..!
Kuma ya gayamim ya Fito Daga asibiti zai Taho gida kodai accident yayi..'"Fadin Haka yasa gabanta ya yanke ya Fadi nan da nan Jikinta ya Fara Rawa Cikin Tashin Hankali Take Fadin"No...No He is Fine...InshaaAllahu Babu Abunda zai sameka Firstlove.."Take Fada ita kadai kamar Wata zararriya.
Tunanin Kiran yaya Haddir ne
Ya Fado mata acikin arai da Sauri Ta Fara neman layinsa Tana Fadin"Am Sure yasan inda Firstlove yake.."Lambarsa ta nemo Tayi Dailing Ta Fara Ringing ta kara kunni kowani Di..!
Di!
Yana Tafiya ne da Bugun zuciyarta.
"ZAINA Lafiya kuwa..?
Taji Haddir
Yafada bayan ya Daga Kiran nata Datake gab da katsewa yana Hamma Cikin Sauri Halimatu tace"Ya Haddir Am sorry na Tasheka ko... ?
Dama zan tambayeka ne Kana asibiti ne..?
Munyi waya da Ya Zain Tundazu zai zo gida naji Shuru Har yanzu kuma ina Kiran wayarsa Baya Dauka.."?
Cikin Yanayin Barci yace"Halimatu ki kwanta kiyi Barci kila wani Emergency ya Tsaidashi Ni yanzu ina Gida Tun Around 6pm
na yammah na Baro Asibiti naje Gidan Alhaji Tsoho na Dubashi Jiya yace min ya kwana da Mura.."Cikin karaya Halimatu tace"Ayyah..Allah Sarki Alhaji Tsoho how is he Doing now..?
Hop da Sauki ko..?
Daga Chan Bangaran Haddir yace"Yes ..he is Feeling much Bette now..Na barosu Shi da Tsohuwar matarsa Hajiya mama Tana Jinyarsa Zata Dafamai kaza Queen.."Yafada yana yar Dariya Mirmishi ta saki kafin tace"May Allah Shifa Him.Ameen gobe in na tashi Daga Sch zan Biya na Dubashi.."Haddir yace"Ameen..Ok Allah ya kaimu karki Damu zai dawo kila Wani Abun ne ya Tsaidashi kinsan yanayin aikin namu.."Cikin Dauriya tace'
Shikenan Gud Nigt Yaya Haddir.."Night kawai yace mata ya Datse kiran Lokaci Daya yana Komawa ya kwanta ammh acikin Zuciyarsa yana Tur da Hali irin Halin Zain Ya Tabbata ba kowa ya Tsaidashi ba sai Wannan Karuwar yarinyar nan Dr.Dina duk da yana Musanta Zargin Dayake yi akansu ammh He is Very Sure Akalar Dake tsskaninsu bata alheri bane Tun Suna karatu a London Da kuma Gayyatar da Zain din ya aika mata Natazo Suyi aiki a asibitin Kakansa tare, kuma ba Musu tazo Duk da kuwa Zata iya yin aiki a ako"ina
a kuma Duk inda take so kuma tun ba yanzu ba yasan Dinar son Zain take shine dai yake wani pretending ammh kallonsu kawai yake yana Fatan Allah yasa ba Abunda Zain yayi mai alkawarin ya Daina bane na Neman matan Daya koyo Daga kasashen Turawa yake koma Sunayi da Dina ba Domin in Hakan ta Faru Kokarin sa na Rufama Dan"uwansa kuma abokinsa Asiri zai iya Fasuwa Har wadanda bai kamata su ji ba, zasu Ji Abubuwa su zo su Rikice Yadda kowa ke kallonsa da Kima Harda kuwa iyayensu Uwa uba kuma Alhaji Tsoho Daya bama Zain Din Dukkan Ammana Da yarda Da kuma Marainiya Data Kwashi Yardanta da Duka Amanarta ta mikama Zain din.
_Ya kuka ji Salon Labarin..?