Sashe 36
Zainazain Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yake yayi yana Fadin"Sharesu Daga asibiti ne..' Da Sauri tace"A"a bazai ayi haka ba in wani Abun gaggawa ne fa..?ka Daga ni bari naje Kitchen nayi kaye kaye na Dawo.." Tana gama Fadar haka tatashi Daga kan Jikinsa ta wuce Kitchen sai da yaga ta Shige kana ya Tashi da Sauri Dauke da wayarsa ya Shige Bedroom dinsu ya Turo Kofa yana Kokarin Kiran Dinar sai gata ta sake Kira da Hanzari ya Daga yana Fadin"Why Dina..?
Baki san ina gida bane so kike Firstlove ta Zargi wani Abu..?
Dagachan Bangaran Dina Tace"Kiran yana da Muhimmanci ne...Ina son ganinka ne yanzu yanzu..!
Cikim mamaki yace"Yanzu yanzu kuma..?
Kan wani Dalili Kuma kinsan na dawo Gida.."Yafada yana waige waige na Marasa gaskiya.
Dina tace"Eh mgana nake so muyi mai muhimmanci..."Kai tsaye yace mata,"Ki Barta sai gobe da Safe..Gaskiya yanzu ba zan iya Fitowa ba Basan wani karya zan yi ma Firstlove ba gaskiya.."
Mirmishi Dina Tayi Tana Fadin"Allah ko..?
To ka zauna ni sai na Taho gidanka yanzu na Sameka.." ido ya zaro Waje kamar yana ganinta yace"What.?
Kizo ina..?Kai tsaye Tace"Gidanka mana in yaso sai kama Firstlove din Taka bayanin in Taganni adaidai wannan Lokacin.."Da Sauri yace"baki da Hankali ne..?
Dina tace"Ina dashi..Kazo gida ka sameni yanzu ko kuma Wlh ni nataho yanzu.."
Jin Haka yasa yace mata"Is Ok karki zo ganinan zuwa.."Mirmishi Ta saki kafin tace"Gud.."Daga haka ta katse Kiran Tana Dariyan Mugunta Zain kuwa Zufa ce ta Shiga ketomai Ya Fara safa da marwa Cikin Bedroom din ya Rasa mafita kawai sai ya hau Saka kaya Wata Milk din Jallabiya kawai ya saka ya Dau key Din Mota ya Fito yana Fito suka Hade Da Zaina ganinsa a gaggauce yasa Taja ta Tsaya Tana kallonsa Cikin mamaki tace"Lafiya..?
Karamin Tsaki yaja yana Fadin"Baza abar mutum ya Huta ba Dai...Bana ce bazan Daga wayata ba..Kikace na Daga Kira ne Daga asibiti An kawo Emegency wata mata ce zata Haihu sai Bleeding take.."Ya karishe Fada yana Kauda kai Domin yana Jin kunyar karyan Daya Shararamata ita kuwa Cikin Tsausayawa tace"Wayyo Allah sarki har na Tsausayamata..Bakomai Firstlove kaje zan Jiraka Ina Alfahari dakai..'
Rumgumeta yayi tare da mata Kiss a goshi ya wuce tana Binsa da addu"an dawowa lafiya baya Cikin Natsuwarsa yana Fita ya Rika kwalama Tanimu maigadi Kira cikin Tsawa yace ya Bude mai Get Tanimu jiki na Rawa ganin Dakta Rai bace ya Budemai get din ya Fice da Gudu kamar zai Tashi sama Kai Tanimu ya girgiza yana Fadin"Allah Huci Zuciyar Gwarzom maza.."
Lokaci Daya yana Maida get din Ya Rufe ya koma kan kujeransa ya zauna ya Dauki Radionsa ya kara Sauti Abunsa Ransa fes babu Abunda ya Dameshi.
Shi ko Zain yana Fita ya Dinga Tsula Gudu Bisa Titi kamar zai Tashi Sama,Cikin Lokaci kadan sai gashi kofar apartment din Dina Ita kuwa Dama Tana Jirace Dashi Tana Jin Dirin Mota ta leka ta Window falo Tana ganin Shine ta Dauki Waya da Sauri ta Kira Zakiya,Tana Dauka Ta gayamata isowarsa ita kuma tace Ta bar waya akunne,Saman Center Table din Dake Tsakiyar Dakin ta ijiye wayar Da Sauri Ta Shiga Cikin Bedroom Dinta ta Dauko Result din Da Zakiya ta bata tazo ta ijiyeshi Saman Kujera,Daidai Lokacin Taji Zain na Knooking din Kofar nata Bedroom din ta ta koma ta Samu Robe ta shafa kasan Idanuwanta nan da nan Hawaye suka Fara zubo mata ba kama Hannun yaro Idanuwan kuma suka kumbura luhu luhu kamar wacce Tasha kuka gashi Sun sauya Launi.
