Sashe 16
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wando,guntu tana zuba Masa kunun a cup,Boobs dinta ya taba da hannu biyu yace Allah Yana son mu harda abin wasa aka yi mana,Naila tace uhm ka taba kaji dadi nima naji dadi,gashinta ya koma shafawa yace ya kamata ayi min Daadaa,dariya suka yi yace ai gwara na tuna da Jamilu na,Naila tace ayi Maka kitso dai,yace twisting nake so a min,idan kika yi sai next ayi calaba,next ayi kitso daban daban,Naila tace to Ina missing Hallare wlh,Spark yace uhmmm daina tuna min zan shiga jimami na kasa cin abincina, Naila tace tashi to muci Kai fa kace a yi Maka, Spark yace sai naji awara nake so Kuma yanzu ,ko ciki ne da ni,kin min ciki,dariya suka yi a tare Naila tace yanzu dai ni bani da ciki duk wannan madarar Nido din da kake bani ashe ban samu ciki ba. Haka nake so ba yanzu ba sai na Sha amarci da yawa ya furta Yana cizon kafadarta,nokewa tayi tace ashsh da zafi fa,Naila cup ta mika masa ya karba sannan ta mike ta zuba nata tare da daukan plate din chips din ta Koma Saman bed din tare da zama a jikinsa suna ci suna hira,Yace maza ki gama Baby kizo Muji dadi, sai da suka cika cikinsu yace dakko min Juice,tace yanzu fa Kaci abinci,yace gumina zan ci,shike nan sai a hanani morewa,murmushi tayi ta dakko Masa na kwali,yace sorry miko min wayata,Naila ta mika Masa,yace sorry jeki Palo ki dakko min remote na manta shi a can,Naila tace wlh in banda aure babu Wanda ya isa ya dinga sani wannan aikin ta fada tana tafiya tana doka kafafu da sangarta,dariya yayi, tace kawai dan ana baka ci da Sha shike nan sai ayi ta aiken mutum tun safe ban huta ba a gida ko tsinke bana dauka,Spark yace anan baki isa ba kuwa yanzu ma kayana zaki gyara gasu nan an kawo wanki Kuma a haka ma muyi masifa idan baiyi ba,yau Tantiranci ya motsa kenan? Naila tayi Masa shuru taje ta fara shirya Masa kayansa,kin kula shi tayi tana ta faman aikinta,tashi yayi yace kyale kayan sanda kika ga dama sai ki shirya,taki kulashi taci gaba da aikinta,tace tun safe kake aikena ko zama bana yi kana bakin ciki kaga na zauna Ina hutawa sai ka aike ni,yace yanzu tsakani da Allah aike nawa na miki,wlh ka aikeni da yawa da kafin na aureka wa kake aika kawai Dan ka girmeni sai kayi ta cutata,Spark baki ya bude yana kallon ikon Allah,to nace ki kyale min kayana idan ma baza ki gyara ba ni zan gyara,Naila tace wato in ki yi a rubuta min zunubi ai ka San da haka shi yasa kace na bari sabo da a rubuta min Alhaki,yace to ga Juice din mayar indai a kansa kike Jin haushi na aike ki gashi mayar,Naila ta karba tace dama nasan sai ka Kuma aikena ga gyaran kaya gashi kace sai na Kuma mauar da juice ta fice taje ta mayar ta dawo,Spark yace a'a ikon Allah wani abin sai mata. Naila tace mace ta Maka komai wlh ta Maka riga da wando harda singleti,kullum kana kwana a Saman gajimare ka raina mu,yau dai fada kike ji baza kiyi da ni ba, Spark ya kyaleta ya jawo wayarsa ya fara latsawa,Naila tace nifa bana so ana tare dani ana chating,bai kulata ba har ta gama aikinta ta hauro Saman bed din ta kwanta