← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 87

Sashe 86

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai Kaci kaji abinda muke ji,yace kune kuke tsoron tuwo,zama suka yi suna ta hira kafin ya mike ya koma part dinsa. Bayan kwana uku da dawowar Papa ya daidaita Anam da Mijinta ta koma gidan miji,gidansu komai ya dawo daidai,Yan aiki da komai duk an dawo da su,amma Yan aiki sunga canji matuka yanzu ba wulakanci,ko su Haly zasu yi Mima tana tsawatarwa,suma Papa yace su fito da Mazaje a musu aure kawai. Arham kuwa Papa yace dole sai ya koma makarantar sojojinsa,yaki yarda da kyar Mima ta nemar Masa alfarma aka kyale shi,Yanzu Mima shirye shirye take zata je gidan iyayen Chika da na Naila,suna haka Kuma Mummy aka kawo mata takardar sammaci daga kotu dake Kano zasu fara zama. Haidar ne ya sauke Nabeel a gidansa da kayan makulashensa,yace sai da safe a bi yarinya a hankali,Nabeel yace Inshaallah ya kulle gidansa ko Ina ya shige ciki,Yana shiga ya samu Hidaya anci kuka an gode Allah sai ajiyar zuciya take,tana ganinsa ya shugo taci gaba da kukanta tace shike nan Kuma duniya,dariya ta bashi ma yace yanzu bakya tsoron ciwon Kai,wannan wanne irin kuka ne haka,Hidaya tace ai dole nayi tunda ba me Sona na aura ba ko ka taba ce min I love you,Nabeel a ransa yace Ina da aiki Allah ya hadani da yarinya zan Sha soki burutsu,a fili yace eyyaaaa ai bari nayi ki gani a aikace aikin I love you ai na musamman ne.....ya rungumeta,Hidaya harda kare kirjinta da hannu kar ma ya taba Jikin Nabeel,Nabeel yace ke tunda kina da Breast dinki saki abinki mana wacce bata da shi itace da kunya ai,kamshin jikinsa take shaka me dadi tayi shuru,Yana shafa bayanta a hankali da sigar lallashi sun Dade a haka sai Kuma ta fara bacci,tashinta yayi yace akwai aiki a gaba yau ai ba ranar bacci bace Darling,Baba Ibeji yau ba bacci,Hidaya tace menene Baba Ibeji? Yace anjima kadan zaki Gani ga Chief SG Kuma Baba Ibeji a bayan SG,Hidaya tace ban sansu ba,yace zaki sansu sai anjima,shuru tayi tana tunanin mene SG ta kasa ganewa bare wani Baba Ibeji,kayan makulashen ya baje musu,tace ta koshi yace ai ya zama dole na dura miki,a hankali Yana lallashinta Yana bata a baki ta girgiza Kai tace ni nace na koshi,yace a'a yanzu Dan ladan da zan samu na ranar farko shine zaki sa bazan samu ba,Dan karbi kici mana haba zumata a haka da wayo taci ta koshi shima haka sannan yace muje na miki wanka,da sauri ta kalle shi Yana zare Ido,tace Kai yanzu sai kayi min wankan in nace? ko baki ce bama,tace zanyi da kaina ta shige bedroom da gudu harda sa key kar ma ya bude ta,Yana zaune ta gama ta fito ya shiga shima ya fito ya samu har ta shirya cikin hadaddiyar rigar baccinta maroon ta Dora skert a Kai da Hijab,murmushi yayi ya kalleta sannan ya shirya ya sa jallabiya ta shimfida musu Sallaya ya jasu sallah,sai da suka idar tace zazzabi nake ji,dariya ta kusa kwace Masa sabo da shiriritar Hidaya ta yarinta sai yanzu zata fara zazzabin,yace sannu tace yawwa da cikina ciwo,yace Allah yasa dai ba period bane,tace shine nan Allah,ya bata idea,dariya yayi yace sannu,tace yawwa,Yana binta da mayen kallo ya cire mata