← Book details Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 87

Sashe 77

Tantiriya A Gidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

Kuma shike nan,Hanan sai da ta bude fuskarta Bata taba Jin haka ba a rayuwarta,tace ban gane ba dama ba kazar Amarya bace? Jibson yace Kuma kawai Dan asara sai na siyo miki kaza nace gata a wanne dalili ai sai dai kizo na San miki,Hanan taga Yana ta cin abarsa Dake bazawara ce ta sakko kasa tace wannan wanne irin Abu ne,ta dauke kazar ta yage rabi ta ja gefe. Yace kin birgeni ashe kina da hankali matata ta farko ta tsaya kunya ranar da yunwa ta kwana ta zaci zan saurareta,Hanan tayi banza da shi ya gama surutunsa,tana cin abinda zata ci ta shiga wanka ta fito shima yayi wanka ya fito ya ja su Sallah tare da addua,Hanan amsa addua a ranta ba Ameen ba haka take fada a ranta. Sai da suka gama sannan tayi Shirin baccinta cikin Yar rigar baccinta me kyau,Hanan tana raina Jibson bata San jarumi bane sai ga Jibson ya shayar da ita mamaki,an dade ba a hadu ba kwana tayi tana tunanin daren yau,washe gari da sassafe ya tasheta lokacin ta koma bacci tana baccinta yace tashi kije ki gaida uwata ki mata shara da wanke wanke idan tana da kayan wanki ki karba ki wanke mata su tasss a madadina,Hanan baki bude tace jiya fa na tare,yace ko yanzu aka kawo ki,daurewa tayi tace a ranta ko sati biyu bazan yi ba zance ka sake ni. Washe gari Abba da shishigi da kansa yaje kauye ya karbo maganin yace Annoor yaje ya karba,Annoor tunda yaji kamar zai tashi sama haka yake driving,Abba yayi mamakin ganin Annoor da sauri haka,ya fito" Abba ya kalle shi Yana dariya yace Kai wannan Abu Yana wahalar da Maza yanzu akan Jin dadi kalilan kake uban sauri kar fa ka halaka kanka,ka dai dage da addua shine zai ceceka kasan magani dace ce,Kuma komai idan da addua yafi,Annoor yace ai tunda ba aikin dare Abba kwana nake sallah to ba abinda zanyi romancing ya gagareni da na taba ta sai na kawo Ina kanta. Abba yace kayi kokari ma yaro da nine kuka zanyi,Annoor dariya ta kamashi da Abba da Kawunsu basa Jin kunyar magana tana zuwa zasu fada,Abba ya daga hannu sama yace Allah na gode Maka da Yar Inna ta sameni lami lafiya har yanzu sinadarai sunyi karko garau nake Allah ka Kara min lafiya Wanda basu da ita Allah ka basu,Annoor yace Ameen irinmu,Abba kaga want mahaukaci ne fa wlh sai kayan aiki,Abba yace Kai kiyayi kanka ni babanka ne dan ubanka zaka dinga badala a gabana,kaje kayi da abokanka Ina da Da kamarka da tilon jika daya,sai tayi ciki da muke sa rai zaizo,Annoor yace Abba ai Kun zama abokanmu Kuma,Abba yace karya kake har abada,ku gyara lafazinku ba a sakin layi a gabanmu,Annoor a ransa yace ku da kuka fimu sakin layin ma. Annoor ana karanta Masa yanda zai amfani da shi ya tafi gida ko Iman bai fadawa ba yaje kitchen ya Sha abinsa Yana so ya mata surprise,minti kadan yaji sha'awa kamar yaci babu,tana bedroom tana shafa body lotion ya shugo,tace sannu da zuwa taje ta rungume shi tace ka dade yau Beb,please wlh ni yau sha'awa nake ji kayi ka kawo kazo muyi romance na rage zafi,Annoor yace Yana Shirin magana ya shide Yana hade hakora ya wani kankame Iman ya kawo,maganin ya fito da shi sabo da takaici ya Watso su kasa ya fara tattake su da kafa Yana masifa,aikin banza aikin wofi babu maganin da suke yi,Wanda bai riga ya take ba Iman ta kwashe su ta jawo locker ta zuba a ciki, tace me ya faru? tsaki ya ja ya shige toilet tare da mako kofar da uban karfi. Maryam kuwa ta gaji da jiran Annoor ya so ta samu kudi ta shilla kudu wajen matsafa ta tafi can kasar Inyamurai Inda wata kawarta ta mata hanya,a jirgi suka je,suka je har can Arne boka matsafi ya bata kululun wani Abu kamar carbi yace taje Office dinsa ta ajiye abin a kasan kujera Yana zama a kujerar ko sati baza ayi ba zai ce zai aureta direct,amma ko ya aureta bazai iya amfani da ita ba sai wannan tsafin dake jikinsa ya karye,Maryam tace Abu me sauki zanje nasa a karya tsafin amma a fara bani Wanda zai so ni,boka ya cajeta kudi yafi dubu dari uku haka ta bashi suka dawo. Washe gari Annoor ransa a bace ya shugo asibiti tayi sauri ta riga shi shiga Office din da duster a hannunta" tana goge kujerar" ta saka Masa abin tsafin, ta mike tana Masa sannu da zuwa" ya gasa mata ya zauna,tana ganin ya zauna ta fice da sauri tana murna.
Chapter 77 · 0% Book details