ta dauki wayarta ta kira Mohsin,dagawa yayi tace my love wai Dan Spark yaji haushi,sai da suka gama hirarsu da Mohsin ta kira Ummanta da Abba tace Abba wai Hidaya baza ta zo ba Abba haka ake rayuwa shike nan,sanda fa za a kawo ni gidan miji bata zo ba,Abba yace shiii shiii mijinki baya kusa ice ko? kiyi shuru karki maganar Dan uwanki a gaban miji,namiji ba Dan goyo bane karki sake kice zaki goya namiji da zani fyalle guda, ki goyashi da guntun zani Rabin fyalle" yana miki tsiya ki saki dan banza ya fado kansa ya farfashe. Amma ai Naila ba a goya mu maza da katon zani, Naila shi yasa kika ga Kubra wayon tsiya gareta da guntun fyalle take goyani, wani ragajeje Ina reto, Sam yanda bana Jin dadin goyon ma bare na sake,kaina ya karkace gefe,na sakwarkwato kamar zan fado kullum haka Kubra take goyani,bata taba dammareni zam zam. Naila ta dinga dariya ta dafa Spark tana ta sheka dariya,yana Jin wayar tasu komai a kunnensa sabo da volume din a kure yake. tace duk laifin yan uwanki karki bari mijinki ya san tsakaninki da Yan uwanki zai iya miki gori watarana,shi yanzu baza ki taba ji ya Fadi laifin yan uwansa a gabanki ba,Maza ba kyau sanda Kubra suka yi fada da danginta watarana ta kwashe ta fada min muna yin fada tace Yan uwana basa kaunata ai kuwa dama nasan sirrinta nayi mata gori na mata tasss, to Kinga da Bata fada min ba ai bazan San komai ba,Kubra dake gefe tana Jin Abba tace Hashimu wlh kayi asara ni dai ban San mijin dana aura ba wlh Sam haba doloncin yayi yawa,Yarka ce fa sai kace mace da mace haka kake hira da Naila. Abba ya kashe wayar sannan yace zaki ga dolo sai nayi sati ban yi komai ba da ke ba da dare Mummy tayi dariya tace kamar gaske kamar zaka iya,Naila wayar ta ajiye ta koma Jikin Spark ta kwanta,yace har kin gama fushin? dariya tayi tace na huce I'm sorry Kafafuna ne suka gaji Allah my love zo na baka Milky,ta fara shafa shi,gajeren wando ne a jikinsa amma tana shafa cinyoyinsa ta wuce da hannunta ta kafar wondon ta fara wasa da Hallare,da sauri ya kashe wayar gaba daya ya bada Amanna suna sarrafa juna kamar me. Rafeeq Chika yace ta koma dakin Islam ita ta kwana tace a'a Rafeeq Gani ga kawata Malama me zai kaini na kwana ni Daya ai ya kamata mu tuna baya mu Sha Hira,Rafeeq yace to ni Kuma shekaran jiya zamu tuna da ita, haka kawai kice zaku kwana tare a'a ba kyau ai sai shedan ya shiga tsakani kiji wani Abu a ranki ko ita taji,ko wacce ta kwana a dakinta,Chika tace a'a ikon Allah matarka ce ko sadaki ka biya? Kai ba soyayya kuke ba kace wani zamu ji wani abu sharrin lesbian zaka mana? Rafeeq yace a'a ni fa baza ku zauna waje Daya ba, a prison din nan bangaren mata Yan lesbian sunfi yawa ko wacce ta kwana a dakinta,Chika tace shike nan nuna min dakin,ya nuna mata ta hakura sama ta wuce. Malama tashi tayi itama tace Masa Good night ta wuce room dinta,sai da tayi Shirin bacci ta sa kayan bacci wasu blue tana Shirin kwanciya ta dakko handbag dinta zata ajiyeta gefe Rafeeq ya shugo ta tsaya tana kallonsa,yace kinci abinci sosai dai ko? tace na'am-na'am Alhmdllh,Naman