Hijab da Skirt din yace Kya fi Shan iska ko je ki kwanta,da sauri ta haura Saman bed ta dunkule waje daya,light ya kashe kamar gaske ya dauki wayarsa Yana dannawa sannan ya haura Saman bed din bayan ya cire jallabiyar daga shi sai boxers ya kwanta a bayanta,Hidaya tsoro ya kamata,jikinta ya fara rawa,a hankali yace my love,shuru tayi ta fara sheshekar kuka da hawaye,rungumeta yayi jikinsa tare da sakin ajiyar zuciya,kamar zai cinyeta haka ya nannadeta a jikinsa,Hidaya tana jinsa Yana bin jikinta da wani irin salo,zip din rigarta ya fara ja a hankali sai ya fasa ya juyo da ita gabansa ya lalubi bakinta Yana tsotsa,Hidaya jiki sai mazari yake tana hawaye,Zip din ya janye a hankali ya cire rigar albarkatu suka bayyana na matashiyar budurwa,Nabeel ya sukurkuce Yana furta wow.....ya fara Murza su hankalinsa kwance,Yana shidewa,Hidaya taji Dan dadi dadi,tace nidai ba a taba yi min ba,yace dama waye ya isa ni da kayana yayi ai sai ya iso ga me su ko? tace ae,yace da dadi? kunya taji ta rufe idonta,kuka da tsoro duk sun gudu Hidaya taji murji,hannunta ya dora a Saman Hallare yace ga SG kin San meaning? Hidaya tace a'a yace Sperm generator kenan,balls biyun nan Kuma Baba Ibeji inji yarabawa,wani gunkinsu ne twins shine suke ce Masa Baba Ibeji,kin gane to? Hidaya ta kama dariya tace gaskiya Kai Dan isk......da sauri ta rufe bakinta,yace ai kin riga kin fada ma,Dan iska ne ni,tace a'a ai ni matarka ce in ka fada ma zanji ni da kunne,kuka ya kare kenan? ya tambaya,Hidaya ta daga Masa Kai tace ya tafi ban sani ba. Da wayo da hira ya dinga sarrafa Hidaya Yana sata tana Masa abubuwa masu wuyar furtawa,a hankali har ya samu ya nemi hanya,shi kanshi ya Sha wahala sabo da karancin shekarun Hidaya,amma duk da haka tayi kokari Dan barayi kuka ba ita,sai dai tana ta rokonsa ka daina da zafi,yana ta Sambatu ya zauce,I love you yau sai da kunnen Hidaya ya gaji da ji,a nutse ya bita duk da haka ya kamanta kokari sosai ganin bai cutar da ita ba,gashi Virgin Shima,sai da ya gamsu sosai Hidaya Tasha Madara kamar zata suma sabo da zafin data ji,sai da ya nutsu yace saura second round,Hidaya tace Allahumma a'a wlh ba Amin ba bazan yarda ba,yanzu ma bazan iya tashi ba,ka cuceni ka gama dani,yanzu tafiya ma bazan iya ba wlh sai na fadawa Ummata gobe tazo ta tafi dani tunda Kai Dan zafi ne,ni nasan akwai Dan Zaki akwai Dan tsami wlh Kai dan Zafi ne,Allah Yana kallonka cutata da kayi,Dariya ta kama Nabeel ita Hidaya sai da aka yi abin bakinta ya bude take ya cakaki ba ji ba gani,dama mugunta Goggo ta shirya min sabo da basa kaunata Naila suke,shi yasa suka turoka kazo da Baba Ibejinkaaaa....sai kuka ihun bayan hari sai da aka gama take kuka,Nabeel dariya duk ta kama shi da kyar yake danne ta. Iman kuwa yau yini tayi a wahala bata San an Kai Amaryar Nabeel bama tana faman jinya,dare nayi Kuma Annoor yace bazai iya hakura ba shi mutuwa zaiyi sai ya Kara yi,suka dinga daru da fada,ta kira Umma Habiba a waya tana kuka tace Annoor ne zai kashe ni Dan Allah kuzo ku taimaka min,Habiba tana ji tace ya mikawa Annoor wayar,ya karba ya fita a hayyacinsa ma,Habiba tana ta Masa fada Kai Annoor ba haka