Jin yana ta knookig ne yasa ta Fito Da Sauri Zuwa Falon ta isa ga Kofar ta Budemai Suka kalli juna Cikin mamaki yake kallonta ganin yadda Hawayen Idanuwanta suka Kasa Tsayuwa Cikin Mamaki yake Fadin"Lafiya kuwa..?
Hannu Dina ta saka Tana Sharban Hawaye batare da Tayi mgana ba ta Juya kawai zuwa Cikin Falon Ganin haka yasa ya Rufa mata baya,bayan ya saka Hannu ya maida Kofar ya kulle Zama Tayi kan Daya Daga Cikin Kujerun Falon tana matsar kwallah karya kamar yadda Zakiya ta Tsara mata,Cikin Fargaba Zain Dake tsaye kanta ya kalleta ya sake Fadin"Wai lafiyarki..?
Nazo kuma kin Tasani kina kuka..?
Kara Fashewa da kuka Dina Tayi kamar wata karamar yarinya Cikin Faduwar gaba da Ta samu Zain Lokaci Daya ya zauna Kusa da ita yana Fadin"Look Dina...Ki Saussauta kukan nan ki Fadamin Abunda ya Faru plz..,?
Batare da Ta Dago ba ta Mika Hannu Ta Dauko Takardan Dake saman Center Table din Ta mika mai kin karba yayi iillah Zura mata ido Da yayi Lokaci Daya yana Fadin"Wannan fa..?
Takardan menene..?
Cikin Shakewar Murya Dina Tace"Taka ce..Ka duba ka gani.."Baiyi gaddama ba ya karba ya Bude ya Fara karantawa Tunda Abunda Takardan Ta kunsa Zain ya Fara Jin Wani irin Jiri jiri da kuma kafewar Miyan baki bai ji Tashin Hankali Wanda Tunda yazo Duniya bai Taba samun kansa Ciki ba sai da yagama Fahimtar Takardan da Abunda ta Kunsa Cikin Wani irin Sauri da Firgita Hade da Rawan Jiki ya Mike yana Rike da Takardan Gabadaya Idanuwansa suna Waje Hannunsa da Jikinsa da Bakinsa suna Rawa Lokaci Daya Dakyar ya iya Fizgo kalmar
"Innalillahi Wa'inna Illaihiraju"u....Hasbunallahi Wani"imal wakil kalu inna lillahi Wa"inna Illaihirraju"un...Haka Zain ke ta maimaitawa bakinsa da Ko"ina na Jikinsa yana Ta bari kamar wanda Wutar lantarki ke ja Dina Dake zaune gefe Tana kallonsa ta Wutsiyar ido Kamar ta saki Dariya ganin Irin Tashin Hankalin da Zain ya Shiga.
Cikin Fitan Hayyaci ya Zube kan Dina yana Fadin"D...Ddina Ban gane ba..?
Me wannan Takardan Take Nufi..?
Cikin kukan makirci Dina Tace'Nima haka na Shiga wannan Tashin Hankali Zain...Dama ai jiya ka barni bana Jin Dadi Toh Shine Zuwa yammah na Rarrafa na Tafi Asibiti ana gwadani aka bani wannan sakamakon.."
Cikin wani karaji ya Rike Kafafun Dina yana Fadin"Wani Sakamako..?
Ki fadamin da bakin ki Domin ina Tunanin idona ne bai gani Daidai ba..?
Cikin karfin Hali tace"Ina da Ci..Ciki na sati Biyar da kwana..."Bata gama Rufe baki Ba kamar kiftawan Abu Taga Zain ya Mike ya Cafki Wuyanta ya Shake da Hannu Daya ya Dagata sama kafafunta na Wutsul Wutsil Daga sama Cikin Lokaci Daya ya Makata Jikin Bango ya Shake mata Wuya Sosai Idanuwan Dina suka Firfito Ta fara kakarin Mutuwa Lokaci Daya tana Saka Duka Hannayenta Jikin Na Zain tana neman kwatan kanta.
Cikin Wani irin Murya mai Cike da Amon Tashin Hankali da Firgici Yace"Me kike Shiryawa Dina..?
Meyasa zaki min Haka..?
Na Taba gayamiki a Tarayyah na Dake babu Ciki kika kuma amince meyasa sai yanzu zaki Saba alkawari kizomin da Abunda zai zama Baraza gareni Ehe..?
