Sashe 69
Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Sweet tana sake makale shi,yace princess kina bukatar namiji fa,Iman ta girgiza Kai tace a'a ni wannan ma ya isheni,akwai sanda zaki gaji ga Princess bazan gaji ba indai Kaine ka daina damuwa,to ni ai Ina so na jini a cikin jikinki,sai muyi hakuri har ka warke ka daina damuwa Please. Yace shike nan Annoor ya zama ragon maz....da sauri ta shigar da bakinta cikin nasa. Spark tunda ya yiwa Naila zancen Mero shike nan Naila take fushi,su Hidaya suna kwance ta tafi wajensu ta kwanta a cikinsu suna hira,Spark ya gaji da jiranta Yana kwance shi daya sai juyi yake shi kadai,Hidaya tace Aunty dare fa yayi har kin fara bacci ki tashi ki tafi wajen mijinki,Naila tace Amarya ki daina tashi na,Hidaya ta manta ma yau an daura mata aure ita.