ya isheki? tace ae,kin cika cikinki da ruwa iceko kin San ana son yawan Shan ruwa ko na kawo miki wani? Malama tace Nasha da yawa ai bana wasa da Shan ruwa,Yana karewa kirjinta kallo yace Breziyyarki me Koko ce?,Malama dariya ta danne da kyar sabo da tasan iskanci ya kawo shi a haka sai a ganshi kamar baya magana,tace laaa ai ban saka bra ba yau,taba kaji babu ai bana kwana da ita,Rafeeq yace Alhmdllh daga nesa-nesa,Nesa-Nesa Yana magana da kalkala kamar yana larabci,gaskiya naki tauri zasu yi basa rusunawa kikam haka,Malama ta girgiza su tace ya ka Gani normal suke sunfi flour,Matsowa tayi ta damko Rafeeq yace ke bafa tabawa zanyi ba daga tambaya,sake ni ba Dan iska bane ni,karki Koya min bin mata,Malama rigarsa ta ruko yana ja tana ja tace yau sai kayi sex,yace Allah ya kiyaye nayi sabon Allah ni ba mazinaci bane,amma ai ka iya Zinar baki data Ido,Malama Jakarta ta jefar kasa ta rungume shi a jikinta,yaji ko Ina Laushi,sai ya saki jiki bai San sanda ya rungumeta ba sosai,Malama ta zurma a son Rafeeq gaba daya daga wasa sai ta kasa sakinsa har ta Dora lips dinta a nasa sai ta janye tana kallonsa shima ya zuba mata mayun idanuwansa lokaci guda suka makale juna a tare a hankali ya jefa bakinsa cikin nata ya fara mata wani kalar kiss da shi kanshi bai san ya iya ba,Malama mayya ta makale shi kamar ba Malama ba. Ita ta dinga wa'azi akan Yan matan yanzu da suke sakarwa namiji jiki yana tattabe su a banza ba sadaki,tace mata su dinga Jan mutuncinsu su daina biyewa samari amma gashi abinda ita take yi wacce ba malamar bama baza ta yi ba,Rafeeq yaga rana ta samu yau ya Dora hannayensa a kirjin Malama Yana shafa dukiyar fulaninta,Malama duk ta zauce ashe maganin matan da take siyarwa take Sha wai gyara kanta takeyi,yanda ake rudar Yan mata ana sasu suna shaye shayen magani da niyyar maganin Sanyi ne Yan mata ma zasu iya Sha,mace ta dage tana Shan maganin Sanyi sha'awa ta sa ta dinga sakarwa Maza jiki sabo da baza ta iya control ba, Yan matan yanzu da shaye shayen masifa na gyaran jiki da maganin Sanyi,wannan dalilin yasa Malama take kasa daurewa indai tayi hadi ko ta saro magani to fa lallai sai ta Sha wasu musamman in taji da zaki shi yasa duk take kasa hakura,Ido ta lumshe tana Jin dadinta duk ta zama wet,Rafeeq Hallare ta motsa da kyar ya dawo hayyacinsa ya janye da sauri,Malama ta fara borin kunya tana kasa da Kai kunya duk ta cikata,yana kallonta yace Malama da kyar ya iya hada harafin,Kasa tayi da kanta sosai,yace Ina Aya Ina hadisin zaki sani na tafka babban kuskure,Malama taji kunya sosai tace Dan Adam ajizi ne ban San me ya hau kaina ba,Rafeeq ya kalleta yayi murmushi yace ki zama friend dita please. Malama ya kalla yace yau sauro akeyi Kuma baya Jin magani zan iya kwana Ina korar miki shi kiyi baccin ki kinji,karya yake ba wani kore mata sauro so yake tayi bacci ya kwanta a gefenta,Malama a ranta tace gwara na bar gidan Nan haka kar naje na jefa kaina a masifa,ban San me yasa ba in na ganshi nake Jin tsigar jikina tana tashi,kullum nafi so na dinga ganinsa me yake damu