Yafada ya Zaro mata Jajayen Idanuwansa yayinda Da Jijiyoyin kansa suka mike Radau Cikin Son kwatan kanta Dina ke Fadin"Sakeni Zain..Zaka kasheni Ka sakeni nayi maka bayani..'
Ganin Tana neman Suma ne yasa ya watsar da ita gefe ya koma ya Zube saman kujera yana maida Numfashi Dina kuwa Data samu ya saketa Gefe Taja Tana Tattaba Wuyanta inda ya Shaketa Cikin Kakkausar murya taji ya kara Fadin"Me kike Shiryawa Dina..?
Bana gargadeki kada ki kuskura ki Sako Ahalina awannan Mganar tamu ba..?
Meyasa zakimin Haka ehe..?
Ya karishe Fada Cikin Tsawa da Sauri Tace"Nima bansani ba..kuma Babu Abunda nake Shiryawa ka yarda dani.."..
Ido ya sakarmata yana kallonta Cike da wani Tashin Hankali kafin yace"Karya kike kin Sani..Ina Alluran Da kike saboda haka..?Da Sauri tace"Allah ina nayi yanzu hakama nayi na Wata 6 bansan ya akayi haka ba Ka yarda dani.."Tafada tana Fashewa da Kukan makirci Kai kawai Zain ya Dafe yana Fadin"Kin kashe ni Dina..Kim kasheni yanzu ya kike so nyi..?
Cikin Shege fa..Cikin Shege Fa Ni Zain da wani Ido zan kalli Mutane in mganar nan ta Fasu..?
Da sauri Dina Ta kallesa Tana Fadin"Ba wanda zai ji wannan mganar..Mganar Ciki kuma muyi Abortion dinsa in ka yarda.."Kamar an Tsaida shi haka ya kafeta da ido kafin ya Mike Zumbur ya Rarumi Sakamakon yana kara Dubawa kafin ya kalleta yana Fadin"Kin Tabbatar wannan asibitin kadai kika je aka Dubaki..?
Kai ta gyada mai Tana kallonshi Baki ya Cije kawai Taga ya saka Hannu ya yayyaga Takardan yayi mata Gutu Gutu ya watsar da ita anan Tsakar dakin Yana Fadin"Hakane mganarki Dole ne zamu san hanyar da zamu bi mu Zubar da Cikin nan Dina Dole ne Shine kadai Rufin Asirina..!
Jinjina kai Dina Tayi Tana Fadin"In har ka amince nima na yarda da Hakan wani asibiti zamu a zubar da Cikin..?
Shuru yayi yana wani Tunani gabadaya kansa ya kulle sai Zufa yake yi kafin yace"Ba anan garin za"ayi aikin ba..Saboda Sunana ya Fita In Mukaje Watarana mgana zata Fasu zamu nesa da Garin nan Muje Gombe ko Kaduna Cikin Biyu Zamu Zabi gari Daya Inda zai sama Sirri garemu har muje azubar da Cikin mu Dawo ba wanda ya sani...Yes Haka ma za"ayi Gombe zamu Tafi Gobe da Sassafe saboda bamu da Lokaci.."
Cike da mamaki Dina Take kallon Zain Kafin tace"Gobe kuma..?
Cikin sakarmata Jajayen Idanuwansa yace"Eh gobe goben nan ba Lokaci Dina..Ya zama Dole a zubar da Cikin nan gobe Bana so ya kara kwana kada ya zamemin mtsala sannan ina Fata baki sanar da kowa Zencen Cikin nan ba sai Ni..?
Gyada kai tayi tana Fadin"Ban Sanar da kowa ba..!
Da Sauri yace"Gud...yanzu Abunda za"ayi Gobe ki Shiya da Wuri ki Dauki kayanki kamar Set uku haka Zan dauki Hutu a asibiti agida kuma zance Wata Tafiya ce ta kamani zuwa Gombe,Ki Jira anan Karfe 7am na Safe zan zo na Daukeki mu Tafi Ina so in muka je chan zamu Sauya Sunayenmu Saboda koda Watarana kin gane..?
Ita dai kai kawai take gyada mai Gefe Daya na Ranta na Jinjina Son kai irin na ZAIN gefe Daya kuma na Zuciyarta na Fadin sai Kafi haka Razana Lokacin da mganar takai kunnin Iyayenka Zain Lokacin zaka Shiga kugin Nadama.
Bai wani Jima ba ya Fice da Sassafar bayan ya gama Jadaddamata yadda ya Tsara komai,Yana Tafiya ta Tashi da Sauri ta Dauki wayarta Dake kan Layi har yanzu Tana Fadin"Zakiya na Shiga uku..?
Zain ya kusa Kasheni fa yau..?