ake ba fa,hakuri akeyi sai taji sauki ta warke kayi hakuri kaji,to kawai yake iya furtawa,suna gama wayar yace da Iman ni nace ki sa min magani? Iman Baki na rawa tace ai ai ai...ni taimakonka nayi ban San abin haka yake ba,nufarta yayi ta mike da ihu wayyo...tayi tsalle gefe ga ko Ina ya kulle,Iman tayi rokon tayi magiya tayi kukan amma Annoor bai ji bai gani,sai da ya sake yi,Kuma ya Dade bai kawo ba,a haka ma kokari yayi ya kawo wai,Iman ta mike taza bude kofa ta gudu yace wlh ba Inda zakije Nan yini Nan kwana,tace ba sai ka kashe ni ka huta ba,dariya yayi cikin nishadi yace I'm sorry wlh bazan iya hakura ba ni anjima ma zan iya Kari muje na gasaki na miki Allura ki samu relief kafin asuba. Iman zubewa tayi a kasa tana birgima tana kururuwar neman agaji,gogan kuwa a wani nutse yake ko a jikinsa,waya ta sake dauka ta kira Kawu tana rusa kuka,sai da Kawu ya tsorata ta fada Masa tace Kawu ya kulleni a daki wlh ba fita ba shiga sai Abu daya yake zai kasheni,maganin nan na Abban su Hidaya na bashi wlh ban San Yana yi ba,Kawu yace ke Dan ubanki wanne karanbani ne ya kaiki,Iman tace Dan Allah a kawo min agaji ko da ambulance a taho Kawu kwana na zai kare. Kawu yaji tsoro ya taho a tamanin shi da Amaryarsa,tun daga Palo suke Jin kukan Iman,shi kuwa Yana gefen bed Yana latsa wayarsa cikin nutsuwa Yana Jin dadin duniya,shi bai taba Jin dadin duniya ba sai yau. Knocking aka yi a kofar yace waye? ubanka ne cewar Maman Annoor,baza ka bude kofar ba,yace to yanzu mutum da Iyalinsa sai a dinga Masa katsalandan,Jauro da lallashi yace Annoor bude kaji nawan,Annoor yace ni gaskiya ba a yi min adalci tun yaushe nayi aure Kuma daga na samu lafiya shike nan sai a sani a gaba,Kawu yace wannan ma ai lalura ce Annoor ka bari a samo Maka magani,yace ni nafi so na a haka a barni a haka,to bude kofar a samu a kular Maka da Iman din,da kyar ya bude Iman ta fice da sauri jiki na rawa tana dingishi,tace ku tafi dani wlh kuka barni shike nan sai gawata,Iman Jauro ya kalla duk ta firgice kamar mahaukaciya,a mota suka sata suka tafi da ita,Annoor yace wlh za a San an tafi min da mata,kuje ba Inda zanje zan gani waye da power. Ni dama tunda Mama ta shugo mana dangi ta auri Kawu nasan ta dinga takura min kenan. Maman Annoor dai gidanta ta wuce da Iman,Iman a mota tace Kai Tausayinsa nake ji gaskiya a Maida ni in da kwana na a gaba na tashi,Dan Allah ku Maida ni,Jauro Ido ya zaro waje yace a Maida ke? Iman tace ni gaskiya a Maida ni Tausayinsa nake ji yayi min Allura,Jauro yayi reverse ba tare da yace komai ba,Maman Annoor zata yi magana yace rabu da su a maidata,ai dai tace a maidata to a kaita Allah ya tsare,Iman tace Likita ne ya min Allura dama Yana yi min,Jauro af ai an gama kwantar da hankalinki Iman ai munyi shishigi,Iman ba kunya tace ei dama cewa nayi ai a gidan a iya gidan za a taimaka min ba a tafi dani ba,Jauro yace madallaaaaa....ya Maida Iman har gidan Annoor ya fito yace muje na rakaki Inda na dakko ki tace to,suka tafi da Jauro,tsabar takaici Maman Annoor bata fito a mota ba. Har bedroom suka shiga,Jauro yaga Annoor a zaune yayi tagumi yace ga matarka
Chapter 86 · 0% Book details